Sashe 16
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Alhaji haruna ji wani irin zufa yayi Yana keto mashi, ahankali ya ajiye wayar Yana goge goshinshi, he wonders why they knew within two months, Bai taba ketare umarnin wannan elder brother din nashi ba, kou sau Daya Bai taba kin bin umarnin shi ba, ahankali ya dauki wayar ya sake dailing number alhaji shamsu, picking alhaji yayi Yana cewa
"Ina jinka..."ya fada mashi atakaice
"Yaya...kasan I don't take such nonsense too...kawai nayi bincike na tabbatar da yarinyar Yar gidan mutunci ce...kawai kaddara ya Fado Mata..." Bai karasa maganar ba alhaji shamsu yace
"Ni ban ce ba Yar Gidan mutunci bace Amma we don't do that in this family...kou shikenan don bamu da iyaye mu bazamuyi abinda ya kamata ba...ka.mance what happened 35 years ago...ka mance how our parents are?...ba zai yuwu don Basu raye mu bar yaran mu su dinga abinda Suka gan dama ba ...Kuma Wallahi in nace naji dadin abinda kayi then nayi karya....ace kasan she's a single mother and you hide it from all of us is very insulting..." Ya fada mashi out of serious anger
"Yaya...am sorry....kayi hakuri nasan banyi daidai ba....the thing is wannan Yaron loves that girl sosai that she changed him alot..."still alhaji Bai karasa ba Dan uwanshi ya sake cewa
"Amma gaskiya ka bani mamaki...wato kilan kana sane yake cin mutuncin yaruwarshi kenan..."
"Bangane ba..."alhaji ya fada out of total confusion
"Ka Gane Mana...well we need to see....Kuma ka fadawa yaron Nan tun baa jimu ba ya sallameta ta koma inda ta fito bazamu hada jini da people da suke da such past ba....we have huge family reputation and yanzun bazamu bar son kanku ya Bata Mana suna ba..."Yana kaiwa Nan ta sake offing wayarshi,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun!!" Alhaji ya fada Yana Dora two hands Dinshi Kan face dinshi, statement din alhaji na cewa Yana sane faiz ke cin mutunci Yar uwarshi sounds so confusing, hannu yasa ya Kara daukan wayar ya Kira number faiz sai yajishi kashe, sake ajiya wayar yayi ya zauna Yana tunanin yanda zai bulowa wannan lamarin, it's going to be a big problem if har zaace faiz ya saki wannan Yarinyar, he sees yanda yayi adding so much weight daga auren, he sees peace of mind and total happiness with him, sannan he sees something he have never seen in his son wato maturity, duk behavior dinshi ya sauya and he knows it's because of her, he knows ba wani son bintu yake ba kawai ya aureta ne, abun ya dameshi sosai that shi da Bai fiye such magana da matanshi ba Amma wannan Karin sai da ya Kira hajiya kadijatu, tana picking ya Fara da
"Did you know something is happening between faiz da bintu?..." Was tambayar da yayi Mata Kai tsaye, this question hit her so hard that she have to say
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun..." Before adding
"Aa...pls what's the problem..." Ta tambayeshi voice dinta na rawa don tasan Daman da wuya faiz yayi adalci a tsakanin Wannan yaran biyu, tasan he won't do it at all don it's easy Said than done
"Well...Nima I don't know...kawai dai the family knows about Amira...and yanzun Yaya yace in fada mashi ya rabu daita.. " Bai karasa ba hajiya ta Fara cewa
"No no no pls...pls aa... they shouldn't do that...he deserves to be happy...don kawai tana da yaro sai ace ya ravu daita...haba Allah Yana yafe Mana laifi ya bamu second chance sai su suce ya saketa... daddy pls do something....don't let them separate them....pls..." Ta fada cikin matsanacin tashin hankali duk Wanda ke tare da faiz yasan Amira is his happiness and his better half,
"Yanzun gani Nan...na rasa Wanda ya gano wannan abun yaje ya fada masu...I want to know abinda ya faru tsakanin su day bintu...I hope he is not misbehaving..." Ya fada cikin sanyimurya
"Jiya he told me bintu ta gano who Amira is...so am sure bintu ce ta fada masu..."inji Hajiya
"Amma Kuma kince Baki san abinda ke faruwa ba..." Ya fada sounding angry at her
"Ai ban San is such case ba..." Ta amsa mashi,
"Yanzun dai layinshi Bai zuwa...if you get to him tell him to call me...dukda dazun yace he is meeting some clients a Abuja..." Ya fada Mata
"Ok...sai anjuma..." Ta fada mashi sounding so disturbed, kashe wayar yayi zai koma ya cigaba da harkokin gabanshi Amma Sam ya kasa ba don komai ba sai don rigimar dake gaba and he is still thinking why will bintu tell the head of the whole family abinda ya faru.
Hajiyar su bintu na Gama magana da alhaji shamsu, ta kalli bintu tana cewa
"Yanzun Zaki shirya Zan kaiki hospital a duba lafiyar ki...I just pray he have not infected you...ai duk na mijin Da ya auri second mace dole a guje shi..." Mum dinta ta fada wa bintu dake zaune a gajiye ga cikinta Daya fito sai ta swollen eyes tace
"Mummy...I really regret marrying faiz...na tsaneshi...mummy kin San har giya Yana Sha..." Ta fada irin baka son mutum din Nan kana son ka tona mashi asiri ka tozarta shi,
"Giya as in alcohol?..." Mum dinta da duk take jin wani irin takaici da Bakin ciki ta fadawa Bintu
"Eh mummy..." Ta amsa mata
"Hehehe...hajiya Fatima Bata San wannan zancen ba...." Ta fada tana sake daukan wayarta, jikinta na rawa ta Kira hajiya Fatima wato kishiyar hajiya kadijatu, tana picking ta fada Mata komai game da faiz da Amira, she really painted them black, suna Gama waya ta Kira yaranta ta fada masu the latest, you know when your enemies are looking for away to pull down by all means and they hear something like this ai shikenan, sai da ta Gama waya da yaranta ta Kira alhaji, alhaji da already Yana cikin damuwa kallon wayar yayi kaman bazai dauka ba sai Kuma ta dauka,
"Ashe danka mashayi ne bamu sani ba .. gaskiya an dauko mugun iri alhaji..." Ta fda mashi Kai tsaye
"Ban son maganar banza....wane danne mashayi.." ya fada Mata sounding pissed off
"Ka sani ai...bazaka ce baka San Dan bayerabiyar matarka mashayi bane.. ai ga ribar dauko..." Bata karasa ba alhaji ya kashe wayarshi, right now he is feeling kaman Ana son hura Mashi wuta sosai, sake Kira tayi sai ya kashe wayar gaba Daya. Dayan wayarshi ne ya Fara Ringing Yana dauka yaga it's Maryam wato first daughter dinshi, dauka yayi yaji tana cewa
"Wai Daddy da gaske ne matar da faiz ya aura karuwa ce Kuma shima Yana Shan giya..." Ta fada cikin matsanacin tashin hankali,
"Pls can you people just let me rest for now?...kinyi a kalla kwana uku gaki kirani ba and now you're calling me just to say nonsense....don't call me saboda such issues...in ba Haka ba ranki zaiyi mugun baci..." Ya fada Mata Yana kashe wayar, maganar shan gjya da ake Fadi seem like pure lies to alhaji, yana tunanin kaman Ana son Bata mashi suna ne kawai, wannan Dan small rigimar yasa yaji kanshi na jujjuyawa, har wani irin ciwon Kai kawai yakeji. Relaxing yayi kawai with his eyes closed.