← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 128

Sashe 38

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

It's evening so ahmed ya dawo daga office har yaci abinci ya huta, suna zaune falo da matarshi ta kwanta kanta kan kafarshi sai zuba mashi shagwaba kawai take shi kuma yana dariya telling her all sort of naughty stuff, he is indeed happy with this marriage as she's all he asked for a mace kawai dai shi zuciya yakan sticking to something sometime, you can have everything and still want more, the fact that he is happy bai sa ya daina son amira ba sai dai ya bawa kanshi hakuri ya zauna lafiya especially knowing she's in better hands, forgetting amira totally is something that can never happened to him, bazai taba mantawa daita ba as she's his first love, kanta ya gane so dukda bai samu good damar soyayya daita ba, Amma kullum ya kalli wacce aka aura mashi sai ya godewa Allah for she's a perfect replacement for him, yanda take hakuri dashi da jarabarshi yasan ba kowacce mace zata iya ba, she have really seen hell a hannunshi and still seeing sai dai yanzun she's kind of use to it, the only thing slowing him down a bit shine she's pregnant,
"Nidai awara..." Ta sake fada mashi cikin tsantsan shagwaba, hancinta yaja yace
"Saidsi kici wannan..."ya fada yana dora hannunta kan joystick dinshi, kukan karya ta fara yi mashi yayinda knocking din amira ya riske su, kallonshi tayi shima ya kalleta,
"Are you expecting anyone?..." Ya tambayeta
"Aa...kaifa..." Ta amsa mashi,
"Nope..." Ya amsa mata, ahankali ta mike zaune tana saka simple shoes dake gabanta, ahmed dake sanye da singlet da boxers mikewa yayi yana cewa
"Ki dubo Kar ya Zama kawayenki. " Ya fada mata yana shigewa ciki, dariya tayi tare dacewa
"Ai it's better ka boye kam..." Ya fada giving him naughty look, itama ba kayan kirki gareta a jiki ba haka yasa tabishi ta dauki long hijab ta saka yayinda amira keep knocking praying suna nan tunda ba kiranshi tayi ba, waje matar ahmed ta fito ta nufo gate tunda basu da maigadi gidan, dan lekawa tayi taga mace saidai bataga face dinta ba,
"Wacece..." Ta tambayeta without opening the door,
"Nice.. "amira ta amsa mata with a cracking voice, bata Gane kou wacece ba but she opened the gate, ahankali amira ta dan bude face dinta sai ta ganta with her face so swollen especially her forehead, da sauri ta wangale gate din tana cewa
"Sister..." Ta fada cikin tashin hankali as kallo guda zakayiwa amira ka gane da akwai matsala sosai,
"Yaya...yana...nan..." Amira ta fada sounding so terrible..."
"Eh...ki shigo pls..." Ta amsa mata she knows what happened to her, sannan when she was asking ahmed about his previous girlfriends she's the only one he mentioned, he didn't tell her why bai aureta ba but it's no more a secret, da sauri ta maida gate ta rufe,
"Ban bashi kudi ba..." Amira ta fadawa matar ahmed,
"Ok ba damuwa...." Ta fada tana shigewa gaba yayinda amira tana biye daita, tana shiga falo ta wuce bedroom bayan ta fadawa amira bari ta kirawo ahmed, Zama amira tayi hannunta dafe da goshinta, she can feel the swollen of her forehead, she tries hard to control her tears, ahmed daya koma ciki ya kwanta waiting for her visitor to leave ya daga kai bayan ta bude kofar,
"Har ta tafi..." Ya tambayeta
"Kanwarka ce....amira. " ta fada mashi heading to one of her bags don daukan kudin da zata bawa mai abun hawan,
"Amira?..." Ya fada Yana mikewa zaune
"Yes..." Ta amsa mashi atakaice
"Tare suke da mijinta hala..." ya fada yana mikewa tsaye
"Aa she's alone...da gani something is troubling her...kaman fuskarta kumbure..." Ai ahmed bai ida sauraron abinda take cewa ba ya fice, yana zuwa falo ya fara cewa
"My only sister..." Ya fada amira da kanta ke kasa tana jin voice dinta sai ta fara sabuwar Kuka saboda takaici da kuma tausayiin kanta, kou fita voice dinta baiyi at all,
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna!!!..." Ahmed ya fada yana Zama kusa daita,
"Baby what happened...meke faruwa.. " ya fada yana kallon yanda take Kuka tare da boye face dinta, matarshi biyan mai adaidsita tayi ta dawo ta zauna kusa da amira dake Kuka sosai tare da dora hannu a shoulder dinta tana bata hakuri, amira couldn't talk at all, her own life is different that anytime she thinks of it sai tayi kuka, kanta ahmed ya daga yana cewa
"Pls baby talk to me..." Ya fada not even minding matar shi dake wajen, the first thing he came across is her swollen forehead, idanuwa ya zaro don ya Gane abun ba verbal abu bane it's physical
"Who did this to you....waya bugeki...." Ya fada yana mikewa jikinshi sai kyarma kawai yake tamkar an taba wani organs cikin jikinshi, amira sai kuka take bata iya magana
"So wannan shine alkwarin da faiz ya dauka na zai kula dake....Amma gaskiya ya cika dan iska..he will get what's coming to him right away.. " ya fada yana kokarin barin wajen, da sauri amira tace
"Bashi bane....yayarshi ce .." ta fada cikin Kuka
"Yayarshi...meye hadinki da yayarshi da har zata tabaki for crying out loud..." Ya fada kaman zaiyi Kuka, cikin Kuka ta fada mashi abinda yake faruwa all this while da yanda taje gida mum dinta ta koreta da abinda ya faru all, matar ahmed ce ta fara cewa
"Amma wasu Basu da tunani at all...Basu tunanin worst than what happened to you can happen to their children if su sun tsira?.... it's total unfair yanda ake bullying mutane a nan...shi yasa bamu da cigaba kou kadan..." Ta fada cikin tausayawa amira sosai kuma har cikin ranta she feels her pain, she's very wise to know what happened to someone might be your own portion one day,
"This is so unfair.. this is injustice..." Ahmed ya fada voice dinshi na rawa,
"Yanzun sai iyaye suki dansu because of mistake da kuma kaddara...bai kamata mummy tayi haka ba. .ta maidaki mara gata...inda the first time da aka ci maki mutunci an zauna kan maganar ina tabbatar maki da hakan bai sake faruwa ba...Amma gashi har dukanki tayi.... it's so unfair..." Ya fada yana dukan bango da karfi Sosai cikin bakin ciki, this situation yayiwa ahmed ciwo sosai, he didn't know what to say or do,
"Get her something to eat..." Ahmed ya fadawa matarshi, da sauri ta mike yayinda amira ta girgiza kai tana cewa
"Banji yunwa....I can't eat..." Ta amsa mashi yayinda tears still flow down her cheeks, matar bata saurareta ba ta shiga kitchen, nan amira ta kalli ahmed tace
"Yaya...zanje gidanmu...in har Basu amshe ni ba zan bar masu gidan...I won't go back to gidan fajz either.. " ya fada mashi da sauri ahmed ya dora mata hannu kan baki yace
'"don't say that...." Ya fada as he sees seriousness kan face dinta
"Yaya da gaske nake...am not going to be an object of bully because of my past...." Ta fada cikin shessheka sosai
"Pls kiyi hakuri..kou meye dai gidan miji is the best for every ya mace nor matter the situation...kinsan faiz yana sonki..."
"Ai ba miji kadai ake aure ba ..if babu kowa dazun anything can happen... dukda mamansu faiz tana hanata she still fight me....yaya am not going back to gidan fajz...Kar a kasheni. Inshort am not destined to be married kilan..." Ta fada tana goge face dinta matar ahmed ce ta dawo da try dauke da abinci ta ajiye kan dining, kallonta Amira tayi tace
"Sister banji yunwa...kawai in kina da maganin ciwon kai ki bani...' ta fada mata, ahmed bai yarda ba sai da ya tabbatar da taci spoon uku sannan tasha magani ya fada mata ta shiga daya daga cikin dakin tayi sallah shima zaije masjid tunda it's magrub. Hakan akayi ta shiga ciki tayi sallah sannan ta dan kwanta badon zata samu bacci ba sai don tayi nazari kan lamarin rayuwar ta.

Fajz na dawo daga sallah magrub dr ya fada mashi bintu ta haihu, bai san sanda yayi sujud saboda farin ciki ba, he didn't even ask abinds ta haifa don bai taba fifita sex daya kan another ba, kowanne aka bashi is yayi mashi,
"Pls I want to see them..." Ya fada cikin serious anxiousness,
"Well zas sakata a kwalba ta kara kwari.... " Statement din dr yasa ya Gane she's a girl,
"Dr will she be alright?..."
"Yes sosai...kawai kasan yanda bakwaini suke...in kuma kuna ganin zaku iya kula daita sosai ba matsala..." Da sauri faiz yace
"No....pls a barta a kwalban ...how is my wife pls..."
" She's fine... A kawo mata wasu kayan... right now she's resting.. " dr ya fada mashi,
"Alhamdulliah...am so happy..." Ya fada Amma deep down ranshi bace saboda what Maryam caused...yasan in da batayi mashi wanna haukan ba maybe the baby won't have arrived now,.. yanzun he have a baby he can't hold, fita yayi yana kiran dad dinshi, yana picking ya fada mashi ta haihu with the condition that comes with it, alhaji baiji Dadi ba Amma yasan it's destined tobe, lokacin alhaji na zaune da hajiya kadijatu da Fatima, he made it clear baisoj abinds ya faru yau ya sake faruwa a gidan shi kou da kuwa bayan ranshi ne, fajz Also called his mom tana picking tace
"Congratulations my son.. " ta fada mashi still sitting a wajen alhaji
"Iyami will she be alright...a kwalba fa zas sakata..."ya fada mata,
"Yes she will...tunda har Allah yasa ta fito lafiya sai mu godewa Allah...." Ta amsa mashi,
"Hmmmm iyami amira tana nan gidan ne?..." Ya tambayeta
"Aa...she left before I came back...I called her line it's ringing Amma bata dauka.. "
"Ok... maybe she left nan gidan... yanzun gida zani in daukowa bintu kaya..I just hope she's at home..." Ya fada mata,
"She will... drive carefully.. " ta fada mashi before sukayi sallama, kashe wayar yayi ya nufi inda motar shi take

. alhamdulliah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 17

Zuwairat Ummumaryam
Chapter 38 · 0% Book details