Sashe 118
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Duk yanda amira taso ace sun koma a ranar hanawa yayi, she even pretend she's have a back ache yace he will massage her, he made her follow him to a hotel, he practically show her if her tana son su koma gida as soon as possible then ta bashi hadin kai, latifat ya bawa kudi tayi mashi booking wani hotel na yan gayu mai suna eko hotel and suites, she booked for two days, sannan he Also sent her Money don tayi mashi booking Flight zuwa kano, batasan fajz bai da mutunci ba sai yanzun, she thought pregnancy zaisa ya tausaya mata Amma kou kadan, kawai bambamcin sanda bata da ciki da yanzun shine bai iya hawa sama Amma anyhow yi yake, daga tsaye daga zaune anyhow kawai, she just wish real labor zai zo mata ya kyaleta Amma the ciki was complying with his or her dad, tunda suka shiga hotel din jiya basu zuwa koina, kou kaya bai sakawa daga shi sai towel kaman kwarto, if ya saka kaya tou sallah zaiyi, kou irin fitar nan basuyi, the hotel was so beautiful and perfect, the room was so beautiful and large, baki taba cewa kana nigeria or kana waje, wajen is so perfect, he made latifat bought her lingeries har kala biyar and latifat has eyes for good things, she bought wayanda masu ciki will be comfortable a ciki. Bayan sallah ishai yana zaune kan gado jingine da kan gadon ita kuma tana zaune gabanshi tana shan fruits hannunshi biyu kan cikinta, he keeps kissing her back while rubbing her tummy,
"Baki gama ba..." Ya fada kissing her passionately,
"In na gama me zaayi?..." Ta tambayeshi sounding fed up
"Cinki zanyi..." Ya fada kissing her babu wani boye boye,
"Haba dan Allah meye haka.." ta fada sounding angry
"Love...sonki ne ke haukata ni...nayi kewarki.. " ya fada sounding so low as usual
"Aa ai wannan mugunta ne...kawai kaman abinda kazo yi kenan...ai in ana abu ana tuna gama. If babu rabuwa ai da akwai mutuwa... just imagine yanzun if kai ka mutu... after all this wicked training da kake bani...tell me who will give me this..." Ta fada mashi tana tunanin this is wickedness
"Pls can you finish eating?...ya zaayi ina son samun jin dadin kina maganar mutuwa..." Ya fada stopping the kissing
"Ai gaskiya na fada...kilan jarabarka ne yasa bintu leaving...don nasan she loves you and won't leave you without strong reason..." Ya fada mashi tana tunanin kilan bayan ta haihu ya addabeta har ta bar gidan,
"Wow haka kike tunani?.."ya fada yana sauka daga kan gado yana tsayawa gabanta
"Eh mana... which woman will handle this...duk ka gama lalatawa mace gaba... too much of everything is bad abeg..." Ya fada mashi
"Well bintu bata barni because I ask for too much sex ba...let me tell you a secret...if zan nemi bintu sau goma a dare daya she will gladly give me.." ya fada sounding very frank
"But sai inyi wata ban nemeta ba...did you know why I do you so much?..." Ya fada yana nunata, baki ta turo tana kallon shi
"It's because I love you and looking at you get me arouse... that's reason number one...sai kuma na biyu..." Ya fada mata sounding very angry
"Because am not your first...I want to beat him to what he did to you so that bazaki dinga tunanin he's better than me in bed ba..." Ya fada mata from the bottom of his heart,.
Alhamdulillah
3/26/22, 17:05 - Ummi Tandama😇: 50
Zuwairat Ummumaryam