← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 128

Sashe 2

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amira na zuwa falon bintu taga faiz ya fita, tsayawa tayi ta saki Ajiyan zuciya tare da lumshe idanuwa ta daidaita kanta before ta fitowa waje, yau high heels ta saka so she's walking like a model, faiz dake zaune cikin Mota Adua kawai yake Kar Amira ta gano something is wrong with bintu, Bai son su Fara samun matsala at all, yaga kishin bintu ya motsa, yasan she's jealous Amira is working and she's not, he see the jealousy in her, Yana ganin Amira ta fito ya Kura Mata Ido Yana kallon face dinta don yaga reaction dinta, he wants to see if bintu treated her bad or something, she have this normal look on her face Amma kasan something is wrong with her, he loves her so much to know she's disturbed, ya Riga ya gano halinta sosai, cikin wata biyu da suka Yi tare daita yasa ya gano so many wonderful things about her, sannan he can swear babu macen da zata kaita gumminess, he just wants to sit the and stare at her walk, tafiyar ta is perfect, she's so different, kou sau Daya Bata taba mashi abinda ya sosa mashi Rai ba dukda at times sai ta hanashi harkan Dadi and he knows it's his fault because too much of everything is bad, inda tasan yanda yake jinta da kilan zata dinga daga mashi kafa kullum, Bai San yana da real jarumta ba sai da ya aureta, sai kanta yasan sex is something else, sai kanta ne Bai gano Ana gajiya, at times kou yayi releasing he will still be on her baison ya fita daga cikinta, sai ta turashi da kofa gefe, Bai San ta karaso ba sai dai yaji ta bude mota ta Shiga Mota, kamshin ta ne ya bugi hanshinshi, lumshe idanuwa yayi tare da sakin Ajiyan zuciya feeling so fulfilled, Dan Satan Kallon face dinta yayi yana tada motar "Ta Tashi?..." Ya tambayeta Yana Aduar tace eh, amira da kawai she knows bintu didn't want to talk to her ne ta amsa da "Eh..." Ta amsa mashi atakaice kanta kasa, yanda ta amsa yasa ya gano she's lying "Liar..." Ya fada Mata Yana fita daga gate, Amira kallon shi tayi zai kalleta Tayi Saurin dauke Kai don har yanzun Bata wani hada Ido dashi, not after he sleeps on her or ita on him with her breast in his mouth, Alla h kadsi yasan irin yanda take jin kunyar wannan bawan Allah, "Why zaka ce...am lying.. " ta tambayeshi kanta kasa "Because I know bakuyi Magana daita ba...I know you in and out..." Ya fada Mata Yana da licking bakinshi "Mun gaisa Mana...." Ta amsa mashi atakaice, she's not the type dake son complaining balle Kuma daga zuwa gidan mutane sai ka Fara tiny talks, "Naji...." Ya amsa Mata, "Dazun you wanted to tell me something dazun Dana shiga wajenki...mene ne..." Ya tambayeta Yana tuki, Amira Shuru tayi feeling is it right ta kawo maganar kishiyar ta, har yau she feels faiz yafi son bintu kanta don yanda suke Hira da sakarwa juna jiki Bai Haka daita, in suna falo sai kaji dariyar su har waje, hakan yasa take ganin he loves her More, sannan jiya datayi maganar YouTube din Nan yanda yayi ya nuna he is jealous and he doesn't want her to work, Jin hannunshi Kan hannunta yasa ta dawo hayyancinta, murza Mata hannu yayi Yana tuki da hannun Daya "My baby..." Ya kirata calmly Yana tuki ahankali, ahankali Amira ta Dan daga Idanuwa ta kalleshi before ya kalleta kuma ta dauke kanta, "My queen...my kayan dadi...am happy to have you..." Ya fada Mata sounding so calm, ahankali ta daga hannunshi dake rike da nata ta Kai bakinta tayi mashi kiss, Dan zabura yayi Yana cewa "Kina motsa min gaba fa..." Ya fada Yana lumshe idanuwa, murmushi ta saki tana cewa. "Allah ya shirya Mana Kai..." Ta fada Tana dairya "Shirin hadiye ki ba..." Shima ya amsa Mata laughing Yana kissing hannunta shima, "Nidai ka kalli hanya..." Ta fada mashi "Nidai ki fadamin abinda kike son fadamin dazun..." Ya fada Yana Dora hannunta a chest dinshi, "Ba wani Abu bane...kawai I want to say sorry for abinda na fada jiya..." "Pls forget about it it's nothing..."ya katseta Kai tsaye Bai son a tado maganar bintu, yana son duk sanda suke tare ya dinga Making the most out of it, since Bai samun ya dinga kwana daita kullum he loves it that zasu koma office, zasu Samu more time together, "Wai hajiya Amira...tell me...ya kike ji da Zaki koma office..."ya fada kaman yana interviewing dinta, dariya tayi tana cewa "Ban sani ba..."ta amsa mashi tana Turo Baki "Tell me Mana...how are you feeling da Zaki Shiga same company da mijinki....the husband da zai iya daga rigar ki at all times yaci..." "Oh ni..."ta fada tan rufe face dinta, Dariya ya saki Yana cewa '"eh mana ...duk sanda naji Ina so Zan kiraki kou inzo ai... sannan bazaki iya cewa no ba..." "Duk Wanda kake a gida Bai isheka ba sai munzo office?..." "Ke din ce ta Daban...I can never get enough of you...ji nake kaman inyi sticking kaina cikinki for ever..." Ya fada Mata Yana Dan Mika as he is feeling so horny "Mace daya...Bata iya Zama...da Kai thank Allah mu biyu ne .." ta fada daukan ranar da yake bangaren bintu as lokacin hutun ta, shima sai dai in Bai Shigo da safe ba, sai data zo gidanshi ta gane amfanin period, har Allah Allah take ta Fara period, tunda taci kaniyarta a first time ya daina amfani da kayan Mata, she's always slippery and he loves it, tasan har da kayan matan da ta dunbuza yasa ya kasa rabuwa daita, it's like makale Mata kawai, "Nidai kanki ai ban da hakuri...kin mance yanda na Sha wahala kafin in sameki...dole inyi using any opportunities Dana samu tare dake..." "Ai ba guduwa zanyi ba kou...muna tare fa. " Ta fada cikin shagwaba "Still dai.. ke dai kawai barni da yanda nakeji....I even want us to travel...me and you..." "Me and you Kuma...mu uku dai..." Bata karasa ba yace "Nifa ban son irin Haka...I know mu uku ne nace mu biyu ai....inda daga ni sai ke ..no clothes... just funny...I want to eat your raw..."ya dada sounding so naughty, shuru Amira tayi for a moment sai tace "Nidai ban zuwa..." Ta fada mashi Kai tsaye "Lallai... let's see..." Ya fada Mata atakaice, Hira suka Sha kafin su Isa office, Daman tunda sukayi aure Basu da time din Hira su biyu, in har zai dawo zai tardata da bintu which he is happy with Kuma gashi bintu tana son kawo mashi matsala, kawai zai dinga lallaba ta, it's so fun driving from home to office with him don Amira har ta mance abinda ya faru dazun, she's so happy she didn't say anything about it to him don wata matar uncle dinta dake da kishiya told ta tabbatar Kar a dinga jin komai daga bakinta, kou me zai faru she should be silent tayi kaman Bata sani ba, hannunshi cikin nata har Suka isa parking yayi ya fita kafin ta Gama gyara bag dinta ta maida shoes dinta har ya zagayo ya bude Mata kofa, "Your highness..." Ya fada Mata yana bude kofar, Dariya Amira tayi, right now she's feeling kaman she's his only wife, he is so fun to be around,in ta tuna irin kukan data Sha a baya sai taga it happens so fast that tana ji kaman ba ita ba, she's so happy, so fulfilled, who will think after everything she will have such handsome man as her husband, as she's thinking legs dinta waje and ta kurawa faiz Ido while having so many thoughts,shima kallon ta kawai yake, yasan she's thinking, Yana tsaye gaban ta while she just stared at him, ahankali ya saka hannu yayi waving a face dinta tayi Saurin blinking Idanuwan ta, "Tunanin me kike.. " ya tambayeta, murmushi kawai ta saki ta fito daga Cikin Mota ya maida motar ta rufe, jerawa sukayi yayinda workers na cewa "Allah ya Sanya alkhairi..." Amsawa faiz ya dingayi ita Kuma kunya ya kasa barinta magana, tana zuwa office din secretary dinta itama Tayi Saurin mikewa har da hugging dinta "I miss you sosai boss..." Ta fada tana Dariya yayinda faiZ ke tsaye a bayanta, "Ai Baki zo inda nake ba..." Amira ta fada kaman tana fushi daita "Am sorry ma'am..." Ta amsa Mata, bag dinta tayi kokarin amsa tayi Saurin kaudashi gefe tana cewa "Don't mind..." Ta fada Mata, office dinta ta nufa ta bude, idanuwa ta zaro as taga red roses koina, har Kan desk dinta, it's all red, "Ohhhh!!..." Tayi exclaiming out of so much excitement, shiga office din tayi tana taka flakes of roses dake kasa, daga Idanuwa sama tayi taga am rubuta "I love you" with wani irin golden Abu, it's so beautiful, on the other side Kuma an rubuta "Welcome back..." Ahankali ta saki bag dinta ta juya ga faiz dake tsaye bayanta tayi hugging Dinshi so tight, shima zagaye hannunshi biyu yayi ga waist dinta hugging her tighter, kiss tayi mashi a kumatu tana cewa.. "It's so beautiful...I love you so much.. "ta fada voice dinta na rawa as she feels she couldn't have been this happy if not for the grace of Allah, Bata taba tunanin she will be happy ba Amma here she is, zuciyar ta babu digon bakin ciki kou guda, "I love you more..."ya fada hugging her like never before, "I doubted your love...but I was wrong.. " ta fada kaman zata Shiga jikinshi, "Oh you shouldn't have...I can't just express my love for you....ban San ta yanda Zan nuna maki Baki da part 2 ba...kawai dai I love you..." Ya fada Mata sounding so calm, da sauri ta sakeshi tana kallon office din, it's like cikin film, dawowa ta sakeyi tayi kissing dinshi, ."you're changing my mood oooo...." Ya fada Mata, Dariya tayi tana cewa "Am forever ready baby..." Ta fada tana kashe mashi Ido daya, hannu daya faiz ya Dora a zuciyar shi Yana cewa "Wayyo Dadi...oh my God...pls come here..." Ya fada mata, da Sauri ta ja baya Tana Dariya "Come naaa..." Ya fada
Chapter 2 · 0% Book details