Sashe 28
Zurfin Ciki Part 1 - 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita ko Ummi dirshan ta zauna tana
kuka,hr sai da hawayenta suka kafe,idanunta
suka shiga zafi,kanta ya soma sarawa gefe daya.
Ita ma ringingine ta kwanta tare da lumshe
ido,Istigfari kurum take yi tare da hailala,shi ko
Bashir mafarkai ne suka hana shi bacci,dk
mafarkan na Ummi ne.
Da safe da matsannancin
zazzabi ya farka,dn haka bai iya zuwa Masallaci
ba,da kyar ya yi alwala.yana idar da sallah ya
kundundune cikin bargo.
Matsanancin ciwon kan
da Ummi ta tashi dashi ya firgita 'yan
gidan,Musamman Umma wadda ta same ta
kwance a tsakar daki da safe.
Ganin fuskarta a
kumbure ya tsorata Umma,hr sai da ta kira
Alhj.Nan fa Alhj ya dauko wayarshi ya shiga kiran
Abba,kan cewa yazo ya kaita asibiti.
Sai dai tayi
ringing ya kai sau 10 amma ba a daga ba.
Alhj ya
ce Ina yaron nan ya shiga ne?kuma ga motarshu
a kofar gidan nan,na ganta da asubahi da na fita
Masallaci.
Umma ta ce,Tao Allah yasa dai lfy.
Har karfe 8 Alhj na neman layin Abba shiru ba a
dauka ba,ga Ummi rike da kai tana ta salati
Umma ta ce,Alhj ko Bashir za ka sa ya duba shi?
Alhj ya koma daki ya dauki hula ya nufi gidan
Abba.
Gidan a kulle ya same shi,dn haka ya dinga
bugawa.Abba na jiyowa amma ba zai iya tashi
ba,haka dk ringing din da wayarshi ke yi yana ji
ya kasa tashi ne. cikin bacci Bishira taji bugun
gida ya yi yawa,ta tashi ta bude.
Da Alhj suka yi
ido 2,ya ce lfy ba ku tashi ba?
Ta ce Mun tashi.
ya ce Ina maigidan naki? ta ce Ina ga ya fita,bari
in duba.
Ta juya ta nufi ciki.
Alhj ya cika da
mmk,ya za a ce wai mace bata san fitar mijinta
ba?
Anya wannan matar tasan darajan mijin?
Tunaninshi ya katse lkcn da ta dawo tana cewa
Alhj yana kwance ba shi da lfy.
Alhj ya bita yana
cewa Ba shi da lfy,amma ke ba ki sani ba?Wanna
wane irin zama ku ke yi ace kina matarsa amma
ba ki san cewa ya tashi ba lfy ba?
Bishira ta ce
To ai shi ne bai kira ni ya fada min ba.
Alhj ya ce,
Allah ya kyauta. ya nufi dakin.
Abba na kwance
ya kundundune cikin bargo sai rawar sanyi yake
yi.
Alhj ya yi Sallama ya shiga dakin ya rusuna ya
daga daidai fuskarshi ya janye bargon ya ce,
Abbana ba ka ji dadi ba?
Abba ya bude
ido,idanunshi jajir,ya ce Abba kaina ne tamkar zai
6alle.
Sai zazza6i tun daren jiya.
Alhj ya ce,Ikon
Allah Yau kuma abn da na wayi gari da shi
kenan?
Ummi ma na can kwance da ciwon kan,to
tashi.
Shi yasa nake ta kiranka don ka kaita
asibiti amma da ka daga ba.
Yanzu tashi in za ka
iya ka kira Ahmada abokinka sai ya kai ku
asibitin.
Abba ya ce To Wayar Ahmada din a
kashe don haka sai Alhj ya ce "Af, na tuno da
Bashir,kintsa bari in je muzo naga mator can
kofar gidanmu ko?Abba ya lulubo makullin motar
yaba Alhj., Zani kawai Umma ta daura ma
Ummi,sai ta zura mata hijabi,suka shiga bayan
mota su 3 da Umma da Alhj,sukaje gidan Abba
suka dauko shi.
Bishira taso zuwa amma suka ce
ba wuri ta bar shi kawai.
Asibitin kudi ne kuma
likita guda ne ya duba su.
Ummi dai hawan jini
ne don ita a ka fara dubawa.
Gado likitan ya
bata,sannan Abba ya shiga shima likitan ya ce
jininsa ya hau,amma ba kamar nata ba.
Nan ya
roki likitan cewa kada ya fada ma iyayensu abnda
ke damunsa,ya rubuta mishi magunguna kawai.
Likitan ya ce Ba komai.
Amma me ya ke
damunku kai da sister dinka ciwonku iri daya
kuma ya kama ku a lkc daya?
Abba ya ce Ba
komai lalura ce kawai a ka kaddara ta same su
lkc daya.Da Abba ya fito sai ya ce ma su Alhj
Zazza6i ne. sai dai shi kanshi ya ji mmkn
ciwonsu iri daya.
Yana jingine da bango a dakin
da a ka ba Ummi gado,yayin da Bashir ya tsaya a
gabn gadon Umma tana zaune a kan kujera.
Alhj
krm d Bbba suka shigo tare da Likitan ya kalli
Abba Yarona kana bukatar bacci ga.
Abba ya ce
To yanzun zan tafi gida.
Ya iso kan Ummi wadda
a ka daura ma ruwa,ya ce ku barta ta huta bata
bukatar hayaniya,don haka ku rage daga cikin
dakin.
Alhji ya ce, To mun gode.
Suka tafi suka
bar Umma.
A mota Alhj ya ce da Abba,ka fada a
wurin ainkan? ya ce, Eh abokin aikina ya kira ni
kuma na fada masa.
Alhj ya ce,To shi
kenan,yanzun sai muje can gidanmu zaka fi
hutawa... .Yanayin aikinku ne ba ka samun bacci
ko? eh kurum Abba ya ce,amma shi yasan
tunanin Ummi ne ya ke hana shi bacci da
matsalolin da yake hangowa.
Yinin ranar yasha
bacci,sai kusan 4 ya tashi ya yi Sallah,ya ji dadin
jikinshi.
Bishira tana gidan Umman Bashir wai ita
da tazo jinyar miji,tana bata lbrn wai Abba bai
fada mata ba shi da lfy ba,ya kira Alhj yazo yana
ta min surutai wai mijina ya fita ban sani
ba,meye- meye?
Umman Bashir ta ce, Da Allah
kyale su,don wani sabon iskanci ma wai Bashi ne
ke son Ummi.
Bishira ta mike zumbur tare da
cewa, Bashir fa ki ka ce Umma?
Hu'um,lallai da
wani abu.
Bashi da ya tsani Ummi shi ne zai ce
yana sonta?
Umma ta ce, Sannu 'yar albarja,ashe
kin fahimta,?
Tabbas nasan ke za ki fahimta,to in
gaya miki Bashir ko yau da safe fa sai da muka yi
ta dashi.
Dubi yadda Bashir ke min biyayya amma
yau ina fada yana fada. wai hr da ce min shi bai
ga wani mugun halin Suwaiba da nike fada
ba,tana min alkairi amma ni kullum ina binta da
sharri.
Kai dai jin wannan zancan ka san ba yin
Bashir ba ne,don haka na ce masa ba komai
nasan ba yin ka ba ne.
Bishira ta ce,Tabdi,Umma
sai kin tashi tsaye.
Ta ce ke dai bari ai ina cikin
wani hali shi kanshi miji naki sai na nema masa
taimako.
Don wannan ciwon nashi ban yarda shi
ba, kuma lkcn daya.
Fati ta shigo gidan da
sallama,ta shiga dakinsu ta canza kaya.
Umma
ta ce,sai ina? ta ce Ya Abba ne ya ce in zo in
canza kaya zamu je asibiti wurin Ummi.
Bishira
ta mike ya farka ne?
Ta ce Eh hr ya yi wanka da
sallah Umma ta ce Bari in same shi bai gama jin
sauki ba zai tafi wurin wata can kema banza
mara kishi kin taho jiki Na 6ari,Fati ta ce,Umma
don Allah ki daina irin wannan abubuwan,wlh
Umman su Ummi bata yin haka Bishira ta fita
tana fadin Ai Ummi yanzun ita ce uwar Fati, don
bata jin mgnr kowa sai ta Ummi,tunda ta dawo
mkrnt.
Sun samu Tsohuwa ma hr ta shiga
mota,shi kuma Abba yana jingine a jikin Motar
yana sanye da shadda (Sky blue) Rigar 'yar 3
Quarter kanshi da hula.
Bishira ta ce,Babn Walid
hr ka tashi? ya dube ta,sannan ya kai idanunshi
kan fati Shiga muje.
Bishira taja baya Ina ba in
da za ni.
Ya kalleta ke Kuma ke da wa?
Wa ya
fada miki da ke nake? yaja tsaki.
Ta iso Ummar
tasu Abba ka hakura mana da wannan tafiyar.
Ta
ce Naji sauki Umma.
Tsohuwa ta ce, Mai sunan
Malam ka shiga don Allah mu tafi. cikin sauri ya
fada mota suka wuce.
Yana yi wa Umman nuni
da Hannu wai yana zuwa.
Tsohuwa ta
ce,Kinibibin banza ne da wannan matar taka mai
sunan Malam kana bukata kara aure,me a ke da
kazamar mace?
Abba ya ce, Tsohuwa sha
kuruminki zan sake aure,ke ce ma za ki bani, Ta
ce, Ni a wa zan shiga maka ga .
Bishira ta fita

ce, Ni a wa zan shiga maka gaba a baka ku taru
kai da matarka ku halakata?Duk da Abba yana
jin jikinshi gim, sai da ya dar dara,sannan ya ce,
Sai ka ce ma su yankan kai?
Tsohuwa kuma da
za ki ce na cika zcy yanzun ba ga mata nan ina
da ita ba tana kawo miki karan ina dukanta ne?
Tsohuwa ta ce Tabdi,ni yaushe ma wannan
guzumar matar taka zata zo guna da sunan kawo
min kara?
Ban da ma haka ni bani shi da mara
kunya.
Ya ce, sai Ummi ko? koda yake ita ai
takwararki ce shi yasa lkcn da tayi tata rashin
kunya ta zama 'yar lelanki.
Tsohuwa ta ce ai
wannan ba kuciya ba ce?
Yanzun ko kai ba ka fi
ta hankali ba.Abba da fati suka sa dry. suna isa
dakin suka samu Umma suna waya da Alhj,Ummi
kowa hr lkcn bacci take yi.
Abba ya jingina da
bango yayin da Tsohuwa da Fati suka je suka
tsaya a gabn gadon.
Sunyi Sallama da Alhj shi
ma ya kira ne ya ji ko Ummi ta farka.
Ta ce
masa ba ta farka ba,kuma Likitan ya ce an fi son
tayi baccin.