Sashe 91
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Latifat was just looking at her
"Yes yanzun dai bazakiyimin wannan favour ba?..." Latifat ta tambayeta
"Ba wai ba zanyi maki ba...kawai dai wallahi bazasu yarda ba...can't you see I can't even open my phone... commanding dina zaayi in koma...kuma I won't be able to say no to my father...kawai when I settle down zanyi masu magana... for now I can't handle that..." Amira ta amsa mata
"Ok... shikenan...I won't force you..." Ta fada tana barin Inda amira ke zaune tana duba jerin bags dinta looking for the one she will carry
"Hope ba fushi kike dani ba..." Amira ta tambayeta don she respected her alot and she won't want her to be mad at her not after wannan kyautawa datayi mata
"Haba not at all ..am not...zanyiwa su maami magana..." Latifat ta fada tana saka shoes my heel sosai kaman tsauni, matching bag ta dauka,
"Tunde knows lot of agents that will get you clean house..." Ta fada mata before stepping out, wajen mum dinta taje ta fada mata discussion dinsu da amira now aisha,
"Maami na kasa ciyo kanta...she won't accept to go back... tace she can't go back home..." Ta fadawa mum dinta sounding so disturbed
"Ba matsala ai ..tunda shi wanda ya gudu daga gidanshi shi ya san ainahin abinda ya gano.. since she doesn't want to go back just let her be...kinsan you babanki yace mu san yanda zamuyi daita before ya dawo ..so ya kenan..."
"Ai she's ready to stay on her own...saidsi the houses are expensive...kuma a cikin gidajen daddy baby vacant room...kou da akwai..." Inji latifat
"I can't tell...sai dai kiyi magana da agent Dinshi...tunda he's in charge of the houses..." Alaja kudirat ta amsa mata,
"Ok...bari inje gidansu bummi...zanyi magana da borda tunde and see..."ta fada tana barin wajen, latifat dakin wanta taje take fada mashi ya bata number agent din daddy don taji if da akwai available room a gidajen shi, tunde dake dakinshi yana waya da babe dinshi, kallon ta yayi yace
"Baby excuse me..." Ya fada sannan ya kalleta yace
"Banga ranar da Zakiyi hankali ba...I have warned you ki bar badging on me haka..." Ya fada mata cikin yarbanci duk knocking din datayi baiji ba saboda he's carried away,
"Sorry..." Ta fada mashi
"How may I help you..." Ya tambayeta
"Pls help me ask daddy's agent My visitor is ready to be on her own..." Ta fada mashi
"Oh..." Ya fada yanayin shi na sauyawa instantly
"Why...ana koranta daga nan ne?.. is daddy or complaining?...I can talk to them..."ya fada alaman bai son ta tafi
"Aa...kawai daman I forced her here in the first place thinking I will change her mind ta koma gidansu kou gidan mijinta....but abub baiyi ba...kuma before paale travel yace kar ya dawo ya taddata nan Amma that's not the case.. ita dai kawai she wants to he alone..." Ta amsa mashi, shuru yayi for a moment before yace
"Ai kema why will you try to force her back.. ita data baro chan ai tasan abinda yasa..." Ya fada mata sounding a bit lost in thoughts
"Yanzun dai borda pls ask daddy's agent..."
"Wai can she afford to pay for the rent and agent fee..."ya tambayeta
"Ai borda since it's like mu muke so ba sai mun biya wani agent fee ba..." Ta fada mashi
"Amma kou babu agent fee kin san gidajen daddy babu wanda single room apartment dinshi yayi less than 500k can she afford it?..." Ya sake asking
"Yes she can tace zata iya...it seems she's loaded ai...she came from a wealthy home and her husband is really rich tunda zoben hannunta is 24k gold and diamond..."bai kara cewa komai ba yayi dailing number agent din babansu gaisawa sukayi Inda tunde ya tambayeshi if da akwai daki mai kyau available, he told the man wata sister dinsu ce zata zauna, nan agent din yake fada mashi da akwai single rooms guda uku kowacce is safe content with bathroom and kitchen sai da akwai AC and he told him without agent fee 550k, tunde asked him wanne area ne yake tunda he is not in charge of the houses, he knows all his father's estate Amma bai san which one he's talking about ba, nan ya fada mashi it's in same area da Inda suke it's just 15 minutes drive, yana fadawa tunde haka ya gane
"Ok...zamu amsar mata wannan..." Tunde ya amsa mashi
"When zakuyi payment?.. saboda at any moment zaa iya amshewa you know how it is..."
"Yes yau...send me your account number...sai ka fadamin Inda zanyi picking keys din..." Ya fada mashi, nan ya kashe wayar ya kalli latifat yace
"Give her my account number ta saka kudin..." Ya fada mata
"Ok borda.... thank you so much.. " ta fada tana fita, dakinta ta koma ta tarda amira datayi tagumi so lost in thoughts, Inda zaa bude zuciyar ta it's all faiz, she Misses everyone Amma fajz, faiz is all in her mind, he is in her brain, kwana biyar without him is like a whole life time without him, cikin ranta babu abinda take roka sai Allah ya saka mata da aka hanata zaman aure kaman kowacce ya mace, auren that she enjoys so much, duk dare in ta rufe idanuwanta sai taji kaman ya zagaya hannuwanshi jikinta, she feels so warm, she made her brain do that, sai ta dinga ji kaman he is around her, especially if ta bude bag dinta ta fiddo shorts dinshi ta danyi kai wajen hancinta, she does that of latifat bata nan, she wants to stay on her own yanda zata iya behaving the way she wants,, she wants to wear his singlet ta dinga yawo cikin dakinta, she wants to open their pictures and videos ta kalla all day long, latifat was busy talking to her Amma sam bata san tana nan ba har sai da ta tabata ta dan firgita
"Deep in thoughts abi..." Ta tambayeta, shuru amira tayi
"Well ga account number din borda tunde...ki saka...an samu wani cikin gidajen daddy...kuma it's near...Kinga zamu zauna kusa da juna kenan...I will be able to check on you always..." Ta fada mata da sauri amira ta mike tayi hugging din latifat tana Kuka ba don komai ba sai don yanda taga ta nuna damuwarta a kanta, she was thinking zatazo Lagos tasha wahala Amma sai Allah ya taimaka mata, for the first time tunda tazo gidan nan ta bude wayarta, wayar na gama budewa sai ga messages, daman her data is on So Many things was rushing through WhatsApp and and normal whatsapp, messages sunfi dari sannan na kan WhatsApp kam bai girguwa, latifat na kallon yanda message ke shigowa, a cikin messages din wanda yafi yawa is wanda tayi saving da better half, his messages keep coming in,
"Pls call me..." Most of the messages dinshi ke reading, latifat ta kurawa wayar ido wanda ya nuna this man is really missing his wife
"Am dying...and I won't ever forgive you..." Wani notification ya shigo, wannan notification ya hana amira shjga app dinta na bank, hannunta sai rawa yake,
"Ok I forgive you.. call me pls....I forgive you... check my video on whatsapp...see how you have turned me to..." Another notification ya nuna, amira was just trembling with the number of messages,
"Ki yafemin pls...pls forgive me... it's all my fault..."taga another from her mother
"Kina ina...ki kirani...I will always support you...I have to know where you are...tell me you're alright...call me as soon as you get my message..." Ismail ya tura mata ahankali amira ta ajiye wayar gefe tunda she can't do anything with this lots of messages, latifat was just looking at her.
"Later pls... messages bazasu bari inyi transfer ba .." ta fada jikinta na rawa, if she says few messages din fajz dsta gani bai dameta ba she's lying, ya shigeta sosai, it keeps coming in, both whatsapp and inbox dinta sun cika da messages sai kara wayarta take, kanta kasa hawaye ya fara zuba,
"Stop carrying ooo...shebi you are strong and you want to stay here... don't cry at all... develop a hard and tough heart..." Latifat ta fada mata, da sauri amira ta dauki wayarta, she didn't look at anymore notification ta shjga wajen bank app dinta, nan Latifat ta karanta mata account ta saka mashi 700k sai da ta gama sakawa ta kalli latifat tace
"Pls...ya taimaka ya ciromin balance din..." Ta fada mata,
"Ok ba damuwa.. " latifat bata rufe baki ba wayar amira ya fara ringing at it's better half with love emojis
"Damn...this man really loves you..." Inji latifat dake kallon wayar, shuru amira tayi, kanta kasa. She knows faiz loves her sosai but the sooner he stop disturbing himself the better for both of them.
" It's ringing...oh my goodness... it's really ringing... please pick up..." Faiz da ya mike tsaye lokaci guda jin wayar amira na ringing, he have left her messages and call after every five to ten minutes, bai san sanda weak body dinshi ya samu kwari ba, rashin ringing din wayarta makes him think of different abubuwa, at times sai yayi tunanin she's even dead don he feels there's no way amira will stay alive for kwana har biyar batayi magana dashi ba,
"Pls ki daga mana..." Ya fada yana hadiye saliva dinshi da kyar, har wayar ta tsinke baa daga ba hannunshi na rawa ya sake redialing number ta.