Sashe 53
Zurfin Ciki Part 1 - 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fati tace min kwanaki kin fada mata wasu
abubuwa.
Tsohuwa ta ce, ja'ira, kinga uwar bari?
Dama nace zaki same ni ina kyakkyawan zamana,
bada ina fada miki kina sharewa ba?
Ummi tace
haba tsohuwa banaso aji mu yanzun dai ki bani
shawara sannan ki fada min abinda zanyi inja
hankalin mijina.
Ta ce, toda farko ki dinga kula da
jikinki ta hanyar rufe shi ruf, kada kibar kofar
iska.
Banda tafiya ba takalmi, iska tana shiga
tanan kuma mace narage ni'ima banda zama ba
dankwali inso samu ne hatta tsarki ki daina yi da
ruwan sanyi, ki dinga yida ruwan dumi.
Sannan ki
amshi bagaruwa gurin ummarki ki dinga shiga
inkin tafasa da alif dakuma saiwar mata, sannan
inkinyi al'ada kin gama kinyi wanka toki dinga
matsa farin miski a ehem dinki.
Sannan ki samu
saiwar kankana, saiwar zogale, kanunfari,
mazarkwaila dazuma amma kisa kanunfari
dayawa sai ki dafa su su dafu kullum kisha kofi
biyu safe da yamma.
Sannan ki aya garinta,
kwakwa ma kiyi garinta, dabino ma kiyi garinsa,
sai ki dinga diban cokali bibbiyu ki zuba amadarar
ruwa sannan ki zuba zumarki mai kyau kisha, sai
ki samu kuma gwanda, kankana, abarba, zogale,
citta, lemun tsami, ki markada su kisha.
In anan
maki katsaya yarinya zakiji ki kin cika cindum
daruwan ni'ima sai kin samu martaba ta
musamman agurin miji dan zaijiki kin fita daban
da dukkan sauran mata.
Ki hada da biyayya
tsafta da kuma iya tsara girki mai dadi.
Ummi
tace, toni yanzun yaya zanyi nasamu saiwoyin
nan?
Tace, bari zanba matar ado dake yawan
zuwa kasuwar qauye zata zo miki dasu.
Amma
su gwanda gasu nan bakin titi ko shi sai kice ya
siyo miki, zogale kuwa baki rasa shi gurin
ummarki, har da cittar da alif din da bagaruwan.
Ta ce to, ta tafi gurin umma ta amsa har taje
gida bata daina mamakin tsohuwa ba, ya akayi
tasan duk wadannan hadin matan?
Tun ranar
alhamis din ta soma aiwatar da darussan da ta
debo daga tsohuwa, safiyar jumma'a ranar zai
bar dakin bishira.
Ya fito tana sharar tsakar gida
ta gaidashi, ya amsa da fara'a, tare dawani kallo
mai fassarar in ba keba.
Cikin muryar data adana
don shi kadai tace, ya abba ina son in je ayi min
zanen fulawa.
Yace jiya kin fita yau kam a'a.
amma ki aika akira mai zanen tazo ta miki.
Ta
marairaice, towa zan aika yaya abba?
Yace aike
ni, ina ne gidan?
Tace layin su umma ne yace to
za'azo ai miki.
Bishira tafito daga daki tazabga
ma ummi harara, Tare dacewa kisisina.
Abba
yakalleta, kema sai tayi miki.
Tace bana bukata,
aikin banza, shikam yafice.
Ummi kuwa tace gaba
da aikinta, ita ko sai tasa kujera tazauna tana
sakin zantuka, eh don kwalliyar tabanzanta tunda
ba a iya biyawa miji bukata.
Allah dai yasa ya
fada min komai, to ni me zai dame ni don 'yar
aiki kawai na dauki yarinya.
Tashare min gida,
tayi wa mijina abinci, daga nan fa?
Saita saki
shewa, ummi ta ce aranta yau zan bambance
miki.
Birabiskon shinkafa tayi da miya, ta wadata
birabiskon da kayan lambu, miyar ta dauki nama
da bushasshen kifi.
Sannan ta hada musu kunun
aya yaji dabino da madara, ta aikawa ummanta
lokacin da kamal yazo daukar na ummarsu.
Tasheka wanka taci doguwar rigar shadda koriya
mai duhu, ta kafe dauri tamkar yau ne daurin
aurensu.
Ga fulawar da yaje ya biya akazo aka
zana mata.
Tanajin rigimar muhibba tafito tazuba
mata adan kwano tazaunar da ita akofar falon
mamanta. bishira tafito kicin baki tasaki tana
kallon ummi da tazo wucewa harda bangazar
ummi, nan ko kamshi ya bude ta na turarukan da
ummi ta fesa.
Abba yana yin sallama ummi tafito
da sauri, oyoyo yayana, bishira tana daga kicin
dinta tana kallon su.
Ummi ta rungume shi,
sannu dazuwa sahibina.
Ta amshi ledar
hannunshi dajakar, yace yauwa sannu babyna
tace inazan kai ledar?
Yace akwai ta bishira aciki
ki ciro.
Ta mika mishi ledar ta wuce dajakar
dakinta.
Ya mika wa bishira lemo da abarba da
yayo musu tsaraba sannan ya wuce danasu,
awulakance ta aje.
Yana shiga ummi tadan karo
kofar yanda bishiran zata iya lekensu sosai ta
gefen kofan.
Ta cire masa hula ta aje akan
madubi sannan ta kunna fanka.
Ta shirya masa
abinci, yauni zan baka har ka qoshi.
Haka suka
yita baiwa juna abaki har suka qoshi.
Yakamo
hannunta mai qunshi yana ta sumbata, wai kamar
kada su goge.
Kumatun shi ta shafa nima yau
kamin kyau, koda yake dama kai me kyaune, ina
sonka ya abba sosai.
Cikin jin dadi ya mannota a
jikinshi, nima ina sonki, ina manta kowa da komai
in muna tare, tace ina tsoron kada wata rana ka
juya min baya.
Ya saqalo hunnuwansa cikin nata
ina fata in mutu kafin lokacin.
Ummi tasomayi
masa wasu irin darussa wadanda tasan yana
saurin tada sha'awarshi nanda nan kuwa tasa shi
fita hayyacinsa yakama surutai.
Ummi ta tabbata
bishira tana wurin ta labe, don haka tai murmushi
ta bishi suka tafi duniyar ma'aurata.
Bishira
tamkar tayi hauka sai kawai ta fado dakin tana
fadin, maciya amana, har yanzun ba afita daga
lokacin girkina ba munafiki.
Abba ya tashi sannan
yaja riga yasaka, ok dama kina labewa ne kiji
sirrinmu?
Da taga ya sauko da zafin rai saita
gudu dakinta.
Yabita yamata tatas, kuma ya fada
mata cewa tazo ta shiga dakin ta zauna ba labe
ba, yanzun zai komane yaci gaba daga inda ya
tsaya.
Tayi ta kuka gashi ba damar zuwa gurin
umman bashir dole ta tafi gidansu.
Shi kam abba
shareta ya yi kosu umma bai fadawa ba.
Sabuwar
soyayya ma ya balle agidan, su ci abinci tare,
wanka tare, su fita yawonsu a qafa ko amota.
In
yana gurin aiki bini- bini ya kira waya, ita kuma
ko yaushe cikin kirkirar girki da kwalliya tare da
dadadan kalaman dazata fada masa take.ZURFIN CIKI book 4 part 18
ZURFIN CIKI book 4 part 18
Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 02:19
Ummi tayi alalar gwangwani ta sauke kenan sai
ga aunty farida da yake tunda akayi auren ummi
batazo gidan ba.
Har daki ummi ta shiga suka
gaisa tayi masu addu'a zama lafia, tayi mata
nasihar zama da miji.
Umman taji dadi tare da
kwadayin ina ma bishira take da halin yayarta, ta
zuba alala ta kaima aunty falon bishira.
Ta isko
su tana mata fadan kaxanta, cikin murna aunty
ta anshi alalar taci bishira ta cika fam.
Tun tana
jurewa har tace aunty ai kin zubar min da kima,
ya ya za'a yi ki anshi abun kishiya kici.
Aunty ta
kalli bishira fuska daure tace ke da ita akwai
bambamci ne?
Bishira tace aunty bambamci ma
nifa jininki ce ita fa?
Aunty tace a musulunci fa?
Bishira ta hade rai tana kallon aunty, taci gaba
da cewa, A musulunci tama fiki don tana sallah,
Haka nima ina sallah, kefa kin faru?
In kin soma
sallar to kin shigo cikin mu ni da ita.
Domin
addinin mu ya nuna muna dukkan musulmi dan
uwan musulmi ne.
Inji mai tsira da aminci.
Haka
zan iya cin abincinta banci naki ba don bakida
tsafta.
Ta daka mata tsawa tashi don allah
malama kije kiyi wanka, ki wanke duk jirwayen
nan naki kafin In daukeki da motata.
Da zasu tafi
har kudi aunty farida taba ummi, ummi kam
godiya ta dinga yi.
Haka nan da abba ya shigo ta
nuna masa tace ai abba ya ciri tuta a zuri'arsu,
halin mahaifinsu ne da ita.
Wata rana aunty ta
bugo ma abba waya cewa aisharsu ta haihu don
allah ya fadama bishira koda ya iso gida ya fada
mata nan ta shiga murna.
Washe gari tace zata
gida tama mahaifiyarsu barka.
Sannan taji randa
zasu abuja wurin aisha.
Yace ta shirya ya
sauketa, ta samu aunty tazo nan dai sukeyi wa
juna barka, mahaifiyarsu tace dubi yar uwarki sai
yanxu ta haihu gwanin shawa.
Amman kinje kin
gwarje miji ma yayi maki kishiya, dubeki kamar ba
yar gidan nan ba.
Aunty tace mummy ai ita taso
ta zama Haka, tunda kaxanta ce sana'arta.
Hajiya zainu tace ni wani lokacin bana ganin
laifinta a kaxanta, don a gida bata saba aiki ba.
Laifinta daya a gurina wannan abba data nace ta
aura, data tsaya ta gama karatunta ta auri wanda
zai dobo mata yan aiki komai saidai ayi mata
tana daga zaune, amman ta likema talakan tela
wanda bashida ko sisi.
Aunty ta katse mamarsu
da cewa In tana da yan aiki shine har wanka
zasuyi?
Ta cire dan kwalin dake kan bishira kalli
fa mummy har kanta zasu wanke mata.
Mummy
tace aiki gida ya mata yawa, yaushe har ta gyara
jikinta?
Aunty tace kawai mummy kina goyon
bayanta ne.
Bishira tace aunty mummy ta
fahimta kece baki fahimta ba saboda kina da yan
aiki.
Mummy tace duk ba kece kika yima kanki ba,
ga kishiya an maki, bishira ta tabe baki nima duk
nadama ta isheni.
Kuma shi da matar duk bana
raga masu.
Don ban damu ya sakeni ba, yaji ne
dai nace na daina, daddy ko nazo cin mutuncina
yake gabansu.
Mummy tace kin man dai dai.
Haka yake bishira kullum cikin tsokanan hayaniya
da ita da miji ko kishiya.
Amman ummi yamxun
bata kulata Domin umma ta gargadeta.
Bishira
bata bar gidan ba saida mummy ta zugata
Sannan tace mata jibi kizo za a kai su innarku
yin barka abuja kije ki dan huta kafin suna.
Bishira tace daman ban taba zuwa ba, ko anyi
suna sai na huta.
Aunty tace kada ku yanke
hukunci ba tare da sanin mijinki ba kije kiji ta
bakinsa.
Bishira ta ce ina ruwana da yardarsa
aunty.
Haka kuwa data dawo ta shiga tattaro
kayan ta dake jibge
a gefen gadonta, don ita zane
ko yau a aka dinka shi In tasa ta cire duk In da
tayar kafin ta dauke shi yaji jiki.
Wani ma saita
goge ruwa ne, kamu ne, duk kyan zani saita goge
tsakar daki dashi.
Ranar dama abba dakinta
yake, tace mashi jibi zamu abuja Inji mummy.
Taso ya dan sai mata zani sabo wanda zata
danci suna ya dinka mata.