← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 128

Sashe 94

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Fajz bai wuce koina ba sai gidanshi, tsayawa yayi compound dinshi yana rike da kugunshi, bakin kofar bintu ya nufa ta tsaya daidai entrance din ya saki ajiyan zuciya tare da kokarin wearing a nice and calm look, yana shjga ciki ya gan wajen so quiet, babu alaman anybody a gidan at all, falonta ya tsaya ya kurawa wajen dining ido sai yake ganin kaman gasu nan suna cin abinci with so much love and effections, he sees one of his leg kan kafar amira and the other kan na bintu, he always make them stay near him yayinda yake tsakiyar su, at times kuma amira ta zauna facing him, he really enjoyed that moment, he sees it as the best time of his life, he will pay anything in this world to see him on that dining with amira and bintu, he hears the laughters, he looked at inda suke zama suyi kallo, at times if bintu zata dan tashi taje ta dawo sai ta kama nono amira, her boobs sunji jiki a hannunshi he can testified to that, she have bigger breasts wanda bai kai na bintu tsayuwa da tauri ba Amma haka yake dunbuza hannunshi ya rike, da sauri ta saka hannu ya goge face dinshi wondering why the silence don kou kadan baiyi tunanin itama bintu is gone ba
"Baby..." Ya Kira bintu yana faman goge face dinshi sosai
"Baby ina kuke ne..." Ya fada heading to her bedroom, he stands still looking at yanda all the closet are open with nothing in them,
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna!!!!" Ya fada with so much fear kwance kan face dinshi
"Ya ilahi!!...ina zan saka raina..." Ya sake maimaitawa yana zamewa ya zauna kasa yana fashewa da sabon Kuka yana cewa
"Kaman wasa an maidani square zero...an lalatamin rayuwa....an maidani mara komai..." Ya fada cikin Kuka,
"Maryam you're dead... " Ya fada yana mikewa da gudu ya fita ya shjga motarshi, yana tuki yana kuka, kuka har da majina, yana goge face dishi more tears suna rolling he is totally broken to the core, sai shessheka kawai yake, he can't believe shine yau akayiwa haka, gidan Maryam na da nisa ba laifi wanda hakan yasa yayi tuki for almost an hour before ya isa, he wanted horning at the door Amma there's no need, he knocked at the gate and maigadi ya bude mashi, before maigadi ya bude sai da ya goge face dinshi
"Maryam tana nan?." Was abinda ya tambayeshi
"Eh...kai wanene?.." wani irin kallo faiz ya watsa mashi yace
"Baka sanni ba?...tou kaninta ne..." Ya fada yana komawa cikin motarshi, cable wire daya yanko ya fiddo yazo ya bangaje maigadi daya tsaya yana kallonshi ya shige, gate ya maida ya rufe yayinda faiz ya nufi main house yana jan wayar kasa saboda tsawon shi, the main door is open so shjga kawai yayi ya kauda kofar ya kulle, he knows her children will be in school sai six suke dawowa sannan her husband is at work,
"It's me and you today..." Ya fada yana shjga falonta, Yana tafiya wayar na biye dashi, tamkar mijinta ya dawo haka yake tafiya cikin kasaita da iko ba wani sauri kou hanzari tare dashi, his nose is still dripping wanda haka yasa yake yawan goge hancinshi from time to time walking to hanyar bedrooms dinta,
"Yau... you kill me or I kill you..." Ya fada yana bude kofar daya daga cikin dakunan babu kowa ciki, he walks to another door saying
"You can't destroy my home and be happy... never...sai na zame maki balai..." Ya fada yana sake bude another door shima empty, duk wanda ta bude bai maidawa ya rufe sai ya barshi bude.
Maryam dake bacci bude idanuwa tayi tana tunanin it's her house girl data aika zuwa kasuwa ce ta dawo
"Safinatu kece kika dawo?..." Ta fada daga Inda take kwance
"There she is..." Fajz ya fada heading to Inda yaji voice dinta, yana zuwa ya bude kofar, Maryam daga kai tayi ahankali tana ganin fajz tayi saurin mikewa zaune cikin matsanacin tashin hankali tana cewa
"What are you doing...here..." Ta fada tana kokarin tashi tsaye wani irin harbi yayi mata da kafa yana cewa
"You can't stand.. you do the sitting and I will do the standing..." Ya fada bayan ya harbeta baya ta fadi kan gado, Maryam data zaro idanuwa bata san if she's having a nightmare ba kou it's real don if da gaske faiz ne nan tsaye tasan kashinta ya bushe, da sauri ta murza idanuwa yayinda faiz ya juya ya maida kofsr dakinta ya kulle before ya juyo ga Maryam da idanuwanta ke neman fadowa saboda surprise yace
"Surprised?..." Ya fada yana sakin wani irin murmushi dake ban tsoro yana kallon yanda take murza idanuwa,
"Me kake a gidana...meye haka...kana hauka..." Ta fada tana kokarin sake mikewa, wani irin mari ya dauketa dashi ta saki firgitacen kara tana dafe cheek dinta,
"We're going to have a wonderful discussion...how you answer me determine if zaki rayu yau or not..." Ya fada mata yana jawo wata kujera dake dakin yana zama, Maryam was just looking around trying to save herself from this beast daya Kira kanshi dan uwanta, she sighted her phone and she wants to go for it, kallon ta kawai yake, he relaxed and keeps looking at her as she's just trembling,
"Ya kike ji right now being at my mercy..." Was what he asked her,
"Me nayi maka?..." Ta tambayeshi tana kallon wayar ta,
"You're asking me or I should be the one to ask you what I did to you..." Ya tambayeta, she tries to make a move ya mike ya wullata kan gado again this time ya dauki cable dayazo dashi ya fara dukanta, he gave her good ten lashes before ya zauna again, tamkar yanda babba ke dukan yaro haka yayi mata, hade bakin cable din yayi waje biyu ya samu baki biyu, each lashes gives her ten whip, ihu ta dingayi sosai Amma dayake katon gida ne with closed doors babu mai jinta balle a taimaka mata,
"Na fada maki how you answer my question will determine abinda zanyi maki...Kinga yau...dole zaa fidda gawar mutum daya....dole kou ke kou ni...sai.kin fadamin what I did to you that you hate me so much..." Ya tambayeta sounding so calm kaman bashi ba,
"Ban tsane ka ba..." Ta fada cikin matsanacin Kuka tana tsotsa dukan jikinta saboda azaban tana jin kaman ana watsa mata barkono a jikinta, as he watches her scratch her body sai ya tuna amira sanda yazo ya tadda jikinta all da tabon bulala, he knows this is how she feels,
"Why did you hate me?..' ya sake asking dinta hankali kwance
"Ban tsane ka ba..." Ta sake amsa mashi, afusace ya mike rike da bulalan ihu ta saki as he descended on her again, she scream and scream and scream cikin short time voice dinta ya dishe
"How does it feel right now...i know you're feeling so helpless just the way you made my wife feel..." Ya fada mata, Maryam kam sai scratching jikinta kawai take don har jikinta ya fara kumburi,
"Am... sorry..." Ta fada kai tsaye tana Kuka sosai looking so helpless
"For what?...I don't need your apologies..kawai ki fadamin abinda nayi maki da kika tsane ni matuka haka...ki fadamin if possible sai in baki hakuri..." Ya fada yana komawa ya zauna,
"Ba komai..." Ta fada tana Kuka sosai
"Da komai...sai kin fadamin why kika lalatamin rayuwa...what were you thinking pls..." Ta sake asking dinta, Maryam bata gan bakin magana ba instead she keeps crying sosai saboda azaba, she never knew this day will come, she thought was duk abinda zaayi it will take few days shikenan then the sleeping dog will lay again Bata taba tunanin it will come to this extend ba, batayi tunanin he will raise his hands on her haka ba, batasan this will happen ba, Inda ta sani da ta hadiye tsanarshi ta hakura, sai gashi yau gata at the mercy of this wicked soul, tunda yake yaro bata taba ganin dariyarshi ba sai dai yayi yake, she sees him as someone different basu da single bond,
"Wallahi kika bari sake tambayar ki sai nayi strangling dinki...did you think I care right now?...no I don't care....I don't fucking care if am dead because you have killed me...kin watsa min farin ciki...kin watsa min gida...bintu have left amira is gone....elder sisters and brothers are met to protect the interest of their younger ones...Amma ke seeing me happy hurts you.....har kike cewa kou mutuwa zanyi sai kin rabani da amira .. you won....now tell me what did I do to you...how did I offend you without my knowledge...tell me!!!" Ya daka mata tsawa yana sake mikewa, maryam dake kuka tana tsotsa jikinta cewa tayi
"Bakayimin komai ba..." Ta fada tana ja da baya tana takurewa jikin bango tana Kuka sosai saboda bata taba shjga cikin irin wannan tashin hankalin ba,
"Ok ba komai why did you hate my happiness...or better still are you jealous of my wives...kinason maye gurbinsu ne yasa kika koresu?...ok...I get it..let me do to you what I do to them....kinga saj in aureki.. " Maryam dora hannu tayi kan bakinta saboda tashin hankali da tsoro, she knows what he meant by his statement
"Dan Allah kayi hakuri...let me make it right..." Ta fada cikin matsanacin Kuka sosai
"Really?...wow how pls...tell me how you're going to make it right..." Ya tambayeta
"Zan nemo maka...amira ...pls am sorry.. " ta fada cikin Kuka sosai,faiz dariya ya dingayi yana cewa
"Abinda ya zama dole ma.. ai sai kin nemota...if not kinga garin nan ..bazai amshi both of us ba...ke let me break it down to you...duk Inda zaki ina biye dake... Wallahi you can't be happy while am sad... you can't be with your family peacefully while you destroy mine... wallahi Kinga baki sanni ba...if you think you know me. If you think you know what I will do to you wallahi think again... you don't know yanda zanyi maki... what happened now is just a tip of an iceberg... I will teach you to remain in your zone...I know you think if I dissolve their marriage babu abinda zaayi kou...wato nothing will happen...I will just be miserable and there's nothing anyone will do about it... wallahi Maryam...Maryam kinsan Allah I will make your life miserable... you will wish you're dead than alive...baki da wajen buya..." Ya fada yana zuba mata cable din hannunshi over and over and over again and he's feeling so happy doing it, tana mugun jin dadin as he beat the hell out of her, as she scream he hears amira scream the day she sent people to beat her, daman he promised he will make her bleed for making his wife bleed 🩸 kou da amira bata gudu ba he have decided to deal with Maryam, Maryam cried for help like a baby but it's not coming, Allah kar ka barmu at the mercy of our enemies, faiz was ready to beat her to death, some part of her body didn't just swole but peel, sai da yaga bata motsi sanna ya kyaleta ya koma ya zauna tare da daukan wayarta, cikin inbox dinta ya shiga scrolling through her messages, she's so stupid dukda she use different sim the messages are on her phone, he scrolled through with tears, har yanzun baiji sanyi cikin ranshi ba, bai san abinda zaiyi mata yaji dadi ba, har sanda ta tura kudin tana fadawa wayanda suka bugi amira aikinsu yayi kyau, he sits there and weep, ahankali ya mike rike da wayarta ya bar gidan he prays she never wakes up he doesn't have single regret at all, he wants justice for what she did to him, Inda zai gan bintu it will help a little. Hakan yasa ya nufi gidsnsu.
Chapter 94 · 0% Book details