Sashe 44
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
She stares at him yayinda yake hada mata ruwan wanka, she just wished everyone will be as nice as this man here da duniya would have been a better place for her, it seem he is the only person who loves her so much, faiz kam he is feeling kaman shine aka buga ba amira ba because he looks so dull and angry, yanda yake hada ruwan kasan cikin fushi yake, another tears roll as she watched him do what he's doing, bayan hannunta ta sa ta goge face dinta, sai da faiz ya gama hada ruwa a tub ya dawo Inda take zaune yayi bending ya cire takalmin dake kafarta before ya mike tsaye ya mikar daita tsaye itama, vail dake kanta ya cire ya ajiye gefe guda on the floor ya daga jaw dinta yana kallon pale and suffered face dinta, she looks so tired sai shessheka kawai take, ahankali ta daga idanuwa ta kalleshi, his eyes are so red, sauke idanuwa tayi ya daga jaw dinta idanuwanshi cikin swollen eyes dinta yace "Pls don't ever go home again...I beg you don't ever let anyone hit you again..." Ya fada cikin matsanacin bakin ciki, ahankali tace "I won't...but there's limitations...to what I can... take..." Ta fada cikin shessheka, "I know... mahaukaci mawadaci...watarana sai labari.. " ya fada yana tallabe da jaw dinta, idanuwa kawai ta lumshe Amma she have her own plans, his love alone can't sustain her in this family, she needs the love of his family too, duk yanda yake kaunar ta tana bukatar kaunar danginshi too, tana kaunar ta samu yancin da zata zauna cikinsu ta sha Hira dasu kaman yanda sauran mata ke Zama da dangin mazajensu, she want to be free dasu, family dinsu is a large family and she wants to be able to walk freely cikinsu, she wants in ta haihu a family din ayi farin ciki sosai ba wai a dinga zuwa ana mata barka ana hada mata da zagi ba, she knows da akwai matsala sosai, she was so stupid not to know da Akwai dangin miji, she thought his love and the love of his mom is enough, jin faiz yana cire mata kaya ya maidota hayyacinta, sai da ya cire doguwar rigarta sannan tace "Zanyi wanka da kaina..." Ya fada cikin voice da bai fita at all, "No...let me take care of you.... you deserve it..." Ya rada mata cikin kunnenta yana gyara mata gashin kanta, kama wata baby ya sake daukata sai cikin tub, sai da ta zauna sannan ya cire pant da bra dinta ya ajiyesu kasa, dukda ita is naked shi da akwai jallabiya jikinshi, sai da tayi settling cikin ruwa ya cire jallabiyarshi ya rage daga shi dai shorts, he Wash her like a baby, sai da ya tabbatar yayi mata wanka ya bata towel ta daura sannan yayi wanka shima, amira komawa tayi bedroom ta zauna bakin gado, dukda she's having the most lovely husband anyone could ever asked for she's not happy because of her past, she wish zata iya fadawa yan mata cewa kowacce ta kama mutuncin kanta har tayi aure, Kar ta yarda soyayya ya yaudaresu Kar su yarda namiji ya sansu a waje, ba a lallai sai sunyi ciki ba Amma mutuncin su ya gama zubewa, wasu basuyi komai ba Amma sam basuyi dacen gidan miji ba, Allah ya bata fajz as comforter, he loves her sosai fiye da komai she knows it Amma she's not at rest don yanzun in an bude kofarta unexpected she will be frightened saboda batasan who will be coming ba, tana zaune daure da towel yayinda da akwai karamin towel a kanta wands ya daure mata gashi dashi, bayan Kanan minti ashirin ya fito shima daure da towel, wajen mirror dake dauke da different kayan shafa yaje ya dauko mai daya sayo for massaging only yana dawowa Inda take ya tsaya gabanta ya warware towel dake kanta yayi running fingers Dinshi t Through gashin kanta sai ta saki ajiyan zuciya, he knows she loves it when he touches her head, he keeps running his fingers cikin kanta for a while before yayi kokarin tipke mata gashin, "Now baby ki kwanta let me take care of you.." ya fada mata cikin whisper, babu musu ta ja sama gado tare da kwantawa ruf da ciki, she really loves his massage, it comes to a point she have to ask him if ya taba aiiki as wanda yake massage Amma he laughed and say saboda ita kawai ya koya that he wants to have the best of her skin kafin mutuwa ya rabasu since he knows dole zas rabasu wata rana, Inda yana bangaren ta sai ya bata wannan mahaukaci massage din before any other thing, in Allah ya kaddara rabuwar su then she's going to really miss the massage, "Oh baby na mance let me get you something to eat..."ya fada mata yana kokarin juyawa da sauri tace "Aa...am ok...na sha tea...gidan yaya..." Ta fada mashi just waiting anxiously for his magical touch, ahankali ya ware legs dinshi ya hau kan gadon ya sakata in-between his legs ya dan zauna wajen ass dinta Amma kuma bai sakar mata nauyi ba at all, towel dinta ya san jawo kasa zuwa rabin bombom dinta sannan yayi applying massage cream din ya fara massaging jikinta tunda daga bayan wuyanta zuwa gadon bayanta zuwa bombom dinta sai side of boobs dinta dake bayyane, he won't mind having her right now because of how hard he is and how she's moaning out loud Amma he is not going to, he wants her to feel so relax and forget about all the pain she passed through today, he keeps massaging her from her head to toe after striping her totally naked, she keeps maoning kaman zata haukace, while he was rubbing side of her breast ta daga kanta,, he knows what she wants, ahankali ya maida kanta kan pillow, ya cigaba da shafa duk Inda hannunshi ya taba, "Pls ..." Ta fada cikin serious need of him, "No..." Ya amsa mata rubbing her so madly "Baby pls mana..." Ta fada cikin wani irin yanayi tana kokarin daga kanta ta fuskanceshi, batasan he is totally trying so hard yayi controlling kanshi ba, it's so much for him don tunda sukayi aure basu taba kwana uku basuyi ba sai in tana Period kuma he is so lucky period dinta bai daukan lokaci at all, just 3 days, tunda suka dawo daga abuja nothing happens, "Baby..." Ta sake kiranshi tana kokarin juyawa Amma sai ya sake manne kanta da pillow yana cewa "No baby..." "Yes ma'na..." Ta hantareshi, dan dariya yayi yace "Baby no..." Ya fada mata kissing her back, amira rike pillow tayi da strength dinta, she never knew she would want something from him Amma sai gata tana begging to have him, don mugunta hannuwanshi biyu ya tura kasa holding her nippy, ganin she begged him several times yasa yayi exactly as she wanted, it was so much fun dukda the day was so hectic the night became so wonderful, the fun was more than expectations, he goes 3 rounds and she was really mad at him tana cewa komai nashi babu sauki, the following day tun da safe ya shirya, amira na bacci, don tunda ta idar da sallah asuba ta koma bacci, bakin gadon yazo ya shafa face dinta ta nude idanuwa, murmushi yayi mata yana shafa soft face dinta "Baby zanje hospital ganin baby na da bintu...kafin in dawo ki shirya ki dan hada wani abu in na dawo sai muje tare..." Ya fada mata, hannunshi ta rike tace "Baby....ni ina tsoron Kar in hadu da sisters dinka chan .." ta fada tsoro na kwance kan face dinta "Pls baby forget about kowa... anyway kiyi sauri...zanje office yau...if you're going ki shirya...da munje hospital sai mu wuce..." Ya fada mata, kiss yayi mata without waiting for her reply ya fice ya barta nan, amira mikewa zaune tayi tana murza idanuwanta. Haka nan her heart is beating so fast, she pray today shouldn't be another hell, tasan relationship dinsu da bintu is not really strong anymore don duk yanda bintu zata nuna ta damu da halin da take ciki she's not going to care at all, she's a very good pretender and she feels she never loves her in the first place kawai pretending take, amira tasan first time is always a mistake Amma to her second time is a stupidity, she's not going to let her bite her twice z already tasan miji ya riga ya hadasu babu yanda zatayi ta raba Amma she's going to stay far away from her, she's not going to be a pretender kaman bintu who will hate you but still smile at you, bintu have the intention of humiliating her and she successfully did, she knows she's will be happy right now, she will be so happy that she was jilted and disgraced a gidan iyayen mijinta which is the highest form of disgrace, "Wallahi babu abinda zan dafa...kou na dafa ba ci zatayi ba..I know she will pretend and say thank you ina juyawa ta zageni tasa a zubda...I don't have that strength..." Ta fadawa kanta tana komawa ta kwanta abunta, she's tired and so weak, yesterday was something else yayinda Daren ma was more something else, da ta hakura tayi pretending batason ya kwanta daita da ta samu sauki sosai kan letting him loose his energy on her, lumshe idanuwa tayi tana tunanin irin jarumtar faiz, what she wondered about is why ake Saida maganin maza, and all of a sudden she remembers habeeb, Ta tuna yanda yana shiga jikinta zai saki kara yayi ya gama, he never spend 10 good minutes doing same thing. Amira lullube kanta tayi Amma bacci bai dauketa ba, bayan minti kaman arbain da fitarshi ta tashi ta shiga wanka again don shiryawa kafin ya dawo because she wants to start going to work now, it's like sun fara wasa da aikinsu and it's all because of her, she wondered why suka bar company babu shugaba at all, she knows her in-law bai wasa da kudi kawai dai yayi kawaici ya yi shuru ne, she