← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 123 OF 128

Sashe 123

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amira just relax back with her eyes closed as tears rolled down her eyes, taci bakar wahala, it's nothing like the first, bata damu tasan gender din baby ba, kawai feeling the pain is gone lokaci guda yasa ta samu sauki sosai, kuka baby ya cika dakin,
"What's the baby's gender..." Dr ta tambayeta, ahankali amira ta bude idanuwa ta kalleshi
"Boy..." Ta fada tana kallon baby da aka rike sai kuka yake, kan chest dinta ana daurashi ya cigaba da kuka ta dauki tired hands dinta ta dora a bayanshi while the dr da nurse suke ta aikin gyara. Gayawa su matar da hajiya ta turo akayi amira ta haihu Kuma ta samu namiji. Nan take aka Kira hajiya da ta kwana sallah amira ta haihu. Faiz still called the same number Amma suna busy suna gyara amira, daga nan aka aka kaita postnatal room bayan ta sake kayan jikinta, she really wants to sleep, fajz keeps calling the same line until the nurse picks,
"Pls me aka samu..." Was question din faiz
"Baby boy ne congratulations..."
"Wow...pls sunan hospital..." Fajz ya fada yana rawa kaman mara hankali, nan ta fada mashi sunan asibitin, it's that same hospital da aka kwantar daita sanda ta kusa commiting suicide, godiya yayi mata ya kashe wayar ya fita da gudu zuwa bangaren alhaji yana fada mashi amira ta haihu kuma an samu baby boy, alhaji was so happy,da gudu ya sake shiga bangaren hajiyarshi yayi hugging dinta yana cewa
"Iyami am a father again..."ya fada sounding so happy kaman zaiyi Kuka saboda murna
"Masha Allah..." Hajiya ta fada tana hadawa da guda saboda farin ciki,
"Yanzun dai driver ya kai kayan baby chan family house dinsu, .." inji hajiya,
"Haka zaayi?...I was thinking from hospital kilan ta dawo gidanta.. " inji fajz don yaji abinda zata ce
"Let her stay a gida tukun...kasan dole sai family sun zauna before ta dawo ai... she's not just coming back . " Ta fada mashi
"Amma zata dawo kou?..." Ya tambayeta
"Eh mana...if komai ya daidsita zata dawo mana.... yanzun dai...get me the driver.." inji iyami Ida farin ciki yayi mata yawa, mikewa yayi zaiyi waje iyami ta kirashi da irin sunan nan ba kirari da yarbawa sukewa maza, irin yaransu in sunyi abun burgewa kou sunyi abun jarumtar nan, irin kirarin dake fadawa mutum kai namijine faiz just laughed and went out to get the driver, daga nan bai dawo ya koma bangaren shi yayi wanka da sauri before dressing perfectly ya fito ya shjga motarshi, duk wanda zai ganshi yasan yana cikin matsanacin farin ciki, he entered his car and was about to start his car sai kuma ya tsaya ya dauki wayarshi yayi dailing wata number.

Bintu na bacci bayan tayi sallah yarta gabanta sanye da pijamas din yara kaman wata babba, gashin kanta gyare sosai, she's really glowing, she's peacefully sleeping a gaban bintu, karar wayarta ne ya tadata daga bacci, she looks so dizzy thinking who is calling her by this time, tana dubawa taga it's faiz, who she now change his name to baby daddy, ahankali ta gyara zamanta tana kallon waysr thinking of why is he calling her now, bintu have changed alot itama, tana kara gaba da gyara kanta fiye da before kunsan if mutum na jawarci kuma ga mai baka kudi without even asking, her cousin brother have been sending money duk weekend, tunda yaga bata amsa yakr saka mata huge amount of money a account dinta bata san waya bata account number dinta ba buy she believes her mother have something to do with it don tasan tana mugun son tarayyarta dashi dukda ita kou kadan baiyi mata ba kou da kuwa zata aureshi it's because she wants to be in a home where ita bata mugun son mutum sai dai shi yayi hauka kanta just the way it was tsakanin ta da faiz.
"Assalamualaikum..." Was abinda ta fada cikin sleeping tone, amsawa yayi tare da lumshe idanuwa for just a second yace
"Sorry...na tasheki kou..." Ya fada voice dinshi chan ciki, bintu lumshe idanuwa tayi tare da hadiye saliva tare da dan biting lip dinta looking so sexy, there's something in his voice that if sau dubu yayi mata magana sai taji abu yana mata yawo cikin kai,
"Ba komai... good morning..."ta fada mashi cikin cracking voice
"Morning... how's my baby. "
"She's fine...tana bacci..." Ta fada chan ciki...
"Ok...how are you...ya samarinki..." Ya tambayeta with wani kind of look a face dinshi
"Hmmm..." Ta fada kawai without anymore statement, if kuka rabu da mutum kuma he still ask something funny then kana da Sauran kima a idonshi amma babu magana kou wata yar simple muamala a tsakanin ku then baka da Sauran mutunci idon mutum
"Meye hmmm...ai kou ba komai ni yayanki ne ..kuma I have the right to know about your affairs.. so tell me who's the new lover..."ya fada sounding so calm,
"Pls can we stop talking about such?..." Inji bintu that feels so happy he's talking to her like this, she can never say she hates him, kawai dai she wants more, he have never treated her horribly
"Nidai tell me who's the lucky man...inason inyi mashi congratulations ya samu mace ta gari...ga hakuri.. ga kawaici, ga bawa mutum goyan baya, ga son farantawa mutum then above all ga kyau da iya kwanciya aure da girki...all in one is her name..." Ya fada cikin sanyi murya,
"Pls ka daina...I don't want this...why do you call me... pls..." Ta fada kaman zatayi Kuka
"Ok...ki fadawa mamana she have a baby brother...amira ta haihu...mun samu namiji.. " ya fada mata, idanuwa bintu ta zaro tana cewa
"You mean amira ta haihu?... Ta dawo?.."ta fada cike da serious surprise with mix feeling,
"Yes ..sanda ta tafi da ciki bamu sani ba...jiya ta dawo...kuma ta haihu da safen nan..." Ya amsa mata
"Oh my goodness...wow...pls yanzun tana ina.. " bintu ta tambayeshi
"Tana hospital... for now...nima chan zani..." Ya fada before adding
"Kou inzo mu tafi tare?..." Yayi tambayeta
"Aa...no...I will find my way there...ah no wonder yau ana mana magana... ashe duk farin cikin ne ya shafemu...fajz kenan mazan duniya..."tana kaiwa nan ta kashe wayarta. Fajz murmushi ta saki yana cewa
"Uwar kishi..." ya fada yana tada motarshi

Alhamdulillah
3/26/22, 17:05 - Ummi Tandama😇: 52

Zuwairat Ummumaryam

He drove out of the house with a smile a face dinshi, tamksr ya tashi sama haka yake tuki, bai tsaya koina ba sai da yazo compound din hospital din, wajen receptionist ya tsaya zaiyi magana sai ga asiya nan, da sauri ya bar wajen ya nufeta da smile kan face dinshi itama haka,
"Yaya... congratulations...anty ta haihu..."ta fada cikin serious excitement
""Ke ma congratulations...tana ina..." Ya tambayeta,
"Ga dakin da take chan Amma baa barin mutane shiga wai she's resting..."
"Ina baby?.." ya sake asking dinta
"Suna tare...suna bacci..." Inji asiya,
"An saka mashi kaya?..." ya sake asking dinta
"Eh...yaya Ismail ya kawo kaya..." Ta amsa mashi
"Let me see them..." Ya fadamata heading to the place she pointed, itama binshi tayi praying a barta ta shjga don hospital din suna da kaidoji da yawa, she told him ga dakin da suka isa yana bude kofar wata nurse tace
"Malam kayi hakuri baa shiga...uwa tana bukatar hutawa bayan haihuwa...she will spend 12 hours resting..." Ta fada mashi
"I know... she's my wife...all I need is just few minutes...pls..." Ya fada cikin pleading tune
"Oh...ok..." Ta amsa mashi, nan ya bude kofar amira tana kwance sleeping so deep don tamkar if kaya ya dade a jikinka Allah yasa ya fita a jikanka sai kayi wani irin sanyin da ka dade baka ji ba, she feels so free don dukda she baby baiyi wani bacci ba yana tsa dan hayaniya in a low tune bata jinshi, all she does is just sleep, da sauri fajz ya shjga dakin kaman ana ingiza shi, all he does was went straight to baby bed and stares at the baby dake kwance cikin, he's not sleeping at all, hannu fajz yasa ya daukeshi ya dorashi kan chest dinshi feeling so happy like never before, he keeps looking at the baby that looks just like his first daughter, dukda he's an infant the face is there, he's so happy, fadin yanda yake ji yanzun will ba a total waste of time, ahankali ya taka zuwa bakin gadon da amira take kwance ya zauna ya tallabi baby da hannu daya don ya iya rike baby sosai, he stroke amiras head da dayan hannunshi sai ta bude idanuwa, murmushi ya saki tare dacewa
"Thank you..." Ya furta mata as amira ta zuba mashi idanuwa tana kallon shi, Idanuwa ta lumshe tare da sakin murmushi, he kissed her on the forehead yayinda yake rike da baby, idanuwa ta sake budewa tace
"Wallahi naci kwakwa...ka fadamin zaizo da sauki. " Ta fada cikin muryar da bai fitowa sosai, dariya ya saki with so much joy a face dinshi yace
"Baki ganin girman shi... wannan bawan Allah ya fito ta Inda ni sai nayi da kyar in shjga..." Ya fada yana dariya, murmushi kawai ta saki tare dacewa
"Let's see him..." Ta fada tana kokarin mikewa zaune tana cije libe alaman dinkin da akayi mata yana mata zafi, riketa yayi ta zauna ya mika mata baby, it seems she's more happier than him, kallon shi ta dingayi smiling, sai motsi kawaii yake,
"Am so happy...ban san ya akayj nake irin wannan farin ciki ba..." Ta fada tana kallon shi then ta kalli fajz dake kallon ta with adoration,
"Am happier baby..." Ya fada cikin farin ciki,
"Nagode da kasa na dawo gida...this is the best moments of my life...I can't just imagine this moment without my family..." Ta fada kaman zatayi Kuka, kiss ya sake mata yana stroking kanta,
"Nidai am just speechless...kisan ban gaya maki ba but I wanted to add another day...da kawai sai ki haihu?..." Ya fada yana dariya
"Kilan da muna tsakar love making fa..." Ya fada yana dariyar keta murmushi kawai ta saki, he stayed for over 30 minutes before nurse tace yayi hakuri ya fita. He kissed her and the baby and left after taking several pictures of the baby.
Chapter 123 · 0% Book details