← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 128

Sashe 46

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Alhamdulliah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 20

Zuwairat Ummumaryam

Kaman yanda kuka sani Novel din nan ba na kyauta bane, dari biyu ne kacal ga wayanda suka sayi na daya, wayanda kuma Basu sayi na daya ba it's just 700, Zaki saks kudinki a 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, if baki saya 1 ba pls Kar ki sayi two ki cigaba da karanta na Allah yaisa din ban da damuwa da hakan, masu zuwa su fadamin ana sharing pls I don't have that time,wasu ma na kyauta suke baa karanta ba balle ayi sharing so ni am blessed.

Did you know we have whole lots of kayan mata, I mean kaya kala kala wanda zaki gyara aurenki da kanki, kayan mata ba asiri bane balle kice a baki wanda zai dinga baki kudi Amma kowa na son abu mai Dadi, if kin gyara jikinki wallahi na miji bazai kaurace maki ba, ki sani muddin kina da Dadi mijinki bazai taba fushin sex dake ba, don kou kunyi fada zai dawo yace ki bashi hakkinshi, muna da garurrukan magani kala kala, tsumi kala kala, gumba kala kala muna delivery both home and abroad through DHL.
Ina gingima gingiman mata muna da maganin slimming, lipton ne Amma yana saks yawan bathroom, muna bada 7 kan 1k kacal, don masu bukatar gwadawa, don haka we all have you ever wanted. Nagode.

Yan uwa da abokan arziki ga adua da nakeson ku dingayi, kaman yanda nima wata ta sakani in dingayi kuma nayi naji dadinshi, inason duk sanda kukayi sallah kou kuka samu Daman tashin dare kou kuka samu Daman adua ku yawaita Allah ya cire fake people daga rayuwar ku, ku yawaita aduar Allah Kar ya kaskantar daku a gaban kowa Allah Kar yasa ku dogara da kowa kuki gaskiya, Allah Kar yasa kuji kunyar duniya da lahira, sannan above all I will still repeat it Allah Kar yasa fake people da munafukai su zo kusa da Inda kuke, sannan yasa shekarunmu yayi mana amfani, wallahi if you keep praying wannan aduar kou you will be surprised yanda Allah zai bayyana maka su, they might be pretending suna sonka amma ainahin color dinsu zai bayyana, it doesn't matter shekaru nawa zakiyi kina aduar nan but wallahi Allah will surely show them to you. Allah ya raba mu da makiya kou ta wane tsiga zasu zo Mana amin.

Sannan kusan I always talk products din mutane, like inawa mutane advert saboda sun biyani Amma wannan it's not because she paid me, it's because I switched to her products and with in a week naga remarkable results, ina da stubborn jiki da bai daukan mai da wuri at all, I always think babu abinda zai amshi jikina in samu irin results din da nake so but I was wrong, I all recommend you to buy zeeyahs organic skin care, kayanta are so good believe me, when you starts using her face scrub to her face mask zuwa her face toner to her serum sai her face cream believe me you skin will never be the same, above all kuma ga sauki, abubuwan ta are very affordable, kunsan I always want the best for you all, contact her 08104543858 to have you beautiful skin products.

Amira sadda kai kasa tayi sai ta fara hawaye, abinda ta lura dashi is she knows he is shouting on her haka because he knows bata da wajen zuwa at all, yasan duk yanda yayi treating dinta she still have to be with him, har yana cewa mata her miserable life, yasan she's indeed miserable tunda yaga yanda mahaifiyarta tayi downgrading dinta a gaban kowa, shi kam faiz baiji Dadi ba Amma he told his mother all that happened this morning before ya iso office and she made it clear he have to be a man no matter what in ba haka ba koi yaransu bazasu hada kai ba, she told him dole ya ajiye sonta a gefe ya nuna mata other side of him yanda kou da wasa Kar ta sake rainashi that what she did so not good at all, fajz bai da wani aboki da zan fadawa such issues dole sai mahaifiyarshj, and duk abinda zata fada mashi yana amfani dashi without hesitation, he was like
"Iyami in ta fara Kuka fa...banson in bata mata rai she have been through a lot lately..."ya fada mata yayinda  take fada mashi how to handle his wives especially amira data fita daga gidan yana mata magana "Amma gaskiya in haka zaka cigaba bazaka iya hada mata biyu ba, kai inshort daya ma gagararka zatayi, in banda abinka ya zaayi kana mata magana ta fice daga gidan kuma kace Kar kayi mata fada tayi Kuka...let her cry blood if she wants Amma wallahi in baka tashi tsaye ba kunya zakaji dan ubanka... yanzun bazakaji kunyar ace matarka daya ta haihu daya bataje ta ganta ba because of what happened between them?...ai kafin a gan laifin su sai an fara ganin naka because you're the man of the house... you have to put love aside ka ajiye amira where she belongs..." Mum dinshi ta fada mashi sounding so serious than ever, he understood her perfectly,
"If you like cry blood... you must behave well mannered...kou me zaayi maki leave them to me...Amma bazaki rabamin kan gida...last time ma you started the fight daya jawo aka kusa miscarrying babyna..." Ya fada mata sounding so angry and so pissed off, ta dade bataji yana fada haka ba, it's like he is just waiting to have the opportunity to talk to her to his satisfaction, amira daga wet face dinta tayi ta kalleshi sauke idanuwa yayi daga nata yace
"Yes ma'na karya nayi maki?..." Ya amsa mata bayan ta kalleshi irin kallon dake asking dinshi if he means what he said, amira sauke idanuwa tayi ta cigaba da kukan wannan takaicin wai kan kishiya ake mata irin wannan tijarar, it really hurts her,
"Now ki tabbatar you made it up to her...Zaki koma gida ..Zaki dafa abinci...when you're done ki fadamin zan zo in kaiki hospital...and another thing...Kar ki kuskkura ki kara walking out of me for any reason ...that should never happen again, duk wayewarki you're under my roof... you have to respect me... " Ya fada yana nuna mata yatsa sounding so furious kaman her tears is not burning him, Allah kadai yasan irin kokarin da yake watching her cry, he is so happy he seeks advise from his mother don yasan babu aboki da zai fada maka the honest truth haka, amira kanta kasa sai Kuka kawai take tana tunanin if he is the faiz da sukayi spending hot night jiya, he like an dauko wani an saka a skin din fajz, bata tabajin yana irin wannan ihun ba, it's so annoying, Allah kadai yasan irin yanda take jin haushin shi
"Na fada maki tun farko....na fada maki she's my first wife kuma dole kiyi respecting dinta...ita batayi bakin ciki da Zama dake ba sai ke kiyi bakin cikin Zama daita?..." Ya sake fada mats sounding so bitter like never before
"Tsakanin harshe da hakori ma ana fada...sai kice Zaki yanka alaka daita saboda abinda ya faru?...in my own house?... it's not going to happen..." Ya sake adding, this is like the longest statement she heard from this man here, all she's blaming right now is her mother that humiliated her a gaban faiz shi yasa ya samu courage yake mata irin wannan rashin mutuncin,
"Now go home...driver zai daukeki..." Ya fada mata atakaice, yana kallon yanda take kuke tamkar yace mata he is sorry Amma kuma ya dake sosai yaki fada mata hakan, amira dake Kuka mikewa tayi ta wuceshi ta shiga bathroom, idanuwa fajz ya lumshe tare da sakin ajiyan zuciya yana dora hannunshi daya kan chest dinshi, wani irin iska ya busar yana cewa
"This is a hard one,...am really sure no sex kwanan nan...zanci ubana..." Ya fada sounding so funny, he waited for kusan minti goma bata fito ba, ita kuwa amira tana cikin bathroom tana crying eyes dinta out saboda bakin ciki da takaicin kalaman fajz calling her a miserable person is the worst he ever said to her, batasan he wanted to show he is a man that's all not because he meant any of what he said, sai da tayi mai isarta ta wanke fave dinta ta fito, tana murda kofar faiz yayi saurin gyara tsayuwarshi tare da maido wannan bossy look din kan face dinshi, this time amira daukan bag dinta tayi ta wuce
"I said driver zai kaiki..." Fada mata as she heads out of the office, kou kallon Inda yake batayi ba, aduar da take Allah yasa yan waje basu ji ihun daya dingayi mata dazun ba, he called driver yaje ya kaita gida before ya dawo office dinta ya gyara file daya watsar da kuma laptop din to make sure babu abinda ya lalace ciki. Amira kam she didn't enter motar company balle ya maidata gida, kawai she went out ta samu abun hawa ta hau ta koma gida, tana zuwa kitchen ta wuce direct tana hawaye tana girki, the most annoying thing is that tasan tanayiwa makiyarta girki, Tasan baci zatayi ba sannan she knows she will pretend to love it, it's so annoying to be with two face people, she prepared abinda tasan zata iya,  she didn't stress herself much, she's feeling so weak and kind of tired, stew ta tayi da sulalen taliyah, kou da ta gama falo ta dawo ta zauna tayi tagumi looking so bored, she didn't call him, bata damu kou ya dawo kou Kar ya dawo ba, he must pay for wannan ihun da ya dingayi mata, dukda bata da wajen zuwa she's going to revenge in her own way, mikewa tayi ta shiva ciki tayi wanka ta sake kaya ta dawo falo ta zauna, she didn't even taste salt din abincin data dafa balle ta sani if it's sweet or not.
Chapter 46 · 0% Book details