← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 128

Sashe 10

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Faiz Kam Daya fita sai da ya leka dakin Amira don ganin if she's alright sai yaga she's in the bathroom, kiranta yayi Bata amsa ba he knows she's crying,  he tried opening the door amma it's locked,
"You have to be strong ..Ina son ki sani this will still keep coming Amma I beg you be strong... you shouldn't cry because of this don ba kanki farau ba and it won't end with you...be strong because you know kinsan zamana kike Kuma I love you...am all that matters to you ba wasu ba...kou me zata ce maki kou wasu zasu fada maki don't cry pls.... you eyes have shed enough tear and it needs to rest now..." Faiz ya fada sounding so calm, Bai son yaji tana kuka, ranshi bace yake Amma yasab it's going to happen, yasan this is the beginning, tunda da akwai siblings Dinshi wayanda ba son shi suke ba and will be happy he is involved,
"Bari inje sallah in dawo . " Ya fda Mata cikin sanyimurya Yana barin wajen, har yaje ya dawo Amira Bata bude kofar bathroom din ba,  Amira Tasha kuka har ta godewa Allah ta zauna Nan tana tunanin rayuwar ta, wato da akwai single mistake da har abadan will haunt you, da akwai irin past din da Bai taba goguwa Bai taba barinka kayi total farin ciki, dukda halin da take ciki yanzun she can never say she hates nasir, asalima she feels kilan ba lallai ta sake haihuwa Dan da zata so kaman shi ba, she loves him sosai and she knows it's not his fault, she just pray Kar ya fuskanci discrimination a rayuwa like she's facing now, tana jin voice din faiz da ke fargaban Kar tayi anything stupid, tunda she have that heart of slaying he wrist he's afraid she may do something stupid, ahankali ta Mike daga inda take zaune ta wanke face dinta da soap ta sake alwallah ta bude kofsr, Yana tsaye ba kuka yake ba Amma idanuwan shi sun sauya kala sosai tana budewa yayi hugging dinta Yana cewa
"I beg you be strong...when ever she say something like that again kiyi Dariya dashi...she wants to hurt you and she won, Kar ki yarda ranki ya Kara baci.  Tell me what haven't you seen..." Ya fada rungume daita,
"Thank you.. " ta fada cikin voice da Bai fita sosai.
"Pls stop saying thank you... you're making me feel some how..."ya fada rungume daita, kiss yayi Mata a wuya tace
"Sallah Zanyi..." Ta fada Mashi  don tasan halin shi
"Ok..." Ya fada Yana sakinta Yana Dariya, Dan juyawa yayi Yana cewa
"Bari in je in dawo..."
"No pls... good night...mun hadu gobe.  " Ta fada mashi tunda she feels har da ganinshi da bintu tayi a Nan Bangaren yaja ta dinga Mata wannan Rashin mutunci,  marairacewa yayi Yana cewa
"Haka Zaki ce..." Ya fada Yana kallon face dinta, ita Kam Taki Kallon shi, takawa tayi tazo kusa dashi ta tsaya Tana Dora hannu Kan shoulder dinshi shi Kuma ya zagaya waist dinta da hannunshi
"Pls daga yanzun if...kana Bangaren ta...ka bar abinda kake.... maybe she knew all this while but kept quiet...sai yanzun da ka Bata Mata Rai..." Ta fada calmly looking at his shoulder
"Aa...this is my house...kuma, bazaku maidani Dan iska ace I won't he were I want to be ba...Sam that is not happening...this is my house and am in charge here..." Ya fada Mata Yana hade Rai, rike shi tayi tana shesheska tace
"I know...Amma.... pls am vulnerable...I don't want you hurting her....in return she will hurt me..."
"Pls stop this... nobody is hurting anyone..." Kai Amira ta girgiza mashi tana cewa
"I know what am talking about...Dan Allah ka dinga rarrashinta...'" ta fada gwanin ban tausayi, hugging dinta yayi yace
"Pls relax Bata fa Kira sunanki ba...wayewa take son nuna maki... Sai ki Vita da hakan...if she tells you something like that kema form a story and tell her... you're very smart and don't be itimidated by what ever she will say..." Faiz ya fada Mata kaman ba matan shi biyu yake magana a Kai ba, Kai ta girgiza mashi tana cewa
"Kou ba Dani take ba I can't talk balle Kuma I know she's referring to me...nidai ban iyawa ..." Ta fada tana kokarin danne kukan ta
"Alright... Bari dai in dawo..."
"Baby pls Kar ka dawo...pls..." Ta fada mashi alaman she's so scared of bintu, Daman ba tun yau ba take tsoron bintu, tun haduwar su ta farko da Bintu a office din fajz take tsoron ta, take ganin both of them deserve each other sai Kuma gashi kaddara ya hadata daita sun Zama matan mutum daya, tsayawa yayi Yana kallon ta
"Ok...if that will make you happy... good night..." Ya fada Mata atakaice Yana barin dakin, bangaren bintu ya koma Bai shiga inda take ba sai da yayi wanka ya saka kayan bacci sannan ya shiga dakinta rike da mug, she have been waiting for him she wants him to say something, tana kallon shi ya Gama Shan abinda ke hannunta ya ajiye mug din yasha ruwa ya hau gado, she wants him to say something about what happened earlier, Amma Yana hau gadon ya jawota jikinshi,
"My baby...my queen...my angel...am here for you...take me to paradise..." Ya fada sounding so dirty kaman nothing is wrong

Yan uwa da abokan arziki ga adua da nakeson ku dingayi, kaman yanda nima wata ta sakani in dingayi kuma nayi naji dadinshi, inason duk sanda kukayi sallah kou kuka samu Daman tashin dare kou kuka samu Daman adua ku yawaita Allah ya cire fake people daga rayuwar ku, ku yawaita aduar Allah Kar ya kaskantar daku a gaban kowa Allah Kar yasa ku dogara da kowa kuki gaskiya, Allah Kar yasa kuji kunyar duniya da lahira, sannan above all I will still repeat it Allah Kar yasa fake people da munafukai su zo kusa da Inda kuke, sannan yasa shekarunmu yayi mana amfani, wallahi if you keep praying wannan aduar kou you will be surprised yanda Allah zai bayyana maka su, they might be pretending suna sonka amma ainahin color dinsu zai bayyana, it doesn't matter shekaru nawa zakiyi kina aduar nan but wallahi Allah will surely show them to you. Allah ya raba mu da makiya kou ta wane tsiga zasu zo Mana amin.

Sannan kusan I always talk products din mutane, like inawa mutane advert saboda sun biyani Amma wannan it's not because she paid me, it's because I switched to her products and with in a week naga remarkable results, ina da stubborn jiki da bai daukan mai da wuri at all, I always think babu abinda zai amshi jikina in samu irin results din da nake so but I was wrong, I all recommend you to buy zeeyahs organic skin care, kayanta are so good believe me, when you starts using her face scrub to her face mask zuwa her face toner to her serum sai her face cream believe me you skin will never be the same, above all kuma ga sauki, abubuwan ta are very affordable, kunsan I always want the best for you all, contact her 08104543858 to have you beautiful skin products

Alhamdullilahi
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 5

Zuwairat ummumaryam
Chapter 10 · 0% Book details