Sashe 34
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
ANA ZATON WUTA A MAƘERA.....🔥
✒️IBNATU-UMAR ✒️
Page 53&54
Gyara mirror din motar yayi zuwa saitin fuskarta, harara yaga ta dalla mai. Stop staring! Tafaɗa tana kallon waje. Murmushi yayi ba tare daya ce komai ba, ya cigaba da tukin.
Parking yayi ya sauko da sauri, ya buɗe mata kofa. Kallon shi tayi tace bakajin kunya wai kai? Danna buɗe maki kofa? Yafaɗa yana kafeta da fararen idanunshi. Daina kallona tafaɗa tana wucewa ciki, binta yayi a baya. Mukhtar ne ya gaishe su yana mamakin ganin Ruhaan dan yasan wanene shi.
Meeting hall dinta ta nufa, taga Ruhaan na binta. Kaii tafaɗa tana sha gabanshi. Cire bakin shade din idonsa yayi yace what? I thought you're my driver miye kake bina duk inda zani. Okay am your bodyguard now yafaɗa yana murmushi. Buɗe mata kofar yayi yace shiga kawai. Rolling eyes tayi ta furzar da huci tace karka biyo ni !
Zama tayi tana kallon Aminullah da Habib.
Tab Habib ya miƙa mata yace mutanen da marigayi Sir Abdulkarim yake hulda su guda biyar ne. Mohammed Lamido Sarkin Adamawa, yafaɗa yana juyo da board cike da pics din shi da Abbi.Alhaji Mamman Oil, shugaban kungiyar petroleum ta kasa, Alhaji Ibrahim Jikamshi (Daddyn Humaira), Mohammed Zayn Mohammed kanin sarki Mohammad Hayyam na Saudiyya. Sai kuma mutum na karshe Tahir Hannafi (mijin Anty Mami).
Huci Amira ta furzar tace amma Daddy Tahir da Abbi were not that close as far as i remember. Amma waye Mamman Oil dinnan ban taɓa ganin shi tare da Abbi ba.
Kirana ne ya shigo wayar Ruhaan, matsawa gefe yayi ya dauki kiran. Whatt!! Yafaɗa wayar hannunshi na faduwa kasa. Kallonshi tayi tace what happened? Kallonta yayi cikin ɓacin rai, jikinshi har rawa yake. Habib water tafaɗa tana kallon idanun Ruhaan. Bottle water ya miko mata, buɗe wa tayi takai bakinsa. Girgiza mata kai kawai yayi, juyemai ruwan tayi a saman kai. Ajiyar zuciya ya sauke yana jin sanyin ruwan na ratsa shi.
Komawa jikin board din yayi ya kalli Habib yace wani information kuka samo akan Mamman Oil. Kallon Amira Habib yayi, da ido tamai alama ya gayamai.
File ya mika mai kafin ya fara magana kamar haka. Mamman Oil shugaban kungiyar petroleum ta kasa baki daya. Ya kasance mutum mai bala'i san dukiya dan fitar da zakka ma wahala take mai. Abin mamakin kuma shine, duk haɗuwar da sukeyi da marigayi cikin sirri suke yinta. Kuma koh anan ya gobe marigayi zai rasu, shine mutum na karshe daya ziyarci Marigayi a asibiti kafin ya rasu. Yanzu muna kokarin binciko abinda suka tattauna akai ne. Babu abinda yake bala'in so kamar yarshi kwaya ɗaya da Allah ya bashi Suhaila. Duk abinda takeso shi yakeyi dai-dai da komai nashi sunan tane akai. Dakata cewar Ameerah cikin tsananin mamaki. Kace shine mutum na karshe da yazo wajen Abbi a asibiti kafin ya rasu. Yes Ma'am yafaɗa cikin girmamawa. It's him tafaɗa tana buga hannunta akan table din dake gabanta. What about him? Cewar Ruhaan yana kallonta. Abbii ba mutuwa yayi ba kashe akai tafaɗa idanunta na rinewa da ɓacin rai. Taya kika tabbatar da hakan cewar Ruhaan yana kallonta. I am a lawyer, and my instinct can never be wrong. Kuma shine nake zargi fiye da kowa. Mahmud yace shiya kashe Abbi, zan iya yadda amma bashi da motive din kashe Abbi. Sai dai wani ne ya sashi, kuma kasancewar shi mutum na karshe dayazo wajen Abbi, shi nake zargi sannan zai iya komai akan dukiya.
Shit Ruhaan yafaɗa yana shafa kanshi. What happened tafaɗa tana kallonshi. I need to talk to you, noww yafaɗa yana riko hannunta. Zare hannunta tayi daga cikin nashi, ta kalli su Aminullah. Fita sukayi, suka ja kofar. Wayarshi ya mika mata, tass ta gama kallon video tace miye wannan aure waye ake daurawa tafaɗa kubar ruwa. Nawa yafaɗa yana kallonta. Wata muguwar kwarewa tayi tace whatt?? Wani miyau ya haɗiye dan ya hango bala'i a cikin idanunta. Mai kace tafaɗa tana matse gorar da ke hannunta. Baya ya fara ja tana biyoshi tace bada kai wai nake magana ba tafaɗa cikin bacin rai. Listen to me wallahii nima bansan mai yake faruwa ba. Dan girman Allah kiyi hakuri yafaɗa yana riko hannunta. Fisge hannunta tayi ta juya ga furzar da huci tace explain yourself kafin na namaka shegen duka, duk yanda yake cikin ruɗani sai da ta bashi dariya. Wai shegen duka. Nima Ummi ce ta kirani, ta gayamin ai su Baba sunzo an daura aurena da Suhaila Mamman Oil. Mamman Oil tafaɗa tana zaro ido. Gyaɗa mata kai yayi, murmushi tayi tace congratulations guy 😂. Bangane ba yafaɗa yana kallonta da mamaki. Yanzu zamu samu duk wasu bayanai da muke so cikin sauki tafaɗa tana dukan kafaɗarshi.
Don't tell me....yess haka nake nufi. Yakamata kaje kaga amaryar kafa tafaɗa tana dariya. Stopp yafaɗa kallonta cikin ɓacin rai yace you want to use me? Yes i want to and i will tafaɗa tana kallonshi. Murmushi yayi yace idan na fara sonta fa, it's your choice but then stay away from me. Ni bazan iya zama da kishiya ba faɗa maka tunba yau ba. An tura maka numbern ta? Eh yafaɗa yana kallon Amira. Toh kirata please tafaɗa tana murmushi. Youu! Yafaɗa yana nunata da yatsa. Chill tafaɗa tana amsar wayar tayi saving number ta kirata. Wayar ta kusa tsinkewa sannan ta dauka. Hi tafaɗa a sanyaye. Miƙamai wayar tayi amma yaƙi amsa. Hlo cewar Amira. Wacce ke? Murmushi Amira tayi tace ni kanwar angon kice. Cikin iyayi Suhaila tace shi yana ina toh. Kunya yake ji cewar Amira tana riko hannun Ruhaan dake ji kamar ya maketa. Ohh really sai kace wani dan kauye, murmushi Amira tayi tace kinsan duk ɗaya kuke ai. Mai kika ce cewar Suhaila cikin ɓacin rai. Sorry matar yaya, gashi tafaɗa tana mika mai wayar. Hararata Ruhaan yayi ya amshi wayar, yayi sallama. Amsawa tayi yace toh sai anjima. Waitt please, when are you coming? I don't have...zaizo anjima cewar Amira tana kashe wayar.
Stop trying my patience Meerah yafaɗa nufarta. Baya taja ta jingina da bango ta rungume hannuwanta a kirjinta tace mai nayi? Kinsan mai kika yi ai. Kallon shi tayi tace ni ya kamata naji haushi bakai ba. You're married 🙄. That's it naga kamar dadi ma kikeji, irin kina neman kai kike dani yafaɗa a fusace.
Haka kake gani tafaɗa kwalla na taruwa a idanunta. Feel it tafaɗa tana riko hannunshi ta lumshe idanunta ta daura kan saitin zuciyarta. Shiru yayi yana sauraren yadda zuciyarta ke bugawa kamar zata fito. Hannunshi ta saki, ta juya zata fita ya rikota yace am sorry, murmushi tamai kawai ta cire hannunshi a jikinta ta fice.
Huci ya furzar ya kira Imran, yace gayama komai yace yanason duk wani details akan Suhaila Mamman Oil.
Bin bayan Amira yayi amma koda ya fito bai ganta ba. Office dinta ya nufa, amma bazai iya shiga ba, saboda baida pass din shiga.
Tsayawa yayi yana kallonta, ruwa ta tara a dispenser tanata sha. Daga ƙarshe ma wulli tayi da cup din. Mukhtar daya zo wajen ne ya tsaya kallonshi, yace da Ruhaan mai ya faru? Kallon shi Ruhaan yayi kamar zai yi magana sai kuma ya fasa. Wani card ya ciro yamai a hannunshi ya juya ya wuce. Kallon card din Ruhaan ya tsaya yi, kafin ya gane na miye a daidai wajen scanner yasa card din ya buɗe ya shiga office din.
Tsugunnawa yayi a gefenta, ɗagowa tayi ta kalleshi, sai kuma tayi saurin maida fuskarta kasa ta janyo tissue ta goge fuskarta. Baby girl yafaɗa yana kallonta. Akwai hanyoyi da yawa da zamu sami bayanai akan Mamman Oil ba dole sai ta hanyar Suhaila ba. That will hurt you alot. Girgiza mai kai tayi tace ban damu ba, we need this as soon as possible. Huci ya furzar yace kin tabbata. Yess tafaɗa tana murmushi. Shikenan anjima zanje gidan nasu. So kake ma kaje kenan? Tafaɗa tana tsare shi da ido. Ahhh bake kika ce inje ba? Ba wannan na tambayeka ba, so kake kaje dai? Tafaɗa tana tsareshi da ido. Fita i don't want to see your face again! Murmushi yayi yace na fasa zuwa toh. What do you mean? Plan dinfa? Wai miye kike so Meerah? Ohho tafaɗa tana turo baki. Idan kika kuma turomin baki....sai mai tafaɗa tana hararashi. Kanasonta ne koh? Murmushi yayi daya ƙara mai kyau yace zuciyata dan mace ɗaya aka halicce ta. Wace tafaɗa tana matsowa kusa dashi. Kece yafaɗa yana kallon cikin idanunta. I can't see you with another woman, i will.....you will see me with only one yafaɗa yana kashe mata ido. Who? Tafaɗa idanunta na cika da kwalla. Our future daughter da zaki haifa mana yafaɗa yana murmushi ganin ta kasa cewa koma yasa yace bara naje masallaci na dawo.
Huɗu nayi tabar News Buzz. Ganin Ruhaan ya nufi hanyar gida yasata cemai ba nan zani ba. Ina zaki? Gidan Ammi na dade ban ganta ba. Burki yaja ya juyo ya kalleta yace nasan cewa you cherished that woman but stay away from her ni ban yarda da ita ba. Kallonshi tayi da mugun mamaki tace Ammin?? Kamar uwa fa na dauke ta. Jiki magayi yafaɗa yana jana motar. Parking yayi a harabar gidan. Ka shigo muje zan dan dade tafaɗa tana kallonshi. Kije zan jiraki...rage tsayinta tayi daidai glass din motar tace bazaka shigo ba? Bazani ba yafaɗa yana haɗe rai. Kalleni tafaɗa tana kallon shi, kallonta yayi suka haɗa ido. Juyawa tayi zata tafi yayi sauri ya sauko, yace waitt please. Juyowa tayi ta kalleshi batare da tace komai ba.
Karkiyi tunanin komai, wallahi it's not what you're thinking. Mai nake tunani tafaɗa tana matsowa kusa dashi. Shiru yayi baice komai, bani key din zaka iya tafiya inda zaka karka damu zan koma gida da kaina. Wai bake kika je inje ba? Kuma ai... Stopeettt tafaɗa tana juyawa ta wuce. Bin bayanta yayi suka shiga gidan. Badan yaso ba.
A waje ya tsaya yace tayi sallama tukunna sai ya shigo. Ammiii tafaɗa tana faɗawa jikin Ammi dake zaune a parlourn tana karanta jarida. Murmushi tayi tace Nanah kina raina yanzu nake shirin kiranki. Murmushi tayi ta kwanta a cinyarta, Ammii i met Humaira. Wace Humaira cewar Ammi tana ɗago Amira daga jikinta. Labari Amira ta bata... subhanallahi tafaɗa tana mikewa tsaye. Na manta da bako nake Ammi tafaɗa tana nufar bakin kofar. Kallon Ruhaan dayayi tsaye a kamar wani soja tayi tace am sorry 😐 wallahi na mance. Baice mata komai ba tayi gaba ya biyota a baya.
Assalamu Alaikum yafaɗa yana shigowa ciki. Mikewa Ammi tayi wayar dake cinyarta na faduwa. Ruhaann!! Tafaɗa tana nuna shi da yatsa. Tsayawa shima yayi yana kallonta. Amira ce tace Ammi kinsan shine..maganar ce ta maƙale mata ganin Ammi na shafa fuskar Ruhaann. Mohammad tafaɗa tana fashewa da kuka. Ture hannunta yayi daga jikinsa yace please don't touch me again. Yafaɗa yana shirin ficewa, ruko hannunshi Amira tayi tace kasan tane? I don't want to admit it but i have to ita ce ta haifeni. She is your mother cewar Ameerah tana zaro ido. No she is not yafaɗa a tsawace, ita ta haife ni amma ita din ba uwata bace. Uwa ɗaya gareni kuma itace Ummi. Ruhaan cewar Ammi tana ruko hannunshi, fisge hannushi yayi yace kar sunana ya kuma fita daga bakinki! Mohammed Ruhaan cewar Amira cikin ɗaga murya. Kallonta yayi da rinannun idanunsa. Koh da wasa kada ka kuma daga muryarka a sama data Ammi. I don't know what happened, idan ma baka dauketa uwa ba ni uwa tace, kuma bazan tsaya ina kallon ka kana daga ma uwata murya.
Ita din ba uwarki bace! She will just dump you and you will heartbroken, kamar yadda tamin. Wacce zata iya barin danta kwaya ɗaya dan shekara biyar. Ta tafi ta barshi, ba tare da wani dalili ba, ta kuma ki waiwaye shi. Kina tunanin uwace ita? She doesn't deserve to be a mother yafaɗa a tsawace. A fusace Amira ta ɗaya hannunta zata kwashe shi da mari, Ammi ta rike hannunta. Ta girgiza mata kai. Hawayen ke fita a idanunta Amira tace kasan wace uwa? Kasan wahalar daukar ciki wata tara da nakuda kuwa? Kasan mahimmanci uwa? Wallahi da Ummi zata dawo duniya ace ta manta dani a matsayin yarta, ba karamin dadi zanji ba, atleast tana raye. Tun wuri ka zauna kuyi magana ka gyara ALAƘAR (book by Ibnatu-Umar) dake tsakanin ku. Tafaɗa tana ficewa cikin ɓacin rai.