Sashe 103
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Amira was feeling so down and she knows wannan cikin zai bata wahala, na farko is not like this at all, na farko bata ma wani lura da akwai ciki jikinta ba sai da aka fada, wannan kam her body is weak, her mouth ya fara mata daci bata da appetite kou kadan, fruits da aka kawo mata ma bata wani ci ba, she's just here with warm body, temperature dinta is warm compared to normal, da kyar tayi sallah asuba ta dawo ta kwanta, she's not really sleeping but she can't do anything, tasan yanzun kam kasuwancinta zai samu k leg Amma cikin ranta kou kadan babu fargaba kou tsoron rashin kudi a tattare daita tunda she knows she's not going to lack because da akwai kudi sosai a account dinta, sai wajen 10am ta jawo wayarta ta kunna data nan messages suka dinga shjga har da na Best costumer dinta datayi Saving da suna haj aisha like she introduces herself to her, message dinta is the first data fara budewa, fajz was so online that he saw his messages tick wani irin ajiyan zuciya ya saki as he sees her voice recording, amira dake kwance ligis tayi mashi vn kaman haka
"Assalamualaikum hajiya ina kwana...dan Allah kiyi hakuri...bana jin dadi ne...shiyasa kikaga banyi replying dinki ba...dan Allah sai dai insa a kai maki kaya park kisa wata ta amso maki a nan kano bana pickup like I told you earlier...kuma bansan if zan iya zuwa kasuwa ba kwanan nan don Kar kijini shuru... nagode...pls if kinyi ready ki amshi kayanki... kiyimin magana don gaskiya kayanki sun cika koina a wajena...my place is small..." Ta tura mashi, faiz na gama jin VN din ya saki ajiyan zuciya, daman wayar na kan kirjinshi as it speaks of her voice, yana ji idanuwanshi lumshe, jin tana cewa vata lafiya and yanda take magana really shows she's down, tunda suka zauna bai taba jin tace she's sick ba sai dai if he's the one that makes her sick da jarabanshi, ahankali ya mike zaune yana sake replaying voice dinta yana jin yanda take magana ahankali kaman he's on her head, she's sounds so low,
"Subhanallah... what's wrong with you pls..." Was reply dinshi daita
"Fever.. " tayi replying dinshi because she doesn't joke with her at all duk yawan messages dinta if har tazo online she's the first person she replies saboda she's just like vip a wajenta saboda yawan siyayya da take a hannunta, kou kadan bata barin message dinta ya dade batayi reply ba
"Oh sorry kinje hospital?.." ya sake tambayar ta looking so disturbed gashi bai iya mata vn
"Eh..." Amira ta amsa mata atakaice
"Me suka ce.. " ya sake asking dinta sounding so inquisitive
"Fever ne..." Tayi replying dinshi
"Pls more details mana... I feel you like my own sister...nasan ban haifeki ba Amma na yi kanwa kaman ta biyar dake . You voice yana reminding dina of a sister I lost ..pls what did the doctor say.." ya sake rubuta mata yana zaune kan gadon just waiting anxiously for her reply,
"Hmm nagode...sosai..." Tayi replying before adding
"Kawai I will be alright... nagode da kulawa sosai" tayi adding, bata cika hira da mutane ba it's always business chat nothing personal,
"Kou kina da ciki ne?..." Was tambayar da faiz yayi mata,
"Ciki?...ai ban da ciki...nayi aure...Amma mun rabu.. ina gidan iyayena kasancewan yan nan arewa ne suke zama Lagos..ban da ciki..." Tayi mashi VN, shuru fajz yayi yana sauraronta,
"Hmmm kinsan abun kunya kikayi kenan...if I catch you...sonki bazai hanani cin ubanki ba..." Ya fada yana typing
"Oh sorry...Allah ya baki lafiya... Pls get well soon...we can't wait to have you back...I will be checking on you hope ba matsala..."
"Aa ba damuwa at all..." Ta amsa mashi, .
Bayan wata biyar.