← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 128

Sashe 6

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bintu Dan karkada kunnuwanta tayi tana cewa
"What are you talking about pls...ban son iskanci..." Bintu ta Fada jikinta na Dan rawa as what she feels this is something huge
"Hmmm ai yau naje gidan wata neighbor dinmu data haihu, Nan gjda naji Ana labarin Amira...suna cewa yanzun sai mutum ya gama iskanci Kuma ya samu yanda yakr so...shuru nayi Ina jinsu..they were saying all sorts of things that after everything ta auri elegant husband like faiz...Kuma Wallahi masu Maganar cousins dinta ne da suka zo suna.. I couldn't help but as which faiz aka ce faiz haruna...kinji yanda shock ya kamani .." Hindu that feels Bata taba jin such abubuwan ba ta fadawa Bintu data kame Kan kujera tana kalle kalle don ta tabbatar no body is coming
"Dan Allah wane irin Wasa ne Wannan..." Bintu ta Fada jikinta na rawa
"Wallahi tallahi ha wasa nake ba ..Amma in baki yarda ba ki bincika da kanki ki gani...ance tana da yaro ..Wai wani cousin dinsu yayi Mata ciki...and did you know kou degree Bata dashi?...I think har da asiri tayiwa mijinki don kou kadan she's not upto his standard.. "Hindu tayi adding, bintu Shuru tayi sai lumshe idanuwa take looking so confused, kawai she's feeling is this true or lies, kawai tunanin is true Makes her  smile, wato knowing something dirty about kishiya Makes you happy Amma tunawa da yanda ta koma lokacin da sukayi first night da fajz yasa tace
"Gaskiya kilan ba ita suke nufi ba...don Wallahi a first night dinsu she suffered...wacce ta taba haihuwa won't get so pale kaman yanda ta koma  ba..."
"Kindai San  yan uwanta bazasuyi Mata karya ba kou..." Hindu ta sake nacewa trying to make her understand
"Ikon... Allah...nidai am confuse...Amma bari I know yanda Zan gano gaskiya..." Bintu ta Fada Tana murmushi,
"Amma in har gaskiya ce wannan maganar ban San irin Goron da Zan Baki ba..." Ta fada as she's feeling happy right now, in Kam da gaske Amira is a single mother then Bata Ganin da akwai dalilin da zai sa ta damu kanta sabida ita, she's not even worth it,
"Ai kawai am waiting...Amma nasan wallahi maganar gaskiya ce....wayanda  suka Fadi maganar cousins dinta ne...if you see yanda suke maganar ta Zaki iya amai,...ai ni bakin cikina da kike sharing mijinki da irin wannan Yarinyar..."inji Hindu
"Now just let me find out...Zan kiraki..."bintu ta Fada sounding so happy, all she's praying for is Allah yasa is the real truth then Bata ga wacce zata damu kanta don ita ba, ahankali taji duk kishi da bakin cikin da take ji ya gushe, kafa ta Dora Daya Kan daya ta zauna tunanin yanda zata bullowa wannan lamarin, she's so anxious to know what will happen.

A bangaren Amira faiz na cikin kitchen din yayinda Amira take kiciniyar hada masu abinci, faiz was just staring at her Kuma Yana tunani, he remembers how he promised Amira happiness, yasan he is trying to make her happy Amma is he really doing the right thing right now?, Yana tunanin yanA kyautatawa?, Now he knows adalci is not as easy as it sounds don Allah na ganin he wants to he with Amira from morning to night, he can never get tired of her, duk dare in Yana kwance kusa da Bintu all he he thinks is Amira, he imagine a jikinshi, babu abinda yake kauna kaman fucking her, her cry, her moan her touch, he loves to be with her always, it's like she have the sweetest pot da in zaa bashi daita Yana iya kasheta da too much sex, he feels the love he have for Amira bazai taba Bari yayi adalci a tsakanin su kaman yanda ya kamata ba, he is happy bai samu kanta a Malaysia ba don da kilan dadinta ya Kara sakashi haukacewa kanta, you know when love meet with sweet vjay abun baa cewa Komai, he wants to be with her alone, he want to travel with her, shi har yanzun Bai samun yanda yake so daita, he wants to stick to her From morning to night amma how can that happen tunda ga bintu, he is thinking it's totally unfair ka hada macen da kake hauka kanta da Kuma wacve you're not even sure how you feel about her, yasan he loves bintu too but it's totally different, ya kafe Amira da Ido that duk sanda zata Dan kalleshi sai taga his eyes on her Wanda data gaji da Kallon tace
"Nifa wannan idanuwa sun isheni..." Ta fada calmly, Dan blinking Idanuwa faiz yayi ya saki Ajiyan zuciya tare da mikewa ahankali, wajenta ya dawo Yana cewa
"Baby..." Ya kirata calmly Yana rike hannun ta, he remembers yanda yake yiwa bintu alkawarin abubuwa da dama, how he promised to treat her even after marrying Amira, gashi tun baaje koina ba ya Fara misbehaving
"Naam.."Amira ta amsa mashi tana aikinta,
"Juyo ki kalleni..." Ya fada Mata calmly, babu musu Amira ta dauki kitchen towel Tana goge hannunta ta juyo gareshi
"I love you..." Ya fada Mata which har ta Saba Jin kalaman don a Rana sai ya fada Mata ya Kai sau hamsin, wani lokacin in suna tare da bintu data kalleshi sai yayi Mata alaman I love you, s
"I love you too.. " ta amsa mashi walking to him,
"Don't touch me...." Ya fada Yana turo Baki, Dariya Amira tayi ta tsaya inda take Bata karasa wajenshi ba
"Bari in dawo.. " ya fada Mata,
"Ok... Ta amsa mashi, juyawa yayi ya fita ya nufi Bangaren bintu Yana tunanin zai dage ya cika Mata alkawarin dayayi Mata, he have to give her love kou da kuwa it's not real, after all it's not as if he hates her he loves her too,  falo ya tardata ta Dora kafa daya Kan daya,  she's so Lost in thoughts that har ya karaso wajenta ya zauna, da sauri ta daga Idanuwa ta kalleshi sai ta daure tana kallon bakinshi dake begging Amira for sex, tunawa tayi da abinda Hindu ta fada Mata sai Kuma ta saki ranta,
"My queen...Wai me nayi maki kike maltreating Dina... daga jiya zuwa yau duk na kasa  Gane kanki..." Ya fada Yana Dora hannu Kan cikinta da ya Dan fito kadan Yana shafawa ahankali, ajiyan zuciya kawai ta saki without saying a word
"Now tell me how much will you need ki Fara business...ban da enough Amma kou loan ne Zan amsa just to make you happy..." Ya fada Mata calmly, Baki ta tabe Bata ce komai ba, she knows yaudaranta kawai yake, he is complete definition of munafukin namiji, wato ita zai Raina wa Hankali, kallon shi tayi ta kauda kanta gefe,
"Pls let's continue the way we started,yanda kike bani kwanciyar hankali is all I need....pls Kar ki yarda wata ta Baki shawarar banza Wanda zai kaimu ga danasani...kinji my queen.. " ya fada Mata Yana shafa tummy dinta
"Hmmm..." Kawai was abinda ta fada without adding another word,
"Yanzun dai muje ciki muyi wata magana.. " ya fada Mata calmly, idanuwa ta daga ta kalleshi ya kashe Mata Ido daya, tasan inda amira ne da tun Nan zai Fara Romancing dinta Amma dayake ba ita bace ba shine zai wani ce ta taso
"Ta hanaka kenan..." Was abinda ta fada mashi don yasan he knows and heard what happened dazun
"Bintu rigima...eh ta hanani...muje ke ki bani..." Ya fada Mata
"Aa ai kasan bamu taba sex din Rana ba... we're not starting now..."
"It's not Rana ai... it's evening..." Ya fada Yana shafa cikinta Yana kissing shoulder dinta, Dan janyewa tayi daga gareshi ta fuskaceshi tana cewa
"Kasan me?..." Ta fada mashi looking at him
"Aa... menene..." Ya Tambayeta
"Babu abinda yafi ciwo kaman auren Wanda kai keso shi Vai son ka...bazaka gane baka da wayau ba sai ranar da akace ya samu wacce yake so..." Ta fada looking into his eyes, ahankali faiz ya lumshe idanuwa tare da dafe goshinshi
"Me ya kawo wannan maganar pls ...me akayi kike wannan Magana.." ya tambayeta sounding so calm,
"Kawai just telling my story...babu abinda Akayi..." Ta fada tana Mikewa, shima mikewa yayi ya bi bayanta Yana cewa
"But you know am trying kou?...am trying my best to be good to both of you..."
"To be good to me dai...ita you don't have to try to make it up to her...ni Kam sai..." Da sauri ya riketa ya juyo daita Yana cewa
"Pls ki bar irin wanna maganar...pls let the peace you started rein...ki bar kananun talks...pls... you're educated...ke daban ce... forget I love Amira you have lots of things she doesn't have..." Ya fada Mata calmly Yana rike da hannunta as suna tsaye tsakanin falo da bedroom
"She have the most important thing... which is your love...I never have that..."Bata karasa ba yace
"Ohhh bintu pls stop it...I love you too...kou da ban sonki you know am not maltreating you...Ina iya kokarina inyi adalci a tsakanin ku..." Ya fada Yana massaging hannunta
"Kuma kou nayi ba daidai ba kiyi hakuri Dani pls..." Ta sake fada Mata
"Hmmm yanzun dai da akwai abinda nake son tabbatarwa... until then am ok..." Ta fda mashi tana zame hannunta, barinshi Nan Tayi ta shige ciki, jingina yayi da bango yayi tsaye, shi dai yasan he is trying, baiga Wanda zai ce mashi he is not trying ba, he knows it's not easy at all but he is doing what he can to make it right.
Bai Kara shjga bangaren Amira ba ya wuce another bedroom ta zauna, right now he is thinking what is wrong with her, daga jiya zuwa yau ta sauya sannan he is thinking meye ne zata tabbatar, sai sakin Ajiyan zuciya kawai yake, ba fada suke da Amira ba Amma her behavior is Killing him, what if suna fada Bai San inda zai saka Kanshi ba, yasan with the way bintu is going zai yuwu a Fara tashin hankali Gidan shi,now he knows why men with polygamous home does last at all because tashin hankali is one killer of a man, shi yasan he is stubborn Amma kou kadan Bai son tashin hankali, Bai ganin anayi Kuma Bai son ganin anayi.
Chapter 6 · 0% Book details