Sashe 86
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Karfe 8 da yan kai suka iso Lagos, tun kafin motarsu ya isa gidansu Latifat suka aiko da motar da zai dauketa, amira was so weak and looking very sick,
"Zaki je gidsnmu?.." ta sake asking dinta
"Nagode...Amma ban tunanin...zanje..." Ta fada mata tana fiddo wayarta don kiran agent da sukayi magana, murmushi latifat ta saki cikin ranta tana tunanin she's making a big mistake,
"Well I insist.. kije gidamu...then maybe my siblings can help you get a good agent da zai samo maki good house in a good area..." Ta fada mata
"Really?.." amira da idanuwanta sun kumbura kaman ba nata ba, voice dinta bai fita at all, ita kawai she's afraid of this lady don these days ba kowa da zai kanga stranded ne zai yarda ya taimakeka ba saboda halin rayuwa, she have studied alot about Lagos and she knows gidan kazo nazo ne, yanda take like mata kan ta bita gidsnsu is scaring her, ta gwammace ta samu gidan haya ta zauna, she doesn't want to be at anyone's mercy at all,
"Yes...kinsan nan agent din da akwai wayanda ba mutanen kirki bane...suna iya amsar maki kudi Amma suki baki gidan... anything can happen pls... wallahi I care about you dukda you're stranger to me..." Ta fada mata ajiyan zuciya amira da jikinta ke wani irin zafi ta saki tare da daga mats kai alaman ok,
"I know you will be alright...and you will change your mind about staying in Lagos.. " ta fada mata, suna sauka park din amira ta dauki bag dinta na hannu tare da daukan two other bags dinta, the park is the noisiest place she have ever been, manyan maza gardawa wai zasu tayata daukan bag dinta, latifat da nata is just small bag ta tayata rike babban suka rike tare sukayi hanyar waje, wani ne yayi mata magana ta saki murmushi suka gaisa da yarbanci, bag dinsu ya amsa yaje wajen wani mota jeep ya zuba bags din ciki, amira was just looking around idanuwanta na juya mata tana kallon mutane bibbiyu, wajen da akwai hayaniya da kuma mutane da yawa, it looks so rough, ashe sanda sukazo Lagos da fajz da zasu malaysia wajen yangayu sukazo, latifat bude mata kofsr mota tayi ta kalleta alaman tsoro ita kuma tayi mata ido alaman everything will be alright, shiga tayi cikin ranta tana tunanin in ma yar yankar kanuce Kawai ta kasheta ta huta da wannan rayuwa mara Dadi, shiga tayi ta sadaukar da ranta ta zauna ta maida kofsr mota ta rufe ta zagaya ta shjga ta zaune gefen amira, motar driver yaja,da akwai hold up sosai ba kadan ba, they spent about 40 minutes kafin su isa gidan su latifat, unguwar is very quiet, babu kowa area din, it is indeed unguwa manyan mutane, dukan gidajen are almost the same, fence dinsu Basu da tsawo sosai, in mutum na ciki zai iya ganin wanda and waje, gidan guda daya ne bene babba sai bq daga bakin gate, da sauri maigadi ya buds gate din yana jin horn, yana maida gate ya rufe ya taho wajen motar da bata ida parking a jerin motocin gidan ba, motar na gama parking Latifat ta bude kofar ta fito mai gadi ya gaidata cikin mutuntawa, nan ta fada mashi da akwai kayan a cikin booth ya dauko, amira na zaune kanta kasa, she's really feeling so terrible and sick, ganin bata fito ba latifat ta sake zagayawa zuwa inda take ta bude motar, amira daga kai tayi ta kalleta da swollen eyes dinta daya hadiye manyan idanuwanta, sauka tayi daga cikin motar, main door aka bude sai ga wani saurayi mai kyau sosai dark in completion sanye da kayan bacci wanda kirjinshi ke bude kana ganin kajeren wandon da ke cikin kayanshi, hannunshi dauke da mug sai tiriri ke fita daga cikinshi, he was taking the step down, he looks so calm walking towards latifat dake jiran fitowan amira,
"Don't ever take that road again... you all keep us awake praying... you made me pray tahajud..." Ya fada yana sipping coffee dinshi, dariya tayi tace
"Sorry borda..." ta amsa mashi,
"Kinzo da bakuwa ne naga katuwar bag an shjga dashi?..." Ya tambayeta yana zagayawa Inda amira ke fitowa, duk maganar su is turanci mixed with yarbanci,
"Yes...kawata ce.. " ta amsa mashi yayinda shu kuma yake kallon amira da kanta ke kasa face dinta rufe,
"Friend?..who..we know all your friends...kou bride din Kika taho daita?..." Ya tambayeta
"Aa..." Ta amsa amshi atakaice tana wucewa rike da hannun amira, ciki suka shiga yana biye dasu walking gently don har amira da latifat sun hau saman bene sun shiga dakin latifat, suna shiga latifat tace
"Ki shiga bathroom kiyi wanka....ki huta..." Ta fadawa amira,
"...zanyi ... sallah...."ta fada kanta kasa
"Ok...ga wajen sallah chan...but je kiyi wanka and change your clothes.. zanje ganin parents dina..." Ta fada mata tana ficewa, her mum was coming to her room when she went out, she hugged her mother Yayinda uwar take sake mata fadar kar ta kuskura ta sake hawan hanya nor Matter what happened, the road is dangerous, take fada mata
"Wacece tunde yace kinzo daita?.." take asking dinta bayan latifat tajata sun koma dakin mum dinta, nan Latifat ta fada mata all she knows about amira, hannu mum dinta ta dora bisa kai tana cewa
"Kina hauka....are mad or something?.." ta fada cikin yarbanci,
"No maami...I can't just leave her ne...ta bani tausayi... you thought us to help...I want to sneak into her phone in saci number mijinta in kirashi....da akwai so na gaskiya tsakanin su...the man is young like borda tunde...if har he loves her he will come get her... you taught me that helping others is more than buying diamond and gold..." Ta fada tana rike da hannun mum dinta
"Are you even sure she's real?...did you know kilan masu son cutar mu ne Suka aikata in this form don sun san we're kind....why would you bring a total stranger gidan nan without our permission...why..." Ta sake fada sounding angry
"Maami am sorry...sati guda kawai... only 1 week is all I need...and I assured you she's not a bad person.. kinsan some people are different...they can't accept her for her mistake..." Ta sake fadawa mum dinta, shuru hajiya kudirat tayi tana kallon ta
"Pls talk to dad nasan he won't say no...zan kira maki ita ki ganta before kiyi magana da daddy...if you're not convinced shikenan...daman itama she doesn't want to come wai she have made an arrangement da agent da zai bata gida..." Ta fadawa mum dinta, matar was looking at her don ita it seems it's not possible, how will husband family deny you peace when the man you married accept you for who you are, then above all how will a mother deny you acceptance because you can't be in an abusive marriage,
"Ah am confused..." Mum dinta ta fada,
"Let me call her..." Kudirat ta fada tana mikewa, her mum didn't say anything ta fice.