← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 128

Sashe 111

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

mata hannu, he felt total wetness, he made compassionate love to her and it seems kaman tunda yake bai taba sex mai dadin na yau ba, she's so full, it's all through back but the sweetness is koina, kou kadan basuyi bacci, sai bayan da sukayi sallah asuba before amira tayi bacci, wajen karfe 8 faiz ya farka ya saka kaya, wayar amira dake faman baccin natsuwa ya dauka, he knows da akwai wacce ta sani anan, that lady that tries telling him Inda amira take a wannan lokacin, wayarta babu pin so he entered her call log and she's the last person she spoke to, latifat, fita yayi daga gidan da wayarta because he doesn't want to wake her up, sai da ya fita daga estate din gabaki daya before ya Kira latifat, yana kiranta ta daga, "Hi dear how's your night?.." ta tambayeta "Fine..." Ya amsa mata making her think if it's a wrong number, "Hello..." Ta fada "Hi... sorry it's your friends husband..." Ya fada mata ihu latifat ta saki tana magana da yarbanci shi kuma ya dinga dariya he haven't met her personally but he likes her already "See love ooo...wow....so you came?...this early?..." "No I slept here..."ya amsa mata "oh my goodness...wow...am so happy to hear that... where's my friend..." Latifat ta tambayeshi cikin so much excitement kaman she's the ones with the man, kawai ita kou kadan vata da bakin ciki, tana cikin mutanen da suka yarda da cewa rayuwa juyi juyi ne so before it's your turn keep clapping for others, she's so happy for the kind of love dake tsakanin faiz da amira, abub kaman a film, "She's asleep...pls I need your help..." Ya fada mata "Anything for the both of you..." Ta amsa mashi atakaice "Thank you...pls I don't know town...and first I want to order food for her...then secondly I want to buy some baby items and lastly I want you to help me beg her...to go back home...kou bazata zauna gidana ba ta koma gidansu...her mother is in deep pain..." Fajz ya fada mata, ajiyan zuciya latifat ta saki tace "Firstly I can ask our cook to cook for her right away the for the baby items no problem then about talking her to go back is going to be difficult...she have made up her mind to stay where she will have peace of mind...kuma maganar gaskiya her mother deserve any pain she's getting for being a bad mother..." Inji latifat "I understand but pls...I know she respect you... just tell her if ta koma akayi treating dinta bad she should go away for ever..." "Did you know wata nawa mukayi muna mata magana before ta yarda ta kiraka?... She wanted to came the baby away from you for ever...she have no any emotions for anyone saboda what she have been through...she told me if kazo you will force her back and now it's becoming a reality..." Inji latifat dake goyon bayan amira "Oh no...ba haka bane. Pls I beg you... pls can we meet now...I don't know anywhere here.. " "Yes... right away...now you should come straight facing east...zan fito yanzun nan...our house is close..." Ta fada mashi, "What about the food...naga she eats alot.." "Ah oga calm down nah...she have been eating before your arrival oooo..." Ta fada tana Dariya, shima fajz dariya yayi yace "A gafarceni tou..." Ya fada mata. "Now Gani nan zuwa..." Ta fada mashi. Babu wasting of time latifat ta sauko down stairs sanye da rigar bacci hannunta kuma after dress ne, sai dayan hannunta makullin mota, kanta da akwai hulan bacci, sanya after dress din tayi before ta fada cook dinsu ta fadawa amira abinci kaman kala uku kafin han gidan su sauko for breakfast, waje ta fita ta shjga mota ta fice.
Chapter 111 · 0% Book details