← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 128

Sashe 15

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bintu Kam tasha kukan Bakin ciki, she's so much angry that duk kishin da ta danne ya fito a lokaci guda, she feels she's not staying in this house at all, she wants to leave him and his ashawo wife, she can't believe saboda ita ya mareta, she's even thinking alhaji da hajiya kadijatu Basu San the real Amira ba Suka Bari ya aureta, she can't wait to tell everyone about Amira, ta tsanaeta kaman hauka, ya zaayi kishiyar da Bata kaika komai ba tazo ta fika, it's never going to happen, she's the right one for faiz, tafi daidai dashi, sai da Tasha kukanta ta koshi ta Mike don neman wayarta, tana shjga taga Bai koina a bangaren ta, she knows ya koma bangaren Amira, bakin ciki Kam baa cewa komai, she regrets falling inlove with faiz he is a worst nightmare, Haka ta koma bangaren ta tana kuka. Inda dare baiyi ba da ta bar mashj gidan, Amma first thing in the morning zata bar masu gidan Amma sai ta tabbatar kowa yasan who Amira is, wani irin Kallon kazant take Mata, she's so disgusted by her, wato da akwai irin wannan mutanen da suna maka kallon Mai arziki da sun gano baka dashi sai su raina ka, Haka bintu take ji game da Amira, tana jin Amira kaman wata classic girl wacce she's so unique and elegant Amma getting to know she's a single mother and a drop out yasa duk mutunci ta ya fita ranta sannan har fajz din taji ta tsaneshi sosai. Yayinda take Nan take cikin damuwa su Kam suna Chan suna having so much fun of a lifetime,. In suna Hira sai ya dinga fada Mata zanyi maki Haka zanyi maki Haka, it's like she's the only one a rayuwar shi, before morning she's so sour sabida jarabanshi, datace ya daina sai yace da akwai wani Abu a jikinta dake magneting dinshi sai yaji he can't get enough of her, bayan ya dawo daga sallah asuba itama Amira tayi ya Kira alhaji, alhaji was surprised to see his call at Early haka, picking yayi ya amsa sallamar fajz, gaidashi yayi Yana Cewa
"Daddy I want to travel to Abuja..." Bai karasa ba alhaji yace
"Travel to Abuja Kuma what for..."
"Daddy I want to meet a client... it's business and more investment..." Ya fada mashi alhaji da ya kudi Bai wuceshi yace
"Ok ok... shikenan..." Ya fada mashi
"Tou what about kudin Mai da kudin hotel.. " ya fada Yana Dariya kasan mokashinshi
"Kwana nawa zakayi da har sai ka amshi kudin hotel..."
"Maybe sati guda . "
"Don't test me.. " alhaji ya fada mashi
"Daddy I have about 5 client...duk fa Harkan cigaba ne..."ya Fada Mata with a smile Yana kallon Amira dake Kan praying mat tana kallon shi
"Whatever..." Alhaji ya fada Yana kashe wayarshi, Dariya faiz ya saki yace
"Tunda kilan a samo mashi jikoki ba Harkan karuwa bane . " Ta fada Yana kashewa Amira Ido, Dariya kawai tayi tana girgiza Kai, ita dai Bata son wannan tafiyar Amma she doesn't want to argue with him, komawa bacci sukayi har sai karfe goma, Bayan sun Gama wanka sun shiryawa ya dauki bag dinta, Amira dake tsaye sanye da doguwar riga looking dull tace
"Nidai I don't like this.. "
"Oho... let's go abeg..." Ya fada Yana daukan bag din dayayi masu packing,
"Then let me go and greet her..." Ta fada cikin fargaba
"Babu inda Zaki... let's go..." Ya fada Yana Kama hannunta, he knows in har ta tafi rashin mutunci bintu zatayi Mata tunda yaga hauka ya hau kanta, fita sukayi faiz Bai lura da babu motar bintu cikin gidan ba Amma Amira ta lura, maigadi ya Kira ya Fada yace
" ban yarda wani ya shigo min gida ba Haka ban yarda a fita ba... " Ya fada Mata
"Tou alhaji...Amma hajiya ta fita.." ya fada Mata, sai lokacin ya kalli parking lot yaga Babu motar ta, Shuru yayi for a moment Yana tunanin bintu is up to something and he's not going to allow her ruin his happiness,
"Ok...Kar Wanda ya shigo min gida...kou ta dawo Kar ta shigo..." Ya fada Yana fidda wayarshi, kashewa yayi ya mikawa maigadi Yana cewa
"Ka ajiye min..." Ya fada before looking at Amira yace
"Give me your phone..."Amira da duk is feeling somehow ta bude bag dinta ta bashi wayarta, kashewa yayi ya hadawa maigadi, he warned him not to open their phone, Mota ya shjga Amira tayi tsaye tana kallon shi Amma she's not saying anything, wani irin kallo yayi Mata Bata San sanda ta bude motar ta Shiga ciki ba, tana shiga ta kalleshi ta ce
"This is because of me kou..." Ta fada idanuwanta cike da kwalla
"What?." Ya tambayeta Bai kalleta ba Yana tada motar yayinda Mai gadi ta bude mashi gate.
"What's happening... between you and your wife.."
"Pls ban so...I don't want you talking about her..."ya fada atakaice Yana barin gjdan
"Wallahi aa I have to talk about it.. kasan abinda zai biyo baya kuwa?...ni zan Shiga matsala... wallahi in Bata Sona yanzun Kuma I can easily leave...Daman she welcomed me in the first place..." Ta fada tana kuka
"Mtwsss... rubbish..." Was his reply Yana tuki, Amira dake zaune gefenshi sai kuka take tana fargaban abinda zai biyo baya, she's so uncomfortable right now, she's so scared,
"Nifa kin isheni da wannan kukan...." Ya fada hankalin shi kwance
"I begged you yesterday ka taimaka ka faranta mata...am scared a fara zagina da past Dina again...am scared of trouble.. "
"Ni Kuma fa....don't I deserve happiness?...ni shikenan Haka Zan Kare...well let me tell you something.. being with you make me happy and duk abinda zai faranta min Rai shi zanyi....if she likes ta tafi...am done with this nonsense.. " ya amsa Mata atakaice.

Daman Amira gari na wayewa ta dauki car keys dinta ta bar masu gjdan, yanda idanuwanta Suka kumbura ya nunawa mahaifiyar ta da akwai matsala, she told her mother dukan ta yayi ta fada tana kuka kaman ranta zai fita
"Ai wallahi bazan yarda ba...in Haifi da ban dukeshi ba wani Kato ya bugar min ya... wallahi it's not accepted. " Ya fada tana daukan wayarta, babansu bintu da baj gari ta Fara Kira tana kuka Sosai itama Bintu da tar gaji da kuka was crying out loud, baban bintu is like alhaji haruna, Bai daukan nonsense at all Amma shine karami don Haka sai yace ta fadawa alhaji haruna abinda ya faru, cikin matsanacin kuka hajiya tace
"In fadawa alhaji kaman ba Kai ka Haifi Fatima ba ..Ina fada maka dukan tsiya faiz yayi Mata duk ya sauya Mata kammanni kuma ga ciki kawai don ta gano gaskiya game da matar da ya aura karuwa ce da dan gaba da fatiha a gidansu shine yayi Mata wannan abun sai kace in fada mashi..." Ta fada sai ka rantse bintu na kwance Rai hannun Allah,
"Kou meye kiyiwa Yaya magana...he will do the right thing...Bai yuwa in kamayi mashi maganar kaman kaina farau haihuwa... just talk to him..." Ya fada Mata atakaice Yana kashe wayarshi, hajiya Bata Kira alhaji haruna ba instead sai ta Kira babban gidansu alhaji haruna wato alhamdullilah shamsu, cikin kuka ta fada mashi faiz Yana son kashe Mata ya don ta gano matar da ya aura karuwa ce, maganar wani irin tsaye yayiwa alhaji don he is kind of confused, asking dinta yayi ta maimaita abinda tace ta fada mashi again, kashe wayar yayi ya Kira alhaji haruna da har ya isa office dinshi, yana picking ya Fara cewa
"Meke faruwa ne da bazaka fadamin ba..." Ya fada Kai tsaye
"Meke faruwa Kuma Yaya..."
"Don't ask me such question Mana...why will you answer a question with a question?... nace meke faruwa a gidan yaron Nan..." Ya sake asking sounding angry not because of abinda hajiya ta fada mashi sai because of maganar Amira da take da yaro,
"Wallahi Yaya ban gane abinda kake cewa...pls make me understand.. " alhaji haruna ya fada cikin more confusion
"Well tambaya ta farko shine matar da wannan Yaron ya aura yanzun tana da yaro a gida kou babu..." Ya tambayeshi Kai tsaye, alhaji haruna cire glasses dake Kan face dinshi yayi tare da yin Shuru for a moment, answering yes now is a big problem, yasan halin wannan mutanen, shi yasa ya tabbatar da anyi abun as fast as possible, this same man ya tambayeshi if anyi bincike kuma ya amsa mashi da eh kawai don kar a hana auren, he knows this girl is his son's happiness, yasan his much change she have brought to his son,
"Ai Yaya...I know..." Ya fada sounding so free
"I know Kuma...I don't understand that statement.. kasani before marriage kou sai Bayan anyi auren ka sani..." Alhaji shamsu ya sake asking Dinshi
"I know before the Marriage..."
"Chabdin... Inna lillahi waina ilaihi rajiun...Amma kana da hankali kuwa... anyway see me immediately... there's no way zamu hada zuria da such people...not now not ever!!!" Ya fada Yana kashe wayarshi.

Alhamdullilah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 7

Zuwairat ummumaryam

7️⃣
Chapter 15 · 0% Book details