← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 128

Sashe 63

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Fajz na parking motar shi ya kalli amira dake kallon compound dinsu dake da mutane don wasu suna karkashin wajen hutawa suna zaune, of course ta Gane bintu mai alummah ce sosai don gidan ba karamin cika yayi ba, she looks so silent
"Baby muje muga baby pls..." Ya fada yana rike da hannunta, idanuwa amira ta zaro tace
"Yanzun sai ka shiga cikin mutanen nan...ka bari su ragu Kar ace maka baka da kunya Mana.... that's why kake da mata biyu fa..."ta fada mashi
"Alright...I just can wait su fita su bar min gida..." Ya fada mata yana bude motar, fita yayi itama amira ta fito, she won't know how to stop him don Kar yaje daita, she doesn't want to go and open her teeth at all, part dinta suka wuce yayi wanka ta hada masu something light, he eat sai leka waje kawai yake yana son mutanen su rage don ya shjga ganin baby, itama bintu tana chan tana bakin cikin ya dawo bai zo Inda take ba bayan ta kwana biyu bata gidan, yana gama cin abincin amira tace yazo tayi mashi massage, it's what he wants, haka yasa ya baje daga shi sai boxers ta murza mashi jiki, Bata iya kaman shi ba don tamkar it's his job haka yake mata, after few minutes tana shafa mashi jiki ya juyo yace mata it's her turn, he strips her naked, they had lots of fun, shi kullum kaman yana jiranta, sai da sukayi good wonderful rounds sukayi wanka tare yaje sallah bai dawo ba sai da yayi ishai before ya dawo gidan sanye da jallabiya, part din Bintu ya nufa lokacin babu kowa gidan sai sister dinta da mai kula diata, sanda ya shjga bintu na zaune bakin gado tana bawa baby nono as dr ordered her to, daga kai tayi ta kalli fajz ta hade rai ta sauke kanta, ta cigaba da abinda take kusa daita yazo yayi bending yaji wani irin kamshin turare ya bugi hancinshi, idanuwa ya lumshe tare da sakin murmushi, he sees yanda take harararshi ta wutsiyar ido, ahankali ya kaman tiny hand din diyarshi yace
"You look so beautiful..." Ya fada looking at bintu da tayi kyau sosai, daga idanuwa tayi suka hada ido,
"Nayi laifi ne?.." ya fada yana duke a gaban ta
"Aa..." Ta amsa mashi atakaice,
"Shine kou darajan gaisuwa ban samu ba kaman we're fighting?..kou dasawa zamuyi daga Inda muka tsaya last time" ya tambayeta with smile on his face,
"Haba tun dasun ka dawo sai ka kasa shigowa nan..." Bata karasa ba yace
"Cikin matan zan shigo kaman mara hankali?..." Ya fada yana mikewa ya zauna kusa daita ya dafa shoulder dinta,
"Welcome home baby...I miss you sosai..." Ya fada mata sounding calm
"Ok.." ta amsa mashi ahankali, he didn't bother with the way she answered him sai yace
"Menene take sha..." Ya tambayeta
"Nono ne..." Ta amsa mashi,
"Baby sister ki ta shigo?..." Ya tambayeta, idanuwa ta zuba mashi tace
"Did you permit her to come ne?... Ai nasan ba zaka bari gimbiyarka tazo nan ba.." ta fada sounding angry
"Anyways da zuwanta da rashin shi duk uwarsu daya ubansu daya..."
"Bintu I asked you a simple question and you're here saying rubbish...I said sister dinki ta shigo?...yes or no is all I need from you... simple..." Ya fada Yana daka mata tsawa, da sauri ya sauke voice dinshi yace
"Sorry my love..." Ya fada Yana kallon babyn before ya kalli bintu seeking for answers don if har amira batazo nan ba he is going to be fucking mad at her,
"Batazo ba..." Ta amsa mashi atakaice, ahankali ya Mike ya bar dakin Yana tunanin abinda zaiyiwa amira muddin bintu is right.

Alhamdullilah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 27

Zuwairat

Yana fita bintu tabishi da harara, she knows ba fadan da zaiyiwa amira because she feels bazai taba yi mata fada nor Matter what she will do ba, har yanzun bata yarda kaddara bane yasa faiz ke mugun son amira, da akwai abinda amira tayi to get his brain haka, she feels amira is not worth her stress at all Amma sanin yanda take rike da faiz yasa take mugun jin haushi, she sees him as someone that's better than amiras class, he is far far better than her, it makes him low to be with her, sam bai damuwa da abinda people are saying kanta, she heard many awful things about her, takaici takeji if she remembers the real amira, wato itama muguwa ce tunda har tazo gidan ta kasa zuwa ganinta, she's Even afraid of her don kilan she's not happy she's home.
"Hmmmm ...ai maza suke jawa mutum...in ba haka ba ina ni ina yar tasha..." Ta fada sounding very angry tana mikewa don maida yarta wajen kwanciyarta.
Chapter 63 · 0% Book details