← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 128

Sashe 49

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A dakin da baby take kam amira na tsaye kusa daita tana kallon tiny baby din dake kwance da naura jikinta, the first resemblance she spotted a jikin yarinyar da mahaifinta was the lips, yana da wani dan lotsewa a tsakiyar lips dinshi na sama and itama ga nata so tiny, faiz da ya kasa dai murmushi kallon amira yayi yace
"It's she beautiful?..." Ya fada sounding so breath takenly happy, banza amira tayi dashi don sam bashi bane damuwar ta, her problem is the fact that bazaa barta ta zauna dasu as wife ba, hugging dinta yayi ta baya ta dawo hayyacinta, she tries moving away from him Amma he hold her tight, ga nurse din dake kallon su wishing she's the one, sai yanzun ta gane matanshi biyu, she wishes she will be the third one don fadin haduwar shi a idanuwan ta is a waste of time, baki ya kai wajen kunne amira that's totally uncomfortable yace
"Pls don't menstruate again...I want our baby soon..." Ya fada mata cikin whisper,
"I can wait to see what we will make together..."ya sake fada mata cikin kunnen, amira kam haushin shi kawai take ji as she sees him as munafukin namiji, in yazo nan ya zuba maka dadin baki in yaje chan ma yayi hakan, kou kadan bai wani burgeta kaman before, with the thing going around her right now she despise him alot, she just wish zai gane how she's feeling ya fita harkanta for now, abun takaici in yana abu bai damuwa da duk wanda ke wajen, he is totally shameless, hannunshi biyu wajen chest dinta ya danne boobs dinta yayinda yake rungume da bayanta yana kallon babynshi, he is so happy don in zaa tambayeshi ya mance how he shouted at amira dazun, after few minutes suka bar wajen baby suka dawo wajen bintu, ita amira tamkar ana remote controlling dinta, she's not talking or saying anything, one thing data lura dashi shine Inda faiz ya ajiye basket din nan aka barshi baa taba ba kou a gyara mashi Zama, daman she knows ba ci zaayi ba haka nan ya matsa mata tayi, Basu sake dadewa ba suka fita. Still in silence suka koma gida, dukda yayi kokarin janta da hira Amma sam bata amsa mashi ba, haka suka isa gida, sai yanzun faiz ya gano cewa amira tana da riko sosai don kou da suka dawo gidan bata sake bin ta kanshi ba, duk Inda ta zauna daya zo wajen sai ta tashi ta bar mashi wajen, sai dai tayi tagumi with her thoughts so far far away, ya rasa Inda zai saks kanshi, he told her he's sorry Amma haka doesn't change anything, har dare Basu sake fita ba, she prepared dinner for him ta ajiye mashi kan dining ta shige daki, he watched her do her things, bayan ya dawo daga sallah magrub ya shiga dakin da take kwance ya fada mata ta taso su ci abinci,
"Am ok..." Ta amsa mashi kai tsaye
"Ikon Allah...wai meye haka...daga nayi maki fadan kan abinda kikeyi da ba daidai ba shine kike min irin wannan fushin...haba pls...I said am sorry..." Ya fada Yana tsaye bakin kofar,
" Nace na koshi..." Ta amsa mashi kai tsaye
"Ok fine...nima na koshi...go to hell with your food.. nonsense..." Ya fada mata a zuciye ya barta nan, baki ta tabe tare da lumshe idanuwa dake cike da kwalla yayinda hawaye suka gangaro mata, ahankali ta mike ta shige bathroom don tayi alwallah sai taga she's stain, wanka kawai tayi ta fito daure da towel, kou cream dinta bata tsaya shafawa ba ta kwanta tana hawaye bayan ta sake reading text da aka tura mata, the more tana karantawa the more tana jin wani irin radadi cikin zuciyarta, hawaye kawai ke gangarowa, it seems she will never be happy a rayuwa. Shima faiz da ranshi yayi mugun baci kayan jikinshi ya je bangaren bintu ya sauya kawai ya bar gidan ya tafi hospital don yasan with yanda amira ke son handling dinshi yasan in ba hankali yabi ba zai iya daga kwalba this night but alhamdulliah he have something that will make him happy, tunda ya bar gidan ya tafi hospital bai sake dawowa gidan ba sai wajen karfe 11 na dare, kou da ya dawo baibi ta kanta ba ya kwanta abunshi, he couldn't sleep but he won't go to her again, the next day tun da safe ya shirya ya bar mata gidan. Amira ma yau still wake up to another threatening message from another number claiming to be faiz family, na yanzun yafi na jiya cin mutunci da tozarta, she was called all sorts of name, wato dai bakin ciki ya Zama breakfast dinta, he eyes are beyond swollen, she's so devastated, wannan abun ya isheta, bata da kawa, bata da wanda zata iya sharing with, she knows for sure if dad dinta ya sani he will surely bring her back home Amma kuma meye ribarta in har ta samu an maidata gida Amma mahaifiyarta ta bar gidan, it makes no sense at all, right now abubuwa da yawa yana yawo cikin kanta, the fact that the writer said sai sun hada kai sun tozarta ta is enough for her, it's so scary,
"Ya rabbi me zanyi..."ta fada cikin Kuka,
"Ya Allah me zanyi...I have been scarred and nothing will ever change this...ya Allah accept my soul kou da kuwa I killed myself..." Ta fada out of ignorance and pain, hannunta sai rawa kawai yake, she's thinking of killing herself again, she's thinking of just killing herself kowa ya huta, ajiyan zuciya kawai ta saki, da kyar ta samu ta sauka daga kan gado saboda ciwon kai, ta rasa Inda zata taji sanyi a ranta, it's better sanda take gida, sanda tsanar it's not general only from her family, yanzun kam abun yayi yawa kowa ita kadai yakewa kallon lalatacciya, it hurts that nobody will listen to her or understand what happened to her, kitchen ta shiga don tasan dole he will still expect her to cook and still go to the hospital with him, bata cikin yanayin sallah hakan yasa tana fitowa daga wanka ta shige kitchen, tana daure da towel ta fara hada abinci, bata san faiz bai gidan ba sai da ta leka ta window taga babu motarshi, tasan yana hospital.
Allah kadai yasan yanda kanta ke mata ciwo Amma haka ta dage tayi abinci ta dauko another basket ta jera ciki sannan ta shiga ciki ta saka kaya don she's really going to work today, tana dressing tayi ordering Uber da zai kaita office, she didn't waste much time ta fita rike da basket din ta shiga motar suka bar wajen.
Faiz kam hospital ya tafi sai wajen 11 yasa mum dinshi ta bada breakfast aka kawo mashi sannan ya wuce office, face dinshi babu walwala at all, yanda ya hade face yasa all workers suka fita harkan shi, kallon office din amira yayi yaga she's around, nashi office ya wuce yayi breakfast, ya shiga dube duben files, around 1pm amira da yanayinta ya mugun sauya ta shiga office dinshi rike da basket, yana jin shigowa ya hade rai tare da daga kanshi, amira ya gani rike da basket yayi saurin sauke idanuwa cikin ranshi yana tunanin wato abinda ya fada mata yasa duk ta zube haka,
"Ina wuni..." Amira ta fada mashi cikin calming voice, idanuwa ya sake dagawa ya galla mata harara without answering her, he have decided tunda ta zama zuma dole sai da wuta,
"This is for your wife..." Ta fada tana ajiye basket din without caring kan yanda yake mata wani annoying look, she have had enough so it's no big deal, tana kaiwa nan ta juya,
"Ke come back here....ki dauki abincin ki... she's not interested...in your food..." Ya fada mata voice dinshi na breaking, without saying anything ta dawo ta dauki abincin ta fice,
"Ikon Allah..."was abinda faiz ya fada cikin damuwa, amira na fita ta ajiye abinci n kan table din secretary dinta tace
"Dive in..." Ta fada mata atakaice.
Chapter 49 · 0% Book details