← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 128

Sashe 30

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

fada sounding so calm da regret all over his face, amira bata amsa mashi ba ta sake juyawa "Come back here am not done talking..." Ya fada yana biye daita, banza tayi dashi har ya bita bedroom din, zama tayi bakin gado ta hade kanta da gwiwoyinta ta cigaba da kuka, faiz shafa kanshi yayi feeling so disturbed Amma sam bai tabata ba, "Wato inds shekara zanyi chan you would not have come to see me just because what my family says... Is that fair?...kina iya ganin da akwai abinda family dinki zasu ce that will ever stop me from seeing you a whole day or two?..Amma sai Kika dake kika zauna nan kika burus dani...I love you but dole hakan ya sakani tunanin kilan baki sona. " Ya fada sounding so calm kaman bashi bane kumbure dazun, ahankali amira ta daga kanta ta kalleshi tace "I can never go through what I went through ranar danazo wajenka a hospital...your sister made me a laughing stock... mutane kala kala was looking at me...duk wayanda ke hospital din knew I made i mistake a rayuwa.... people were begging her to take it easy on my but she refused...she made it clear duk inda zata ganni sai ta tozarta ni..." Ta fada tana kuka sosai, jawota faiz yayi jiki tayi saurin fizgewa tare da Jan jikinta daga nashi, "Am sorry about that...she will never insult you again....I promise..."ya fada kaman he have everything under his control, amira tsaye tayi tana kuka, ahankali ya Mike yana cewa "See the fact is that you have a child out of wedlock...dole ne people must talk.... people will surely talk....balle Maryam that hates me with passion... She will surely tries to destroy anything she knows my happiness is tied to....kar ki bari ranki ya dinga baci pls. " Ya fada yana kokarin rungumeta daga baya, Still amira bata daina kuka ba, zagaye hannunshi yayi da cikin ta yana cewa "If next time anyone tells you shit fire back...tell them yes you have a son and still God gave you a husband that loves you more than anything...so suyi fucking kansu...." ya fada sounding so serious yana hugging dinta ta bays sosai, he is not making sense to her at all, he won't understand she's marked for life, har tsoron sake haduwa da wasu family members dinshi take don tasan bintu have exposed her, right now she have decided that she will never be close to bintu again, she already knows the type of bintu, tasan bintu bata kaunar ta, kawai ta shige jikinta ne don ta cutar daita, she's never wise to know, "Have you eaten..." Ya tambayeta yana kissing wuyanta "Am not hungry...." Ta amsa mashi atakaice tana harde hannuwanta a chest dinta, "Wayyo nazo ina fushi dake yanzun kuma ke kike fushi dani. Kawai ki fadamin have you eaten...if no muje your sister have kept something for me let's eat..." Da sauri amira ta juyo gareshi tana cewa "Which sister..."ta tambayeshi face dinta daddaure "Sister nawa gareki nan gidan... sister ki Mana..." "Ai for as long as am concerned ban da sister nan gidan....ni kadai aka kawo gidan nan...baa kawoni da wata yaruwa ba.." amira ta amsa mashi atakaice "Toufa....well am talking about bintu..." Bai karasa ba ta nunashi da yatsa da sauri ya buge hannunta yana cewa "Don't ever point your fingers at me..." Ya fada mata, amira da wani irin haushi takeji tace "Kasan wallahi bani babu ita....the only thing that will take me out of this house is if har kace dole sai nayi tarayya daita..." Ta fada sounding so real and angry, faiz zuba mata ido yayi har saida ta kai karshen maganarta yace "Amma kinsan you're joking kou... kinsan bintu is a good person... kowacce mace will do more than what she did...kishi fa halal ne... it's in every woman...pls let's forget about what happened..." "Lallai...don tasa a kara ci mun mutunci kou...aa... wallahi babu ni babu ita .." bata karasa ba faiz yace "Aikam zakiyi kaffara....babu mai raba min kan gida...yauwa.. it's better you let go of what happened and still be friends with each other kaman yanda kuke tun farko before shaidan ya kitta tsakanin ku...."ya fada mata cikin rarrashi yana sake matsawa kusa daita. Atakaice dai amira is so feeling sad that duk yanda faiz yaso shawo kanta taki ta sake sakin jikinta da bintu, he feels his prayers have not been answered don ya roki Allah yasa su zauna kalau da junansu ta yanda shi kanshi zai samu kwanciya hankali Amma right now it seems it's not going to happen, asalima ita amira she's thinking of how to make bintu sad the way she made her feel, kowacce ya mace tana da bad habits da zatayi hiding until reasons warrant her to show off herself, right now she's so bitter that she wants her to feel bitter too, she still hears her voice sanda take maganarta, how she was mocking her, face dinta kaman ba nata ba, right now she's not going to be that easy and broken amira, ta riga tasan bintu tana da two face, ita bazatayi mata two face ba Amma she will surely make her angry too, komawa tayi ta zauna bayan faiz ya fita ya koma bangaren bintu, she's just thinking of so many dubious ways to handle bintu.
Chapter 30 · 0% Book details