← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 128

Sashe 75

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bintu was thinking maybe unguwa zasu, Inda bata gan boxer din faiz a cikin bag din ba zatayi tunanin kilan amira tafiya zatayi gidansu don she never knows amira is not even welcome a gidan su, she's not jealous at all, all of a sudden the goodness in her is back, she wants her to be ok, she wants faiz to make her forget all the pain, ahankali ta taka zuwa wajen amira ta tsaya kusa daita tana hawaye tace
"Na dauki alhakinki sister...na sakaki bakin ciki...ki yafemin...kiyi hakuri dan Allah.. " bintu ta fada tare da kama hannun amira dake tsaye, ajiyan zuciya amira ta saki tace
"Wallahi I feel so ease right now...am happy... nagode sosai da Kika barni na shigo gidan ki ..nasan Inda baki yarda da farko ba duk yanda yake sona kina iya rabamu...all the anger I have towards you have gone..."  Ta fada mata calmly itama tana rike da hannunta,
"Nagode... nagode...I feel so ok right now... nagode sis..." Bintu ta fada sounding so relieved, she's happy that peace is coming back again, kou kadan bata bakin cikin da zasuyi tafiya tare tunda kou suna nan faiz ba bangaren ta yake kwana ba sannan kou abincin bangaren ta baici, so going away to make things alright is ok, kallon face din amira tayi ta dan taba bakinta zuwa goshinta
"Who could do this pls..." Bintu ta fada cikin damuwa sosai
"Allah kadai ta sani ..makiyan nawa suna da yawa....ba mazan ba mata.. " amira ta fada with a smile kan face dinta Amma sam smile din bai kai ciki ba, sanin your husband loves you but you can stay with him because you know sooner or later zaa iya kasheki is not something funny at all,
"Haba don't say that..." Inji bintu
"Am not just saying...I know...makiyana basu da adadi.  Suna ganin nazo in bata masu sunan dangi...." Amira ta amsa mata
"Am sorry for the pains..."inji Bintu
"Ba komai...am use to pain....did you know what I have been through?...I guess you won't know but I know pain alot..  but few weeks back I know so much happiness...har na mance who I was... anyways kowa da yanayin kaddaranshi..." ta fada tana sakin hannun bintu ta zauna bakin gadonta,
"Have you eaten...kou in dauko maki something to eat..." Inji bintu dake Zama kusa daita tana dan satan kallon cinyoyin amira
"Nasha tea.. " amira tabaksa mata
"Tea ba abinci bane ai... Bari in dauko maki something to eat.  "
"Aa Kar ki damu.  I don't have appetite.. "ta amsa mata
"Ok... sister bari in koma kilan ta tashi...zan dawo anjuma..." Bintu ta fada mata
"Zan shigo..." amira Ta amsa mata, tana mikewa, bin bintu tayi har kofar falonta sannan ta koma ciki, tana komawa ta dauki tabarman sallah da bata taba using ba sai long hijabs guda biyu ta sake zubawa cikin bag dinta, bakin gado ta zauna tana tunanin what else she will need, ahankali ta mike ta shjga kitchen dinta, da akwai customized cups dake dauke da picture dinta dana fajz, dauka tayi,  sai plates guda daya tall,.
Tsayawa tayi tana kallon kitchen dinta dake dauke da all sorts of kitchen assessories, kanta ta dan doran kan kitchen table dinta, hawaye ne ya sake ciko mata tayi saurin gogewa. Tamkar tayiwa kanta alkwarin no more tears haka take behaving, she keeps looking around the walk ahankali ta her bedroom again ta tsaya yana shakan kamshi turaren faiz data fesa a kaya, it's as if his present, hannu ta dora a chest dinta tana kalle kalle,
"Am going to miss you soooo much..." Ta fada cikin calmness tana sniffing majina, she's going to miss everything about this place, sunyi raya dare da yawa in this room,she can never ever forget him, she can never forget his romance, his smile,the way yake daure face da kuma yanda yake Dariya, she knows she will never get another that's better than him duk she's never giving anyone any chance, he will be the last man she ever be with. Ahankali ta ajiye cup da plate cikin bag din before tayi zipping ta maidashi cikin katon wardrobe dinta ta dora karamin kanshi ta maida ta rufe ta haye kan gado.

Bintu na komawa bangaren ta wanka tayi duk amira tana cikin ranta, she really pity her and hate herself for what she did, Bata taba jin tayi laifi kaman wannan karin ba, she didn't put her into consideration, all she was thinking about was herself, batayi tunanin duk we have a heart and deserve to be happy ba, she didn't waste more time a bathroom ta fito ta shirya kanta cikin kayan bacci mai kyau da daukan hankali sannan ta shafa perfume a jikinta, she told mai kula da baby if she wakes up ta kirata, long hijab ta saka ta nufi dakin faiz, dsta shiga bai dawo ba, she didn't know ya dawo ya shiga bathroom, bakin gadon ta zauna tayi tagumi tana tunanin amira, she's just imagining what she went through lokacin data samu ciki a gida, she remembers her words na cewa she knows pain, wato she have been through a lot, the thought of amira yasa idanuwanta sun kara cika da hawaye, wani irin tausayinta kawai take, she can't still believe she made her go through more pain, face dinta and her gentle gesture kawai ne suke ta fado mata, faiz came out daure da towel bata sani ba, his intentions was that if yayi wanka ya saka kayan bacci ya je yayi mata goodnight ya tafi bangaren amira kaman he didn't remember they have a date later har yace mata ta tabbatar kowa ya tafi kafin ya dawo, he wanted to brush that off, kallon ta yayi ya cigaba da goge kanshi da towel, gani yayi she's so absent minded,
"Hey..." Ya fada calmly, da sauri bintu ta daga kanta tare da goge face dinta da bayan hannunta, faiz ya lura da hawayenta, ahankali ya taka zuwa bakin gadon ya kalleta tare da daga jaw dinta
"What's wrong..." Ya tambayeta calmly yana ajiye towel dake hannunshi, idanuwa bintu ta lumshe tare dacewa
"I really messed up... wallahi at this moment sai naga ilimina san baiyi min amfani ba..." Ta fada tana fashewa da Kuka,
"Subhanallahi...what happened..." Ya fada yana bending gabanta tare da gyara gaban towel dinshi,
"Am sorry..." Ta sake fada mashi cikin kuka, hannunta biyu ya kama cikin damuwa sosai yana cewa
"Pls meye...why are you crying..." Ya fada yana rike da two hands dinta, cikin Kuka bintu tace.
"I went to see sister...am so heart broken by her story...I should be someone to protect her and not the person to make her vulnerable...what she passed through can be upon me too...am so sorry...she said she have forgiven me but pls ka sake bata hakuri..." Ta fada cikin hawaye sosai as her heart is so heaven, faiz kurs mata ido yayi yana kallon ta, he is so afraid of her character that he doesn't know if she's real or still upto something, irin halin data nuna a baya yasa ya mugun tsorata daita, bands Kuka babu abinda bintu take yi, wani irin mugun dana sani kawai take
"I wish I can tell you how am feeling...pls ka dauki mataki kan wayanda sukayi mata hakan..." Ta sake fada cikin Kuka don she still sees amira's messed up face,
"Pls ki daina Kuka..." Ya fada mata yana mikewa tare da mikar daita tsaye, hugging dinta yayi yana cewa
"I hope you meant what you're saying...I hope no any hidden agenda..." Ya fada mata yana shafs bayanta, ahankali bintu ta daga Kanta ta kalleshi tare dacewa
"It's alright if you doubt me... it's not your fault.. nasan nice na zubda gaskiya ta wajenka... you trusted me and I betray your trust...am sorry ban sake barin shaidan yaci galaba kaina..." Ta fada mashi tana Kuka sosai, hannunshi daya ya zagaya waist dinta dashi the other kuma wajen bayanta yayi hugging dinta sosai yace
"Now you're forgiven...I know she will forgive you too...Allah yasa farin cikin ya dawo kaman da Chan...komai ya dawo kaman wannan lokacin da nake kwana da farin ciki in tashi da farin ciki... nothing gives a man joy kaman yagan gidansu very conducive..." Ya fada yana shafa bayanta,
"In dai the peace is in my hands zaka sameshi... just help me beg her pls...I exposed her to your enemies... it's all my fault..." Ta fada still crying,
"It's alright baby... it's ok... everything will be ok...I just pray she forgives me too...I promise to protect her Amma I couldn't..." Ya fada mata sounding calm, Zama yayi kan gado ya zauna daita kan cinyarshi, he keeps looking at her swollen breast, namiji namiji ne fa, nor matter what a man will always be a man,
"Ni I wish ina iya dunbuza..."ya fada yana kallon breast dinta, murmushi ta saki tana cewa
"Ni zafi suke Mani...but maybe you can manage..." Ta fada mashi, wasa suka fara, he touched her in different places and she does too, kawai bai taba kasar because she told him not too, she gave him total head to calm him down.
Chapter 75 · 0% Book details