Sashe 35
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faiz ji yayi kanshi na wani juyawa, he feels kaman ya dors hannu bisa kai ya dinga ihu, he sees nothing if wata tana gaba wata tana baya, their behavior tankar yan yara haka suke behaving, inshort behavior dinsu ya fi na yara sai da ace na wawaye da kuma mara ilimi, abun mamaki shine yanda kou irin tsoron nan da yasan suna mashi da bai gan sun nuna ba, bintu na tsaye bakin kofar da amira take zaune, faiz gani yayi in har yayi sanya zasu maidashi dan iska, daga kai yayi idanuwanshi suka sauya color kaman ba nashi ba, idanuwanshi sauka sukayi kan santala santala cinyoyin amira dake gaban mota, ita bintu juyawa tayi tana cewa "Ai sai ku sauka lafiya...am not going anywhere.. " bata karasa ba faiz yace "Get back here... right now!!!!...." Ya dakawa bintu data juya zata bar wajen tsawa, ahankali ta juyo face dinta daddaure, tamkar bai taba dariya ba ya kalli amira yace "Now ki koma baya..." Ya fada mats sounding so pissed off like never before "Ba na rigata fitowa ba..." Amira ta fara fada bata karasa ba faiz ya daga mata hannu yana cewa "I don't want to hear anything from you....now go back..." Bai karasa ba amira ta bude kofsr a fusace ta fito yayinda bintu tayiwa amira gwalo tana murmuring "Karuwa..." Under her breath, amira heard her Amma sai tayi kaman bataji ba don already she knows she have to get immune to this name, sai da ta shiga baya bintu tazo zata bude gidan gaba, wani irin kallo fajz yayi mata yace "Dallah malama koma baya..." Ya daka mata tsawa itama with his eyes as red as coal, baki ta turo kaman bazata koma ba ta buda baya itama ta shiga, sai da ya tabbatar da sun shiga ya juya ba ya kallesu tare da nuna both of them da yatsa, he doesn't feel that mugun so da yakewa amira because of yanda take son komawa yar rigima, "Wallahi kunyi kadan ku maidani dan iska...ku kunsan in ba darajan aure ba babu wacce ta isheni kallo cikinku balle har ku nemi ku Raina ni....an let me make this clear from now henceforth duk yarinyar data sake tayimin kan kara sai nayi mats na rodi....I won't take this act of illiteracy and irresponsible a gidana....mota tawa ce...duk wacce ta Riga fitowa ta zauna gaba...kai infact daga yanzun baya zaku dinga Zama both of you...Kar wacce ta sake zaunar min gaban mota...sai in da ita kadai zan fita...." If you see yanda yake magana bakinshi na kumfa kasan ranshi ya mugun baci.. he sounds so bitter and angry "If da akwai wacce take ganin she's to big to stay da wata cikin gidan nan then she should get ready to leave...I don't care.. wallahi Kuka karamin hauka wata zan karo ku Zama ku uku... Period..." Jin maganar zai karo wata yasa zuciysr bintu faduwa, no doubts she loves him more than amira, sauke idanuwa tayi yayinda ita kuma amira tana goge hawayen kukan karuwa da vintu take Kiranta, she can't explain irin zafin da zuciyarta ke mata, juyawa yayi ya nunasu da yatsa dayan bayan daya yana cewa "Wallahi in har kuna son darajan ku ya dawo yanda yake da you have to learn to stay with each other like yanda kuke da. .if not....bazan fadi abinda zanyi maku ba...." Ya fada sannan ya juya a fusace ya tada mota yana kallon amira dake cleaning hancinta ta madubi, yaga yanda jikin bintu yayi sanyi, har suka isa family house dinshi babu mai cewa juna komai, saidsi ya kallesu ta madubi yana tuki, he feels so sad at this moment, shidai he is not strong for matsala at all, bai son hayaniya kou kadan and he prays this comes to and end, yana zuwa bakin gate din gidansu yayi horn aka bude mashi kofa, nesa yaga yaran maryam sun's wasa a sakar gida, he just pray she's not around because he have had enough drama for today, yasan muddin zasu hadu sai anyi tashin hankali don he knows zagin dayayi mata yana nan cikin ranta har yanzun, he wondered why tayi shuru bata ce komai ba, he just prayed she have stayed away from him and his family for good like he warned her to, packing yayi gefe guda yaran suka tsaya suna kallon motar, yana bude motar ya fito suka bar wajen da gudu suka koma bangaren grandma dinsu, baki ya tabe yana cewa "I don't have time for you..." Ya fada yana tsaye tare da mika, bintu ce ta fara bude kofar ta fito, amira sai faman gyara face dinta da veil dinta gudun Kar a gane she have cried, bintu na fitowa ta wuce bangaren hajiya Fatima don duk sanda zatazo she always goes there first ta fara gaidata before ta shiga bangaren hajiya kadijatu, fajz na tsaye bakin motarshi har amira ta fito, ta dan ja veil dinta kasa yanda bazaa gan face dinta da kyau ba, she knows maman faiz su biyu ne so she knows bintu is going to greet the first wife of the house, ahankali itama tabi bayan bintu don shiga bangaren hajiya Fatima, kaman daga sama taji faiz ya kama hannunta tare da changing direction dinta zuwa na bangaren mum dinshi, "Ki wuce wajen iyami..." Ya fada mata atakaice, babu musu ta saki hannunshi ta nufi bangaren hajiya kadijatu, already hajiya kadijatu tasa an hadawa faiz swallow mai taushin gaske like he wants it, sai miyan white okro da kuma stew wanda yaji nama da kifi, amira na sallama hajiya ta amsa mata with a smile, gaidata amira tayi hajiya ta amsa sannan ta samu waje ta zauna kanta kasa, faiz kam shiga bangaren dad dinshi yayi tunda yasan he is at home, alhaji was so happy to see him, for the very first time fajz sees his love a idanuwan dad dinshi, he was asking if he is ok, if da akwai India ke mashi ciwo kou abinda ke damunshi, fajz made it clear he is now ok Kuma zai koma office as soon as possible. Bintu kam tana shiga bangaren hajiya Fatima ta tardata itama a falo sai Maryam dake zaune tana latse latse wayarta, sallamarta yasa ta daga kai batare data amsa ba, gaidasu tayi hajiya ta amsa with a smile yayinda ita kuma Maryam tace "Wato ke da wannan dan iskan ne kukazo shi yasa yaran nan suka dawo ciki?...I should have known better..." Ta fada tana gyara zamanta "Anty inawuni..." Ta gaida Maryam "Lafiya lau...." Ta amsa mashi atakaice before tace "Yana ina..." Ta fada tana mikewa " Yana Waje...anty dan Allah komai ya wuce...pls..." Ta fada dataga Maryam ta mike a fusace "In baki son ranki ya bace don't talk to me..." Ta fada heading outside like a mad woman "Wai ina Zaki....hope dai kin san an asirce alhaji ba zai taba ganin laifin wannan yaron ba..." Hajiya Fatima ta fada mata "Ai mama kou meye sai na kalli idanuwan wannan tantiri na tambayeshi ya maimaita abinda ya fadamin....kawai don nace Kar ya zauna da karuwa sai ya zageni har uwata...ai I won't leave him at all..." Ta fada Tana barin dakin a fusace, bintu fara yarfa hannuwa tayi ba don komai ba sai don she's afraid zaayi tashin hankali wanda asalinshi is because of her, she knows itace silan duk abinda ya faru for now is all because of her, tana ganin Maryam ta fita ta kalli hajiya Fatima tace "Mama...pls kiyi mata magana... komai ya wuce dan Allah...duk laifi nane..." Ta fada kaman zatayi kuka cikin matsanacin tashin hankali, harara hajiya ta watsa mata without even saying a word, Maryam na fita tayi bangaren hajiya kadijatu da sauri kaman zata tashi sama, da sauri bintu tabi bayanta tana kiran "Anty pls I beg you.... ni kiyimin duk abinda kikeso...pls pls pls .." ta fada while running behind her, ai kou kallonta Maryam batayi ba don she have decided that tunda har fajz ya bude baki ya zageta sai tayi mashi abinds har ya mutu bazai manta ba, she will deal with both shi da amira in a different way. Hajiya kadijatu da amira na falo suna dan hira, tunda amira ta shigo bata daga kai ba kanta kasa, she's so down today, kawai kaman daga sama sai taji ana "Ina wannan shegen yake!!!..." Taji kaman daga sama, her heart skip saboda tsoro, she knows who's voice it is, it's the voice da take ji a nightmares dinta these days, she's so scared of this voice, tamkar fitsari zai kufce mata haka ta fara ji, she was trembling kaman baby dayaga monster for the first time, kawai she wants to run far away from to avoid disgrace, hajiya kadijatu couldn't believe her ears don tunda suke Maryam bata taba mata rashin kunya ba dukda she knows side din mom dinsu suke duk sanda wani dan misunderstanding ya shiga tsakanin su, tana ganin hakan ta wajen yanda suke mata wani irin kallo Amma not for once ta bude baki tayi maganar banza inda take so she's so shocked jin abinda tace "Maryam is something wrong with you...." Hajjiya kadijatu ta fada tana mikewa tsaye, "Nothing is wrong with me....ina faiz yake. Yau kou ni kou shi gidan nan... tunda har fajz ya bude baki ya zageni kawai don ba fada mashi gaskiya banga abinda zai hanani cin uwarshi ba yau....kawai daga na fadawa yaro Kar ya zauna da karuwa...karuwar ma wacce take da shege gida...shine zai zageni ...am I his mate da zai zageni...." Ta fada ontop of her voice cikin matsanacin ihu, kou kadan bata gan amira that is trembling a gabanta ba, idanuwanta sun rufe da kou kadan vata gan wacce ke zaune ta fara hawaye ba, bintu was so speechless jin yanda Maryam ke magana hannu ta fada dorawa a kai tana "Haba anty. Haba dan Allah....haba pls . " Take ta maimaitawa, amira Kuka kawai take kanta kasa, ,salati hajiya kadijatu ta farayi tana clapping hannuwanta, it's as if she's dreaming "Maryam...so you came here to insult me....wato an turoki don ki cimun mutunci..." Ta fada sounding so pissed off "Ba wajenki nazo ba.. ai kina sane ta zageni ya zagi