Sashe 26
Zurfin Ciki Part 1 - 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lallai Abba ya shigo da kafar
dama,Sannan hukumar gidan Radiyo tayi Matukar
farin ciki da zuwan Idris Aminu Idris,wannan
Ma'aikata.
Sannan sai Abba ya zama wani sabon
tauraro wurin Al'umma,dk in da a ka ganshi ya
zama abn kallo.
Matsalar shi daya gidanshi,in ka
ganshi a waje Sam ba za a kayi tsammanin haka
zaka samu gidanshi ba,Dattin ya karu,musamman
da ya kasance yanzun ba shi da lkcn kanshi
ballatana ya yi sammakon share gidan.
Wankinshi
mai kaiwa yake yi,haka nan nasu ya ce ta dinga
kaiwa makota gidan wanki.
Amma kafin ta hada
ta kai aiki ne ita dai tayi kallo ko a shiga makota
hira.
Sam Abba ko adreshin Zai bada ya
gwammace ya bada na gidansu Ummanshi dn ba
ya so aje gidanshi ************* .
Kwanci tashi
Ummi suna ta fana da jarabawa zuwa (SS2) cikin
ikon Allah suka gama. ranar da aka yi musu hutu
kamar ta sani bata tsaya jiran Abba ba,Ta nufo
gida.
Shi kuwa lkcn suna kici-kicin kai Bishira
asibiti zata haihu,amma yana sane da cewa yay
Ummi zata dawo kuma hnklinshi na can.
Motar
wani Salis Abokin aikinsa ya aro ya kai su
asibitin ita d Ummanashi.
Bayan ya ba d dk wani
abu da suke bukata ya ce Umma za shi dauko
ummi.
Umma ta ce,Ka barta tukunna in matarka
ta sauka lfy gobe sai kaje tunda tana mkrnt ne.
Ya yi-ya yi Umma ta ki,dole ya hkr. sai bayan
la'asar sannan ta haihu,Nurse ce ta zo tayi musu
albishiri an samu 'ya mace.
Bayan an kintsa
uwar,sannan a ka kaita dakin hutu,su kuma a ka
kawo musu 'yar.Nurse din da ta kawo 'yar ta ce
d Umma ke ce Mamanta?
Umma ta ce,'Eh."Nursr
din ta ce "kazantar yarinyar tayi yawa,kafin ta
haihu sai da likita ya korata ta yi wanka,muka yi
mata aski ko'ina jinkinta datti.
Gsky Mama
mijinta yana kokari,yanzun kuje ku dafa ruwan
dumi ku kawo mata tayi wanka.
Abba ya yi tsaki
ya ce, kin ji ko Umma,Allah ya kara.Umma ta
ce,Yanzun kaje gida ka dauki babban filas dina ka
shiga wurin Umman Bashir ka ce Mata ta dafo
ruwan Zafi,daga nan ma sa ji haihuwar.
Yana
shiga gidan tun daga zaure ya jiyo Muryar
Tsohuwa tana cewa,Naji shiru-shiru kin ga dai hr
yanzu.
Yana saka kafa a tsakar gidan muryar
Ummi ta daki dodon kunnanshi.in da ta ce,Kila
kuma ta haihu yanzun. jinin jikinshi ya tsinke dn
jin Muryae.
Ya nufi dakin.Tana zaune tana shan
rake.
Ya dubeta, ita ma shi take kallo dn tunda ta
diro ba wanda take muradin Gani irin shi,cikin
sanyi murya ya ce,Ummi ke da wa ki ka taho?
Ta
sunkuyar da kai,Ni da wasu 'yan mkrntrmu ne
muka dawo.
Ya ce '"Good,tashi ki dafa ruwan zafi
ki zuba a babban flask. ya dubi Tsohuwa da take
ta tambayarshi ko mai dakin nashi ta sauka?
Ya
ce, Eh ta haifi 'ya mace.
Tsohuwa cikin takaici ta
ce,Sai yanzu kaga damar bani amsa?Dan
walakanci kawai?
Kai mai sunan Malam ka gyara
halinka.
Abba ya ce,Yi hkr Tsohuwa dk na gaji
ne,Nan kuma ina yi wa Ummi mgn.
Ta ce kana
mata fadan ka dai.
Ya ce,Tsohuwa wai ni hr
yanzun ba zan wanku a wurink ba game da
Ummi? ta ce, Ina fa zaka wanku?Har abada mai
sunan Malam kai ba me kaunar takwara bane. .
Yace to naji a bar maganar yanzu dai kishiyarki
ta haihu.an samu ya mace.tace Allah ya raya
mana.
Yana jingine da bango yana kallon ummi
tana ta shige da ficen daura ruwan zafi.komai
cikin tsafta da natsuwa take yi.
Sai da tasa
ruwan zafi ta wanke flask din kasancewar anjima
ba'ayi amfani dashi ba.ta tafasa ruwan tazo ta
bashi,ya ciro wayarshi ya mika mata.
"sa min a
caji naga nepa sun kawo wuta" ummi ta jona
waya sannan ta ci gaba da girkin dare don tasan
Alhaji bai cika son wani abu da dare ba sabanin
tuwo.
Ta gama wanka sannan tayi sallar
magariba tana kwance gadon tsohuwa tana
tunanin abba.
Tsohuwa nata lazimi in tayi
magariba bata tashi sai tayi isha sannan taci
abinci.ummi ta tuna wayar da yaya abba ya bata
ajiya.
Da sauri ta tashi tare da cewa "ke tsohuwar
nan anzo tayaki hira kin share mutane" ta mike
ta nufi daki ta dauko wayar ta kunna HEHE KIN
MANTA YAYA ABBA KENAN?" Sakwanni ne sukai
ta go slown shigowa sannan sai kira tashin farko
data daga wayar muryar mace taji, ta ce "dawa
nake magana" wadda ta kira ta ce "ina mai
wayar?" ummi tace "dq matarshi kike magana,ke
din wacece?" waccac n ta ce "in yazo ki
tambayeshi? yasan me lambar." nan da nan sai
ummi ta samu kanta yana juyawa,tayi tsakita
kashe.ta shiga duba sakonnin da yawansu na
mata ne masu sonshi,daidaikune na maza masu
nuna yabawar aikinsa.hankalin ummi ya tashi
ganin yadda mata suke farautar abinda take
tsananin so.ta kashe wayar cike da nadamar
kunnata Hankalin Ummi ta samu kanta yana
juyawa,tayi tsaki ta kashe.Ta shiga duba
sakonnin da yawansu na mata ne ma su
sonshi,dai-daiku ne na maza ma su nuna
yabawar aikinsu.
Hankalin Ummi ya tashi,ganin
yadda mata suke farauta abnda take tsananin So.
Ta kashe wayar cike fa nadamar kunnata.
Sintiri
ta dinga yi a tsakar dakin,Sallamarshi ce ta, katse
ta.Ta amsa ciki,sannan ta zauna ba tare da ta
kalle shi ba.
Ya ce,Bani wayata da abinci 'yan
asibiti.
Ta mike ta dauko masa abncin,sannan ta
bashi wayar.sai dai tana yin komai ne fuskarta
daure.
Ya ce,Lafiya na ganki wani iri?ta dago ido
ta kalle shi,ta sake tsuke fuska. lfy lau.Ya ce,shi
kenan na tafi Sam bata tanka ba.
Yana fita ta
mike a kujera,so takeyi a lkcn ta samu makanta
mafita,shin ko dai ta tare shi ne ta fada masa?
wata zuciyar ta ce,In ko ya dinga kwallo da ke
sai kin rasa mai cetonki.
Ta tashi tare da
cewa,Bari kawai in fada ma Tsohuwa.Zuciyarta ta
sake rayawa.Tsohuwa fa ba zata yarda ba, domin
kullum tana bada shaidar tsanar da Ya Abba ya
mata,ta koma ta zauna.
Sai ta samu kanta da
fashewa d kuka,tana fadin wannan wace irin fitina
ce ta same ni?me yasa zcyt ke son tozarta ni?
Me yasa zata so wanda ya tsane ta?Ta mike ta
shige uwar daka.
Gado ta hau tana son ta lallashi
zcyrta,dn ta daina son Ya Abba.
Shi kuma yana
tafe a mashin zcyrshi na mitar bata gaji da ganin
Ummi ba,yadda take ta kai kawo ya ke gani a
idonshi.
Lkcn da ya kai musu abnci me jego ta
gyare,dama ta zubar d jini ne shi yasa suka ki
sallamarta,sukace sai da Safe.
Ya samu kannanta
sun zo da wata 'yar Babnsu.Sun gaisa an yi 'yar
hira sannan suka ta fi lkcn ya dauki 'yar ya yi
mata kallon sosai.
Ya dubi Umma kin san
yarinyar nan da wa take min kama?Ta ce,A'a.
Bishira ta tsare shi da ido,ya ce lkcn d Ummi na
karamarta sak wannan.
Umma ta ce,Kana nufun
d Ummi take kama?ya ce,"Eh,Bishira ba kunya ta
ce,Allah ya kyauta ni 'yata bata kama da wata
can wai ummi.
Umma tayi saurin cewa,Dama
zolayarki yake ba suyi kama ba.Shi kuma ya
kalleta.Ko ki so ko kada ki so yarinyar nan sak
take kama d Ummi.
Ya mika ma Umma ita,yana
ci gaba da fadin Maman Walid kina bani
mmki,kina zaton zan ki raba 'ya'yanku d Ummi?
Ya girgiza kai"Sun hadu hr abada ,domin in kin
tsaga jikin 'ya'yanki dole za ki ga jinin Ummi. to
ya ya ma ki ke tsammanin zan so wanda ba ya
son Ummi?
Ta ce, "Oho!
Ni ba ka sona kenan?To
in da na gode ma Allah dk dyniya ta san cewa
Ummi bata kaunarka.dk da kana wanta.Ba ita ba
ce silar kariyarka?ko an kashe ka ma bata da
asara.
Umma ta ce,'Abba jeka ban son in kuma
jin bakinka in na isa. / ZURFIN CIKI book 2 part 7
ZURFIN CIKI book 2 part 7
Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 00:16
Ta samu an saka ranar auren fati da saurayinta
Fahat,nan fa Alhj ya ce dama ke ni ke jira uwata
ki dawo.
A masu sonki ki fito da daya a hada
auranku da 'yar uwarki Fati.
Hankalin Ummi ya yi
matukar tashi,ranar kasacin abnci tayi.
Da suka
zauna da Umma a daran ta ce Umma baki fada
ma Alhj bani da tsayayyen saurayi ba?Umma ta
kalleta,ba shi yasa na ce Kitsada ba,amma ba kya
son fita.
Duk kin bi kin kori masu sonki Abba na
daure miki gindi,kin san dai Alhj ba yarda zai yi ki
wani ci gaba ba,gara ma kin yi kokarin fidda miji
kafin lkcn da ya dibar miki,in ki ba haka ba ya
daki da mai rabo.
Ummi tasa kuka ranar,kwana
tayi tunani hr ta yanke shawarar zata fada ma
Alhj Ya Abba take so.
Da safen taje hr dakin Alhjn
ta gaishe shi,ya ce uwata naga kamar bakinki da
magana ko?Ta dube shi "Eh,a'a ba komai.Ta
mike,dakin Tsohuwa ta shiga ta haye gado ta
soma kuka.
Tsohuwa ta dubeta a rude,Takwara
ke da waye,?
Nasan ba zai wuce me sunan
Malam ba,dn shi ne kadai ke hana ki sukuni.
A
ran Ummi ta ce,shi ne kam,amma ba irin wanda
ki ka sani ba.
Amma a fili sai ta ce,Tsohuwa Alhj
ne wai in fito da miji,kuma abn da ke damuna ni
ba wanda na ke so.
Tsohuwa ta ce, "Au, shi ne
abn kuka?To bari kiji bana ba zan goyi bayabki
ba,dn da ubanki ya ji ta tawa da yanzyn kina da
diya 2 in da rabo.
Amma mai sunan Malam ya ce
za ki ci gaba da krt,yamzun ko tun da Allah ya
kawu mu angama wannan kaddararriyar mkrnt ba
sai aure ba?
Ga Bunta nan hr an yi baiko, to rana
guda za a yi shi in muna cikin masu rai.
FUU
Ummi ta fice,ta shiga dakin Umma tana tunanin
wa zata fada ma matsalarta?kamar an tsikareta
ta dauki mayafi zata fice.
Umma ta ce, "Zo nan,
ina za ki? ta ce "Wurin Fati.
Tana shiga Bashir
zai fito .
Ya ce Yauwa Ummi ina son magana da
ke.