← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 128

Sashe 36

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

uwata. What did you tell him...ai uwa bata fi uwa ba...kuma karuwa bazata .." bata karasa ba gaze dinta ya sauka kan amira da kanta ke boye cikin veil tana Kuka "Oh...here she is....ga karuwar nan...ashe you're here... Ashe ga mara asalin nan wacce ta Saida kanta kan titi..." Each statement she make tana dungurin amira dake Kuka, hajiya kadijatu nufota tayi tana "Leave here right now...kafin in bata maki rai.." ita kuma bintu fita waje tayi tana kiran "Yaya...yaya!! " da karfinta ta dafa cikinta, fajz da ya danyi relaxing a bangaren dad dinshi yayinda alhaji na latse latse wayarshi, he heard the shout from afar saboda yanayjn ginin, kallon dad dinshi yayi yace "Daddy did you hear anything?..." Ya fada idanuwanshi waje "Nope..." Alhaji ya amsa mashi, bintu was calling him and moving towards the apartment so the next call came louder than na farkon, da sauri fajz ya mike shima alhaji ya mike, kou shoes bai saka ba ya fito sai ga Bintu da face dinta cike da hawaye sai hakki take saboda condition dinta, tana ganinsu ta dan duka tare da dafe bayanta tana cewa "It's anty Maryam...tana bangaren iya...mi..." Ai bata karasa ba faiz yayi bangaren mum dinshi da gudu alhaji ya kama bintu yana cewa "Seat here..." Ya fada yana bin bayan faiz shima da gudu. A bangaren hajiya kadijatu abun baiyi Dadi ba sam don da hajiya kadijatu ta gajj da irin zagin da Maryam takewa amira sai ta wankawa Maryam, ai nan Maryam tace da wa aka hadata in ba amira ba, she descended on her hot hot ta fara jibgarta yayinda amira didn't do anything to help herself instead she keeps hiding her head dukda Maryam aim for nothing but her head, now she knows she means business, she really means to kill her don bugun is not coming in light at all, hajiya kadijatu sai ihu take tana cewa "Kashe yar mutane zakiyi..." Ta fada cikin tashin hankalin da ta dade bata shiga ciki ba, she was beating Maryam too from the back, fajz ji yayi his legs are not taking him faster than he wants, shima alhaji da duk sauran karfin shi ya bi bayan faiz, itama bintu kou kadan bata zauna ba dukda alhaji yace ta samu waje ta zauna saboda how she's breathing binsu tayi da gudu tana kuka, kusan lokaci guda fajz da alhaji suka shiga bangaren hajiya, ai kaman mahaukaci faiz yayi flinging Maryam daga kan amira, she fell on center table dake tsakiyar falon hajiya, she fell so hard that sai da ta saki kara lokaci guda, kanta fajz yayi looking so fierce like never before, da sauri alhaji yabi bayan faiz yana cewa "Barni daita.. barni da mara kunya..." Ya fada yana maida fajz gefe yayi kan Maryam data mike tsaye da kyar kaman she's dreaming, idanuwanta sun fito waje. "Shege ni ka tura..." Ta fada alaman ita sam bata yarda ba, wani irin mari alhaji ya dauketa dashi yana cewa "Irin tarbiyar da nayi maki kenan..." Alhaji ya fada sounding so furious at her, faiz was so fuming his dad is around da yau bai gan abinda zai hanashi nuna mats he is the man ba, zai nuna mata age dinta is just a number "Ashe baki da kunya baki san darajata ba..." Alhaji ya fadawa maryam dake dafe da cheeks dinta "Ga mara kunyar nan yaje ya auri karuwa..."Maryam ta fada kaman zatayi kuka bata samu goyon baya ba "Kece karuwa...uwarki ce..." Faiz ya fara fada out of control wani irin kallo hajiya dake rungume da kan amira tayi mashi, "Daddy kana jinshi.... you hear him...tou wallahi wannan karuwar bazata zauna a danginmu ba..." "You can do nothing.... you're nothing but a zero behind a decimal point...babu abinda Zaki iyayi.... stay away from my affairs..." Faiz ya fada yana nunata dukda dad dinsu yana tsakiyar su, "Shut up and get out of here.. " alhaji ya fadawa fajz Amma instead sai ya gyara zamanshi praying his dad will just leave right now ya samu aikata abinda ke ranshi, "Ai I have made your affairs my business tunda you have decided to drag the name of this family into mud kuma an zuba maka ido...kai kasan karamin mashayi da kai kayi kadan kaja dani. . this whore must leave our family...daddy ai you taught us to do right...so now am doing right by fighting the nonsense that is happening..." Ta fada idanuwanta waje, alhaji yasan Maryam tana da rigima sosai Amma not to this extent da zata dinga kallon idanuwanshi tana magana any how, "Mi kike wulakantawa haka...ni kike tozartawa ki nunamin ban isa dake ba Maryam ..."alhaji ya fada sounding so angry than ever, shuru tayi tana huci tana kallon faiz, shima kallon ta kawai yake, he just feel like smarshing her kawai, he just can't stop thinking of her beating his wife, his love, his happiness, wato dai da gaske take sai ta rabashi da amira, "Daddy so laifi nayi don ina son kanina yayi abinda ya kamata" "Who are you...ke kije kiji da damuwar ki Mana....stay away from me and my family..." Fajz ya fada mata "Banza mashayi...who even knows if kai kayi mats cikin wajen....daman a jininku abun yake.. " Maryam ta fada da linage dinsu, alhaji sake dauketa yayi da mari yana cewa "Before I open my eyes ki jirani a bangarena..." Ya daka mata tsawa, da gudu ta fita tana cewa "Kawai don mashayi nan ya auro karuwa sai ku dinga dukana.... wallahi sai kowa ya san she's a whore. "Ta fada tana fita daga bangaren hajiya kadijatu tare da bangaje bintu dake tsaye kusa da bakin kofar, her elbow goes straight into bintus tummy wanda hakan yasa ta saki wani irin kara sosai, alhaji bin Maryam yayi da gudu don he saw yanda ta bangaje ta, da sauri hajiya ta bar wajen amira saboda yanda bintu ta fada ihu, she slowly move to the ground and hold her waist tana mikawa iyawa hannu daya, fajz da ya rasa inda zai saks kanshi saboda bakin ciki da tashin hankali yace "Wane irin gulma ne wannan... You caused everything that's happening here right now..." Ya fada in I don't care attitude, sabuwar kara bintu ta saki don kadan abinds takr ji bai bari taji abindsa fajz ya fada ba, iyami yasan something is wrong don yanda ta rike mata hannu ya nuna she's in so much pain, ahankali hajiya ta taimaka nata ta kai kasa kawai sai ta baje legs dinta ta waresu sosai ta dafe cikinta gami da dafe bayanta ta fara hura iska da karfi tana "Iyami cikina...iyami....bayana... iyami cikina!!!!mutuwa zanyi...na shiga uku..." Ta fada wani irin zufaena geto mats, da gudu fajz ya karasa inda take jikinshi na rawa don now he knows this is so serious, "Wayyo bintu what's wrong...me ya faru...na shiga uku....iyami Kinga what Maryam have done to me kou...kin dai gani kou iyami..." Fajz ya fada jikinshi na rawa, alhaji dayabi Maryam a guje ne ya sake dawowa da gudu yaga Bintu kwance kasa tana ihu, "Go get the Dr. Or ...take her to the hospital..." Alhaji ya fada cikin matsanacin tashin hankali, da gudu fajz ya dauki bintu dake Kuka sosai sukayi waje hajiya da alhaji suka bishi, yana gudu yana cewa "God pls... God pls...rabbi pls...." Kawai yake maimaitawa, hajiya ce ta bude mashi gidan baya ya saka bintu ta shiga motar da sauri tana warware dankwalin dake kanta tana yafawa jikinta tare da jinginar da bintu jikinta, fajz dake furta kowacce irin adua ya shiga bakinshi ya tada mota suka bar gidan.
Chapter 36 · 0% Book details