← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 128

Sashe 59

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idanuwa amira ta zaro hawaye na gangarowa daga cikin idanuwanta tace "Yanzun sai ka yarda inyi rantsuwa da alqur'ani?..." Ta fada sounding so surprised at him for saying that "Do I have any choice?.... you're killing me with the new attitude da kike nunamin... it's better you're mad at me... it's better in san cewa da akwai matsala a tsakanin mu yanda zan baki hakuri komai ya wuce...Amma in shiga in ganki da swollen or wet face sai kuma kicemin komai is ok yana tada min hankali..." Ya fada mata, amira dake tsaye gefe shi hawaye kawai take not saying anything, all she knows is she can't tell him, tasan in ta fada mashi zata tada fitina a tsakanin shi da family dinshi, she knows Maryam and bintu are behind all this, tasan in ta fada zai hana zaman lafiya a tsakanin su, Allah ya tsinewa mai tada fita, babu wanda ke tada fitina sai tsinnane laananne... she's better than that, she's not going to be selfish ta bata tsakanin su, tasan halinshi baj daukan such abu da sauki, tasan zaayi rigima sosai, what will that give her, above all the sender claim to be a man, kou wanda yake mata magana namiji ne kuma different people, it's a huge battle, she doesn't want his family to all go against him because of her, kallon ta kawai yake tamkar ta samu madubi, yanda yake lumshe idanuwa ya nuna he is really feeling sick already but pretending to be strong, ahankali ya mika mata hannu kaman tana jira ta kama hannunshi ta zauna kusa dashi, ahankali ya dora kai kan cinyarta facing her tummy, rigar dake jikinta ya daga sama face Dinshi yazo in contact with her tummy ya lumshe idanuwa ya shafa face dinshi ya zagaya hannunshi waist dinta ta cikin rigar feeling her warmth, it's exactly what he needs, ahankali amira ta dora hannu kanshi yana shafawa ahankali, his breath rest on her skin, it's so hot, "Baby. " Ta kirashi cikin whisper tana, bai amsa ba sai shafa hancinshi kan flat and smooth tummy dinta yake yana shakar kamshin jikinta, amira was so scared of his manz his behavior kaman maye, kaman he knows she's about to go, he is acting all worried and he's making it difficult for her, "Baby...muje..." Bata karasa ba yace "Pls wait..." Ya fada mata under his breath hugging her tight, shes enjoying yanda ya riketa ya dunkule kanshi kan kujeran da suke kai, kanshi ba karamin zafi yake ba, sunfi minti talatin a haka taga yana dan snoring alaman bacci ya daukeshi, she keeps massaging his head in a gentle method, idanuwanta sai cikowa suke da hawaye tana kokarin maidasu, her tears may drop on him and it will wake him up, he looks so fragile to her, he looks kaman karamin yaro on her laps, yayi cuddling kanshi da ita, kaman wasa yafi 40 minutes yana bacci and she didn't wake him until he wakes up himself, da sauri ya goge bakinshi because he feels the wetness of his saliva, dariya ta saki tace "Sleeping handsome ya tashi..." Ya fada tana taba jikinshi sai taji zafin ya ragu babu laifi Dan kallon ta yayi yace "Did I really sleep?..." Ya fada yana murza idanuwan "Yes you did... for about 40 minutes..." "Whoa..." Ya fada yana mikewa, "Nasan kafarki yayi sanyi sosai...my big head on your laps for good 40 minutes..." Ya fada mata yana dan dariya, dariya itama tayi tace "Wai big head... yanzun dai muje kayi wanka... magrub is already here..." Ta fada tana kama hannunshi "How are you feeling now..." Ta tambayeshi tana sakala hannunta cikin nashi "I feel better...I think cina da kikayi office dazun yayi draining dina..." Ya fada sounding naughty as they head to one of the bedrooms, dariya amira tayi tana dan rufe face dinta tana cewa "Pls a dinga sakayawa Mana..." Dariya shima yayi yace "Ok...fuck..." Da sauri tace "This is worst.." "Ok bari in jerosu sai ki zabi wanda yayi maki..." Ya fada sunan shiga bedroom din, "Aa nagode...ba sai ka jero min ba..." Ta fada rike da hannunshi kaman wani karamin yaro sai binta kawai yake, dariya kawai yayi, hamma yayi tace "Sorry... yanzun da kayi wanka sai kayi kokarin kaci abinci before kaje masjid, ..." Ta fada mashi opening door to the bathroom, suna shiga ta saki hannunshi, tub ta cika da warm water, faiz sai kallon ta kawai yake yana tunanin wai shin maza na jin son matansu kaman yanda yake jin son amira kuwa, if yes then why ake saki, it's as if kullum ana hura mashi wuta, kullum ana kara mashi sonta, gani yake babu abinda zai sa ya iya good 24 hours babu ita, in yana tare daita sai ya mance da yana da wata mata, sai kuma ya tuna da bintu, at the moment he remembered he can leave her and feel no much pain, ba wai bai sonta ba Amma damn he so much loves amira, sai binta kawai yake yana kallon ta, he wish he can ask someone if they have seen a lady that duk sanda ka dinga kallon ta sai kaji you're hard, sai kaji you want to strip her zindiir kayi yanda kake so daita, with amira he is jarumi sosai in bed, it's not as if she's too over hot, he watched her removed her clothes ya rage daga ita sai pant da bra, she walks upto him and start removing his clothes "Ni zanyiwa baby wanka..." Ta fada yana kwance belt dinshi, he smiled before saying "Kedai kice kina son inyi tearing ass dinki. " Da sauri ta boye face dinta kan kirjinshi tace "Easy Mana...daga taimako..." Ta fada tana dariya "Ke dai ki fadi gaskiya...."ya fada Yana kama hannunta ya dora kan gabanshi taji abu kaman Daman abinda yake jira kenan "Let's ignore it right now..." Ta fada tana cire mashi riga "Ni ban iya ignoring ai...ni kawai a bani in jona inji sukuni..." Ya fada sounding so naughty, he is really making her laugh sosai, he is talking so dirty "Pls a daina dirty talk..." Ta fada tana dariya "Wannan ne dirty talk?... chabdin... what about..." Da sauri ta dora mashi hannu kan baki tana dariya tana cewa "Afuwan...ayi hakuri.." ta fada dariya yayi yace "Nifa ina jin dadin batsa Amma tare dake...I want to be saying the dirtiest thing with you..." Ya fada yana cire boxers dinshi, dariya kawai tayi, ba komai jikinshi ya shige mata gaba ta bi bayanshi tana bin broad back dinshi da kallo, tub ya shiga ta bishi wai zata mashi wanka, the next thing was labari don tana taba mashi jiki ya jawota nan sai wani irin romance that end up in sex mai zafi. Yau bai je hospital ba, bayan sallah ishai ya shigo bedroom Inda amira ke zaune kan gado tana latsa wayarta, an fara wannan giveaway din don data bude data da akwai lots of messages har dari biyar plus, the money is huge so kowa wants to get it, she started by saving contact dinsu tana rubuta sunayen wayanda suke participating a takarda, tana sanye da pant sai Riga wanda bai wuce kugunta ba, duk cinyoyinta waje, sunsha cream don sai da ta gama komai tayi wanka ta hau gado ta kunna data, gashinta daure baya sai dangling kawai yake to all her moves, yana zuwa ya kalleta yaga ta maida hankalin ta kan waya, he's not even sure if she answered his Salam, jallabiyarshi ya cire ya ajiye ya haye gadon tare da shafa laps dinta yace "What's my princess doing..." Ya tambayeta yana kallon face din wayarta, one thing with faiz is yana da kishi sosai, sai satan kallon wayar yake saboda yanda ta maida hankalin ta kanshi, "Ina saving number mutane ne..."ta amsa mashi with a smile as he was still rubbing her laps "Ban gane ba..." Ya fada Yana Zama kan gadon kusa daita, "Wata na biya ta nemomin contact din mutane...yanda zan kara bunkasa business dina..." Ta amsa mashi tana saving wata number, dariya ne yayi yana dora hannu kan shoulder dinta "Baby me zakiyi da kudine haka....why kike nema kudi sosai... you have a good paying job...ga allowance da nake baku...bai isa bane...is it not enough?...banson kina stressing kanki saboda abun duniya fa..." Ya fada sounding so calm, ahankali ta daga kai ta kalleshi tayi niyyar pecking dinshi Amma sai ya juyo bakinsu ya dan hadu tayi mashi kiss before saying "Sam ba haka bane...I don't feel stressed sannan kuma ban raina abinda nake samu ba...kasan aiki won't continue kullum so it will be good if na kara maida hankali kan business dina... for example zan iya zuwa office da tsohon ciki ne?.." this statement made him smile, yanda yake kallon each words dake fita daga bakinta abun burgewa ne matuka "I can't really wait in ganki da ciki...ba karamin zolaya Zaki sha ba..." Ya fada yana dariya yayinda ya dora kanshi kan shoulder dinta yana kallon wayar hannunta kaman both of them ne ke operating dinshi, "Ba komai ai kou ka zolayeni..." Ta fada itama tana dariya, the environment looks so cozy, dakin ba bright light, "We're so perfect together..." Ya fada mata cikin kunnenta, murmushi ta saki ta sake juyawa tayi kissing dinshi cikin ranta tana tunanin he is really making it difficult for her right now, it's as if he knows everything kaman he is trying to make her change her mind, attitude dinshi is so different especially today data yanke hukuncin sake sabuwar rayuwa without anyone, breath dinshi a cheek dinta yake sauka and it's so warm, she keeps saving number for about 5 minutes babu mai cewa komai until wani yace sunan ibrahim and I want my sister aisha to win your giveaway..." Ta gani cikin rubutun da akayi mata na online "I strictly Said no male..." Ta fada tana blocking number dayayi mata magana "Hmmmm...nima bari in dauko wayata....tunda yau ranar latsa waya ce..." Ya fada Yana mikewa, murmushi ta saki concentrating on what she's doing, bai dade ba ya dawo ya zauna Inda ya tashi ya saka earpiece kunnenshi ya saka daya kunnenta, wakar ckay love nwatiti ya kunna in a very low tune,
Chapter 59 · 0% Book details