← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 128

Sashe 61

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Alhamdulillah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 26

Zuwairat Ummumaryam

Amira mikewa tayi kan gado ta sha baccinta without thinking of anything at all, she's done and she's not going back on her words, she feels new life awaits her, she doesn't want to be depressed anymore, she slept har wajen ,1 na rana before ta mike, she rush to the bathroom as her bladder is full, sai da tayi easing kanta ta saki wani irin ajiyan zuciya, idanuwa ta lumshe tare da sakin ajiyan zuciya, from her bathroom kana kallon bayan gidan Bintu, mikewa tayi ta leka taga an hura wuta bayan gidan, sannan da akwai mata guda biyu
"Masu gida sun dawo..." Ta fada tana hadawa kanta ruwan wanka, tana gamawa ta samu tayi wanka tafiyo dauke da towel, tea ta fara hadawa as ta sha tare da biscuits sannan ta dawo gaban madubinta dake shake da kayan organic na zeeyahs organic,
"Let me pamper my skin today..." Ta fada tana kunna face steamer dinta, she steam her face for about 10 minutes sannan ta dawo ta dauki scrub tayi scrubbing face dinta,tana gamawa ta wanke sannan ta hada face mask dinta ta shafa a a face dinta ta dauki wayarta taga miscall rututu har da fajz, shi ta Kira kou ringing baiyi ba ya dauka
"Ina Kika ajiye wayarki hajiya..."
"Sorry...I was..." Tayi kokarin fada mashi tana bacci sai kuma tace
"Na shiga part din sister ne..." Ta amsa mashi tana dan tabe baki
"Oh . Ya Kika gan my mummy..."ya tambayeta cikin excitement
"She's the cutest baby with the perfect face...I think she looks just like you..."ta fada mashi tana gatsine gatsine, tasan itama bintu will do the same to her or even more, Allah yasan kou da wasa she the intend to behave like this Amma the way bintu ta nuna mata she's a green snake under green grass babu abinda zai sa ta hadiye what she did to her and pretend that all is alright,
"Awwwn am blushing baby...nima I see my nose and lips in her..." Inji fajz da farin ciki yayi mashi yawa
"Har idanuwanku iri daya ne...sexy eyes..." Da sauri yace
"Oh my God...did she open her eyes?..ban taba ganinta with eyes open ba..."ya fada sounding so surprised
"Nima ai ban gani ba but it looks it's all yours..."
"I love you...I can't wait for you to have my baby...Kinga I pray he or she should look like you..I can't wait to have mini you a cikin gidan nan...kilan lokacin I won't be able to hide how I feel anymore..." Ya fada mata sounding so calm and relaxing, idanuwa amira ta lumshe, yanda yake magana makes her want to stay kou me zai faru ya faru Amma she will be very stupid if she stays, she's going to be in her for ever, mo place to run to when she's down, no friend to speak with and no shoulder to cry on, she was so Lost in thought thinking how it will be to carry his baby for nine months then carry him or her on her arms, it will be the greatest blessing above all,
"Hey baby kinyi shuru...kou baki son haihuwa dani ne?.." taji voice din faiz dake zaune ya lumshe idanuwa, he some times feel maybe she's trying not to conceive, bai taba ganinta tana shan pills kou wani abu ba Amma yasan he's fertile and she is too,. Then why kusan months have gone by babu ciki har yanzun, kawai bai son asking if she's preventing the pregnancy Amma kuma he feels something is really wrong somewhere,
"Why will you say that..." Ta fada voice dinta na rawa
"Nothing... naji kinyi shuru ne...and in every silence there's something..."
"My best wish is to carry your baby...kasan koami sai If Allah ya yarda kou ba haka ba..."
"Haka ne my princess... yanzun kin shriya?... Sai driver ya zo ya daukeki....ni kuma if na tashi daga office around 4 zanzo in maidoki gida . " Ya amsa mata
"Alright.. bari inyi sallah kafin yazo..." Ta amsa mashi, nan suka kashe wayar bayan yayi mata blowing kisses itama tayi mashi, she washed off her mask da ruwan sanyi don pores dinta dake bude su rufe, sai da tayi alwallah ta fito tayi toning face dinta ta shafa face cream dinta, Daman her face cream is for morning and her face serum for nights, all bayan tayi toning face dinta, she dressed and pray, kudin da ta ajiye don zakka ta fiddo ta saks a bag dinta ta saka long hijabs har zuwa kasa, tana gama shirinta driver da faiz ya turo na kiranta, fita tayi taga compound din cike da motoci a kalla kala bakwai har dana bintu takwas,duk family nata zuwa barka, bintu kam tayi mamakin amira da bata shigo ba, she's thinking kou meye dai she won't do such Amma sai ta bata mamaki,
"Wato dai zaman ya koma na manja da doya..." Ta fada cikin ranta yayinda falonta cike da dangi da yanuwa, sai tambayar amira suke wasu suna son saninta wasu don habaici da cin mutunci wasu kuma don su gan yanda take, it's as if ta sani da bata shiga ba, wasu was like da gaske dai yar iskar ce if ba haka ba ya zaayi kishiyar da kuke zaune gida guda daita ta haihu ta dawo gida ki kasa shigowa a zauna dake, wasu kuma har da cewa kilan she's not even Happy bintu came back alive, duk sun hada baki sunyi gathering kansu sai kwasar zunubi suke, (anywhere evil people gang up against us insha Allah sai sun watse, duk Inda aka kafa kungiyar kiyayyar mu sai sun wulakanta..they will gather but they will scatter insha Allah) wasu mussanman don amira suka zo ba don ganin baby ba, wasu suna zuwa zasu ce wai bintu ina kishiyar taki take muna son mu ganta.
Chapter 61 · 0% Book details