← Book details Zurfin Ciki Part 1 - 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 63

Sashe 14

Zurfin Ciki Part 1 - 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya kunna
wutar falon,sannan ya bude ta shigo ta zauna
kusa d shi, ta ce, Abba wai mi na maka ne ka
tsane ni? ka duba fa ko wata daya ban rufa
ba,kasan dai yadda a ka yi auranmu yanzun in
Mahaifana suka ji dariya za su Min.

Amma ba
komai sai biredi ta samu ta k'asuma,d ya tafi
shago sai ta yafa mayafinta ta nufin gidn umman
bashir. koda tai sallama umman tana kan turmi
zaune suna ta ganzar rake ita d su bishir. umman
Abba ce ta aiko musu da shi don rashin Adalci
suna sha suna yi da ita.

Suka shiga lale d zuwan
Bishira, ta kalli bashir 'Ina fushi da kai, shine
wato har yanzun ba ka zo ba ko? ya ce, Tab, sau
2 ina zuwa zan shiga gidan sai yaya Abba ya fito
ya ce min kina bacci, na gane nufinshi baya son
ina shiga masa gida,shi yasa na share.Bishira ta
ce Um, wannan Yayan naka halinshi sai shi,
yanzun ma fa fushi yake dani.

Umma ta ce," A
kan Me kuma? wai shi dole sai nazo gurin
ummarshi na koyi girki, ai ko nace wlh ba ni
zuwa.

Umman bishir ta rafka salati. sannan tace
'Naga ta kaina ni Sahura,kai Allah ya isa
tsakanina d Suwaiba. yanzun kuma ta gama d ni
ke ta sako a gaba, so take ta shiga tsakaninku?'
Abba ya kura mata ido, yasan abn d ta fada
gaskiya ne ya ce "Me na miki to?" ta kalle shi,"Ba
ka ma san abn d kayi min ba?Ta ga daya yanzun
fa kaurace min kayi.

Ya ce ba kya gyara
gadonki,ni kuma na gaji d gyarawa.

Ta saka tafin
hannunta cikin nashi zo muje in gyara.

Tausayinta ya ji,ya tashi ya bita yana kallonta
duk kakarin d ta yi dn t gyara ta kasa.

Sai dai shi
ne ya gyara, Sannan ya janyo ta suka
kwanta.Sam bata d gardama ko nuna gajiyawa a
gurin ba shi hakkinshi na kwanciya.

In zai zo sau
nawa ba ya damunta,gurin da ta ke birge shi
kenan.

Amma ba wannan ba ne kadai namiji ke
bukata,Musammanirin Abba dan kwalisa.

Wata
ranar Jumma'a bayan sun tashi daga mkrntr da
ya ke koyarwa,ya ce da Ummi ta jira shi zaya
aike ta gida.

Kudin cefane ya bata ya ce taje ta
sai kayan miya d nama ta kai gidanshi, Sannan
ta tsaya tayi masa miyar tare d yi masa sakwara.
.

Shi kuma zai je ya fada ma umma, dn yana son
d dunkunan wata amarya d yake son karasawa
ummi ta zun6uri baki bayan ta amshi kudin ta
wuce tana yankun-kunai, ya ce "Ke!" ta waigo "Zo
nan . ta dawo, Ya kama mata kunne, Kin san
kwana 2 bn ta6a lafiyarki ba ko?to kiyi abn d yau
zaki gwammace ba ki zo duniya ba. ya
rankwashe mata kai, Sannan ta wuce tayi ce
fanan ta nufi gidn Matar gidn tana zaune d kayan
mkrnt a jikinta,,Ummi ta mata Sannu harara ta
zuba ma Ummi, Ummi ko ta rama,sannan ta ce
"Mijinki ya ce in zo in yi mashi sakwara d miya.

"Bishira ta ce, To sai ki koma gidn ubnki ki dauko
tukunya d murhu b dai nawa ba, Ummi ta ce, To
ni dai gaskiya d ubana ba.

Bishira ta taso tana
cewa Sai na wa?

Ummi ta ce, Oho,amma ba
nawa ba.

Za ta kai mata duka ta goce ta ajiye
mata kayan miyan ta ce " Gashi sai kiyi, kila ma
baki iya girki ba ne.

Taje ta fadawa umma, Umma
ta ce "Ke ummi karya ki ke daga zuwa zata hauki
d zagi sai ka ce Mahaukacciya?

To kije ki fada
wa Abban in ya so sai kuje tare ya fada mata
amma fa kada ki ce masa ta zage ki, ki ce masa
dai yazo ya fada mata zaki tayata.

Ummi ko kyn
mkrnt ba ta cire ba ta nufi gurinshi,yana tsaka
dinki taje,Ummi sai ce masa tayi ta ce ba zam
mata girki d tukunya ba.

Ya ce Muje gidn ganin
nan.

"a kofar gida ta zauna tana jiranshi, sai d y
shiga sannan ta bishi.

Tana tsaye tsakar gida
tana jin rigimar d suke yi.Bishira ta dage ita fa
babu mai yi mata girki d kayan aiki, shi kuma ya
ce tunda ba a koya miki girki ba a gidnku dole ne
in sa kanwata ta mini.

Ta ce ya turo Fati
mana,wannan maran kunyar yarinyar mata
tarbiyya ba za ta zo mata gida ta zage ta ba.

Ran Abba ya 6aci, ya ce Ga ki nan mara
tarbiya,ina fada kina fada ina matsayin
mijinki.,Ummi tafi ki tarbiyya domin uwar d ta
bata tarbiyya ita ta bani har ki ka amince ki ka
aure Ni.

Ta ce, Ta baka tarbiyya ko ta asirceka?

Ta mallake ka har baka ganin Mahaifiyarka d
gashi sai ita.

Zancen ya soki Abba sosai Har ya
daga hannu zai mareta sai kuma ya fasa,ya juya
ya fita.

Fatanshi Allah ya sa ummi bata ji ba,dn
yasan tsaf sai ta fada ma Umma.

Tana zaune
gefen rijiya ya nufo ta,Ummi ina kayan Miyan?
tana nuna masa su tare d cewa 'Gasu ya
ce,Dauki ki kai ma ummana.

Har ta kai bakin kofa
ya sake cewa "Ummi!"ta tsaya ya zo ya kalleta
Ummi kin ji me Bishira ta ce?

Ummi ta dube shi
cikin ido,,sannan ta kalli hanyar fita.

Naji duk
abnda ku ka ce,Ya lumshe ido "Ummi dn Allah ka
da ki fad ma Umma.

Ta tsura mashi ido,bata
ta6a jin Abba ya yi mata magana cikin tattausar
murya ba sai yau tunda ta taso.

Ta ce, "To." Ta
juya, yasa ke cewa Ummi. a waiwayo Don Allah
kin ji? kai kurum ta daga sannan ta fita Tafe take
tana Mmkn me yasa Abba baya son Umma taji
zagin da Matarshi tayi Mata?

Hakika d taso
Sanar da Umma amma yanda ya yi 'yar Murya
yana rokonta sai t jure,koda taje gida bata sanar
d Umma ba.

Cewa tayi kawai ya ce a ma barshi
sai dai cikin ranta ta tsani Matar Yaya Abba fiye
d tsanar d ta yi wa Abba.

Shi kuwa Abba duk
wata hulda tsakaninnshi d matarshi ya dakatar d
ita,saboda yana son nuna mata matsayin umma a
gurinshi.

In ya fita tn Asubahi bacce ke kawo shi
gidan,wanka ma cn gdn Umma yake yi sai ya ce
mata Bishira tana mkrnt.

A cikin rana t 3 hnklnta
y gama tashi,taje t fadawa umman Bashir,ta aiko
yaje tayi ta fadan gami d zazzagnshi,ya bata hkr
y fita.

Amma sam Bishira, bai canza mata ba.

Sai
ma sabon salon d ya dauko na yn kaura daga
falon zuwa dayan dakin d babu kowa,dk kayn
sawanshi y tattara y koma can.

Abba yana d zcy
g taurin kai,Umman Bashir ta ce,"Yanzun in kin
samu saukinshi to uwar goyonshi ki ka fada
mawa, km gwada ki gani za ki gane ta fini a
gurinsa.

Sannan ki g aikin asiri. .

Shi kuma zai je
ya fada ma umma, dn yana son d dunkunan wata
amarya d yake son karasawa ummi ta zun6uri
baki bayan ta amshi kudin ta wuce tana yankun-
kunai, ya ce "Ke!" ta waigo "Zo nan . ta dawo, Ya
kama mata kunne, Kin san kwana 2 bn ta6a
lafiyarki ba ko?to kiyi abn d yau zaki gwammace
ba ki zo duniya ba. ya rankwashe mata kai,
Sannan ta wuce tayi ce fanan ta nufi gidn Matar
gidn tana zaune d kayan mkrnt a jikinta,,Ummi ta
mata Sannu harara ta zuba ma Ummi, Ummi ko
ta rama,sannan ta ce "Mijinki ya ce in zo in yi
mashi sakwara d miya.

"Bishira ta ce, To sai ki
koma gidn ubnki ki dauko tukunya d murhu b dai
nawa ba, Ummi ta ce, To ni dai gaskiya d ubana
ba.

Bishira ta taso tana cewa Sai na wa?

Ummi
ta ce, Oho,amma ba nawa ba.

Za ta kai mata
duka ta goce ta ajiye mata kayan miyan ta ce "
Gashi sai kiyi, kila ma baki iya girki ba ne.

Taje
ta fadawa umma, Umma ta ce "Ke ummi karya ki
ke daga zuwa zata hauki d zagi sai ka ce
Mahaukacciya?

To kije ki fada wa Abban in ya so
sai kuje tare ya fada mata amma fa kada ki ce
masa ta zage ki, ki ce masa dai yazo ya fada
mata zaki tayata.

Ummi ko kyn mkrnt ba ta cire
ba ta nufi gurinshi,yana tsaka dinki taje,Ummi sai
ce masa tayi ta ce ba zam mata girki d tukunya
ba.

Ya ce Muje gidn ganin nan.

"a kofar gida ta
zauna tana jiranshi, sai d y shiga sannan ta bishi.

Tana tsaye tsakar gida tana jin rigimar d suke
yi.Bishira ta dage ita fa babu mai yi mata girki d
kayan aiki, shi kuma ya ce tunda ba a koya miki
girki ba a gidnku dole ne in sa kanwata ta mini.

Ta ce ya turo Fati mana,wannan maran kunyar
yarinyar mata tarbiyya ba za ta zo mata gida ta
zage ta ba.

Ran Abba ya 6aci, ya ce Ga ki nan
mara tarbiya,ina fada kina fada ina matsayin
mijinki.,Ummi tafi ki tarbiyya domin uwar d ta
bata tarbiyya ita ta bani har ki ka amince ki ka
aure Ni.

Ta ce, Ta baka tarbiyya ko ta asirceka?

Ta mallake ka har baka ganin Mahaifiyarka d
gashi sai ita.

Zancen ya soki Abba sosai Har ya
daga hannu zai mareta sai kuma ya fasa,ya juya
ya fita.

Fatanshi Allah ya sa ummi bata ji ba,dn
yasan tsaf sai ta fada ma Umma.

Tana zaune
gefen rijiya ya nufo ta,Ummi ina kayan Miyan?
tana nuna masa su tare d cewa 'Gasu ya
ce,Dauki ki kai ma ummana.

Har ta kai bakin kofa
ya sake cewa "Ummi!"ta tsaya ya zo ya kalleta
Ummi kin ji me Bishira ta ce?

Ummi ta dube shi
cikin ido,,sannan ta kalli hanyar fita.

Naji duk
abnda ku ka ce,Ya lumshe ido "Ummi dn Allah ka
da ki fad ma Umma.

Ta tsura mashi ido,bata
ta6a jin Abba ya yi mata magana cikin tattausar
murya ba sai yau tunda ta taso.
Chapter 14 · 0% Book details