← Book details Abdulmajid Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 53

Sashe 37

Abdulmajid Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wanda hakan ta tsana a rayuwar ta taji Ramlah ta samu ci gaba, gurin boka taje nan yake gayamata Ramlah na cikin daular da bata tab'a gani ba a rayuwar ta, idan kuwa tanaso yayi mata aiki akanta saita kawo dubu dari uku, haka ta dawo gida cikin tunanin inda zata samu mak'udan kud'in, daga k'arshe shanunta ta sayar ta k'undume k'undin, a hanyarta ta zuwa inda boka taci Karo da Jauro, fitsari ne akwai bata saki a wandonta ba, amma ta firgita iya firgita, ganin yadda ya had'a rai kamar zaki sai huci yace ga adda a hannunsa.

"dama nasan idan kere na yawo zomo na yawo wata rana zasu had'u" ya fad'a yana wani juye baki irin na 'yan daban nan.

Jikinta ne ya kwari mazari cikin rawar baki tace "kayi hank'uri an Jauro ba laihi nana ba aradu kuwa malam na ya cuceka"

"Hahahaha ke! Tsohuwar banza kina tunanin irin Jauro aka cuta, to keyi kure kuma yau saikin kwashi kashin ki ga hannu" ya fad'a cikin tsawa tare da d'aga adda kamar zai Sara mata.

Zaro ido tayi Cikin tsoro hadda fitsarinta a wando " don Allah Jauro kayimin rai wallah, banda laihi, don Allah ka gahwarceni ka taho ga Hinde nan na baka"

"Kutumar kazar abun can! Ni zaki ba wannan gantalilliya, rijiyar da kowa kasa wasaki nai(gugarsa)" ya fad'a cike da k'araji.

K'ara tsorace tayi ta daburce bakinta sai rawa yake gashi daga ita sai shi a cikin jejin balle tayi kuwwa wani ya taimaketa, cike da rashin imani Jauro ya sarraremata k'afafu sannan yayi gaba da jakar kud'in, ganin mak'udai kud'i a ciki yasa yabar garin gaba d'aya zuwa birni danshi harka ta bud'e masa.

Anan ya barta cikin jini a sume batasan Inda kanta yake ba duk ta zawace zanenta..........

_shi ramin mugun ta in zaka gina ka gina gajere, dan bakasan ina rana zata fad'i ba_ 🤷🏽‍♀

************

Cikin rashin kuzari yana layi kamar d'an maye, ya taso k'afa yasa ya tad'iyeta ta fad'i, tsakiyar d'akin.

Jiki ta fara ja jikin tsoro "pls ya Abdool don't do this 2 me pls am scared" hannu ya d'aura akan lips d'insa yana kallon ta da rinannun idanunsa "shitt" akwai ya iya fad'a yana ci gaba ta tunkarota, a yadda yakejin sa muddin bai samu kusanci da mace ba zai iya mutuwa.

Tunkarota yake tana jan jiki harta k'ure da bango, kanta ta tura Cikin cinyoyinta ta matse tana kuka tana fad'in "nooo yaya don't come over there, pls leave to go" ko jin me take cewa ba yayi, yana isowa surar ta yayi ya jefa kan bed kamar ya d'auki 'yar baby, shima binta gadon yai, yayi kanta gadan-gadan, ganin yayo kanta da ganin yanayinsa yasa ta runtse idonta da k'arfi tare k'walla razanannen ihu saida d'akin ya amsa......

Ni Meryerm Abdool ganin abin zaifi k'arfin ganina yasa na tattara nawa da nawa na ja musu k'ofa cike da tausayin Ramlatun Baffa dan yau fuskar dan binni mai gilashi ba sauk'i a tare da ita..........lols

*****************

Tun ina jiyo ihun Ramlah daga waje har na daina jiyo komai (nace yau fa yarinyar baffa anji maza, yau ya Abdool ya d'auko magana).

Saida ya samu full satisfy sannan ya daga ta, nutsuwa ce ta fara dawo masa abin ya faru ya shiga dawo masa, dafe kai yana kallon ta cikin yanayi na galabaita ido akwai ke zubar da hawaye ko yatsarta ta k'asa daga wa "innalillahi wa'inna ilaihiraji'un" kawai yake maimaitawa, yana blaming kansa akan faruwar lamarin, shi kanshi yasan baije mata da lalama ba, amma ba laifinsa bane itace da gardama kuma is out of his control.

Agogo ya duba 3:30pm tun abun 1:00pm lallai yau ya d'auko magana, a gaggauce ya fad'a toilet ya tsarkake kansa tare da zura jalabiyasa d'aukar ta yayi tare da zanin gadon ya koma toilet, ruwan dubin da ya tara ya tsundumata ciki, k'ara ta saki cikin wahalalliyar murya data dashe don kuka tare da k'ankame masa jiki "pls yaya stop am dying".

Bubbuga bayanta yake cike da tausayinta " sorry princess, na dena ai, nine ba? bazan k'ara ba?" D'an bud'e ido tayi taga a bayi take yasa tayi saurin rufe idon tare da fashewa da wani kuka ga jikinta ko'ina ciwo yakeyi, wani irin haushinsa ne ya lullub'eta tana tuno abin da ya faru bayan 'yan a wanni dana sanin rashin bin Nihal take da dana sanin shigowa d'akinsa ashe bala'in da ke kiranta kenan, bala'i kam, "lallai ya Abdool mugu ne na k'arshe" ta fad'a ranta.

Shi yayi mata wankan sannan ya lallabata tayi na tsarki, ya maidata kan bed bayan ya canja sabon bedsheet, D'akin su yaje don dakko mata kaya, amma koda ya bud'e wardrobe ba kayan kirki a ciki duk k'ananu ne irin wad'anda suke sakawa, dakar ya samo mata wata rigar atamfa can k'asa, murmushi yayi "u see koma meye ke kika jawa kanki, irin wannan kayan ai sai gidan miji ake sakawa, gashi yau anjamin na tono rigima koya zamu karke oho" haka ya koma d'akin yana feeling special ji yake kamar ya sauke wani babban dutsi a kansa, tun da yake bai tab'a samun gamsuwa kamar yau ba(INA Zee team kuna jin Dr Majeed ko).

Duk wani taimako daya kamata ya bata a matsayin sa na likita, likitan ma na mata ya bata, sai rarrashinta da lallami yake kamar wani kwai tare da gayamata Kalamai masu sanyaya zuciya, amma ita kam ta kaurare sai kukanta ta keyi, ga wani haushinsa daya mamayeta lallai maza bata ido.

K'arin Haushinta ya rasa inda zaiyi mata wannan danyen aikin sai cikin gidansu yanzu da wanne ido zata kalli Mami da Nihal, ya Riga ya gama da ita kawai, tun yana lallashinta cikin jin dad'i har ya fara jin haushi, kwanci yayi tare da lumshe ido yana jiyo sautin kukanta, yama rasa ta ina zai fara rarrashinta, tunawa da first night d'insu da Zainab yayi, Sam batayi masa wannan sakarcin ba, nuna masa ma tayi ma ba abinda ya sameta duk da yasan ta wahala ita ma, amma ji wannan yadda take masa kuka kamar ya kashe mata uwa.

"Mtsss dama abinda kakeso shike wahalar da kai" ya fad'a a ransa, tashi yayi tare da zuba mata ido "meye matsalarki yanzu?" Ya jeho mata.

Kyalesa tayi tare daci gaba da kukan ta, haka yake gaba dayi mata magana cikin rarrashi, tayi masa biris tana ci gaba da kukanta tsaki yaja da k'arfi "tashi ficemin daga d'aki" yace yana nuna mata k'ofa, tashi tayi ta fara dafa hango tana tafia, tausayinta ne ya rufesa tashi yayi ya sureta, saida tayi k'ara jin ya d'agata tana wulle-wulle da k'afafu alaman bataso amma duk idonta a rufe suke gam, murmushi yayi mai sauti ganin yadda tak'i bud'e idon, a haka ya kaita har d'aki, kan bed ya direta tare da kai mata peck a goshi, sannan ya ja mata bargo, ya fice cike da farinciki..

Saida ta daina jin motsinsa sannan ta bud'e idonta harara ta balla wa k'ofar tare da rufe idonta, abubuwan da suka faru ne suke dawo mata a kwakwalwa "lallai al'amarin aure akwai girma, gaskiya yaya baka kyautamin ba" tana tuna yadda ya birkice kamar bashi ba......

Sai lokacin ya samu yayi sallar azahar da la'asar, addu'a sosai yayi musu, sannan yabi lafiyar gado dan shima ya jigata k'arfin hali kawai yace, lumshe ido yayi "yau na jawo rigima but so sweet more than word can say" yace tare da smiling mai k'ayatarwa......

_kuyi hak'uri da jina shiru da na shiga busy ne a yan kwana kin nan, #1love# ❤_

💄Meryerm Abdool💄
[9/23, 8:58 PM] 💄Meryerm Abdool💄: 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
🖤 ```ABDULMAJEED``` 🖤
🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

✨ *Servant of Majesty* ✨

Na
💄 _Meryerm Abdool_ 💄

© *Pure moment of life writers*
P.M.L💪🏽

(We don't just entertain and educate we touch the heart❤ of the readers📝)

Ga shafukan mu nan da zaku ringa samun k'ayatattun novel namu👇🏻

*#[email protected]*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*

An karbo daga abi Amamata R.D yace, manzon Allah tsira da amincin Allah yarda dashi yace.

_duk Wanda ya fita domin Neman ilima to kuwa yana kan hanyar daidaitacciya ta ubangiji har sai ya dawo_

A wata ruwaya kuma yace

_Neman ilimi wajibine akan kowa, mace ko namiji, k'arami ko babba, d'a ko bawa ba'a daukewa kowa ba_

*idan Mukayi duba da wad'annan hadisan kenan Neman ilimi dole ne garemu domin gyaran lahirar mu, sannan kuma menene banbancin mutum da dabba? hankali, taya ake sarrafa hankali? sai da ilimi kuma annabi Muh'd S.A.W yana cewa Ku nemi ilimi koda yakai birnin sin ne(China) hakan kad'ai ya isa ya nuna mana girmin ilimi, saboda haka 'yan uwa mu dage da neman ilimi wallahi jahilci babban ciwo ne, haka duhunsa yafi dare duhu, kada mu manta saita hanyar ilimi zamu San yadda zamu bautawa ubangijinmu dashi ake neman lahira dashi kuma ake Neman duniya, in fact ilimi shine gishirin rayuwa. Allah yasa mudace👏🏽*

Tunatarwa CE 👌🏻

~Namecy kyawun halinki na daban ne, haka ke 'yar baiwa CE, bazan gaji da mik'a jinjina gareki ba, Allah ya saukeki lafia ya raya baby khady akan sunnar manzo rayuwa mai albarka ameen~

Tawan tafi ta kowa😍👌🏻
Maryam Y Zango❤

📝 *Episode* 206--210

A haka har bacci yayi gaba dashi mai cike da mafarkinta suna cikin rayuwa mai dad'i irin ta masoyan asali, masu tsananin k'aunar junansu...

Itama dai baccin gajia ne ya d'auke ta, k'arfe 6 Nihal ta dawo gidan "iyye lallai babyn nan kina hutawa fa an gama karanta novel sai bacci, gaske Bestynki tai ta kiranki baki d'aga ba" tace tana k'ok'arin tayar da ita, jin zafi a jikinta ne yasa ta d'auke hannunta "oh ashe bata da lafia" ta fad'a tare da ficewa parlour.
Chapter 37 · 0% Book details