Sashe 22
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
CIGABAN LABARI.
Mammi cewar Zayn baya magana, cewar Zaid daya karaso garden din a guje. A firgice Ameerah ta kalleshi tace mai ya sameshi, muje mu gani cewar Ruhaan yana rufa masu baya. Hannuta Ameerah ta ɗaga tace Malam dakata bance kabarmin gidana ba. Karka biyoni, ka tafi nacee!!
Juyawa yayi kawai ya fice a gidan, sosai ranshi ke suya.
Zayn what happened? Talk to me! Tafaɗa tana daukanshi, Zaid call Mukhtar. Da gudu Zaid ya nufo landline dinsu ya kira Mukhtar ya gaya mai abinda ke faruwa. Okay am coming, yanzu zan kira family doctor mu haɗu a gidan. Take care of them. Yes Uncle cewar Zaid.
Ruwan sanyi ya dauko a fridge ya mika ma Ameerah yace Mammi ki bashi ruwa, tsoro yaji ne. Amsa tayi ta buɗe ya bashi ruwan ta shafa mai a kai. Ajiyar zuciya ya dinga saukewa, har bacci ya daukeshi a jikinta. Kallon Zaid tayi jin sallamar Mukhtar tare da family doctor dinsu tace miko min hijab dina. Hijab ya kawo mata, yaje ya shigo dasu Mukhtar.
Kallon Ameerah data damu yayi yace Miss karki damu zaiji sauki In Sha Allah. Gyaɗa mai kai kawai tayi, kallonta likitan yayi yace he is fine shock ne kawai. Magani ya rubuta mai ya bama Mukhtar, suka fice tare.
Daukanshi tayi, ta kwantar dashi a gadon shi, kallon Zaid dayayi shiru tayi tace Take care of him. Ina zuwa tafaɗa tana wucewa dakinta.
Rufe kofar tayi ta zame a bayan kofar, ta fashe da kuka. Abinda ya faru na dawo mata. Innalillahi Wa Inna Ilayhi Raji'un. Zan kashe yarana da kaina, saboda gangancina. Hauka, Hauka na fara Hauka tafaɗa kamar wacce ta zare. Bayi ta shiga tayi wanka ta sauko ƙasa. Abinci ta zuba masu sannan ta tashi Zayn ta bashi magani. Daganan tasa su sukayi sallah, suka kwanta.
Dakin zanenta ta nufa, ta dauki plain paper ta fara zane, wano irin nustuwa taji tana shigarta.
Kallon agogo tayi, har yanzu Mahmud bai dawo ba. Bata damu ba ta kwanta bacci ta rufe kofar ta.
Kamar yanda ta saba jiye-jiye yau ma saida tayi hakan. Da safe bayan su Zayb sun wuce makaranta, tace ma Nisah ta biyo ta dauketa su koma ganin Dr JIKAMSHI.
Kallon Ameerah Nisah tayi tace tunanin mai kikeyi, abinda ya faru ta gayamata tace Nisah am not mentally stable. Ƙwaƙwalwata ta fara samun matsala. Karki damu In Sha Allah komai zai wuce cewar Nisah tana rike hannun Ameerah.
Koda Ameerah ta shigo office din kallo ɗaya Dr JIKAMSHI ta mata ta dauke kai. Zauna tafaɗa tana nuna mata sit, zama Ameerah tayi tana kallonta.
Stop staring at me tafaɗa tana danna keyboard, ba tare data kalli Ameerah ba.
Taɓe baki kawai Ameerah tayi batace komai ba. How are you feeling now? Tafaɗa tana kallon Ameerah. I don't know cewar Ameerah damuwa na bayyana a saman fuskarta. I think am mad, ƙwaƙwalwata ta fara samun matsala. Bangane ba cewar Dr JIKAMSHI tana matsowa kusa da Ameerah, i almost kill my kids.... Bayani ta mata. Look at me tafaɗa tana ruƙo hannuwan Ameerah. Kallonta Ameerah tayi, talk to me. You can open up to me. Ki kalleni kamar yayarki. Hawaye ne suka fara sintiri akan kumatunta, share mata hawayenta Dr. Jikamshi tayi tace no more tears. Ni na dauka hararar kawai idanunki keyi ashe suna hawaye. Harararta Ameerah tace son girman tsiya kece yayar tawa. Allah ya kiyaye, kufa likitocin nan kuncika iyayi.
Murmushi Dr. Jikamshi tayi tace naji, faɗamin miye damuwarki. It's personal but thanks for caring tafaɗa tana murmushi. You look beautiful when you smile, keep smiling cewar Dr. JIKAMSHI tana kallon Ameerah.
Toh idan baki gayamin damuwarki ba taya zan san ta inda zan fara.... Am just hallucinating, yeah i know na baki maganin ai. I don't know it's getting worst.... Okay calm down tafaɗa tana kallonta. Let's do this, ki rubutamin duk abubuwan da kikaci kullum koh wani ne ya baki. Koj da paracetamol kika sha a cikin wannan journal din sai ki dawo bayan 1 week kuma kina shan magungunan dana baki. Okay Thanks tafaɗa tana mikewa da kallo Dr. Jikamshi ta bita tana murmushi.
Toh mu haɗu a next page 📄📄📄
ANA ZATON WUTA A MAƘERA.....🔥