← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 128

Sashe 19

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bangaren bintu Kuma she's not sure if she have done the right thing, kawai she's feeling ta Bari Kishi da shaidan yayi tasiri kanta, the thing is so Bai Saurin lalacewa Haka Nan, she feels she hates him Amma it's not like that, da karfe six tayi tagumi, she's just feeling maybe he will come for her don ta Kara Yi mashi wulakanci Amma he didn't, babu waya hannunta balls tayi expecting call dinshi, she feels she have given him the space he wants now he is going to have so much fun, wani irin haushi kawai take ji, data kalli cikin jikinta sai taji ya Gama daitaz when she remembers how he keeps promising to take good care of her sai sake Jin takaici da haushi, right now zuciya bazai harta ta nutsu ta gano she's at fault and she brings this upon herself ba, duk gidan yayi Mata babu Dadi dukda it's place she have lived all her life, her room is always as yanda ta barshi, right now sai ta Fara tunanin what if after ta gama tona mashi asiri yazo ya saketa ya barta da wanna cikin then ya kenan, then what if after everything an barshi da Amira ita Kuma ya saketa, she's feeling so much heat right now, Haka Nan sai taji da Bata taho gjda ba don she's feeling ta bashi abinda yake so. Mikewa tayi ta Shiga dakin mamanta tace
"Mummy banzo da kayana ba...Ina ganin zanje...in kwaso kayan da Zan dinga sakawa.. " ta fada kanta kasa, Baki mum dinta ta bude tana kallon ikoj Allah, she was just staring at her
"Kinji..." Bintu ta sake fada Mata,
"Naji me?...Amma gaskiya bintu kina bani kunya....am so ashamed of you...." Ta fada Mata, ahankali bintu ta juya ta koma dakinta, ita dai so da Kuma kishi Yana wahalal daita ba kadan ba.

Faiz da Amira are so far away from all the wahala going on right now, bayab sunyi dinner Yana zaune tsakiyar gado tana kwance ta Dora Kai Kan kafarshi ta sauya another simple dress,
"Kinsan me?.." ya tambayeta sounding so peaceful, Amira daga Idanuwa tayi ta kalleshi tana girgiza mashi Kai
"Well sands nake saurayi kou..duk inda naje ya burgeni sai ince duk sanda Allah yasa nayi aure sai na kawo matata wajen...I will just sit alone and imagine how it's going to be with my love by my side..." Ya fada Yana kallon idanuwan ta, murmushi ta saki
"And this hotel was one of the place I want to be with my love....sai Kuma wasu wuraren a abroad..." Ya fada Mata voice dinshi so calm
"Wayyo am lucky..." Ta amsa mashi tana kallon wannan mutumin da ya maida duhun rayuwar ta haske.
"Ai Baki gan wani komai ba...now that's it's just me and you we will travel alot ..zamuje places... zamuje countries kala kala .. sannan zamuje Hajj every 5 years sai umrah every year... insha Allah zamu samu so much fun..." Ya fada Mata Yana kissing dinta a goshinta, idanuwa Amira ta lumshe tace
"Allah yasa Kar wata ta sace min Kai kaman yanda na sace ka daga gareta..." Ta fada calmly don she's thinking suna zaman su lafiya ya Fara sonta ta kwashe shi daga bintu
"Baby let's assume kwace ni din kikayi da gaske am I worth it?..."
"You're more than Worth it to me..." Ta amsa mashi with a smile
"Am happy to hear that..." Ya fada Mata before yayi adding da cewa
"Wallahi I have so many future plans in Allah ya bar ni da Raina..kinsan I once told you bason aiki a company...I changed because of you. " Ya fada holding her nose
" Now I love business that inason Nima in bude nawa company with the combination of our names.. sai Kuma Ina son in bude branches a many places...then I want to have my own charity organization...shima with combination of our names...I have so many things in my mind...but above all inason ki Zama besides me until death tears us apart..." Ya fada mata,
"Now tell me what are your plans.. " ya fada Mata, Ajiyan zuciya Amira that is feeling so cozy ta saki tare da Mikewa zaune ta kalleshi,
"This place is so beautiful..." Was abinda ta fada looking so around her, Dariya ya saki Yana cewa.
"We can live here for ever if you want.. " ya fada Yana Dariya, idanuwa ta zaro tana cewa
"Joking..." Ta amsa mashi.
"Nidai tell me what are your plans in life... you're a working class lady Kuma nasan kina da ambition...pls share it with me..." Ya fada Yana kallon ta, kallon shi tayi ta dauke Kai tana Dariya
"Tell me Mana.. " ya fada yana marairacewa
"Well nidai I don't have much plans...kawai dai before da nake ganin bazan auru ba..at times I felt maybe if Naga saa matsa min I will move away from home.. go somewhere and start a new life..." Faiz zuba Mata Ido yayi Yana kallon ta as Bai taba jin ta Fadi something like this ba
"Really?..."ya tambayeta out of surprise
"Yes... that was before you showed so much interest in me . "
"Tell me more about it.. like Ina kike son kije... you know we don't do that here. " Fajz ya fada Mata
"Well I already did what people don't...so kaga ni Zama daban...kawai wata Rana sai in zauna in dinga tunanin if har Banyi aure ba Naga like zamana Yana damun iyayena I will just move away from home go somewhere...seek a new beginning...Zan nemi another aiki...Zan sama independent woman.. "
"Ohh... But Baki ganin like yanda kike da kyau men will be on your tails zasu dameki har su sakaki yin the wrong things.. "
"Nope...I won't let that happen..." Waist dinta ya rike Yana cewa
"Even if the person is as hot as I am..." Ya fada Yana shafawa kugunta zuwa cikinta, Dariya tayi tana cewa
"Wannan it's in the past.. now you're here. My only plan is to grow old with you..."ta fada mashi tana Dariya,
"Awwm.. that's wonderful. Amma never think of running away again.. "
"I won't..." Ta amsa mashi,
"Kinsan yanzun I want to have children with you.. don haka Zan daina wrong riding and do it gently yanda baby zai zauna without disturbance..." Ya fada Yana hayewa kanta
"Thank God.. " Amira ta fada in relief sabida abinda yace, Dariya yayi.

Bayan sati guda.

Faiz and Amira made the most out of their staying in Abuja, yasan it's the most wonderful time they had together tunda sukayi aure, it was so much fun, yau da suka Kama hanyar kano Kam kowa da tunanin da yake, especially Amira dake fargaba abinda zai biyo baya shi Kuma Yana tunani he have his dad to face yanzun don maybe he will know Babu client da yaje meeting, Yana cikin kwanciya hankali ba kadan ba, still yanzun da suke dawowa wakar mahir zain ne Yana cewe
"For the rest of my life i will be loving you, live by your side honest and true...I will be there for you..." Sai bin wakar kawai yake singing it for Amira, duk yanda suke cikin nishadi da ya shigo gidan yaga inda motar bintu ke tsayuwa is empty sai ya tuna da akwai wata a kasa, that means she have been away from him for a whole week, Amira Kam gaban ta sai dukan uku uku kawai yake, she's so afraid right now, tasan kilan zaa dinga cewa tayi mashi asiri, ne tunda har sukayi sati guda Bai nemeta ba, faiz yaga damuwa karara kwnace Kan face dinta, he didn't ask her don yasan what she will say, Mai gadi na gani yayi parking ya fito ya taho da Sauri rike da wayoyinsu, faiz na amsar wayar yace
"Bata Dawo ba?.." ya tambayeshi
"Aa... alhaji da hajiya kawai Suka zo..yauwa sai Kuma wasu hajiya Maryam da Kuma wata...sau biyu hajiya Maryam tazo..." Ya amsa mashi,
"Ok..." Ya amsa mashi Yana daukan bag Dinsu face dinshi daddaure, he wonders abinda ya kawo su Maryam gidanshi don he knows tunda suke Basu taba zuwa gidan shi ha then why now, Amira Kam ciki ta shjga trying so hard not to cry, ta Shiga ciki ta wuce bathroom dinta, fajz na Shiga yace
"Baby Bari inje in dawo....I will bring something don't cook..." Ya fada da karfi yanda zata jishi sannan ya ajiye bag din ya fita Yana ajiye wayarshi ba tare daya kunna ba, ficewa yayi, it's karfe hudu and he knows yanzun dad dinshi will be at home, Yana Shiga gidan ya hangi motar babanshi, parking yayi ya shjga Bangaren Mom dinshi, he looks so at peace don shi kadai yasan how happy Amira have made him cikin days din Nan, Yana shiga mum dinshi ta Mike Tana cewa
'"Ayo where have you been.. " ta fada tana karasawa inda yake tahowa suka hadu a tsakiyar falo, if you see yanda ta susuce kasan da akwai matsala,
"Iyami what's wrong...me ya faru?.." ya tambayeta don yaga damuwar tattare daita
"Bintu told kowa kana drinking...then ta fadawa kowa about Amira....the family have had a meeting and the out come is Dole ka rabu da ita..." Fajz Bai San sanda yace
"Kutumar uba..." Sai Kuma yayi Saurin cewa
"Sorry pardon me...Amma iyami... wallahi I will rather die... it's better in rasa Raina da a rabani da Amira ... let me see the person da zaice in rabu daita..." Ya fada face dinshi na turning so red kaman bashi bane ya Shigo with so much brightness yanzun

. alhamdullilah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 9

Zuwairat ummumaryam

Kaman yanda kuka sani Novel din nan ba na kyauta bane, dari biyu ne kacal ga wayanda suka sayi na daya, wayanda kuma Basu sayi na daya ba it's just 700, Zaki saks kudinki a 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, if baki saya 1 ba pls Kar ki sayi two ki cigaba da karanta na Allah yaisa din ban da damuwa da hakan, masu zuwa su fadamin ana sharing pls I don't have that time,wasu ma na kyauta suke baa karanta ba balle ayi sharing so ni am blessed.
Chapter 19 · 0% Book details