Sashe 2
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*AK GROUP*
Zaune take a office dinta cikin shiga ta alfarma,mace ce iya mace amma ta manyanta dan akalla zata kai shekaru 58, Kallon Muktar tayi tace Chief Security, risunawa yayi yace Yes Ma’am, ina son sanin miye KHADIJA takeyi, murmushi yayi yace am sorry, aikina kulawa da lafiyar iyalan Sir kamar yadda namai alkawari, duk da haka bazan taba fallasa sirrin ki a wajen MISS ba kuma bazan fallasa naki sirri a wajenta ba. Murmushi tayi tace nasan cewa ba normal News company Khadija ke running ba, there is more to it, News Buzz company ne daya tara boyayyen sirri duk wasu masu iko a kasar nan. A takaice Khadija zata iya juya kasar nan in taso, duk da kanannun shekarunta, amma ka gaya mata kifi yana ganin cewa babu inda zai rayu sai cikin ruwa, toh idan kifi yayi wasa a cikin ruwan ma mutuwa zaiyi. Murmushi Muktar yayi yace Ma’am I believe Khadija zata kula da kanta fiye da yanda zaki kula da kanki, yana gama fadin haka ya juya fice.
A bangaren Ameerah kuwa da kanta ta biya ta dauki Zayn a school, sannan suka wuce gida.
Kallon Zayn dake duba books dinsa Ameera tayi tace baka gaji ba Zayn? Ka huta mana, kamar ba yanzu ka baro school ba, murmushi Zayn yayi , yace Ummii yanzu zan gama. Murmushi kawai AMEERA ta mayar mai dan tason ZAYN da nacin karatu duk da kananan shekarunsa.
Suna isa gida driver ya sauka ya buɗe ma Zayn kofa , da saurin Nanny dinsa tazo ta amshi school bag dinsa, ta rike hannunsa sukayi ciki.
Ameerah kuwa dakinta ta nufa, dakin ya hadu iya haduwa simple and classy, kayanta ta cire kafin ta shiga bayin, tana shiga ta saki ruwan yana zuba tun daga kanta har ƙasa, motsi taji a dakin, tasan cewa ba kowa bane illa Mahmud, dan daga shi sai Zayn ne ke shiga dakinta, kuma Zayn sai yayi knocking yake shiga.
Kashe ruwan tayi bayan ta gama wanka ta fito daure da towel, ta fito .Murmushi ya sakar mata yana miƙa mata hannu, tazo gareshi, make kafaɗa tayi tace naƙi din, tashi kayi wanka.Murmushi yayi Babee yana miƙa hannusa ya janyota. Yoo ai gaskiya ce, ya zaka dawo daga asibiti baka wanke jiki ba kazo ka kwanta, murmushi yayi yace toh muje ki tayani yafaɗa yana daukanta, a'a wallahi ka sauke ni, koh saurarenta bai ba ya direta cikin bathtub 🛁 din....
Harararshi Ameerah tayi bayan sun fito tace wallahi nayi mura kaine sila, murmushi yayi yace bama zakiyi ba, kina da miji likita yafaɗa yana kashe mata ido.
Dauke kai tayi kamar bata ganshi ba, ta fara shiryawa, hijab ta saka ta nufi wani kebantaccen waje da alama wajen sallah ne, sallah tayi ta cire hijab din ta nike shi, ta mayar ma'ajiyar shi.
Plain Maroon gown tasaka ta yafa veil dinta ta fice a dakin. Koda ta sauko kasa, Mahmud ta tarar yana hira da Zayn Kallonta yayi yace Ummii where are you going to? I will be right back baby tafaɗa tana blowing mai kiss, murmushi Zayn yayi ya chaɓe kiss dinshi ya liƙa abunshi a kumatunsa, nifa toh cewar Mahmud yana hade rai, Godd tafaɗa tana ɓata fuska, kafa san inda zani, i know yafaɗa yana murmushi but i deserve a kiss too, gwalo Zayn yamai yace Mommy karki bama Daddy.
Murmushi kawai tayi ta fice, da kanta ta tuƙa, kuma babu rakiyar securities dinta.
Gaban WELLNESS HOSPITAL tayi parking, duk inda ta wuce ma'aikatan gaisheta suke, lifter ta shiga, a underground floor lifter din ta tsaya.
Ba hayani ba kowa wajen, wani daki ta nufa ta saka fingerprint dinta sannan ya buɗe ta shiga, likatane da lapcoat ya juyo ya kalleta yana murmushi ya gaisheta, amsawa ta ƙarasa jikin gadon tana kallon yaron dake kwance a gadon, sanye da na'urori ƙala ƙala wanda ke supporting rayuwar sa. Cikin rauni ta ruƙo hannunsa,tana mai adduo'i.
Fita likitan yayi ya bata waje, kamar bayan minti huɗu ya dawo dauke da katon bowl da ruwan dumi ciki da towel. Towel din ta dinga matsewa tana goge mai jiki, harta gama tana karatun Alqur'ani.
Wani kebantatcen waje dake gefen dakin ta nufa, cike yake da kayan zane 🎨 🖌️. Zama tayi tana zanen dan shi ne kadai ke bata kwanciyar hankalin da kuma nustuwa.
Office dinsa likita ya koma dake gefen dakin. Shigowa Nurse din tayi, cikin son jin gulma tace sir shekaru huɗu kenan, yaro nan yaki tashi a kalla yana cin more than 500k a day, saboda abubuwan dake supporting rayuwar shi, mai yasa Mrs Mahmud take kashe kudi akanshi haka? Mai yasa bazata bari a kula dashi ba sai tazo kullum da kanta? Naga kudin da take biyan mu yafi karfin aikin mu.
A tsawace likitan yace fita kibani waje banson gulma, jikinta na rawa ta fice.
Ameera ta daɗe sosai a wajen yaron sai wajen goma saura sannan ta koma gida, parking tayi tana saukowa taga Mahmud tsaye yana kallonta.
Riko hannuwanta yayi ganin yadda jikinta yayi sanyi ta shiga wani irin yanayi, wanda ya riga ya saba ganin ta a cikin irin wannan yanayin indai taje asibitin.
Daki suka isa ya zaunar da ita gaban gado, ya tsugunna gabanta, ya ruko hannunta yace Ameerahhh...kallonsa tayi da idanunta masu rauni, murmushi yayi zai fara magana...tai saurin tarar numfashin sa tace kayi hakuri, In Sha Allah yau ce rana ta karshe da zan kuma dawowa gidan nan a haka. Mahmud bai taɓa barinta tayi lacking wani abu ba tunda suke amma she always feel like something is missing, tafi kowa sanin dalilin hakan, amma bataso ta yadda, hakan ne..... Mahmud yayi kokari akanta, siyasa take kokarin nuna mai so, duk da yasan har kasan ranta ba dinshi take ba.Jikin tane ya fara rawa, numfashinta na daukewa, cikin sauri ya dauko mata inhaler ta, da taimakon shi numfashinta ya fara dawowa dai-dai.
Toh mu hadu a next page………
Ina tsumayen sharhin ku da comments dinku.
Wannan labarin na kunshe da abubuwa da dama.
Amma a hankali zan warware maku komai.
Mu haɗu a next page 📄 📄📄
ANA ZATON WUTA A MAKERA....🔥
BY IBNATU-UMAR ✍️
Page 3&4
*Saudi Arabia, Riyad*
Cikin isa da kasaita BURKAN ya shiga Company dinsu, koda ya shiga dakin taron ya nufa. Sai da akayi searching dinshi tun daga sama har ƙasa sannan aka bari ya shiga, cikin isa da kasaita yake tafiya, kujerar farko ya saka kafarshi ya turata ya zauna, How dare you BURKAN!! We are tired of our attitude, cewan dattijon dake zaune kusa da wanda ya daka mai tsawa yanzu, a wulakance ya kallesu yace oh thought you guys are planning on dismissing me, do it now before i ruin your freaking lives.
Drop your I.D and leave!! Wani shegen murmushi yayi ya dire masu I.D ya fice.
Masallaci ya nufa yayi sallar azhar, kafin ya nufi gida.
Babu kowa gidan sai shi kaɗai sallah yayi, ya nufi dinning ya zuba abincin da Chef ya dafa mai, ya ci kaɗan yana yatsina fuska.
Jin an buɗe kofar yasashi buɗe ido ya kalli mai shigowa, murmushi naga ya bayyana a fuskarshi a karon farko, Babana ya akayi tafaɗa cikin harshen larabci, tana zama akan ɗaya daga cikin kujerun parlourn , karasawa yayi kusa da balarabiyar dattijuwar ya zauna a gefen kafafunta a carpet din dake parlourn, shafa kanshi tayi tana kallon fuskarshi da tayi jawur, bata kuma tambayar shi mai ya faru ba, da kanshi ya bude baki yace shikenan ni bazan samu abinda nake so ba dole sai da sunan mutumin cen? Tunda ya zama silar rasa abu mai mahimmanci a wajena bazan taɓa alakanta kaina dashi ba. Na tsane shi, na tsane shi!! yafaɗa jikinshi na karkarwa.
Muhammad Ruhaan!! Cewar dattijuwar tana dan buga fuskarshi.
Ɗagowa yayi ya kalleta da idanunshi masu rauni, yace Ummiii kullum cikin kunci nake shiyasa na nemi aikin danake duk da nafi karfin albashin su nesa ba kusa ba, But i have to distract myself, saboda bansan kina ganina cikin wannan yanayin.
Na gaji Ummii,rungumeshi tayi tana hawaye tace tsanar mahaifanka bazai kawo maka saukin damuwarka ba Ruhaan, iyaye iyayene komai aibunsu, bazan juri ganin ka haka ba.
Ka shirya mu tafi Nigeria, a firgice ya kalleta tunawa da yayi cewa ita da kanta tace idan ya kuma tunanin Nigeria ma bata yafe mai bai, balle yayi yunkurin zuwa.
Murmushi ta sakar mai tace i don't want my son to suffer because of my selfish reasons. Rungumeta yayi kamar ƙaramin yaro, yace i knew it, you're the best Ummi.
Duk da bani na haife kaba Ruhaan na saka maka doka kuma kabi, toh miye bazan maka ba? 🤫 Ummii ni banda wata mahaifiya sai ke, bansan wasu iyayen ba inba ke da Baba ba.
*Ak Group*
Zaune Hajiya Hamdiyya take akan kujerar office dinta, cikin shiga ta alfarma kamar kullum. Kallon wata matashiya tayi mai kimanin shekaru 26 tace har yanzu Alhaji Sa'ad Wambai, bai amshi proposal na merger din dana ke so muyi ba?
Sorry Ma'am....a fusace ta wullar da file din gabanta tace sorryy for yourself dukkanku are incompetent tafaɗa tana nuna sauran mutane hudu dake tsaye a office din.
Ma'am yaki amincewa ne saboda Miss, Not again, Khadija! Khadijahh!! Why mai yasa Ameerah ta zame mun matsala a rayuwa? Why her?
Shiru sukayi ta gama masifarta, sannan ta kallesu tace miye mafita? Wani munafikin murmushi wannan matashiyar tayi tace akwai mafita Ma'am ina jin Zulaika dan dama nasan you always have a way out.