Sashe 106
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amira kam was so cold with the attitude he gave her sai taji duk babu dadi, she knows he hate her, ance if kaso mutum sosai haka if hatred yazo haka zaka ki mutum sosai, she just pray he will say go to hell ke da abinda ke cikinki, she knows it's hard ya ce hakan tunda tasan how he loves children, Amma kilan yanzun since he hate her he will hate her baby, tamkar kar ta kirashi haka take ji, whatsapp dinta ta shjga tayi unblocking number shi sannan ta kirashi a video call, goge face din wayarta tayi sosai yayi very clean yanda zai gan abinda zata nuna mashi, she doesn't know how to break to him instead he should see it, cikinta waje tana cikin blanket dinta. Tana kira fajz ya dauki wayar ya rike Amma baiyi picking ba sai da ya kusa tsinkewa ya daga, nan ya ganta kwance with a totally different face kaman ba ita ba, he doesn't know if kiba ne tayi haka kou kuma she's sick or something but he didn't say anything instead sai ya zuba mata idanuwa, amira itama kallon shi kawai take, he have changed sosai looking more breathtaking than ever, indeed ya manta daita because he looks perfect to her, idanuwa ta lumshe ahankali tare da maida dayan hannunta cikin blanket just looking at him, face dinta kawai ne take haskawa, he was just staring at her ita ma looking at him, ."hi..." Ta fada idanuwanta half close half open, he keeps looking at her not saying anything kaman bai jita ba, he's not even blinking yana tunanin da akwai sakkaya tsakanin shi ta ita don she damaged him beyond words, "Remember me now..." Ta sake fada mashi sounding so horny kaman shegiya, she's so going crazy tamkar ta jawoshi ta cikin waya haka takeji, she knows that Inda suna tare da ba karamin hauka zasuyi ba da kilan sun zubda cikin, faiz was just staring at her yana tunanin what happened to her because she changed sosai in just 8 months "What happened to you..." Was abinda ya fara face dinshi babu walwala babu wasa at all. "This .. happened to me .." ta fada tana yaye blanket da take ciki tare da haska cikinta dake kwance on it's on da camera dinta, faiz ji yayi saliva din bakinshi ya bushe lokaci guda, murza idanuwa yayi because it's kind of confusing if cikinta ne haka kou wani abu ne, "You see what happened to me now?..." Ta fada mashi tana maido camera dinta kan face dinta "Pls take it back...let me see that. Again..." Ya fada kaman zai zare saboda tashin hankalin abinda ke faruwa right now, babu musu amira ta sake maida camera din this time she stood up ta tsaya babu riga a jikinta tana shafa cikinta da hannunta mai ring dinta faiz was like going insane knowing amira is carrying his child, kou kadan baiyi wata tunanin if it's his own kou wata naughty taught ba,he knows she's carrying his baby "Oh my God..ya Allah..." Ya fada yana nishi sounding some how kaman his loosing his breath, yana rike da wayar yana kallon cikinta da wandonshi dake waist dinta yaje wajen dispenser ya zuba ruwa yayi sipping "My pregnancy...my child... you carried my child... for months... without... letting me know....what sort of a monster are you....who does that if not a monster..." Ya fada yana kurban ruwa after each word don ya samu saliva sake next word, amira was just looking at how surprised he is and she still showing him her big tummy "Are they twins?..." Ya sake asking saboda yanda girman cikinta yayi yawa, "No...one..." Ta amsa mashi "Are you sure.. it's too big...oh my goodness am going crazy...amira kin cuceni...kin cuceni... you have taken the most precious moments away from me...kawai because of what my family did...ya rabbi..." Ya sake fada yana komawa ya zauna sai kuma ya sake mikewa kaman mahaukaci, "Am sorry.. I couldn't stand the pain anymore...I thought it was over...Amma I was wrong... destiny have way of connecting people for ever..." Ta fada mashi tana zama kan single chair dake dakinta facing herself with the camera daga face dinta har zuwa kirjinta waje, faiz zubawa kirjinta idanuwa yayi as they're very very swollen too, "But how could go through this alone pls...how how could you carry the burden that's meant for two...how do you sleep at night when you're supposed to be curdled...amira kin cuceni...pls ki yafemin if nayi maki abinda yasa kikayi min haka..." Ya fada idanuwanshi cike fal da hawaye, "Am sorry too...I just wanted to let you know I am pregnant and will be due in the next 3 weeks..." Ta fada mashi cikin sanyin murya, goshinshi yake ta murzawa "Will you tell me where you are now... not for my sake but for the sake of my child...our child..." Ya fada hawaye na zuba daga idanuwanshi, shuru amira tayi tana kallon shi, "I never knew I would cry because of you again Amma see me...I loose everything... Maryam was behind everything not because she hates you but because she hates me...bintu left me and I heard she will get married soon..." Amira couldn't believe her ears "No she won't leave you because she loves you so much to do that..." Amira ta fada mashi, wani irin haushi ta bashi ba don komai ba sai don she's saying ita bata sonshi kenan that's why she left "She did...and you did too...and you never looked back...not once...did you hate me this much. " Ya fada sounding so bitter, "Kou sau daya bakiyi missing dina ba...I thought I was a good man in everyway that any woman would like to be with me for eternity Amma I was wrong.. you leaving without missing ya nuna I suck in everyway..." Yayi adding new tears na fita kaman mace, amira was so broken, "Am not going to say dole ki dawo gareni Amma you have to give me the chance to be a father to the child I fathered..." Yayi mata adding, amira lumshe idanuwa tayi voice dinshi har cikin brain dinta, idanuwanta lumshe tace "I missed you every day and night... wannan cikin came with a special desire to be with his or her father...I have never wanted a man like I want you...my Dr have to give me medication to slow down my desire...I slept with your singlet and shorts ba don komai ba sai don kawai it makes me feel as if you're presence..."da sauri yace "Let me be present pls...I can be present in few hours if you want me too...am alive and illusion...my singlet and shorts bani bane...gani nan...am the one you need...I beg you amira am on my knees..." Ya fada yana kneeling kuma showing her he's on his knees, "Let me be a father to my child...I beg you... don if you say no you won't like my actions..." "Are you threatening me right now?.."ta fada mashi tana maids camera baya showing only her tummy Murmushi ya saki with tears all over his face yace "No...aa who is me...who are me...who be me....I can't threat you...am begging you...am on my knees begging you pls..." Ya fada mata yana kallon cikin, amira was just thinking if she can let him come where she is, "Then what will happen if kazo...sai kace mu koma kano?..sai a sake cewa taje karuwanci ta dawo?kou a fara cewa kilan ma cikin ba nashi bane.... people will never accept me..." "Pls baby stop talking about baby.. Kinga yanzun it's just me and you...many girls are coming Amma wallahi it's only you...pls kiyi hakuri ki bada daman to he a father to my second child..." ya fada yana kallon cikinta babu kou blinking, it's like a dream to him, he can't believe this is real har yanzun gani yake mafarki yake and he's going to wake up don kou sau daya baiyi tunanin amira is there with his baby ba "You know what this means to me...kinsan I was like thinking kilan she doesn't want to have a baby with me...." Yayi adding yayinda amira take ta tunani kala kala tana shafa cikinta, she's already use to it, in har bata kasuwa tana gida her hand is always on her tummy, stroking it gives her absolute joy, it have presence, it's like tana shafa new Born baby dinta, faiz keep looking at yanda take shafa cikin and he just imagine hannunshi a kan cikinta yana shafawa feeling his baby, it will be the most happiest thing that ever happened to him, he will surely deal with her Amma he will pretend everything is ok, abinda tayi mashi is not forgivable at all, if bai ci mata ba next time she will do that, ranar da ya kamata zai ajiye sonta gefe tamkar riga yaci uwarta da kyau, "Nidai I want you to know you have another baby..I didn't call because I want to come back..." Ta fada tana maido camera gabanta looking at his face, shuru faiz yayi yana shafa face dinshi calming himself down before he sparked her "Nima bance dole ki dawo ba...Amma kindai sai you can't take my child away from me kou...kinsan kou waye ubanki a kasar nan kinyi kadan ki dauke min dana daga gareni..." Ya fada idanuwanshi na sauya kaman ba nashi ba "Har da zagina... you will never change...a haka zan kawo maka danka...ok... let's see..." Ta fada tana kokarin kashe wayarta "No pls...am sorry...am sorry... forgive me... pardon my manners...kinsan ni when am angry ban da hankali...am sorry babymama...ki yafemin..." Ya fada cikin sanyin murya but burning inside "Hmmm pls...ka yafemin... you should forgive me for what I did to you...ka yafemin...kuma if Allah yasa na sauka lafiya..zan nuna maka baby..." Dariyar takaici faiz yayi yana shafa goshinshi, bai taba jin ya tsani amira kaman yau ba, wato she will send him pictures of his own baby... just pictures, "Kuma nagode da kudin da ka bani...pls forgive me .." ta sake adding, murmushi daya fi kuka ciwo ya saki ya lumshe idanuwa calming kanshi "You were saying something about desire.. ban gane ba...tell me more about it.. " ya fada