Sashe 17
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Faiz Kam it's as if he knows something bad will happen, it's a real good thing da har Allah yasa ya bar kano ya Kuma kashe wayarshi ya barshi gida, ba komai yasa ya bar wayar gida ba sai don yasan in har ya tafi dashi Yana iya kunnawa Kuma tunda yasan bintu ta tafi gida zaadinga kiranshi, he didn't know it would be huge but yasan dole zaayi mashi fada, tuki yake hankalin shi kwance da wakar Maher Zain antassalam on replay, Amira dake zaune gefenshi kuka tayi sosai da ya Kama Mata hannu sai ta janye alaman she's mad at him,da suka zo kaduna ya tsaya don suyi breakfast Amma Taki Wai vataci, she's so scared of abinda zai faru tunda it will look as if itace tayi causing fada tsakanin su, ba kowa ke farin cikin ace sunanshi ya shiga middle of rigima ba, she's feeling so scared that she's going to be in middle of all this, abun tsoron is that bintu is family ita Kuma she's not, tasan in har bintu tafadawa family story dinta zaa tsaneta, she's not thinking zaa rabata da faiz but she feels she's going to face so much torment daga garesu, maybe at last she will feel she can't do it anymore, data Gama kuka sai ta San kalli faiz dake bin wakar hankalin shi kwance, Daya kalleta sai ta juya ta dauke kanta, kawai tana tunanin Bai hango abinda take hangowa shi yasa yake cikin natsuwa, tasan if he is thinking of future he won't be this so happy, tana ta sake sake har Suka isa Abuja, da akwai 5 star hotel da yake sauka duk sanda ya sauka Abuja, it's like a place away from Nigeria don in ka Shiga wajen sai ka rantse baa kasar Nan kake ba, tun daga zuwa Amira ta gan yanda maaikatansu ke kula da mutane, sun fita wani ya amshi keys din motar yayi parking wani ya dauko bags Dinsu, hannunta ya Kama Suka Shiga ciki looking so elegant, veil din rigar dake jikinta ya Dan rufe Mata face don Bata son a gan yanda idanuwanta Suka kumbura, the money he paid for seven days is so much that leave her mouth open, a Bata tunanin sai take ganin yayi yawa Amma batayi magana ba, suite Dinsu Suka je Wanda ke dauke da bag Dinsu ya bisu har Bakin kofar sannan ya koma, suna shjga ciki ya bi ta bayanta yayi hugging dinta Yana kissing wuyanta
"Baby kinsha stress yau kou.. " ya fada Yana fada hannunshi Daya Kan cikinta Daya Kuma Kan chest dinta, Shuru tayi Bata amsa mashi ba,
"Bari in hada maki ruwan wanka...sai kiyi sallah..." Ya fada Yana barinta, ahankali Amira ta zauna cikin Daya daga luxurious cushions dake cikin wajen, Bai Dade da Shiga ba ya fito Yana fada Mata taje tayi wanka, ahankali ta Mike looking so weak ta Shiga shi Kuma yayi masu order something to eat, Saida yayi alwallah ya fito and it's not his first time here so he knows where to face, sai da yayi sallah ya zauna aka kawo dish dinsu Amira ta fito daure da towel, it's as if she cried again, Bai ce Mata Komai ba har saida Tayi sallah ya Bata Kaya babu musu ta sauya daga abaya zuwa bump short da very light riga, yayinda shi Kuma Yana zanye da only boxers da single, hannu ya Mika Mata babu musu ta Kama mashi hannu, ware legs Dinshi yayi ta zauna tsakiyar kafarshi legs dinsu biyu ya zagaya hannuwanshi waist dinta yace
"Tell me what's the problem.." ya fada Yana shafa hanshinshi ga wuyanta dake kamshi despite Bata shafa wani abu ba, shuru tayi Bata amsa mashi ba,
"Pls mana...Bakison wannan zuwan da mukayi?... should we go back?..." Ya fada Mata kaman it's the only thing on ground, still she didn't reply him
"You're making me feel bad right now.... don't you want to be with me alone..." Ya sake fada Mata sounding so disturbed
"Ba Haka bane....kawai am so scared ne . " Ta fada mashi voice dinta na rawa
"Scared of what again.. " ya tambayeta
"Of what's going to happen when sister tells all the family about me..."
"And so what..."
"Wayyo Allah understand Mana..." Bata karasa ba yace
"Wai understand what.. nifa the only thing I understand shine kawai kizo muci abincin then make the most out of this place..."
"Nidai am scared Kar su..." Bata karasa ba yace
"Don't be scared of anything...the only thing you should be scared of is me...don am going to do rough things to you.." ya fada Yana Dan biting shoulder dinta Yana Dariya, janye shoulder dinta tayi tana cewa
"Pls let's be serious.."ta fada kaman zatayi kuka
"Ai kinsan am serious...I don't joke.. "
"You have misunderstanding because of me...and she left...hakan ba abun damuwa bane gareka . "Ta sake fada sounding so tensed
"Aa...she doesn't live because of you.. it's because of herself...kilan ta daina Sona...shi yasa ta tafi..." Ya fada holding her tighter
"No... it's because of what I said...shi yasa ta Fara Jin haushina..." Ta fada mashi
"Yanzun dai let's make a deal..har mu bar Nan in Kika Kara Maganar wata...then your punishment will be 5 rounds..." Kafa ta Fara bugawa kasa tana mashi kukan shagwaba, Dariya ya farayi
"Well I take that as a yes..." Now tashi muje muci abincin sannan in kwnace wannan gashin da kike fama dashi..." Ya fada Yana mikewa daga bayanta, she knows if she says anything again zai cika Mata alkawarin Daya dauka, itama mikewa tayi zata zauna yace ta dawo Kan kafarshi, at times she feels son da yake nuna Mata yayi yawa, he treats her like a complete queen, ita Kam tana ganin in Haka auren Mai Mata yake then she will marry a married man over and over again, kou sarauniya Bata nuna mata gata, one thing she can't say is Haka yake nunawa bintu itama don har yau Bata San she's the only queen in his heart ba, Bata San she's his first love ba, she will love to spend the rest of her life with him, she loves everything about him, she have never heard him complain of anything, with him everything is laughter, who will say that her harsh and annoying boss could be this romantic, Bata San that first day she saw him she just met her future husband and happiness ba, the only thing she hates is how he always tear her without sympathy kafarshi ta zauna ya bude abincin yangayu da aka cika masu table dashi Yana Bata Yana ci, sai da ya tabbatar ta koshi ya zagaya hannunshi waist dinta yaci ya koshi sosai Suka Mike, cewa yayi sai sunyi 50 pace sannan zai bar ta kwanta baby musu hakan sukayi, while she admires him for his character he also admires her for her obedience, she hardly argue much with him and he loves that so much, kou da tana da tsiwa he will still love her, he never expected this obedience from her as yasan she's stubborn at times, he remembers how she shouts at him, but now she's different, right now he is feeling inama he didn't met bintu in the first place da komai would have been better, sai da suka Gama tafiyar a suite Dinsu dake da girman gaske ya Bata baya Wai ta hau zai goyata tayi bacci, makale mashi kafada tayi tana Dariya,.
"Pls hau...I want to exercise Daman an Fara cewa am adding too much weight..." Ya fada mata,
"Kar ka kadani...nafi buhun shinkafa fa.. " ta amsa mashi tana Dariya
"Ki hau Mana ki gani...Allah yasa kinfi na masara..." Ya fada Mata, ganin ya amsa Mata da gaske yasa ta hau bayanshi ta makale hannunshi wuyanshi shi Kuma ya riketa, it's unbelievable he cried her for not less than 15 minutes, she got so comfortable that har bacci ya Fara daukanta kawai sai tajita Kan soft gado, dan bude idanuwa tayi
"Rest..." Ya fada Mata Yana shafa kumatunta, ahankali ta maida Idanuwa ta lumshe tare da sakin ajiyan zuciya, today is the first day tunda ya aureta Daya samu very lone time with her, jiya was at the office Amma not as much as today, kallon hot legs dinta kawai yake, shi dai Bai gan ta shafa cream Bayan ta fito ba but she's so glowing, shi dai he doesn't know if it's the over love that is blinding him from seeing her flaws but she's totally flawless to him, sai Daya tabbatar datayi bacci ya samu ya pen ya Fara loosing gashin kanta, wanann kitson yafi sati uku, har gida akazo akayi masu tare da bintu, yaga bintu ta kunce nata Amma ita Amira batayi ba, ba Wai the hair is rough ba but kawai Haka Nan he loves her loose her, he loves stroking her hair when baa kitse yake ba, Yana cikin aikin loosing gashin har Amira tayi bacci sosai ta farka, yanda yake juya kanta ya tadata daga bacci, she couldn't help but laugh at the way ya cire Mata gashi da pen, bakin biron cike da gashinta,
"Pls don't plait your hair daga yau..." Ya fada Mata looking so serious, murmushi kawai take with her eyes that looks so sexy especially when she wakes up from sleep,
"Nidai da gaske nake...ki bar gashin Haka yafi kyau.. it's easier for me to feel your skull..." Ya sake fada Mata Yana maida hankali ga loosing gashin, ahankali ta Dora kanta Kan kafarshi ya cigaba da Mata loosing gashin, it's really a very good thing that they're far way from home done before karfe uku duk Wanda ke family din faiz yasan who Amira is, and they also know about faiZ drinking habits, sisters dinshi took it upon themselves to tell duk Wanda Suka San Yana kusa dasu, not because they care much about bintu but because it's about faiZ, Daman sun tsaneshi, they hate him because he is the first male child, it's as if he asked to be made the first male, very few feels it's nothing tunda it's kaddara Amma most of the family was like
" ai dangin yarbawa ne..." Some Kuma was
"Duk irin wannan yasa aka so Hanashi auran wata kabilan Amma ya like..." Some Kuma was
"Ai wallahi sai ya rabu daita..." All sorts of things were circulating, hajiya Fatima da yaran ta Mata biyu have their own meeting inda Suka yanke dole alhaji ya fidda faiz daga family business tunda he is a addicted to alcohol, duk Hajiya kadijatu na zaune Bata San abinda ke faruwa ba, shi kanshi alhaji karfe biyu ya bar office ya tafi gidan alhamdullilah shamsu.