Sashe 13
Zurfin Ciki Part 1 - 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba yace ina
bishiran?taje daki.ya daga murya ya kirata,ta
amsa sannan taxo.ya dubeta fuska a daure ke
dama ba ki iya abinci ba shi ne ki ka toxarta ni
cikin abokaina?maimakon ki fada min? tace, to ai
fati ce nace tayi miyar, danni bansan yadda a ke
yi ba. haushi ya kama shi.ya dubi fati, ke dama
baki iya komai ba kema?shashasha, gara ki koyi
girki, dan duk macen da bata iya girki ba ba mace
ba ce.ya daka mata tsawa, tashi kije gidan
ummana ki ce ta baki abinci inji ni,ni da abokaina
ne.sallamar yaron shagon shi ne ta katse shi,ya
gaishe su sannan ya ce,naxo daukan abincin.ya
dubi bishira,kina da yaji?tace,eh gashi can cikin
kwalba da ummanka ta aiko min.ya ce,xuba ma
yaran nan yaji da mai.ta ce ai akwai miyar.yace
miyar ai ta xama guba.fati ta dauko abinci cikin
kula xata fita,yace wannan fa?ba aikenki nayi ba?
tace na ummanmu ne xan tafi mata da shi,ita ce
ta ce duk abin da a ka dafa inxo mata da shi, shi
ne yaya bishira ta xuba mata.abba baice qala ba,
sai al-ajabin halin uwarshi ya ke yi.
Bishira ta ce,
kawo ita ma a kwashe miyar a xuba mata mai da
yaji. ya daka ma fati tsawa,kai mata haka ni ki
dauko min abinci gun ummana, minti uku na baki
in kin wuce biyar xa ki sani.da gudu ta fita tana
shiga gidansu ta aje bata tsaya yin surutu ba, ta
fita da gudu.dan wake umma tayi,Allah yasa tayi
da yawa,dan haka ta xuba musu ta dora ma fati
ba tare da ta tambeyeta dalilin aikowarshi ba. sai
dai a ranta tana ta saqe saqe tace,qila sun fasa
girkin ne,ko kuma bai kai kayan abincin ba.koda
fati ta kai musu dan waken nan suka baje suka
kwashi dan wake suna santi.bishira tana jiyo
shewarsu.abba na cewa ummana ta iya girki, bari
in xo in sa muku waigi.muktar yace, ka kai
amaryarka ta koyo girki.garzali yace,saboda irin
wannan matsalan kafin in auri yarinya sai na
tabbata ta iya girki.ahmad ya ce daya daga cikin
illar auran yaqan masu kudin nan kenan,
sangartattu ne basu iya komai ba tun da a
gidajensu ba sasu a ke yi ba.ado yace wasu ba
amma wasu suna saka yaransu.
vels / ZURFIN CIKI book 1 part 7
ZURFIN CIKI book 1 part 7
Posted by Bashir Sani Fesan on 14 Dec 2016 - 21:59
Ado yace wasu ba, amma wasu suna saka
yaransu,dan wani abokin wasanmu a kaduna ya
auri yar wani attajiri, ba kaga girki ba kala
kala.abba dai yana ta binsu da ido,har aka yi
kiran sallar la'asar suka fita xuwa masallaci,daga
can xasu wuce gaida surukai.bishirata dinga jin
haushi,wai abokan abba sunxo har gidanta sunci
mata xarafi.ummi ta fito dan xuwa gidan su
amina,domin akwai wata xainab da wai ta musu
gulma xasuje su.kirata har gida su dake ta.suna
xuwa kuwa suka tsaya a waje suna tunanin
yadda xa suyi ta fito,amina ta ce muje mu ce
mun xo gunta ne, inta xo rakiyan mu mu duke ta
mu gudu.haka kuwa suka yi,har ummarta tana ba
su quli quli,ita ga me qawayen yan tana rako su
tun daga soron gidan suka soma dukanta.sai da
ummanta ta fito sannan suka gudu.ta ce yar tata
kin san gidansu?xainab tace,na sani.ummar tata
ta taso ta.su kuwa su ummi suna fitowa sai suka
canxa hanya.amina tace dan allah muje gidan
amaryan abbanku,naji ana ta labarin jeranta an
ce kaya ne na uban gari. .
Ummi ta ce,"duk da
son kirgan samirana ban taba zuwa ba,saboda na
kula ita ma yar rainin wayau ce kamar mijinta."
Amina ta ce,"ke dai muje inga samirun da aka ce
jajaye wai masu shida-shida" ummi ta ce,"mu
fara bi ta shagonsa in yana nan to sai muje,in ko
bayanan ba zani ba ya dake ni a banza." duk da
cewa shagon da gidan tsakaninsu da nisa sai da
sukaje suka duba sukaga yana nan,sannan suka
je. gidan shiru sunata sallama,ummi ta nufi wata
kofa ta tura,ta yafito Amina,"zoki gani nan ne
falon."suka kirge samiru tsaf,sannan suka fito. ta
window ummi ta leka nan ta hango bishira kan
gado tana ta bacci,suka je kicin suka leka suka
tura dayan dakin da ba kowa. nan ma sukaga ba
komai ciki,an dai shimfida ledar kasa an sa
manyan robobin ruwa. suka fito,ummi ta
ce,"gaskiya matar nan banza ce,dubi yadda
mukaje tana ta bacci." daga can suka sake zuwa
gidan wata amaryar don kirga samira,sai kusan
magariba sannan ta shiga.umma tana alwala ta
ce,"to tunkiya uwar tumbele,tun yaushe ki ka bar
gidannan sai yanzun kika waiwayo? sai kararki
da jama'a keta kawo min?to na gaji da
halinki,bari Alhaji ya dawo,wato tunda yanzu
babu Abba a gida shi yasa iskancinki ke son yafi
da." tsohuwa ta fito,"suwaiba da a ce ba a
gabana kika haifi takwara ba,to da zance ba yarki
ba ce,ba dama yarinya ta fita wasa?" umma ta
ce,"ban hanata yin wasa ba,amma tayi shi a gida
yawo ne bashi da dadi." tsohuwa ta ce,"a'a karki
wani fada ma Alhaji,ta daina ko takwara?" ummi
ta ce, eh.umma dan haushi ta shige daki ta barsu
anan. lokacin da su Abba suka je gidan
surukanshi an amshe su ba yabo ba fallasa,har
ma da zasu tafi aka basu (uniforms)din bishira na
boko wai ranar monday lallai ta tafi makaranta.
sun zaga gidajan danginta dake kusa,sannan
suka dawo gida.ya sameta tana fushi,shima
shareta yayi don yaji haushi barnar abincin da
tayi masa. dadin dadawa gidan nan yanda ya bar
shi haka ya tadda shi.ita kanta batayi wanka ba
ta kwanta tana ta uban bacci.fita yayi daga
gidan,sai goman dare sannan ya shigo ya rufe
gidan yaja ruwa yaje yayi wanka. sannan ya
shiga dakin,tsayawa yayi yana kallon gadon
mutsu-mutsu,sannan ga kaya nan duk a kai.ita
kuma tana kwance rike da wani littafi tana
karantawa. .
Ya ce,"bishira wai me yasa bakya
son kakkabe gadonki? ta dube shi nifa duk na
gajine.tsaki yaja tare da cewa me kikayi da har
kika gaji? bani guri ni in gyara shimfidar zan
kwanta. shine ya kakkabe shimfidar sannan ya
kwanta.duk da ya cike da bukata amma haushi
ya hanashi kulata,sai ma baya da ya juya mata.
Abba yanada tsafta sosai,haka nan ma'abocin
son kamshi ne,duk da gyara gami da tsafta irin
na ummanshi wata ran har cin gyaranta yake
yi.sam baya so yaga ko ina rakwacan,yafi son
komai ya ganshi a muhallinsa. dole kullum shi ke
share gidan ya wanke ban daki,sannan da rana in
ya dawo ya dora abinci. litinin duk makaranta
suka koma daga dogon hutun kirismeti da suka
samu.Abba ya koma kan aikinsa na bautar
kasa.dan haka kusan tare suka fita da bishira ta
wuce makaranta shima ya wuce wurin koyar war
shi. .
Ya rigata dawowa gidan,dan haka gajeren
wando ya samu ya shiga tsabtace gidan.sannan
ya dora dafa dukan taliya. uku da minti sha biyar
ta shigo ya dubeta ina kika tsaya? ta ce,ba ko
ina mufa makarantar mu biyu da rabi ake tashin
mu.dan ma na samu direban gidanmu da yazo
daukan kannena shine ya kawo ni.
Abba y sake
had'e rai,motar gidanku?
Bn baki kud'in mota
ba?Ta ce ka bani, ya ce to bn amnce ki sake
shiga motar gidanku ba.
Ta ce,"kan me ? ya
harare ta ba tare d ya bata amsa ba,y nufi kicin
tabi bayanshi d harara,sannan ta shige d'aki.
A
ganin Abba sam babu wani sauki da ya samu a
auranshi,nashi ganin wahala ya d'ebo ma
kanshi,kwanciyada ita ne kurum zai ce ya k'aru d
shi acikin auren.
Ya shiga gidansu d
sallama,Umma ta amsa tana zaune kan sallaya
bayan ta idar d sallar Isha'i.
Ta ce,Abba ba a je
an kwanta ba?ya zauna tare d d'an jan tsaki ta
ce,A'a ha,jikin ko garin?
Ya ce,Umma gaskiya ni
abubuwa sun cud'e min,yarinyar nan tunda a
kawo ta sam ban huta ba.
Umma ta saki dariya
"ka ji Abba d wani zance,dama ce maka a ka yi
ana bauta d hutu?
Aure shi bautane.
Ya ce,Tsaya
kiji fa ummata,kinga tun Asubahi in nayo Sallah
zan hau sharar gidan,in shirya in je gurin d nike
koyarwa.
In dawo in dafa abnci,sannan in tafi
shago kuma don takaici in na zo kwanciya ni zan
kakka6e shimfid'a,ita bata iya komai ba ashe
daga gidan nasu.Ni fa har ta soma sure min......
"Kai Abba!
Umma ta katse shi d sauri, kada in
kuma jin wannan furucin, kana hauka ne?yanzu d
fada min menene matsalarka?in dai abnci ne ka
bari zan diga aiko muku da shi.
Ya ce umma ya
ya ma za a yi haka?Tab ai ba zai yi wu ba,Ta dai
zo ta koya sati d lahadi.
Umma ta ce,To shi
kenan,tazo din.kayi ta hkr Abba,nasan ka kai ma
d zuciya,don Allah kada ka sake in ji wata
fitina,ka lalla6a matarka kuyi zamnku lfy.
Abba
ya ce, To ko da ya sanar d Bishira cewa yana son
taje gurin ummansa ta koyo girki,sai ko ta tuma
ta ce ita ba zata je ba,dama dai gurin umman
Bashir ce, Ya ce,shi kuma gurin ummansa ya
turata,koda Asabar din tazo kin zuwa tayi,shi
kuma sai ya shareta ta ya daina girkinki.
Sai dai
yaje gidn ummanshi yaci,hatta ranar litinin d suke
d makaranta bai dafa abncin ba da ya dawo a
galabaice da yunwa ta iso.
Bashir ya ce, Ni har
fata nake wata rana 'yar sa' in'sa ta hadu ku
umma,wlh in mata shegen duka.
Bishira ta ce,Ni
dai bata isa ba, in ma ita ce ta turo shi dn in
dinga zuwa gidnta to ba zanje ba.
Haka suka yi
ta zagin umma,daga bisani Bishira ta mike ta tafi
dn kada ya dawo bata nan.
Rashin iya girki ya
kawowa masoyan 2 rashin jutuwa,wanda ko
magana Abba bai cika yi mata ba.
In ta zauna
tayi ta kuka tana mmk,me ta mishi ya juya mata
baya dan da nan?
Yau kam abn ya yi kamar
kaurace mata ya yi daga dakin baccinta, ya dauki
filo ya tafi falo ya kwanta.
Tayi ta kuka.
Kasa
jurewa tayi ta mike ta bishi,kwankwasakofar tayi
kusan sau 3 ya ce "Waye?" cikin muryar kuka ta
ce, Ni ce, Abba don Allah ka bude.