Sashe 105
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Amira kam ciki ya fito sosai tamkar zata haihu yau kou gobe, she's surely taking care of herself fiye da tunanin mai tunani, tayi registering antenatal a wata katuwar hospital dake unguwar su, you have to make payment and komai don su tabbatar chan zaki haihu, this pregnancy is nothing like the first one don tasha wahala har tsawon 4 months before yanzun ta samu lafiya, daga nan kuma sai jaraba daya sakar mata, inside her keeps craving for man, not anyman but her husband her faiz, wani irin shaawa take kwana dashi, wannan cikin ya bambamta da wancan she's just going crazy, she complained to her Dr and all he told her is to go to her husband kou ta fada mashi ya dawo because she told him he travelled out, sai ya bata wata magani da zata dinga sha once a week, ta sauya sosai her face have blown like na mai ciki, she's lucky haskenta ya dawo har ya fi nada because bata fita kasuwa yanzun sosai, she gets someone da zai taimaka mata yana mata running errands a kasuwa tana biyanshi sannan ana daukan pictures din anything that comes in sabo a tura mata sai ta saya ta tallata, with the help of latifat ta bude business account dinta mai sunan fazmir collection, home of everything on her dp is the logo of her business Inda yake indicating she sells everything, latifat and her family is the best thing that can ever happened to anyone like her, she's so lucky to know her, latifat took her time everytime to take her to the hospital, anytime she's going for antenatal, kou if she's feeling any discomfort, the only thing Ismail da kuma latifat keeps telling her is letting the father know, ita kuma tace sam she's not doing so she even thought Ismail ya fadawa fajz about the pregnancy saboda kudin daya saka mata a account dinta, sai da ya rantse mata ta yarda da bai sani ba,, jiya da latifat tazo dauko ta daga hospital sukayi gidansu Latifat,
"Why nifa bacci nakeji...I want to sleep" ta fadawa latifat dake tuki tana lumshe idanuwa
"Maami tace after the hospital in kawoki gida..." Idanuwa amira ta zaro tace
"For real...na shjga uku what did I do..." Ta fada cikin damuwa sosai she just pray she's not going to separate them from each other don it's going to be the worst thing to do to her right now. Shuru latifat tayi bata amsa mata ba, duk area guda ne both the house the hospital and estate da take. Suna zuwa suka wuce falon mum dinta dake sama latifat tasa aka kawowa amira fresh fruit juice ta amsa bayan sun gaisa da maami ta fara cewa
"Ba komai yasa nace a kiraki ba sai don if ina da single daraja a idanuwanki...if I have single respect...pls... Tell the father of that baby in your womb you're carrying his child...aisha I fear for you...I fear for the kind of punishment zaki samu a wajen Allah,...nasan they have wronged you...but you have punished wasu da basu da laifi... mijinki bai da laifi... mahaifin bai da laifi...danginki basuyi maki laifi ba...the only people that wronged you are your mother and the unknown haters in your husband's family Amma bayan kin raba aurenki dashi and you want to deprived that man of his baby?..." Ta fadawa amira da kanta ke kasa hawaye na zuba,
"Wallahi I love you just the way I love my children and I won't want you to go astray because of what others did to you...nasan yes baa kyautata maki ba Amma right now laifinki yafi nasu...if namiji yace bai son danshi shikenan you have the right to take your child away from him...dan Allah..inform him he have a baby in your belly that will pop out soon... right now you look like you're due saboda yanda cikinki ya girma da yawa... right now kafarki daya a nan daya a lahira...make peace with him...with your mother and everyone...babu wanda ya isa ya maidaki gidanshi sai if kinso...my and my husband will be beside you...babu wanda ya isa yace dole sai kin koma kano...not under our watch...ok?.." ta fada mata ahankali amira dake kuka ta daga mata kai ta kalli matar tace
"Kina ganin bazasu rabani da abinda zan haifa ba?..fajz won't let him be with me...and I have come to love him or her..."
"No he won't..." Ta amsa mata dukda tasan it's possible yace zai amsa and faiz zai amsa for sure kou da kuwa infant ne, Inda tasan how faiz is so mad at her and he will do anything to punish her for what she did to him, tun jiya ta so ta Kira faiz din Amma ta kasa samun courage to call him, latifat have called her taji if she have called sai tace she will call him, yanzun dai ta dauki wayarta, tana kwance a kan katifarta, daga ita sai bra da kuma short din fajz that she will always watch them and wear, tana kwance cikin blanket, sim dinta tayi swapping zuwa tsohon daya santa dashi, hannunta na rawa ta saka number shi, she dailed heart dinta na beating very fast.
Alhamdulliah
3/26/22, 17:04 - Ummi Tandama😇: 45
Zuwairat Ummumaryam
Faiz was in his office sanye da medical glasses working his computer when his phone rang, his heart stopped at once jin ringing din da wayarshi keyi, her ringing tone was always different, da ita da iyami wakarsu daban, na iyami is about mother's love why nata is wakar live for ever by kayode, he keeps listening as the phone ranged, da sauri ta dauki wayar don ya tabbatar if she's the one or he's dreaming, yana dauka yaga Yes it's her, all the heart her save as her name appear,
"Hmmm" ya fada under his breath, daure face yayi dukda heart dinshi na beating fast, picking yayi ya zaka a loud speaker without saying a single word, daga chan bangaren amira tayi mustering courage din cewa
"Hello..." Ta fada calmly, idanuwa ya lumshe tare da dora hannu a goshinshi yana zare glasses dake kan face dinshi,
"Assalamualaikum..." Amira ta sake fada jin shuru, ahankali ya amsa mata sallama kaman bai san who's talking ba, shuru ne ya biyo baya for a moment before amira tace
"Good afternoon.." feeling somehow can yanda takeji voice dinshi yayinda she's feeling so wet right now by hearing his thick voice,
"Who's this?.." ya tambayeta kai tsaye, ajiyan zuciya amira ta saki tace
"Sunana fatima..aka amira...pls am I speaking to faiz haruna?.." idanuwa yayi rolling tare da sake daure face yace
"Yes how my I help you..." Ya tambayeta kai tsaye,
"Pls can we talk on video call.." ta tambayeshi,
"How can we talk on video call when you have blocked me..." Ya amsa mata kai tsaye,
"Am sorry...let me call you..." Bata karasa ba ya kashe wayarshi tare da kunna data dinshi waiting anxiously for her call. If kaga yanda ya kumbura ya hade rai sai ka rantse he's not the one dying for her, he wants to tell himself he's over her and he's totally wrong, yana acting like he's not happy right now, right now ya kasa gane how he's feeling, sad, happy, disturbed, he can't just point a finger at his feeling, he keeps checking if she have started calling, he came online and wait for her to call.