← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 128

Sashe 108

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Alhamdulliah
3/26/22, 17:04 - Ummi Tandama😇: 46

Zuwairat Ummumaryam

Latifat ta Kira ta fada mata sunyi magana faiz kuma ta fada mata what he's say
"Pls let him come...ki barshi yazo...pls ..pls..." Latifat ta amsa mata sounding so anxious,
"Baki tunanin abinda zai faru if yazo...he may look innocent a cikin picture Amma he is one hell of a stubborn person..." Amira ta fadawa latifat
"Still dai it's his right to know about his child...hakkinshi ne rataye kanki...mutuwa bai sallama fa...if you die in this condition hmmm I won't say anything...kawai let him come...he won't force you to go anywhere.. kuma you know he will help you in this your final pregnancy days..." Ta fada mata, amira was just listening to her, she's so scared of zuwan faiz
"Am not comfortable with him coming at all...he is full of problem...banson yayi blowing cover dina...ya hanani zaman lafiya..." Ta fada mata cikin serious fargaba,
"Relax nothing will happen..abeg let the guy come..he have to come... you will be amarya again... after all the place is scratching you..." Latifat ta fada mata sounding very naughty
"Oh bawannan banr matsala ta...I just want to be ok... that's all.." inji amira
"Just let him come...at least he should be here with you when you welcome his baby..."ta fada mata shuru amira tayi for a moment before tace
"Shikenan..." Ta amsa mata cikin sanyin murya before offing her phone ta Kira Ismail ta fada mashi maman kawarta ta matsa mata ta fadawa faiz about her pregnancy and she told him yanzun kuma he said he wants to come,
" ai ba laifi .. it's ok... it's his right to know ai... it's the right to do...Kar ki damu...he won't force you back to his house Amma ciki nashi ne..." Shima ya fada mata yana bata karfin gwiwa.
"Ok yaya..." Ta amsa amshi before ya kashe wayar ta Kira faiz daya kasa komai sai kallon wayarshj kawai yake waiting for her call tana kiranshi yayi picking
"Zan baka address...Amma pls kayi min alkwarin abu guda..." Ta fada cikin faduwar gaba
"Everything my baby.." ya fada face dinshi dauke da wani irin kallon mugunta
"Pls promise me you won't do anything I don't like dan Allah..."
"Don wannan baki da single matsala kou kadan...now the address..."ya fada mata kai tsaye, cikin rawar jiki ta fada mashi estate da take kuma sunan area din, tasan bazaj sha wahala zuwa wajen ba, bai sake jiran ta fadi wani abu ba ya kashe wayar, amira kallon wayarta tayi tana mamakin why he offed his phone without saying another word, idanuwa ta lumshe tana kallon environment dinta and imagining him here. Ahankali ta mike daga Inda take ta kwanta tana shafa cikinta.

Fajz kam mikewa yayi ya rufe laptop dinshi ya dauki car keys dinshi ya fita, one second ya saki murmushi the other second ya daure face dinshi, so many things running through his heart a yanzun, he can't imagine gashi ga amira bai san abinda zai faru ba, yana shjga motarshi ya Kira number wani cousin dinshi dake aiki a airport, he asked him about flight to Lagos and he told him da akwai jirgin da zai tashi karfe hudu, he was so glad to hear that,
"Dan Allah kayi min booking..." Ya fada mashi
"Ka dai san it's going to be expensive kou..." Inji cousin dinshi
"Kar ka damu... just pay zan shigo by 3:30 ..." Ya fada mashi before ya kashe wayarshi, straight gida ya tafi ya shjga falon mum dinshi ya tardata zaune da tawakaltu, he walks straight to her and give her a very big hug, yana cewa
"Iyami...iyami just tell me congratulations..." Ya fada rungume daita,
"Congratulations ayo..." Ya fada tana Dariya
"Iyami ta turomin address dinta Lagos .." ya fada cikin matsanacin farin ciki
"Am so happy..." Ta amsa mashi deep down tana son danta ya auri wata kou da kuwa amira zata dawo, ya zama su biyu ne wajenshi,kou amafarki bazata so ace danta ya sake shjga irin halin daya shjga a baya ba,
"Iyami Lagos zani...nasa ayi min booking flight..."ya fada yana zama,kawai sai blushing yake looking so happy
"Ka fadawa dad dinka...?
"
"No iyami...let me call him..." Ya fada yana fiddo wayarshi, the most annoying thing about him is that he can make you invincible even when you're vincible tamkar ba kowa wajen, tawa sai kallon shi kawai take thinking the woman he's In love with is very lucky don the happiness is all over him, idanuwa ya daga suka hada ido da tawa data zuba mashi idanuwa, she's very busty and have the perfect body shape gata baka Amma da Gani she uses expensive body cream, yana dailing number dad dinshi yana kallon tawa it's like tunda tazo gidan kusan wata guda sai yanzun ya samu natsuwan kallon ta, all this while bai da single shaawar mace, it's like a cire maka son abu daga cikin ranka, kayanta are either english wears kou kuma fitted gown da suke matse daita, she's so sexy, she stares at him, it's like she's very lucky he noticed her yau, idanuwanshi cikin nata yake fadawa dad dinshi what's going on, his dad was so happy for him kou kadan bai hanashi kou yayi wata magana mara daddy ba, the story of her pregnancy really gladden his heart,
"Iyami am hungry.. it's 1pm banci komai ba...pls tawa give me something to eat...in my apartment..." Ya fada yana mikewa,
"Iyami bari inyi packing kayana..." Ya fada mata sounding so happy, yana tafiya yana tunanin abubuwa kala kala, bangaren shi ya shjga ya wuce bedroom dinshi ya dauko wata traveling bag wanda karami ne bazai ce kaya sama da kala biyu ba, jean biyu ya dauko sai riga guda daya, sai ya shjga bathroom wanka yayi tare da alwallah ya fito daure da towel, falo ya nufa saboda motsin dayaji ya tadda tawa tana mashi arranging abinci,
"Yauwa thank you so much..." Ya fada mata, zuba mashi idanuwa tayi looking at his body,
"You want some?.." ya tambayeta yana dariya saboda yanda ta zuba mashi idanuwa, yasan Inda shi dan duniya ne da cinyeta won't be a big deal to him, dariya itama ta saki ta mike tayi hanyar waje still smiling. Faiz zama yayi yaci abinci ya koshi sosai, ya mance rabon da yaci abinci haka, yau ya bude ciki sosai, he's so happy, knowing yau zai hadu da amira ya dauke mashi duk wata damuwa, he knows he's angry at her, the good thing is he doesn't need to call her before arriving, har number gidan da take ciki she told him so he doesn't need to call her, yasan flight to Lagos is about 1 hour 35 minutes, he can't just wait, he dressed wearing jean da riga mai tsada sai sneakers nike farare tas da expensive wrist watch, yau da akwai drama, shi kadai sai ya saki murmushi, he really wants to see the changes daya gani a waya don it's too loud for him. Yana zaune da mum dinshi suna hira like they never did in months, she asked him meye plan dinshi if yaje and he couldn't tell her just one good point, .
"Kawai ta dawo gidansu...or better still ta haihu ta bani dana...kou kuma ta dawo gidana...the choice is all hers..." Yake fada mata "zaka dade chan?.." iyami ta sake asking dinshi
"Aa...ina zuwa juyowa zamuyi,..." Ya amsa mata
"Pls don't force her to come back..." Hajiya ta fada mashi, kallon ta yayi yana mata alaman
"Really?.." da idanuwanshi before yace
"Lallai ma... chabdin... force kam har da wanda baa tabayiwa mai ciki ba..." Ya fada face dinshi dauke da murmushin da shi kadai yasan abinda yake nufi, he will surely have so much fun a wajen amira, he will compile all the fun he misses for 8 months ya samu a lokaci guda, he will surely drive her nuts kaman yanda tayi mashi, he will make her cry over and over again, hajiya was just staring at him analysing what is going on in his stubborn head
"Pls don't misbehave..." Iyami ta fada mashi
"Iyami wai me nayi ne?.. you're asking me so much questions fa..." Ya fada cikin shagwaba, she sees that happiness again, he's not pretending to be happy like he always does to make her happy wannan karin the happiness is real,
"Ai nasan halinka ne... remember she's pregnant...if ba so kake ayi irin na namesake dina ba don't do anything stupid..." Dariya yayi tare da girgiza kai yace
"Mama mi...you worry too much..." Ya fada mata yana relaxing tare da lumshe idanuwa.
Chapter 108 · 0% Book details