← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 128

Sashe 126

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

A wannan ranar amira tayiwa mum dinta karyar zataje gidansu ahmed don she's so shy tace tare da faiz zasu fita kat tayi tunanin kilan gidansu zasuje su hole, hajiya ta yarda suje, sai bayan sallah magrub ta fita, she told her mom she's using Uber don da cewa mum dinta tayi ta tafi da driver, she was wearing a very long hijab kan kayan dake cikinta don Gani take zaa iya ganin cikinta kafin ta koma dakinta, faiz was just looking at her, tunda ta shjga mota ta gaidashi ya amsa yake binta da kallo, ta dauki baby da baby carrier ta kirjinta, he watched her remove the baby and hold him, she's so dull but so glowing,
"I think ya kamata a bawa skin blog dinki award..." Ya fada yana kallon ta,
"Pls mu tafi Kar aga na dade..." Ta fada just brushing him up don she's just frustrated with this pregnancy.
"Baby I just gave you a compliment fa..." Ya fada cikin sanyi murya
"Naji thank you..." Ta fada tana gyara zaman baby a hannunta, motar ya tada suka kaman hanya Amma he's driving slowly
"She's not going to accept..." Faiz ya fada mata breaking the few minutes silence
"Insha Allah zata yarda mana...sai dai if you think you treated her so bad..."
"No...not at all...but muje ki gani...kuma ki tambayeta if I treated her bad..." Ya fada cikin sanyin murya, it's like he's kind of disturbed, he's disturbed saboda yana tunanin if bintu bata dawo mashi ba then definitely she will marry another person, then the person will have her all, har yau bai ganin laifin bintu for leaving him, Sannan kuma yasan she's a wonderful person Amma will she love another as she loves
him?,
"Nidai pls mu roketa...ta dawo...ban son ace na kori yar uwarka..."
"Pls ki bar maganar they Said when we're talking.. if bintu bata yarda ba ai sai in kawo wata cousin din tunda ke Allah ya yoki da son kishiyar . Ga cousins cike da family suna son ka kulasu kou kallo basu isheka ba?..Kar ki damu..." Ya fada don ya bata haushi saboda yanda take maganar dole sai bintu ta dawo, shuru tayi bata ce komai ba, chan tace
"Allah yasa mu dace..." Ta fada tana relaxing,
"Mu biya gida?..." Ya tambayeta
"Wane gidan..."
"Gida nawa garemu?..." Ya tambayeta yana sakin murmushi
"Aa pls ..pls not today. " Ta fada mashj atakaice "Kin dai zama raguwa wallahi sai tsoron tsiya..." Ya fada yana dariya, shuru tayi bata amsa mashi ba cikin ranta tana tunanin Inda yasan halin da take ciki da ya rabu daita mata magana, she's so tired, she can't sleep when she wants to and he's here talking about rangwanci, kan yaronta dora kan chest dinta tana shafa mashi bayanshi, kallon ta yayi ya saki murmushi yace
"You're the greatest blessing to me ...I never knew Zaki taba tawa with ahmed on the way..." Ya fada yana tunawa da yanda ahmed ke nuna iko da isa kanta, itama murmushi ta saki without saying anything,
"Am so happy you're mine...above all now we share a child together..." Ya fada mata cikin farin ciki
"Alhamdulillah..." Amira ta fada tana lumshe idanuwa, duk yanda yake ganin yana cikin farin ciki ta fishi, she's someone who never expect to be a married woman sai gsshi Allah ya dorswa wannan bawan Allah kaunarta, she's always thanking Allah for the blessings, suna hira har suka isa gidansu bintu, horn yayi a gaban gidan maigadi ya bude mashi gate. Lokacin bintu na gefe daya a compound dinsu tare da cousin brother dinta dake mugun sonta fiye da yanda take son faiz, ita bata ba wani sonshi take ba Amma she can't reject him, irin son da yake nuna mata bata taba samun shi wajen kowa ba, he make her feel like the most precious thing on earth, she feels if faiz can manage her itama she can manage him to have happiness, sai dai does it work that way? Hasken motar faiz went straight to them, amira saw them, suna zaune kan carpet ta alfarma sai hira suke, motar data shigo ne ya sa suka kalli wajen suna tunanin waye, ita bintu ta gane it's motar faiz Amma wanda suke tare bai san waye ke haskasu da hasken mota haka ba, yanayin faiz ya mugun sauya, wani irin kishi ya taso mashi, wato he loves two women, kawai son amira shi ke dakusar Dana bintu kuma da bintu ita ta nace mashi Amma he loves her,
"Kana haske su ..lower your light pls..." Inji amira dake kallon yanda ya sauya lokaci guda, kin kashewa yayi yace
"I think we should go back..." Inji faiz,
"Nope..." Amira ta amsa mashi
"Baki ganin she's busy with her new lover..." Ya fada lokaci guda ya dora kan kai staring feeling so hot,
"Nasan kishi kake Amma ai bamu zo bamu gaisa ba mu tafi .." amira ta amsa mashi calmly, daga kanshi yayi ya kalleta yace
"Bani Dana kije ku gaisa...." Ya fada kaman wani karamin yaro Yana amsar yaron daga hannunta, dariya tayi tana cewa
"Gaka kishi na son kasheka... imagine if ta auri wani .." ta fada mashi tana Jan wani,
"Kawai it's because of my daughter..haka nan sai yata ta dinga ganin ta da wani va abunta ba...Kinga sai su lalata min tarbiyar yata..." Ya fada mata,
"Ka fadi gaskiya ne . " Ta fada tana bude motar, kashe Haske motar yayi amira ta fita shi kuma ya zubawa Inda bintu take ido, kawai he's wondering what they're discussing, abun ya mugun tada mashi hankali, bai taba ganinta da kowa tunda ta taso ba if ba yay ba, he feels it was all joke Amma gashi it's real, yana kallon amira ta fito itama bintu ta taso, they walked straight to each and hugged each other,gaisawa sukayi,
"Sister da kanta sai shagalinki kawai kike .." inji amira wearing a smile,.
"Kai wane shagali...mu shiga ciki .." inji bintu
"Aa ..ai naga you're busy. Kawai zamu koma .. next time..." Inji amira,
"Aa...aa....daman ya dade tafiya zaiyi..." Inji bintu, juyawa tayi ga wanda suke tare ta fada mashi it's her former cowife don haka zata kaisu ciki, mikewa yayi ya Dan Mika mata hannu, hannunshi ta Dan kama, fajz was just looking at them and it really hurts so much kaman yayi kuka, he can't believe bintu that promise him so much love ce nan tare da wani and there's nothing he can do about it ba, sai kuma ya tuna he promised her everything Amma he didn't give her.
"Ku gaisa da daddy daughter dinka .." bintu ta fada mashi, babu musu ya nufi motar faiz, it's like bintu tayi casting big spell on him don duk abinda tace haka yakeyi, bai taba mata gardama ba, bintu kaman hannun amira tayi sukayi ciki shi kuma ya nufi Inda motar faiz ke tsaye, faiz na ganinshi ya taho ya fara wasa da yaron dake hannunshi, he came to wajen car dinshi and knock the glass din Fajz continuing playing with his son kaman babu kowa wajen, he totally make him invisible despite his visible, kishi have gotten in the brain of this man, he stands there and gave a slight knock on the window for about 4 times Amma faiz baiyi acknowledging dinshi ba wanda hakan yasa ya bar wajen with a smile on his face, wannan behavior din ya nuna mashi he's not over his wife at all and in mai auri bintu da wuri ba zai iya dawowa ya sake aurenta. Yana barin wajen fajz ya juya ya kalleshi yana hararanshi, he saw him enter a car worth 15m, sake hade rai yayi feeling so jealous.
Chapter 126 · 0% Book details