← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 128

Sashe 115

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Alhamdulliah
3/26/22, 17:05 - Ummi Tandama😇: Zuwairat Ummumaryam

49

"shut up...when a man love his wife there's no way he will let his family trash her...he will do all he can to protect her..." Ya hantari latifat, faiz dai shuru yayi don yaga it's kind of personal to him, he can't believe his amira saw this guy, kilan ma he talked to her and later discover she's pregnant, shi kam tunde he like amira sosai, he's among those guys that admire hausa girls sai ga hausa girl har gida and all of a sudden she's pregnant and now her husband is back, he would have been that kind guy that care for a mother and her child, he likes amira dukda she was once married, he always talk to latifat Kar ya matsa mata ta koma saboda he always hear latifat talking about begging amira to go back home, hajiya na gama waya da iyami ta miko mashi wayar, amsa yayi ya cigaba da waya da iyami abandoning tunde dake jiran kalma daya daga gareshi, latifat kitchen ta shjga ta fito da basket,
"Let's go..." Ta fadawa faiz,
"Maami we're going..." Inji fajz
"Ok my dear...I will surely talk to her ..she will go back home with you..." Inji maman latifat,
"Ah maami don't let that innocent girl go back to that abusive home ooo..." Inji tunde, ai faiz ficewa yayi yana tunanin irin wannan karfin hali irin wannan mutumin, irinsu ne masu kwacewa mutum mata da karfi da yaji, suna fita suka shige mota gidan da amira take suka je, latifat waited outside cikin mota ya shiga ciki, amira was still sleeping so deep don the relief data samu ya sa ta samu saukin jikinta sosai, bakinshi taji cikin nata,
"Hope you're enjoying your sleep..." Ya fada yana sake kissing bakinta, kai tayi mashi nodding tana cewa
"Bai isheni ba..." Ta fada sounding so sleepy, cikinta yayiwa kiss ya gyara zanin dake kugunta yace
"Go back my love..."ya rada mata a kunne, idanuwa ta lumshe ta saki murmushi tare da biting lips dinta tace
"Yesterday was wow..." Ta fada idanuwanta lumshe tana murmushi,
"Today will be more wow...now go back and rest..." Ya fada yana shafa cikinta. Kai ta mashi nodding don she's really sleepy 😴, fita yayi ya shjga motar latifat suka bar gidan.
Chapter 115 · 0% Book details