Sashe 17
Zurfin Ciki Part 1 - 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da Ahmad d Muktar suka
je,sun ci sa'a Alhjn yana gari. suka shiga suka
gaishe shi suka kuma yi wa juna barka.
Sam ba
ruwanshi da matsala,Suka shiga ciki tare d
Sumyya,sn samu Aisha ta zo ita d mijinta.
Bishira km hade rai tayi lkcn d taga su Abba?
Su
Muktar suka dauki jariri,sannan suka gaida mai
jego. ta amsa tana musu wani kallon daga ina?
Aisha ce taje ta sanar d uwar tasu.
Nan ko ta
shigo ta samu su Abba d abokanshi.
Ta shiga
zazzaga mishi masi fa,wai sai yau yaga damar
zuwa?Ai ta samu lbrn yadda yake wulaqanta
mata yarinya. ta ce km a bakin mahaifiyarka naji
kaji tsoron Allah ka talike a gurin uwar goyonka
sai yadda ta ce. to 'yata tafi karfinta.
Abba sam
ba zai juri ji ba,dn hk ya mike ya fita. tana ta
cewa saurare ni ko waiwayowa bai yi ba.
Su
Muktar dai suna ciki suna bata hkr ya kira wayar
Ahamad ya ce zan tafi in ba za ku fito ba.
Ya
kashe ba tare d jiran asmar Ahmad din ba, hk
suka fito.
Muktar ya ce Tabdi! lallai matar
gidannan bata d mutunci.Ahamd ya ce ka fada
ma mai gidan Mana.
Abba ya ce Ni sai ma in
sakar Musu 'yarsu "Kul in ji Muktar, Kada kayi hk
Ahmad ya ce, Ashe hr umma suka yi wa rashin
mutunci dazu?
Abba ya ce Ummata?Muktar ya ce
Eh, bayn fitarka take fada,Abba ya yi shiru dn
takaici.
Gidanshi ya wuce,gado ya hau ya
kwanta. .
Tabbas sun ci zarafin ummarshi,dn ya
ganta cikin yanayin da bai ta6a ganinta aciki ba.
Ko me dame suka fada mata?Umma bata
cancanci cin zarafi ba.Ranshi ya kai makura
gurin 6aci,ya rufe gidn ya nufi gdn su Umma.
Lkcn d ya shiga umma ta nufi dakin
Alhj,Sallamarshi ce ta tsaida ita,ya shiga dakinta
ta dawo ta shiga.
Tana cewa Abba hr ka dawo
daga gurin ma su jegon?bai amsa ba,kanshi na
kasa,dmn sai ya samu kansa da jin kunyarta
sakamakon abn d aka mata sbd shi.
Ta ce lfy
Abbana?Ya dube ta,maimakon amsa sai ya ce
umma me suka ce miki dazun d ki ka je gidn?
Tayi dn yaki ita a dole Murmushi , Na me Abba?
ya ce mamn bishira ta ce taci miki mutunci ko?
Umma tayi 'yar dry,sannan ta ce ko daya ta dai
fada maka hk ne dn kaji haushi.
Ta ciga ba d
cewa,Abba dn Allah ka bi sannu hr t dawo......
Ya
ce umma na san sunci miki zarafi sosai "ZURFIN
CIKI' ne da ke umma shi yasa ki ka shanye,
amma yanayinki dazn y nuna.Umma b zan zauna
d matar d baya san darajarki, dk kuwa yadda na
kai sonta,ina ga zamanmu ba zai yiwa d bishira
ba.
Umma ta ce "Kai!
Kai!! kul na sake ji zanyi
fushi d kai me tsanani Abba,dk hakkinsu d ke
kanka matarka d danka ta ka sauke su,kuma
koyaushe kaje ka gansu, ba km na son su Alhj
suji wannan zancan.
Ya ce yanzun hk zan zauna
umma cikin 6acin rai?
Tunda na auri matar nan
bn huta ba,kema baki daina shan zagi ba? umma
ta matso kusa da shi ta dafa kafadarshi.
Abbana
ka sani cewa ba a toru ka dny dn k huta ba,nawa
ganin duk wanda a ka haifa daga ran d ya diro
dny y gama hutu komai jin dadinsa,komai
kudinsa,ko mulki.
Hutu daya ne in ka mutu ka
sadu d rahamar Allah,ita kuwa Rahama bata
samuwa g wanda bai bi Allah d manzo ba.
Bn
Allah kuwa shine kada ka bata masa,kabi dukkan
abn d Manzonsa ya yi umurni,Sannan ka hanu
daga abn d ya yi hani.
Aure bautar Allah ne Kum
sai kayi hkr sannan za ka yi bauta d kyau. hk dai
umma tayi ta wa Abba nasiha hr zcyrsa t sauka,
sannan sukayi Sallama.
Washe gari misalin karfe
2,Abba ya dawo gida dg mkrnt d yake koyarwa,
dn suna ta shirye-shiryn jarabawa (J.S.C.E.) Su
ummi ne za su zana,wnk y fito sai ga wayr Alhj
ta shigo.Y daga cikin girmamawa.
Bayn sun gaisa
Alhj ya ce Abbana kana ina ne?
Ya ce ina nan
gida.Alhj ya ce kaje gidanmu ka amshi mukallin
dakina ka shiga kasa mukallika bude dirowar nan
tawa,zaka g wadansu ta kardu irin littafin nan na
rubutu. kabi a hnkl za ka g wani a samnshi an
rubuta Alhj Sale Jigawa,d ajami ne rubutun,maza
ka kawo min.
Abba ya ce to.,Yana cikin duba
littattafan sai ya ga wani an rubuta wasiyya,dk
littattafan d ajami Alhj yake rubutu, Abba ya dauki
littafi ya bude shafin farko an rubuta........
Babi
Na Daya "Ni Alhj Sulaiman, nayi kudirin ko bayan
raina 'yata Habiba (ummi) zan aurar d ita ga dan
Idrisu(Abba).
Da sauri Abba ya rufe littafin
gabnshi yana wata muguwar faduwa,ya sake
budewa ya kalli kwanan wata.
Alhj yayi rubutun
ne ranar d a ka haifi ummi,Ya yi sauri ya maida
komai ya dauki wnd aka aiko shu yana zufa ya
kalle dakin ya maida wa umma makullin ya fita
da sauri Ya buga mashin can ya hango ummi
suna dambe da wani yaro an raba su ta tirje
kafafunta ba ko takalmi, mayafinta taci damara
da shi.
Ya ce "Ke! tn dg nesa ta jiyo muryar
Abba,ya yi mata dakuwa ta kwashi takalmanta a
hannu ta yanka d gudu.
Yabi ta da kallo hr ta
shige gida ya lumshe ido tare d fadin "Innalillahi
wa'inna ilaihin raji'un."Me ma ya kai shi bude
littafin wasiyyar Alhj Babba, Duk garin kano akwai
mutumin d ya tsana irin Ummi??
To fa! ku
biyomu a littafi na biyu
rk ****ZURFIN CIKI :-2**** ta dafa kafadata tana cewa kayi haquri mubarak na sani kana son nabeelah sannan itama tana sonka,sai dai kuma kayi kuskuren rashin bayyana soyayyarka gareta a sanda ta bukaci hakan,nayi kokarin dai- daita tsakaninku amma naji tsoron kada mutane suyi tunanin na aurar da nabeelah ga d'ana ba bisa son ranta ba sai dai bisa dole kasancewar ta girma a hannuna.......haka kuma yanzu bazan saka kaina cikin wannan matsalar taku ba amma zan goya muku baya bisa dukkan shawarar da kuka yanke,idan kuna nemana ku sameni a fallow*** na kalli nabeelah idona cike da hawaye na fara magana kamar haka'nabeelah ina sonki,kuma ina kaunarki, sai dai na kasance cikin irin mutane da sukan boye sirrin zuciyarsu,kiyi haquri ki gafarceni,nasan nayi miki laifi...nagode ki tashi ki tafi allah ya bada zaman lafia sannan allah yasa shine mafi alkhairi gareki........na miqe zan fita daga motar,ta kamo hannuna ta zaunar dani tana magana hade da wani kuka mai tsuma zuciya gami da sa tausayi kamar haka'yamubarak da farko na yarda kana sona amma yanzu na gane cewar soyayyar batayi tasiri a zuciyarka ba tunda har ka yarda zaka haqura dani kan wani ya aura,lallai na yarda baka kishina baka tausayina irin zaman da zanyi tare da wani namiji wanda ba kaiba,ka sani cewar zuciya ba zata aminci rabuwa da kaiba,jikina na haramtashi ga dukkan wani d'a namiji idan ba kaiba dan haka na qudiri niyyar mallakarka ka ta wane hali,yamubarak kayi kokari ka soni kamar yanda nake sonka,yamubarak kada ka bani kunya'*** na share hawayen dake zuba kan kuncinta,na kama hannayenta na kwantar da ita bisa kirjina,nabeela h ki amince da soyayyata gareki kada ki zargeni da komi sai alkhairi,nabeelah ina sonki kuma nine mijinki da yardar allah,da sauri ta tashi daga kan kirjina ta dafa kafaduna tana kallon fuskata,ta sumbaci goshina sannan ta rungumeni kan kirjinta tana cewa hakika farincikina ya karu,burina ya cika sannan alheri ya tabbata gareni.....amma *menene mafita? *da wane zance zamu tunkari abba? *sannan kuma lokaci yana da karanci garemu....
Na kalli nabeelah dake kan kirjina nace zaifi sauki muje wurin kawu aminu mu shaida masa halinda muke ciki...ni nasan me zan fada masa kuma zai yarda. *kai tsaye na tuka motar zuwa gidan kawu na tarar ya gama cin abinci yana gindin bishiya yana hutawa..bayan mun gaisa ya cigaba da magana kamar haka'lallai daga ganinku akwai matsala dan naga alamun damuwa gareku, shin ko baki son auren ne?
Ya tambaya' na fara da cewa gaskiya kawu ita nabeelah ba wanda take son za'a bata ba,kawu yace wannan zancen banza ne dama shi yasa suke boye min to wallahi wannan maganar babu ita,ku tashi mu tafi gidan....
Na tuka mota har kofar gidan muka shiga shi kuwa kawu tun daga kofar gida yake ta fada..yana shiga su mama suka fito suna gaisuwa amma ko amsawa bayyiba ya cigaba da cewar'maganar auren nabeelah babu na soketa yanzu zata fada mana wanda take so kuma goben zan daura mata aure dashi...nabeelah ta kada baki tace'ya mubarak nake so' kawu yayi dariya yace au to ai shikenan ta kwana gidan sauki kuda dan iskanci abin na gidane ma kuke bata lokaci,to ai ni yanxu xan daura auren idan yaso kuje chan kuyi ta bikinku,sannan baba ya shigo yaji meke faruwa amma ba yanda zaiyi da kawu dan yasan halins doe qura ya zama waliyina shi kuma waliyin yamubarak aka daura auren*** take yamubarak ya daukeni muka tafi gidan kunshi daga nan ya kaini nayi kitso muka wuce gidan aunty nafeesat nayi wanka na saka rigar atamfa kaina ba dankwali na fito gareshi,wow nabeelah amma kinyi kyau,ya kamo hannu daga inda yake zaune gefen gadon,ya sumbaceni har saida numfashina ya dauke,ya kwantar dani kan gadon ya fara cire kayan dake.......hakika ban taba sanin haka yamubarak ya iya soyayyaba sai yau,lallai da tuni nayi asar miji,haka muka kasance cikin nuna kaunar juna har zuwaN CIKI book 2 part 1
ZURFIN CIKI book 2 part 1
Posted by Bashir Sani Fesan on 14 Dec 2016 - 22:05
Abba kwance kan gado,dare yayi nisa amma shi
ya kasa bacci sam.saboda matsalar da yake ciki
yanzun. domin kuwa matar shi in yaga bazai iya
ba sai ya sawwake mata,amma maganar auran
ummi koda Alhaji bai goya mishi ba bazai iya guje
mata ba.