Sashe 9
Zurfin Ciki Part 1 - 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahaji dai
sukai ta bata haquri,ahj qarami yace shi kam dole
ya cimata mutunci daga ita har bashir din.da
suka fito ahji babba ya ce kada gaje ka mata da
tsin hankali,nashihaxaka yi mata shi kuma bashir
ya girmama yayansa.abba kuwa yana fita sai ya
bar layin dan bacinrai,dakin ahmad yaje ya
kwanta duk da cewan ahmad din bayanan.tunani
yake tayi akan mahaifiyanshi,yadda ta runtse ido
da alkairin da umma da ahj suke mata.ahj qarami
cikin damuwa da takaici ya shiga gidansa,da
bashir ya soma yin karo,nan take ya rufeshi da
fada.sahura na ji ta taso cikin mashifa kada ya
xagan mata da,dan ya nemi tare mata
mutunci.ahj yace har wani mutunci ne dake
wanda xai kare maki?to da kinada mutuncin kin
tunkari mahaifiyata ki mata cin xarafi?tace har
gidannan ta shigo saboda na daki yar gwal
dinta,takan wannan wara mutuncin yarinyan xata
xo ta xage ni?umma tace ma ahj babba ka fito
gashi can fa ahj qarami rigima ta kaure
tsakaninshi da umman bashir.da qyar ahj babba
ya kashe wutan,abba da ya dawo yaji hayani ma
mahaifanshi sai ya qara barin layin sai can sha
daya na dare ya dawo ya kwanta,ranan ko abinci
bai ci ba.da safe yana gaban umman shi yana
fada mata kalaman da umman bashir ta masa
jiya,una ta ce ashsha,kai banji dadin wannan
kalaman na sahusa gare ka ba.saidai na gode
daka nemi yafiyanta,sannan ka kiyaye duk abinda
xaisa tayi maka munmunan furuci.dan bakinta
dafine a gareka.kada kaga cewan baka yimata
komai ba,to intayi ma mugun furuci sai
kamaka.yace xan kula,tace yauwa abba.saka
makon binci ke da mahaifin bishira yasa amishi
iri daya da wanda sirikinshi ibrahim yayi
mishi,ma'ana halayan kirki da mutuncin iyayanshi
da shi kanshi yaran.duk dadai ance masa ba
wasu masu hali bane?sai rufin asiri da suke da
shi.wannan bai dameshi ba tunda dai ance mashi
yaran yana neman na kanshi,sannan yana karatu.
to tunda tana sanshi ba ruwan shi. ya kira wayan
cikin gida ya kira hjy sai yaji sallamanta ta turo
qofa.yace yauwa dama ke xan kira.ta dire tire
mai dauke da kayan shayi akai,sannan ta xauna
tana gaishe shi.
Ya amsa sannan yace ina jin
gobe masu neman auran bishira zasu je wajen
yaya a jakara.
Hajiya zainu ta gyara zama,"ka ce,
bishira ko Aisha? ya ce bishira dai tayi yar dariya
yaushe bishira tayi saurayin da har zai turo? ya
ce,"a'a ba ki sani ba? ta ce,"na dai ji yanzun" ya
ce to na basu izinin turawa tun jiya tunda tana
sonshi babu ruwana da doguwar soyayyar nan
kin sani Hajiya zainu ta hade rai,"amma kana
sane da cewa ss2 zata je ko? ina laifin ta gama
sakandare?
Tace ,"gaskiya ranka ya dade ka bar
batun auran bishira." ya dubeta,"kada ki damu
kanki fa.don kin san ba zan canza ba" ta bata
rai,to dan wanene? shima ya daure fuska dan
babanshine.ta mike a fusace ta fita sai dakin su
bishira.
Lokacin suka farka daga baccin da suka
koma bayan sallar asubahi.ta ce,"ke bishira,ke ce
kika turo saurayinki gurin dadynku? wai yaushe
ma kika yi saurayin?
Aisha tayi zaraf tace, momy
kin ma san wanene? hajiya zainu ta ce,"wanene?"
Aisha ta ce telanmu Abba din nan." Hajiya zainu
ta saka salati Abba tela? tela fa?
Aisha ta
ce,"tela kuwa" hajiya zainu ta isa gurin bishira ta
rike mata kunne.
"kece kika zabi auran tela? me
ya ci shi kansa bare ya baki? zai iya da
karatunki? wallahi tun wuri kije ki fada ma
dadynku bakya sonshi." Bishira ta ce,"nifa shi
nake so momy."hajiya zainu ta rufeta da duka.
washe gari su Alhaji babba da abokinsa Alhaji
sani,sai makocinsu malam ma'aru suka je
nemawa Abba auran bishira a jakara gidan Alhaji
musa wan mahaifin bishira. an amshesu hannu
biyu,sunyi magana ta fahimta an basu,kuma sun
karba.an yanka sadaki da dukiyar aure,sannan
sunce suna so za'a hada da yarta.
Su Alhaji suna
ta godiya nan dai gemu da gemu suka rabu cikin
mutumta juna.
Hajiya zainu ta dauki karan tsana
ta dora ma bishira,tunda tayi-tayi cewa ta janye
batun auran Abba taki,ta ce to bazan miki komai
ba.sannan in babu ta sameki kada ki ce kin
sanni,in ki ka zo nan gidan da sunan neman
taimako saina wulakanta ki.
Duk bishira dai ta
yarda,nan aka sa rana kusan wata shida.
Abba
ya iso kofar shagonsu da sauri don hangen da
yayi gurin ya cika da jama'a,yana zuwa sai yaga
ashe ummi ce tazo wucewa ta taba wani shagon
fale-fale ta taba sai yayi mata shocking. shikenan
ta tsaya tana jiran wa zai zo tasa shima ya
taba,can sai ga wani yaro,tace kai ka iya karatu?
yaron ya ce,"eh" ta ce karya kake in da gaske ne
nuna mun acan.da gudu yaro yaje ya dangwala
dan yatsa a kan A sai ko shocking ya debe shi ya
jefa kwata.
Ashe yayan yaron na kallonta sai ko
ya biyota shine ta fallo da gudu ta fada
shagon,shi kuma y ce sai ya duketa.
Abba ya
kalleta kallon tsana ya ce,"fito shegiya ya
hankado ma yaron ita ya ce ka mata dukan tsiya
yaron ya ce na hakura ta ci darajarka Abba ya ce
don Allah ka duketa,don wannan bata da wani
amfani daya wuce duka. yaron ya ce,ku dai ku ja
mata kunne don kar taje tasa dan wani a
matsala,ko ma ya rasa ransa,domin shocking zai
yi kisa nan da nan.
Abba ya ce dama zai kasheta
ai da munyi murna.ummi ta kalleshi a ranta ta ce
sai kazo ka kashe ni.
Bayan kowa ya watse na
nan yasata tsalle kwado.
Ahmad abokin shi ya
shigo shagon ya ganta tana ta tsallen kwado ya
ce a'a Abba meye naka nasa mace irin wannan
horon?
Abba ya ce kasan Allah da ace yarinyar
nan namiji ce da tuni na zuga an kaita gidan
horon yara,kaini da in kayi kisan kai babu laifi da
sai na ba yarinyar nan gamalan 20 tasha ta
mutu.
Ummi cikin kasa-kasa da murya ta ce
nima da zaka mutu a dadina.
Ahmad ya ce haba
Abba ya kake irin wannan maganar? ya dubi
ummi tashi ki tafi abinki.ummi taki tashi don
tasan in don Abba ne sai ta tashi ya ce ta sake
sabon lale don haka sai ta ci gaba da tsallan
kwadonta. kuma bata nuna kasalarta domin ya ce
sai taji jiki tukunna zai barta. wannan ya shigo ya
ce Allah sarki ai mata hakuri wannan ya shigo ya
ce don Allah a kyaleta.sai kurum ta saka kuka. da
kyar Ahmad ya shawo kansa har ya ce ta tashi
ta tafi.ya ce kuma inta yarda yazo gida ya samu
tayi wani laifim shi da ita ne.daf da magrib yana
sauri za shi masallaci sai ya ganta da dan tasi
tana kasa shi kuma yana tuko motar a hankali
yana ce mata an kusa gidan tana cewa eh. bata
lura da Abba ba saida ya ce ke ina zaki? da sauri
ta fice da gudu dan tasi yace ke yarinya zo nan.
Abba ya matsa gurin shi ya ce malam lafiya? dan
tasi ya ce yarinyar can ce ta taro ni tun daga
bakin titi.wai an aikota ta kira dan tasi za'a dauki
kaya zuwa wambai. nan na dibo fasinjan cikin
gari ne ma sauke su tare da basu hakuri,to da
mukazo hanya sai tace mun jaki ne za'a dauka
nace jakin lafiya? ya ya za'a iya saka jaki a tasi?
ta ce mun ita dai tashi aka ce mata ta taro,kuma
nayi-nayi ta shigo motar taki.
Abba ya ce,kayi
hakuri karya takeyi,kanwata ce.wallahi bata ji.
dan tasi cikin takaici gashi ya sauke fasinjanshi
yajuya ya tafI.
Abba ya nufi masallaci yana
kyalkyata dariya.don shi lamarin ummi tsoro ma
ya soma bashi jaki a tasi.kai shima dan tasin
mashiririce ne.banda haka tunda ta furta jaki ai
sai ya kama gabansa. yau bai ma bi ta kanta
ba.don yana sauri yaje gurin masoyiyar sa
bishira.
Ummi ta shiga ajinsu na makaranta.kai
tsaye ta nufi kujerarta wadda babu wata yarinyar
data isa ta zauna duk ajin don suna matukar
tsoron ummi.
Tun daga lokacin data bigi kirji ta
ce kujerarta ce,kowa ya sallama mata.malamai
ma da suka gaji da rabon fada cewa suka yi a
bar mata kujerar. duk makarantar babu wanda
bai san ummi ba,malamai da dalibai saboda
yawan fadanta da tsokana,har malamai bata bari
ba a tsokana. sun fita fitsari ita da kawarta
Amina,kafin su dawo malamin (social studies)ya
shigo.