← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 128

Sashe 112

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

While fajz was walking to her direction he called iyami, his voice sounds so happy, she was so happy too, sunyi kira for few minutes sannan ya kira dad dinshi ya fada mashi ya ganta and he's begging her to come back home, alhaji dai bai ce komai ba all he said was
"Allah ya zaba abinda ya fi alkhairi"
Daga nan ya kira ahmed ya fada mashi ya hadu da amira, he was like jumping saboda farin ciki, he told ahmed how he's begging amira to come back home Amma taki, shuru ahmed yayi for a moment before yace
"Leave it to me..." Ya fada mashi
"Me zakayi pls..."
"I have a plan don't worry..." Ya fada mashi
"Ok pls what ever the plan is act on it fast...Inason kou yayane mu bar nan yau..." Inji faiz.
"Ok shikenan..." Ya amsawa faiz yana barin Inda yake.

Fajz baiyi tafiya kaman na minti goma ba sai ka wata katuwar motar, latifat recognized him sosai,
"Wow...see fine hausa and yoruba guy oooo..." Ta fada yana mashi horn
"Ai in ba don Aisha ba kou da ka zama nawa..." Ta fada tana leko da kanta tayi mashi magana, murmushi fajz ya saki ya nufi motar,
"Finally..." Fada tana Dariya looking so happy to see him,motar ya buda ya shiga ta kalleshi da kyau tace
"Pls do you have another brother?..." Ta tambayeshi tana Dariya, fajz that's blushing yace
"He's young..." Ya amsa mata yana
" Well I will definitely wait if he will marry me... you're so handsome damnit..." Ta fada sounding so serious, kunsan chan mata basu kunyar bayyana how they feel about a guy
"Pls stop am blushing abeg..." Ya amsa mata yana dan rufe face dinshi
"Ai gaskiya nake fada maka..." Ta fada tana juya kam motar zuwa gidsnsu
"You're so beautiful too...and believe me someone better than me Will surely come...beauty with the heart of gold...Allah ya biyaki..." Ya fada mata
"Amin oooo and when he comes he should Also love me the way you love my friend..."
"Insha Allah"
"Wai kana ma jin mother's tongue dinka kuwa?.." ta fada as she drives
"Why not...kawai can't speak it fluently..." Ya amsa mata, maganar begging amira ta koma gida ya cigaba dayi mata ita kuma tace she will see what she can do, gidsnsu ya zo daita
"Welcome to our home.." ta fada mashi as she enters gate dinsu
"Wow you got a beautiful home here.." ya fada as yana kallon katon gidan nasu, fitowa sukayi tace
"Nace a hada mata abinci, so now ka shigo ciki kayi ka sha kou tea ne sai ku gaisa da mum dina sai in shirya mu kaiwa matarka abinci mu wuce wajen sayan kayan babies din" , ta fada mashi. Babu musu ya bita into makeken mansion din. Waje ta samu ya zauna tasa a kawo mashi tea, ta hau sama da gudu, he loves this lady, she's very smart and do things in a smart way, zaman yayi yana kallon katon falon dake dauke da kayan duniya, bayan minti goma mum din latifat ta sauko da sauri ya sauka daga kan kujera ya gaidata, one thing yoruba don't joke with is respect ga babbanka,he remembered if sun yi wajen iyami ake masu fadar basu durkusawa da kyau su gaida na gabansu wai suna bending kaman suna da waist pain, gajdata yayi ta amsa mashi sounding so happy, she spoke yoruba to him and he replied da turanci, dan hira suka taba yace bari ya Kira mum dinshi su gaisa because they're so friendly, nan ya kira iyami ya fada mata ga wayanfa suka taimakawa amira a lagos ya bata waya nan suka fara hira suna introducing junansu da yarensu, actually they're from same town, matar ta gane family dinsu iyami Amma ita iyami bata ganeta ba, all of a sudden hira ya barke sosai latifat ce ta sauko sanye da wando da rigar sai dan karamin veil bayanta kuma wani saurayi ne wato tunde, latifat introduce faiz to tunde, tunde kallon fajz yayi ya kauda kanshi, gaidashi fajz yayi cikin ranshi yana tunanin if suna da matsala da wannan
"So you're that guy that can't treat a beautiful lady right..." Tunde ya fada yana zama, shuru fajz yayi bai ce komai ba
"You get a beautiful young girl, get her pregnant...then let your family batter her like an animal...I don't know how you people treat your women so badly..." Ya fada, shi dai fajz cikin ranta ranshi ya godewa Allah da Allah yasa amira tazo da ciki da kilan wannan ya kwashe mashi ita
"Borda everything is alright now... after all it's not his fault...his family's fault"

Alhamdulillah
3/26/22, 17:04 - Ummi Tandama😇: 47

Zuwairat

Bayan fajz ya shjga mota yayi relaxing mutumin ya fara jan mota bayan ya ajiye bag dinshi a gefenshi, tunda yake zuwa Lagos it's from airport to nearby five star hotel then sai ya tafi abroad, bai taba sanin yanda cikin garin Lagos yake ba, he keeps looking around as the car drive buy, da akwai hold up sosai a garin don kou tafiyar minti goma basuyi sai sun tsaya saboda hold up, he can't just wait to see amira, he's imagining how she's going to feel seeing him, yana tunanin kilan she won't expect him to come today or tomorrow, kilan zata dinga tunanin zai dinga yanga bazai damu yazo da wuri ba, she doesn't know it's what's he have been waiting to do since wata takwas ba, bata san kou goman dare yasan location dinta he's coming ba, he keeps looking around while they drive, he was so surprised when sun kusa hour guda suna tafiya bai tsaya ba, he knows Lagos na dauke da mutane kala kala with different habits he's afraid Kar ya kaishi wani lungu guys suyi mashi duka tare da sata
"Oga we never reach...?" Ya tambayeshi cikin turancin pigin
"Ah the place far oooo..." Mutum ya amsa mashi ya kara dacewa
"Ashe bako ne ai da na sani ba kara maka kudi..." Ya fada cikin yarbanci, dukda faiz bai iya maida mashi cikin yarbanci ba sai yace
"Kou baka karamin ba ni mai iya maka kari ne ..cuta bata da wani amfani..." Ya amsawa mutumin da turanci, kallonshi mutumin yayi ta mirror yace
"Ah... sorry ooo...am not talking to you..." Ya amsa mashi faiz bai sake amsa mashi ba suka cigaba da tafiya, bayan tukin kusan hour biyu saboda hold up suka fara shjga residential area dake dauke da manyan gidaje, it's dark Amma wajen babu duhu kou kadan, he hears of rough places a lagos Amma wannan area din yana dauke da tsafta da tarred road da road side lights, as the man slows down ya nuna sun kusa zuwa kou sun zo, yana cikin sake sakenshi motar ta tsaya,
"Oga we don reach oh... here's the estate..." Ya fada mashi yana nuna mashi estate dake right hand side dinsu
"Alhamdulillah... thank you..." Ya fada mashi before ya dauki small bag dinshi ya sauka daga cikin motar ya fiddo wallet dinshi yayi counting 10k ya bashi the person was so happy yana cewa
"Oshey...." Ya fada yana mashi adua da yarbanci faiz da yake tsintar kanshi cikin wani irin farin cikin da ya mance rabon da yaji such happiness yana amsa mashi da amin, he's so excited, happy, ya mance rabon da ya ji abinda yake ji yanzun, he head straight to the gate Inda ke da akwai mai gadi, estate dinsu yana da security babu laifi don bazaka shjga ba sai ka fsdi wajen wanda zakaje, yana zuwa bakin gate din suka gaisa da maigadin yazo zai wuce mai gadinsu ya tsaidashi ya tambayeshi wanda yake nema,
"Amira..." Ya amsa mashi kai tsaye,
"We don't have amira here..." Ya fada mashi kai tsaye as he knows all the names of the tenants,
"Well mai ciki...the pregnant hausa Lady... she's my wife..." Ya fada mashi,
"Oh well Come..." Ya fada mashi with a smile cikin ranshi yana tunanin ashe tana da ciki don some of them were actually thinking bata da aure kawai ciki ta samu,
"Thank you..."ya fada mashi yana shigewa cikin gate din sai kuma ya juyo ya kalleshi yace
"Pls ina ne house number 13..." Inji faiz nan ya nuna mashi gida a cikin gidajen dake flat gininsu basu da girma Amma suna da kyau, wasu are more than just a single room, without hesitation yayi mashi godiya ya kama hanyar Inda aka nuna mashi, his heart is just somehow.
Chapter 112 · 0% Book details