Sashe 12
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Page 19&20
Da safe ta biya ta ajiye su Zayn a school sannan suka wuce office. Tana jin wani abu a tattare da drivern nan, amma ta rasa miye. Zata saka Mukhtar ya bincika mata koma miye. Musamman kusancinta shi da yaranta a dan ƙaramin lokaci.
Bata jima ba ta fito, cikin sauri Ruhaan ya buɗe mata kofar motar ta shiga. Kallonta yayi yace Miss ina zamu? A.K Group tafaɗa batare data kalli inda yake ba.
Office din Hajiya Hamdiyya ta nufa, hi sweerie tafaɗa tana murmushin nan nata mai tsayawa arai. Daukan plaque din dake kan table din Hajiya Hamdiyya tayi da'aka rubata C.E.O Hamdiyya Ashir, garemai kallo tayi glass ne irin mai tsadar nan, sakin shi tayi ya fashe a kasan tiles din wajen..... Bakida hankaline cewar Hajiya Hamdiyya a fusace. Nop da hankalina, ammm...bari na tuna maki in kin manta, nan ya tashi daga office dinki ya zama nawa a matsayina na sabuwar C.E.O din A.K Group tafaɗa tana kallonta.
Takaici ne ya tsaya ma Hajiya Hamdiyya a rai, ni kike gayama wannan maganar? Tafaɗa tana kallon Ameerah, an gaya maki din nan da awa biyu ko tattara ki bar office dinnan.... Zan iya maki alfarmar baki office a nan idan kina so tana gama faɗin haka ta juya ta fice.
Koda ta isa News Buzz, meeting room dinsu da suka saɓa meeting ta nufa, Mukhtar, Ishaq, Aminullah da kuma Nisah suna jiranta a ciki.
Zama tayi tana basu hakurin makara da tayi. Miss cewar Mukhtar cikin kulawa da kuma nutsuwa... Ganin yadda ya kira sunanta yasa ta tattara hankalinta waje tana kallonshi. Miss abinda ya faru shekaran jiya should not have happened. Kinsan cewa rayuwarki da kuma Company dinnan suna cikin hatsari. Idan bazaka iya kashe matsalolin ka ba, atleast ka nemi hanyar kashe ɗaya. Ina jinka tafaɗa tana sipping tea tana daura ƙafa daya kan ɗaya. Mun yanke shawarar hanyar da Company nan zai ƙara zama cikin tsaro. Dole ki nemi matsayi a sama..... murmushi tayi tace siyasa kuke so kuma nayi?😂
A'a dole kiyi abinda kike gudarmawa a baya cewar Nisah tana ajiya mata rigar lauyoyi a gabanta.....tea din hannunta ne ya suɓuce saboda rawa da hannunta ya fara, karar fashewar kofin da kuma jan da idanunta sukayi yasa duk suka sha jinin jikinsu, nan take dana sanin mata magana ya ɗarsu a ransu.
Miƙewa tayi jikinta na mugun rawa, zufa na yanko mata ta fice daga Company din gaba ki daya. Ruhaan kuwa ganin ta fito yasa shi kunna mota, amma sai yaga tana tafiya a ƙafa, binta ya dinga yi a baya har ta fita baki titi. Kamar a lokacin take jin muryoyin mutanen "Kotu ta kama waleed akan zargin fyaɗe da kuma kisan kai da ake mai" kukan mutane ta dinga ji suna cewa Allah yaji kanta. Muryar wanda bazata taɓa mantawa ba taji yana cewa " AIKI YA FIYE MAKI YARKI, Na sakeki saki ɗaya" wannan statement dinne ke amsa kuwa a ƙwaƙwalwarta.. Firgit ta dawo hankalin ta jin an riko hannunta, waigawa tayi taga Ruhaan ne. Sakinta yayi yace sorry Ma'am motace ta kusa bigeki. Kallon hannun nata ta tsaya yi kamar wata sakara. Sannan ta kalli motar daya buɗe mata, shiga tayi. Bai tambayeta inda zata ba, yana motar key kawai yana zagaye a gari. Gidan Ammi ta faɗa ba tare data kalli fuskarshi ba.
Parking yayi a gidan ya buɗe mata kofar ta sauka. Koda ta shiga bata tadda kowa a parlourn ba, sama ta nufa ta faɗa kan gadon Ammi, ta fashe da kuka. Mai yasa zasu tono mata da abinda ta daɗe tana binnewa. Why? Why?? Whyyyy?? Tafaɗa tana cigaba da kukanta. Koda Ammi ta hau sama taga Khadijah batayi mamaki ba.Jiki da jini abubuwan da take dauka. Shekarunta basu kai ta daukesu ba. Kuma akwai mental breakdown. Zama tayi tana jira ta gama kukanta, ganin batada niyyar daina kukan har tana shirin shiɗewa yasa Ammi mata magana. Tashi tayi ta rungume Ammi tace Ammi banda kowa kodai Alhaki ke biyayata, Ammii i promise bada gangan bane nayi bansan Du'a bata da lafiya ba. Ammi yarinyar da akayi raping ƙarama ce, shiyasa na bata Ammi dina. I don't know Law will costs me dearly da ban karanci course dinnan ba. Ammi na tsana sharia, na tsani Law. Duk wani abinda zai dangantani da courtroom banaso. Nisah tasan haka amma shine zata kawo min barrister's gown. Rungumeta Ammii tayi tana ci wani irin ɗaci cikin ranta. Yi shiru Khadijah, i got you , kinada ni ki daine cewa baki da kowa. You can always count on me, nasan ciwon rabuwa da naka Khadijah. Gwamma ke kinsan sun mutu, ni kuma bansan a wani hali suke ba yanzu. Khadija ki sani kinada mahimmanci a rayuwata, i am a mother because of you. Ki dena cewa bakida kowa Nanarh Khadijah.
Rungume Ammi tayi ta cigaba da kukanta, kwata-kwata Ammi bata hanata kukan ba sai da tayi ta gaji. Hannunta Ammi ta rike har toilet tace yi wanka Khadijah ina zuwa.
Ta dade a tsaye tana kallon ruwan da Ammii ta haɗa mata, tana tunanin abubuwa da dama. Da kyar ta shiga cikin haɗaɗɗen 🛁 din. Zama tayi zafin ruwan na ratsa ta, tana jin dadi ga wani irin fitinannan kamshi da ruwan keyi.
Wanka tayi ta daura towel ta fito, mai ta fara shafawa. Bata kaiga gamawa ba Ammii ta shigo, murmushi tayi ta buɗe wardrobe din gefe, kaya ta dauko ta ajiye ma Ameerah. Duk sanda Ammi taga wani abu dazai ma Ameerah kyau tana siyo mata, inta zo ta bata. Cikin kayan ta dauko mata yau ta saka.
Kwanciya tayi bayan ta gama shiryawa, wani irin bacci mai nauyin gaske ne ya dauketa. Ba ita ta tashi ba sai bayan Magrib. Alwala tayi, tayi sallah. Kallon Ammii data shigo mata da abinci tayo tace Ammi lokaci yaja haka kuma shine baki tashe niba. Gani nayi kin samu bacci Nanarh kuma da gani kin jima baki samu bacci ba, shiyasa na barki. Amma alarm dina ma baiyi ƙara ba? Tafaɗa tana daukan iPhone 15 pro max dinta dake kan beside. Nasata a silent cewar Ammiii.....kai Ammii, yi min shiru yarinya ce kace agogo, shiyasa duk kinbi kin lalace har duhu ma kinyi. Ungo ci cewar Ammiii tana ajiye mata plate din a cinyarta. Hawaye Amirah taji yazo mata, yadda Ammii tace duk kinbi kin lalace sai Aunty Mami ta faɗo mata a rai. Allah yaji kanki tafaɗa tana kallon Ammii. Ameen cewar Ammii data saka Khadijah a gaba.
Ammiii nifa na koshi, haa cewar Ammii tana kai abincin bakinta. Buɗewa tayi Ammiii ta dinga feeding dinta harta ƙoshi. Ruwa ta sha ta sauka ta kai plate din Kitchen.
Sauka ƙasa Ammii tayi wajen Inna. Fito da wayarta tayi ta shiga app din camera's din data saka a gidan. Zayn ta gani yana karatu, shi kuma Zaid yana buga kwallon da Mahmud. Sallamar Mahmud taji saurin kallon wayar tayi, sai kuma ta juya ta kalli Mahmud daya shigo. Babee ashe bakida lafiya, shine kikazo nan baki gayamin na dubaki ba. Gashi kinba Ammin mu wahala, yafaɗa yana kallonta. Zufa ce ta fara karyo mata, rufe wayar tayi ta ajiye, na shiga uku tafaɗa a ranta, na fara hauka ne koh mai? Why am i seeing things? Idan Mahmud yana nan waye ta gani ta camera?
Yaƙe kawai tamai ta dauke kai. Taya kasan ina nan tafada tana tsare shi da ido, murmushi yayi yace kin dauka nima ina gane-gane ne kamar wani mahaukaci. Na kira office aka ce kin tafi da driver, so I called him yace kuna gidan Ammii. Subhanallahi yana nan har yanzu tafaɗa tana miƙewa. No na sallameshi ai. Key din motar na wajena.
Miƙewa tayi tasaka hijab akan ƙananun kayan dake jikinta ganin kallon da Mahmud ke binta dashi. Shan gabanta yayi yace Babee.....nooo gidan Ammii ne nan karma kace zaka tada maganar nan a nan. Ban mukullin motata tafaɗa tana kallonshi fuska ba fara'a miƙa mata yayi ta fice. Shi kuma ya biyo bayanta. Ammii mun tafi sai da safe yafaɗa yana yin gaba. Karasawa tayi kusa da Ammii dake cin goro, ta kwace tace Ammii ki dena cin abinnan likita ya hana fa tafaɗa tana fice dan tasan faɗa zata mata ta bata goronta.
Motarta ta shiga shima Mahmud ya shiga tashi suka tafi gida. Koh gama daidaita parking batayi su , Zayn suka fito, da gudu suka rungumeta. Murmushi tayi tana jin wani irin sanyi a ranta. Ummii muna ta kiran ki a landline baki dauka ba cewar Zaid, kuma baki faɗa mana zaki daɗe ba yau cewar Zayn yana ɓata fuska. Am sorry guys something came up kuyi hakuri. Ɗakinsu ta kaisu, tasasu a gaba sukayi wanka ta masu addu'a suka kwanta. Wanka ta kuma ta dauki turare ta feshe jikinta dashi.
Kwanciya tayi kwata-kwata ta kasa bacci sai juyi takeyi, taya Mahmud yana gida yana wasa da Zaid kuma ta ganshi a gidan Ammi a gabanta.
Tashi tayi zaune ta dafe goshinta, tana furzar da huci. Kukan Zaid ta fara ji, da sauri ta miƙe ta nufi dakinsu. Amma ga mamakinta koda ta buɗe kofar bacci yake hankalinsa kwance.
Komawa ɗakinta tayi amma gabaki daya ta kasa baccii sai tayi ta jin abubuwa koh kuma taita ganin abubuwa.
Haka Ameerah ta dinga gane-gane da jiye-jiye duk wanda ya sanda yasan ta fita daga hayyacinta. Yau ta tashi bata jin dadi
Da safe haka ta daure ta shirya da niyyar zuwa aiki, buɗe mata kofa Ruhaan yayi, maimakon ta shiga sai ta saki ihuu, Maciji, Macijii, Macijii tafaɗa tana nuna cikin motar. Saurin leƙawa Ruhaan yayi yaga bakomai a bayan motar. Ma'am ba komai fa yafaɗa yana kallonta. Zan maka karyane tafaɗa a fusace tana kallonshi. No Ma'am amma banga komai ba.
Masifa ta farayi ta inda take shiga batanan take fita ba. Wata motar kawai ya dauko ya buɗe mata ta shiga. Argh 😫 tafaɗa tana dafe goshinta, wayarta ta janyo ta kira Nisah, ina ta kiranki tun jiya, baki dauka ba. Forget that ki kiramin doctor bansan Mahmud ya sani, so karki kira doctor dinmu, ki kira wani daban. Lafiya? I don't know Nisah anya ban fara haukace wa ba.
Am seeing and hearing things tafaɗa cikin damuwa, ina tsoron abinnan daya sameni yayi affecting dinsu Zaid. Neurologist nake son gani.Calm down bara na kira doctor din, idan ta nan sai muje ki ganta. Allah yasa mu sameta sai da appointment ake ganinta. A nan ma contract tazo da baza mu ganta ba sai munje Riyad, cewar Nisah. Ki bincika min nidai, cewar Ameerah tana kashe wayar
Message ne ya shigo wayar Ruhaan kallon wayar yayi, ya ajiye. Juyawa yayi ya kalleta, bayan yayi parking. Ma'am dan Allah zan iya zuwa gida yanzu?
Akwai wata yar matsala ne. Da hannu tamai alamar ya tafi kawai ta sauka ta shige ciki.