← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 128

Sashe 104

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Time flies so fast as it has been 8 th da amira ta bar gida bintu ta bar faiz komai ya lalace, Ismail is indeed a great person don duk wata yana zuwa Lagos ganin amira Amma har yau babu wanda ya sani, he keeps it upon himself to see how she's feeling despite anyi bikinshi and his wife is few months pregnant, his mom is dying in pain saboda rabuwa da amira Amma he feels she deserves what she's getting so bai fada mata ba. A bangaren faiz kuma yayi tunanin he should just let go, ya gaji, she's smarter than his expectations, ya sayar da motar daya saya mata ya tura mata kudin da bank name dinshi because if yana siyayya ba ta account dinshi yakr using ba sai da ta pos don Kar ta gane sunanshi, jiya he was with his mom,
"Iyami am done. Na gaji da bin amira ..na hakura...Allah yasa rabuwar shi yafi alkhairi..." Ya fada mata sounding weak and stressed, yanzun ya maida jikinshi saboda yanzun he eats sleeps sai dai if abun ya motsa mashi sai ya kwana zaune,
"Ife are you sure?..."iyami ta tambayeshi
"Yes iyami am done...bai yuwa in kashe kaina saboda ita she doesn't care about me... she's living her life happily without me..why should I die for her. Iyami right now am feeling kou da dawowa amira zatayi I won't marry her... it's obvious I was married to the person that hate me so much...iyani kou sau daya amira bata kirani ba... just once... just one time amira bata kirani ba...haba pls.. I don't think I deserve this..." Ya fada idanuwanshi na sauya kala yana sipping drink dake hannunshi,
"Hmmm it is well.. I just hope she finds happiness and you find happiness..." Ta fada mashi,
"Iyami I can never be happy...kawai dai I will move on...I will pretend she's dead shikenan..." Ya fada mata, iyami have done so many things kwanan nan, like telling her friends to send their daughters to gidanta for holidays kilan Allah zaisa ya gan daya yace yana Amma nothing, in the past 4 months yaran kawayenta sunzo sunfi mutum shidda all of them yarbawa daga chan garinsu babu mai jin kou hausa ne, gasu da class da ilimin addini dana boko Amma he's not looking at them, she made them cook his food, serve him do everything for him amma nothing, he's totally stoned inside, kou yanzun da akwai wata tsaleliyar budurwa mai suna tawakaltu wacce ake kiranta aduni, dukkansu da suke zuwa picture Dinshi kawai suke gani su fada kogin sonshi, they're willing to do anything to make him happy, Amma they're unnoticeable to him, if he's at home kazo yin wani abu part dinshi zaice ka fita sai ka ya fita kazo, sannan ga yan matan family dake zuwa gidan kullum all because of faiz, yanzun iyami bata ma bukatar mai aiki don tunda dangi suka san faiz is officially single the hunt to have him ya fara, anyi hidima da yawa a family dinsu Amma baije ba, he's at home or at office kou kuma gidanshi na kanshi, he has never been anywhere he doesn't travel, he doesn't do anything, sai yayi wata uku bai bawa Maryam da siblings dinta allowance dinsu ba and there's nothing they can do about it, basu iya magana especially Maryam data shjga taitayinta kou family house bata zuwa, she have warned her maigadi Kar ya sake bar mata gate bude don she still fears faiz can come back at anytime, duk Inda tasan zata hadu dashi bata zuwa, his baby is 8 now, she's so beautiful and adorable, duk weekend yana saka driver ta dauko mashi ita zuwa family house, she started spending weekend dasu since she's 4 the first time daya aika driver bintu wanted to say and he called her ya fada mata duk ranar daya sa a dauko mashi yarshi ta hana sai ya rabata daita kou da kuwa duk duniya suka tsaya mata, she knows what he's capable of, tasan karamin aikinshi ne, hakan yasan yanzun duk weekend sai ta shriyata da extra kaya a kaita family house dinsu faiz, duk abinda take bukata yake mata tunda duk wata yana sakawa bintu 50k for his daughter's upkeep, tun ranar daya vata takarda bai sake saka ta a ido ba, he feels tunda ta gujeshi it's alright shima ya fita harkar ta, it's just like the old faiz is back, he doesn't laugh or talk much, from 8 months zuwa yanzun yayi firing maikata mara adadi, he is just that faiz they all know saidai this time he doesn't drink and he doesn't play with his job, he's doing it right, kullum maman shi sai tace pls don't let me down Kar ka bari ayi mana dariya wanda hakan yasa yakeyi just for his mom and his daughter because it seems he's alive for them only, at times dashi ake maida daughter dinshi Amma baj shjga, he learns alot like feeding her changing her diaper da sauransu, she knows him, she's just a mini him, she's totally infant him, he loves her so much, he just can't wait to hear her say daddy, sai yace
"Baby say daddy...pls let's your first word be daddy..." Kullum if an kawota sai yace
"Say daddy..." Ita dai sau dai ta dinga dariya tana giggling like a baby that she is,. Bintu really miss faiz but she have let go, suitors koina kam, samari kala kala dukda tana shayarwa, bata amsa masu kou kadan dukda da akwai wani cousin dinta da tun kafin tayi aure yake like daita yana sonta he have a very good paying job a abuja tunda he have his own mansion a abuja sanna he have chain of businesses, tunda ya samu labarin ta dawo gida yake zaryar kano, Duk Saturday da Sunday yana zaryar gidsnsu bintu, he felt yayi mistake last time kuma yanzun he's not letting her go kou kadan, his single bai da aure and bai damu da ta taba aure har da baby ba all he wants is for her to accept him and zata sha mamaki, in zai taho daga abuja he will buy so many things and toys for her daughter cikin ranta kam tana tunanin kar ya bari uban yarinya ta sani don ba karamin rigima zaayi ba, still dai bintu can't just imagine her body under another man haka nan ba faiz ba, tasan da wuya faiz ya fita daga ranta gabaki daya har ta bar duniya, she made a very difficult decision and she's so proud she did it, relationship dinta da mum dinta is very strong,. Mum dinta ce take fada mata she should accept cousin dinta dayake dan wanta ne, ita kuma tace she's done with cousins, sai kuma tace
"Ai wannan ba kaman wancan mashayin cousin din bane..." Sai tayi replying mum dinta da
"Pls mummy ki bar maganar faiz haka nan he's the father of my daughter and my first love" take fadawa mum dinta duk sanda ta kafa hirar faiz.
Chapter 104 · 0% Book details