← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 128

Sashe 50

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan kwana uku amira have read the worst of all kind of threatening messages, no single message came from same number, different number different insult, jiya ma kiranta akayi tana dauka taji
"Karuwa bazaki tafi ba..."da sauri ta kashe wayar tana Kuka, she doesn't know where this is coming from anymore tunda tasan ai ba Maryam kadai bace her enemy duk ba sonta suke ba, it's like sun hada meeting kanta don su tozarta ta, duk ta rame ta baki saboda tashin hankali, she's not telling anyone about it, tunda ta fadawa ahmed na farkon bata sake fada mashi komai ba, she doesn't want to bother him with her issues, today is weekend so tana gida, fajz have totally stay away from her don kafin ta tashi ya fita kuma in taje office 3 ta baro office don Kar ma ta hau motar shi, bai dawowa gidan sai cikin dare, most of the time tasan da dawowanshi, she just feel maybe it's all over, maybe shima an gama zugasshi kanta, maybe he have decided to just leave her kou ya barta in ta gaji zata tafi and he knows duk yanda zaiyi treating dinta bata da wajen zuwa tunda kou gidansu ba barinta zaayi ba, halin da take ciki is the worst don ta gaji, she's so tired right now, bata ci bata sha, wajen karfe biyar ta Kira wanta wato Ismail, she can't hide the pain anymore, yanda Ismail yaji voice dinta ya mugun tada mashi hankali,
"Little sis... what's the problem..." Was abinda ya fada without even answering her salam,
"Yaya...na gaji....yaya...am so tired..." Ta fada cikin kukan da bai da hawaye at all,
"Amira what's the problem...kina tada min hankali...kina ina..."
"Gida..."
"Ok am close to your house...bari Gani nan zuwa..." Ya fada mata, kou good 20 minutes baayi ba sai gashi yazo, yanda yaga sister dinshi yasa hankalin shi ya mugun tashi, tayi yaushi tayi baki sosai kaman ba ita ba, nan ya fara asking dinta what happened, wayarta ta bashi ta nuna mashi all the messages da ake mata, abun ya mugun bakanta mashi rai don all sorts of evil and bad name an Kira sister shi,
"What did your husband say about this..." Was abinda ya fada idanuwanshi cike da kwalla,
"Yaya....ban fada mashi ba...don shima duk ya sauya....I think he is having a change of mind kaina...yaga uwata ta nuna I can't come back home, yaga ban da gata...am a piece of trash to him..."ta fada cikin Kuka sounding so tired,
"Ya Allah amira.... you're not a piece of trash..."
"Yaya I am...na gaji....I want to die right now...so nake in mutu...I just want to die now..."
"Sister mutuwa is not always the answer... mutuwa bashi bane amsar matsalar ki..." Bata bari ya karasa ba tace
"Then what...I can't go back home...I can't go home Kar mummy ta bar min gidan.... sannan here am in hell...me zanyi I samu sukuni...na gaji yaya.. "ta fada yayinda tayi relaxing kan kujera hawaye na gangaro mata, shuru Ismail yayi ya rasa Inda zai saka ranshi yaji sanyi, attitude din mum dinsu is very bad, mikewa yayi yace
"Let me go talk to mum... wallahi in har wani abu ya sameki I will hold her responsible...." Ya fada cikin anger sosai
"No yaya don't tell her anything...ban fada maka don ka fada mata ba...kawai I don't have anyone to share my problem with...Kar kuga na mutu kuce she was alright... that's why I told you..." Ta fada cikin sanyi murya,
"Nothing will happen to you... yanzun dai bari in tafi....I will find solutions to this problem...bazan bari ki mutu a haka ba....in har na zuba maki ido a haka banci sunana na babban yayan ki ba..." Ya fada yana barin wajen, amira binshi kawai tayi da kallo tare da sakin ajiyan zuciya, one thing she knows for sure is Allah kadai ne zai fiddata daga wannan matsala da take ciki, mikewa tayi ta shiga ciki bedroom dinta ta kwanta, cikinta sai rumbling kawai yake tunda she's not eating anything, mikewa tayi ta hada tea tasha ta Koma daki.

Duk yanda amira take cikin damuwa faiz yafita shiga dsmuwa, sam sam bai son yanda suke da amira yanzun, the only thing that's keeping him is this daughter, shi yasa most of the time yana hospital, he spent lots of time daita kaman wata babba, abun Yana damunshi, ace shi da matar da yake kaunar suna tare for good three days basu gan junansu ba, abun it's not something easy for him, it is making him think if she really loves him in the first place, bai kamata ta dauki abinda ya fada mata da zafi ba haka, yana zaune falon mom dinshi yayi tagumi kaman wani wanda ke cikin halin haulai, mum dinshi was staring at him for long Amma sam bai sani ba, he thinks at long last shine zai sauka yayi mata magana ya sake bata hakuri kou Allah yasa thus time around ta yarda dashi ta yafe mashi, he can't really remember what he said so wrong that ta kasa yafe mashi, kou kadan bai san abinda ke faruwa a rayuwar ta right now ba, he doesn't know what she's going through,
"Ayo?.." mum dinshi ta kirashi, kou kadan baiji ba idanuwanshi waje guda ya zuba ido, he is so lost in his thoughts,
"Ayo!!! " Ta sake kiranshi this time ya firgita ya kalleta
"What's wrong?.." ta tambayeshi cikin damuwa, he didn't tell her what happened don Kar ya Zama kaman komai zai dinga damunta dashi,
"Ba komai..." Ya amsa mata yana gyara zamanshi
"Da komai Mana...ya zaayi kace ba komai... tell me...meke damunka..." Ta tambayeshi, ajiyan zuciya faiz ya saki tare da girgiza mata kia yace
"ba komai" she knows he is lying, sannan tasan the only person da zai iya sakashi cikin such damuwa is amira,
"Is there any problem tsakanin ka da amira?.." ta tambayeshi kai tsaye, idanuwa ya daga ya zuba cikin nata before ya saukesu yace
'"iyami Kar ki damu ba komai...."
"Ok shikenan...if you don't want to share I understand..." Ta fada mashi, Zama ya gyara sannan ya fada mata abinda ke faruwa, he told her tun ranar da yayi mata magana take fushi dashi
"Ai it's your fault...if ka bugi yaro ka nuna mashi kuskurenshi sai kuma ja jawoshi jiki... since you're a little bit harsh with your words sai ka bata hakuri kuma ai..."
"Iyami na bata hakuri...I bata hakuri not once not twice... it's like that girl don't really love me..."bai karasa ba mum dinshi tace
"Don't say that... yanzun dai kaje gida ku daidsita tsakanin ku... alright?..."
"Ok iyami...I pray tayi hakuri...ni ban son wannan zaman bai da Dadi...am glad I have baby to make me smile..." Ya fada cikin sanyi murya, Kanan anyi pinching dinshi ya mike Yana cewa
"Bari in Kona hospital in Dubasu sai in tafj gida..." Ya fada yayinda yake mikewa yasan in har komai ya daidaita atsakaninsu bashi ba kara fitowa
"Ok love take care..." Inji iyami, Yana fita Yana cewa
" I love you mummy..." Ya fada Kanan ana jiranshi ya fice
...

Alhamdulillah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 22

Zuwairat Ummumaryam

Yana fita da yamman ya tarda yaran maryam, if you see the kind of looks daya watsa masu yana cewa
"Ko wane shege ya zauna gidan ubabshi....yan iska kawai..."ya fada yayinda yaran suke barin wajen da gudu, shi fa kawai yayi shuru ne Amma Allah yasan he won't leave Maryam for beating his wife, babu yanda zaayi ya bar maganar ya wuce haka nan without him taking serious action on her. Motarshi ya shiga ya tafi hospital, he spent about 30 minutes wajen before ya fadawa bintu zai tafi, wani irin marairacewa tayi tace
"Baby yau da sauri zaka koma gida?.." ta fada tana turo baki don she's a very happy person yanda kullum he comes as early as 8 sannan ya dawo by 4 ba zai sake tafiya ba sai wajen 11 na dare, hakan ba karamin Dadi yake mata ba, she knows ta gama samun faiz tunda har Allah yasa ta Zama mother of his first child, kullum in yazo hospital bai ma bawa mutane waje don su zauna Yana zaune gefen ta suna maganar yanda zaa tsara sunansu, he told her bai son ayi taron sunan a gidan shi instead ayi order duk abinda zaayi ayi renting hall kawai ita Kuma tace since it's their first child Kuma baby bata da kwari Kar suyi yawo daita kawai ayi shi a gidan su, he accepted ba don yana so ba, already yayiwa yarshi huduba da sunan Khadija sai ya bawa bintu zabin ta fadi sunan da zas dinga Kiranta don shi she's his baby kawai, she chooses amnah.
"Eh..." Ya amsa mata kai tsaye yana dan hade rai saboda yanda take marairacewa
" Yau bazaka tayamu hira ba...bazakayi missing babynka ba..."ta fada rike da hannunshi
"It's not as if nace zan tafi I won't come back again... tsakanin ki da Allah kina ganin ina kyautawa kullum ina nan har 11 din dare alhalin ba ke kadai gareni ba..." Ya fada yana mikewa
"Hmmmm shikenan sai da safe..." Ta fada mashi kanta gefe
"Ok sai da safe...let me see my baby one more time...daga nan I won't be coming back here..." Ya fada mata, kiss yayi mata sannan ya fice, wani irin harara tabishi dashi tare da sakin tsoki. Faiz na fita ya shiga Inda baby take daga nan ya fice ya kama hanyar gida.
Chapter 50 · 0% Book details