← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 128

Sashe 85

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Shima fajz yana kwance kan gadonta ya rungumi pillow tankar the way he holds her with his eyes closed tears na rolling, pillow daya a wajen chest dinshi yayinda da ya saka daya in between his legs, side din da amira ke kwanciya ya matsa, bai hau kan wajen duka ba tankar he is leaving some space for her to occupy, he feels her warmth as he lay they a cikin gadonta, ahankali yake bude idanuwa sai yaga kaman she's standing there staring at him. He is so heartbroken completely, he feels everything will never be ok, gashi ya bar wayarshi gida balle ya sake kiranta kou Allah yasa tayi picking, hearing her voice will help him sosai.

Hajiya kadijatu kam ta kasa zaune ta kasa tsaye, she called wayar fajz bata san yana wajen alhaji that's doing all he can to find amira ba, da kanshi ya kai mata wayar yaga duk hankalinta ya tashi, rike shi tayi tana cewa
"Alaji ya zamuyi...what are we going to do...I don't want to loose my son..." Ta fada tana goge face dinta
"I just spoke to her father da kuma wayanda nasa su dubamin...she didn't board any plain...buses din dai ke baa tantace ba..." Ya amsa mata
"Her father is very traumatized...he is a good man...kou kadan baiyi blaming faiz ba instead he blames her mother...yace itace ta hanata zuwa gida..." Alhaji ya fadawa iyami
"Pls just do something...in dai amira tana cikin kasar nan get her back pls... she's his happiness... without her he will be that stubborn son again...daman danginka so suke suyi min dariya..." Ta fada tana fashewa da kuka, jawota jikinshi yayi yace
"Everything will be alright...I know how that boy is feeling..." Alhaji ya fada
"Bari in Kira bintu inji in yana gida..." Ta fada tana daukan wayarta dake gefenta, number bintu ta Kira, bintu dake sanye da kayan bacci tana zaune bakin gado looking so lost thinking if what's happening is real or dream ta firgita as the phone cut the silence in the room, da sauri ta dauka, sallamar iyami ta amsa tare da cewa
"Iyami am so sorry for what's happening..." Ta fada cikin damuwa sosai
"Don't worry it's not your fault...pls faiz ya dawo gidan?..."
"No iyami... where is here plz..."
"He came and left...kou ki duba gidan to see if he's around...pls daughter take care of him kinji...mu mata muna da karfin yayewa maza damuwa if we do the right thing..so pls ki kula dashi..." Ta fada mata sounding calm,
"Ok..." Iyami..."ta amsa mata
"Pls if he is home let me know..."ta fadawa bintu, nan ta kashe wayar tayi, bintu mikewa tayi ta fita zuwa sauran dakunan part dinta sam he's not there, she checked compound babu motarshi, hijab ta saka ta fita zuwa bangaren amira like hajiya ordered her to check everywhere, she went straight to amiras favorite bedroom, nan ta ganshi kwance rungume da pillow, the door doesn't make noise wanda haka yasa faiz baisan tazo ba, he just closes his eyes and and keep thinking will crying silently, bintu gaban gado tazo jin motsi yasa yayi saurin budewa idanuwa yana cewa
"Did you come back...I know you will come back..." Ya fada as he looks at bintu kuma sai yaga kaman amirace,
"Oh baby..." Bintu ta fada tana durkusawa cikin matsanacin tashin hankali saboda yanda idanuwanshi suka kumbura sosai kaman ba nashi ba, she doesn't know he cries like this, now she's so scared she might loose him, she's so afraid, muryar bintu ya maidoshi hayyacinshi daga hallucinations dayake
"An cuceni...Maryam ta cuceni...Maryam will pay for this..." Ya fada mata yana komawa ya Kwanta
"Am sorry..." Ta fada tana hawa gadon, kanshi ya maida kan kafarta yace
"Pls... don't say anything right now...." Ya fada mata
"Ok...but you should eat... " Ta fada mashi, kaman yana jira ya mike yana cewa
"Are you talking about food right now?... you don't care she left me?...baki damu ta bsrni ba?...baki damu an katse min rayuwa ba...and you're talking about food?..." Ya hayyako mata kaman he is waiting,
"Baby...ka tuna ana mutuwa...what if she's dead....what if you're dad...dole we learn to take destiny...dole duk yanda rayuwa yazo Mana muyi hakuri dashi... Wasu never have the opportunity to marry their love...kuma nasan baby abunds ya sameta she's going to come back tunda we can't leave people we love haka man without feeling anything..." Bata karasa ba yace
"What if she doesn't come back...am sure you're are happy ai kou...." Ya fada trying to put the blame on her
"Am not happy...pls nasan nayi laifi Amma am sorry...nidai ka kwantar da hankalin ka....she will surely come back...in bata dawo ba ka sani she's not that into you after all..." Ta fada mashi, shuru yayi yana kallon ta, he feels she's so right, if you love someone you can't just live them, dole you will surely come back especially if bakayiwa mutum wani laifi ba,
"Are you sure she will come back?..." Ya tambayeta kaman karamin yaro
"Yes she will...she won't be able to live without you...don haka pls be alright yanda Kar ta dawo taga ka sauya...kou ni I doesn't matter ai your daughter matters..." Ta fada mashi hawaye na gangarowa daga idanuwanta
"You matter pls don't make this about you now..." Ya fada yana sauka daga kan gadon.

Alhamdulliah
2/19/22, 19:09 - Ummi Tandama😇: 37

Zuwairat Ummumaryam

Sa sauri bintu ta Mike ta rungumeshi ta baya tana cewa
"Am sorry baby.. everything will be alright again.." ta fada mashi tana shafa bayanshi, tsayawa yayi yana lumshe idanuwa yayinda hawaye na gangarowa daga idanuwanshi, itama hawaye take
"Just relaxe...I will take care of you... remember before you met her I was with you.. " ta fada mashi cikin rarrashi
"I can't...it hurts so much...zuciyata zafi...pls ina babyna...muje ingan babyna..." Ya fada moving away from her, da sauri ta kama hannunshi suka shiga bangareta, ciki ya wuce tare da fada mata ta kawo mashi yarshi, da sauri bintu ta je ta dauko Khadija, amsarta yayi dukda she's sleeping ya riketa hawayen face dinshi na diga kasa, bintu was sitting beside him. Yau kam fajz baiyi bacci ba, all he does is pray to Allah yana rokanshi yasa amira ta samu change of mind ta dawo gareshi, he keeps pray she comes back tomorrow morning and say baby am sorry I left I shouldn't have done that I can't stay without you, he just pray she will come back not soon but tommorow, bai san how it's going to be ba if she's not back by tomorrow, he remembered wayarshi na gida da ya cigaba da trying number ta har Allah yasa ya dace.
Chapter 85 · 0% Book details