← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 128

Sashe 31

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Faiz na zuwa bangaren bintu ya zauna yaci abinci
"Is sister alright?..." Bintu that is feeling bad about what happened ta tambayi faiz
"Why are you asking me..why would ask me kaman you're not on talking terms with her... Go and ask her ...." Ya amsa mats atakaice yana cin abinci, ahankali bintu ta Mike ta fita zuwa bangaren amira, sallama ta dinga kwalawa a falonta amira na zauna tana jinta tayi banza daita, she remembers the last day she entered her bedroom to tell her goodbye before ta tafi aiki, haka ta dinga kiranta tayi banza daita, bintu nata
"Sister kina ina ne..."ta fada heading to bedroom din da take, amira dora kafa tayi daya kan daya ta dauki wayarta tana latsawa, why thing she would have preferred is that da bintu bata fara nuna mata so da kaunar tun farko ba da bazata damu ba Amma drawing her close just to humiliate her is something she's not going to let go, she's not going to be stupid ta barshi ya sake faruwa, she's tougher than bintu in every way don she have been through things bintu will never go through a rayuwa, bintu kokari tayi ta isa bakin kofsr da amira take still tana sallama Amma a banza, handle din ta murza ta bude kofsr kawai sai sukayi ido hudu da amira dake zaune, saida bintu taji faduwar gaba saboda yanda amira ta kalleta, it's this kind of looks of horror, so scary, amira ta kafeta da ido bata kou kiftawa
"Sister..." Bintu ta fara fada cikin sanyi murya bata karasa abinda tayi niyyar cewa ba sai amira tace
"Pls am not your sister... sister bata tozarta sister dinta.. so what's the problem..." Ta fada tana mats wani irin kallon iron lady, faiz was feeling restless bayan fitar bintu da few seconds ya Mike ya bi bayanta, he is so scared Kar wani abun ya faru a tsakanin su, he sees yanda amira ta dage dazun, now kuma he hears what she's saying, tsaye yayi yana aduar Allah yasa su fahimci junansu,
"Am sorry...." Bintu ta fara fada sounding so serious
"Sorry for your self mayaudariya....daman kin jani jiki ne don ki kuntatamin kou..ai ba komai...kawai ki tafi I don't want to hear anything fake pls .." ta fadawa bintu tana nuna mata kofsr daki
"Haba sister me yayi zafi haka....nidai nace in da akwai abinda nayi maki kiyi hakuri...banso abun kai hakan ba..." Bintu ta fara sounding Frank, dariyar takaici amira tayi tana clapping hannuwanta tana cewa
"Wow...what a nerve.. nidai malama pls ki bar min nan....kawai dai ki dani abinda ya sameni Yana iya samun kowa...ba yawon karuwanci nayi ba...thank you so much for betraying my trust...hope it gladdens your heart da aka tozarta ni...daman ance baa kaunar kishiya da zuciya daya...I was thinking masu cewa hakan sunyi karya because I loved you like a sister amma sunyi gaskiya after all..." Amira ta fada mats tana komawa ta zauna
"Nidai na baki hakuri...allah na ganin abinds ke zuciya ta..."
"Abeg malama leave....don't ever step foot into my apartment...muyi zaman kishin face to face ba kilibibi ba..." Inji amira, yanda amira ke magana yasa bintu cewa
"Toufa...irin wannan hot temper haka kaman anyi maki sharri?..." Bata karasa ba amira tace
"Yes ba sharri akayi min ba Amma still ina da daraja a wajen mijina..." Hakan ya mugun konawa bintu rai, shi kuma faiz dake tsaye bakin kofar yana jinsu dafe goshinshi yayi...

Alhamdulliah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 14

Zuwairat Ummumaryam
Chapter 31 · 0% Book details