Sashe 72
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Iyami na shjga bangaren bintu aka nuna mata Inda bintu take, tana shiga ta ganta zaune with tears sai zufa take idanuwanta sun kumbura, tana ganin iyami ta mike tazo ta fada jikinta tana fashewa da sabon kuka
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna..har dake aka buga?.." iyami ta fada cikin damuwa sosai saboda yanda ta tarda bintu is so disheartening,.
"No iyami.. wallahi iyami ban da hannu cikin abinds akayiwa amira...iyami I can never do that...I know yaya won't believe me...he will think nice nayi wannan set up din... wallahi wallahi wallahi iyami ban da hannu cikin am innocent.. " ta fada tana rike da iyami gam,
"Did ayo accuse you?..." Ta tambayeta tana goge face dinta da veil dinta, duk wacce ke dakin barin Nan yayi ya rage su biyu kawai, da sauri bintu ta girgiza mata kai tana cewa.
"I know both of them will think it's my plan but wallahi iyami it's not God is my witness,..." Ta fada sounding so tired, hajiya kallon ta tayi ta kaita bakin gadon suka zauna hannunsu rike da juna iyami tace
"You don't have to be crying like this to proof yourself...ni na yarda dake...kuma shima nasan he knows you won't go to such length...sam ban son ki saks kanki cikin damuwa...sabuwar haihuwa kikayi and all you need is good rest don jikinki har yanzun baiyi kwari ba...if baki bawa kanki hutu ba nan gaba zai tambayeki.. so stop crying kinji kou..." Iyami ta kwantar mata da hankali,
"Iyami raina na banin it's anty maryam...she made it clear kou me zatayi sai tayi don amira ta bar gidan nan... it's not as if am very happy being with kishiya Amma I can't do such evil to send her way bayan na san she's very important to him.. " ta fada sounding a bit calm
"Nima dai I thought as much Amma ba matsala...he that said others will not rest will never rest...I know ba wai because of past din amira suke wannan abun ba.. kawai don kuntatawa faiz ne...Amma ba matsala...Allah zai kawo karshen komai...." Iyami ta fada tana mikewa,
"Pls don't cry again...ki Kwantar da hankalin ki... faix ba zai taba zarginki ba..He won't dare say anything stupid kinji kou..." Da sauri bintu tayi mata nodding kai tare da sakin ajiyan zuciya,
"Iyami nagode sosai... thanks you..." Ta fada tana mikews, she have sent food da souvenir masu yawa chan gidsn so tasan she's good, waken da baby ke kwance taje ta kalleta before adding
"Hope dai kina kula daita da kyau.. "iyami ta tambayeta
"Yes iyami..." Ta amsa mata,har waje bintu ta bi iyami ta shjga mota tare da kanwar faiz, mutane was like wannan mata halinta daban, wasu likes her wasu kuma will always say nonsense about her shi rayuwa haka yake.
Faiz make sure amira tayi sallah asr before ta kwanta ya kwanta kusa daita, he didn't sleep sai ya dinga kallon ta, he hold her hands and she hold his too, he just keeps having a very bad feeling, he is scared she will do something stupid, yanda ta dake zuciyarta batayi Kuka ba really surprised him. she didn't sleep for Long, she just dosed off then open her eyes again, ya kalleta ta kalleshi,
"Muje hospital..." Ya fada mata calmly, kai ta girgiza mashi tace
"Am ok..." Ta amsa mashi tana kwance cikin blanket
"You look pale...kaman da akwai ciwo cikin jikinki..." Ya fada mata yana rike da hannunta
"Am ok baby..." Ta fada mashi, shuru ne ya biyo baya for a while before tace
"Did you remember how we met?..." Ta fada with a smile tana kallon shi, kura mata ido yayi yace
"How can I ever forget?...I was like look at those eyes... " Ya fada cikin whisper, dariya tayi tana dan biting lip dinta,
"Really..." Ta fada wanting him to talk more dukda he have said it before
"Sosai...it was love at first sight that I try very hard to hide..." Sake fada mata yana murza hannunta ahankali
"Ni kuma it was like...ji wannan mutumin mai kyau...kash sai dai bai da mutunci..." Amira ta fada tana dsriyaz shima dan dariya ya saki
"Haba madam secretary..." Ya fada sauri ta bugi hannunshi tana cewa
"Ban son wannan sunan.. " ta fada with a smile
"Na daina tou...Amma believe me when I saw you naga mata... you make me hard sosai...nasan darajan abota...da kilan I would have lured you into my bed..." Ya fada mata
"Oh daman it's all about sex kou... not love " ta fada mashi tana turo baki
Alhamdulliah
1/25/22, 11:10 - Ummi Tandama😇: Zuwairat Ummumaryam
31