← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 128

Sashe 48

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Alhamdulliah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 21

Zuwairat Ummumaryam

Fajz bin bayan yayar bintu yayi da wani irin harara yayinda ya kalli matar da tayi maganar yace
"Ba haka take ba she's not feeling fine ne..." Ya amsa mata trying to defend amira dukda yanda take behaving right now is very annoying, kallo daya zakayi mata ka gane da akwai abinda ke damunta, he didn't even hear her greet bintu, sannan baiji tace ina baby ba, her attitude is something else, she looks totally pissed off, wato ta nuna mashi kana iya forcing dina in bika hospital Amma bazaka sakani inyi masu yanda kake so ba, matar da faiz ya bawa amsar baki ta tabe saboda t
Rashin kunyar faiz,
"Latest mummy me Kika ci..." Faiz ya tambayi bintu yana rike da hannunta, amira daga idanuwa tayi ta kallesu cikin ranta tana tunanin both of them deserve each other, she feels like she's intruding kansu kaman bata dace dasu ba, it's only an enemy ne zaice faiz bai dace da bintu ba, they're so perfect together, uniqueness dinsu is meant to be, tankar total stranger haka take ji right now, she watched him take her hand to his mouth and kiss her, abinds yake mata yasa matan suka fita daga dakin leaving su uku kadai,
"Baki amsa min ba...me Kika ci. ." ya sake asking dinta kissing her hand so slowly to show her he loves her so much, right now bai da wata bakin ciki, bintu sai murmushi kawai take tana lumshe idanuwa ba don komai ba sai don she feels fajz is trying to prove to amira itama Yana sonta
"Mummy ta kawo min pepper soup da tuwo shinkafa..sai very hot and spicy tea..." Ta amsa mashi smiling,
"Kika cinye baki tuna da baby daddy dinki ba kou?...no wahala ai zan rama .." ya fada cikin shagwaba Making amira so invincible kaman bata wajen just to show her if she's angry at him itace zata sha wahala bashi ba Amma he is totally wrong
"Sister pls ki zauna Mana..." Bintu ta fadawa amira dake tsaye waje guda not moving, banza amira tayi daita,
"She prefers to stand so let her be..." Faiz ya amsawa bintu, yayinda yake rike da hannunta, bayan kaman minti goma faiz yace
"Let me go and see my baby again...I just can't wait ta zo gida...I will channel all my love to her ta yanda babu macen da zata sake wahalal dani..."ya fada yayinda yake mikewa, har ya wuce Inda amira take tsaye sai ya dawo gabanta ya daga jaw dinta yaga idanuwanta Kamar garwashi,
"Kina zuwa ganin baby..." Ya tambayeta sounding so calm, jaw dinta ta janye daga gareshi ta wuceshi, bintu baki ta tabe game da galla mara short harara at the same time kuma ta saki murmushi irin ranta kwal din nan, it makes you happy to know your husband and your cowife are not in good terms, faiz binta kawai yayi suka fice, ita kam bintu she's so happy don bata ga abinda amira zatayi mata right now taji haushin ta ba because ta riga ta gama daita don kowa na dangi yasan abinda tayi Sannan it hurts ace dangin mijinka suna siding kishiyar ka Amma in her own case kowa ita bintu yakeso, baa kaunar amira, so tasan she have win kuma she knows faiz is someone dake mugun kaunar yaro so she having the first child ya kara mata matsayi sosai, tunda suke dashi bai taba yi mata irin wannan kallon so kaman yanzun ba, he shows her so much love daga jiya zuwa yau data haihu, his affection is so overwhelming, ajiyan zuciya ta saki tana maida legs dinta kan gadon tare da kallon basket da suka zo dashi, baki ta tabe tana cewa
"Kou wa zai ci abinda Kika dafa...ai da kin sani baki wahalal da kanki ba.." bintu ta fada yayinda yayarta data gan fitar su faiz ta shigo, kai tsaye wajen basket din ta nufa tana cewa
"Hope you're not going to eat abincin yar titi..." Ta tambayi bintu
"Allah ya sauwake....Kinga yanda ta kasa boye kishinta...ai ta bani..." Inji bintu
"Ai in ba halin maza ba ina ke ina hada miji da wannan karuwa... Allah dai yasa lafiya lau take bata da cuta..." Yayarta tayi adding, sauran matan ma shigowa sukayi duk aka bude babin amira sai gulmanta kawai suke without thinking twice, duk suna fadin abinda ya shigo bakinsu, bintu ce ta sauke murya tace
"Ku daina pls Basu tafi ba suna wajen ganin baby..." ta fada gudun Kar fajz ya shigo yaji abinda suke cewa don tasan hakan will ruin the moment, yayarta wanted to give out the food wajen still bintu ta hanata tace ta jira sai sun wuce ta zubda if she wants.
Chapter 48 · 0% Book details