Sashe 120
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
kalleshi tace "I want to ease myself..." Ta fada kasa kasa, "Am press..." Ta sake adding da sauri idanuwanta sun sauya kala she have never stayed and hour without urinating tunda ta shjga watanta her bladder is so full, maganar yayiwa wata maaikaciya amira ta mike da kyar, taje Inda ake fitsarin, ta rasa abinda ke mata dadi, tana shjga ta daga rigarta sama kaman yanda ta saba tayj, while washing wajen taji wani abu kaman yauki and thick, hannunta ta daga ta gani tayi bending as cikinta ya danyi turning, the thick stuff yana dauke da small jini, "Oh..." Ta fada tana dan biting lips dinta, gyara kanta tayi ta dawo ta zauna ya kalleta yaga she's kind of pale "Da akwai Inda ke maki ciwo ne pls .." ya sake asking dinta "Nothing...and pls stop asking me..." Ta fada idanuwanta lumshe, bata sake magana ba, ya sake kama hannunta, abinda ya lura dashi sai yaga ta kama mashj hannu da karfi for a second or two sai ta saki, he knows something is wrong with her, already he told his mom zasu sauke da karfe hudu saura so hajiya sent driver. Suna sauka yaga duk ta sauya, nothing is really wrong with her sai dan ciwon mara dake zuwa ya tafi, haka yayi mata lokacin nasir Amma it took her a week kafin ta haihu cikin so much pain and agony She remembers all the pain without pity from her mother kuma gashi yanzun ma zata sake komawa da ciki haihuwa yau kou gobe, sai dai wannan karin kou baa kaita hospital ba tana da wanda zata iya kira ya kaita, ahankali ta daga idanuwanta ta kalli fajz, tasan he will do anything possible to make sure she's alright, "What..." Ya fada as she's looking at him, "Lau..." Ta amsa amsa mashi atakaice tana kauda kanta, "Mu fara lekawa gidanki?.." ya fada bai karasa ba tace "Aa...pls dan darajan manzan rahama ka bari..." Ta fada mashi don tasan karamin aikinshi ne yaje ya sake aikata da duk ciwon marar da take fama dashi, dariya ya saki har da bugun cinyarshi yace "Why do you sounds so afraid..." Ya fada yana dariya, driver drive and she was happy as taga hanyar gidansu ya kama, her heart is beating so fast, she's so afraid Kar a sake rufe ta da wulakanci, they didn't talk much har suka isa kofar gidansu, ahankali amira ta dora hannu kan chest dinta as it beat so fast, "Oh my...am so anxious... scared... terrified..." Ta fada tana breathing in and out loud "Why pls... you shouldn't feel like that again...we have all learnt our mistake..." Ya fada yana rike da hannunta, da sauri ta cire hannunta dake kan chest dinta ta maids kan cikinta tace "Washhhh..." Ta fada under her breath as she feels that little pain again, "Pls amira kou dai you need a Dr..." Ya fada mata "No no..." Ya amsa mashi da sauri ta breathing in and out loud again sai sakin ajiyan zuwa take saboda fargaba, gasu a kofar gate din gidsnsu Amma ta kasa mustering courage to fito ta shjga "Baby tell me kina komawa zuwa gobe kou jibi ki dawo dakinki pls...I beg you..." Ya fada mata sounding so serious "You're funny...very funny...so you expect me...to come back when your first wife ta fita?...so kake ka sake jamin zagi kou me...anya you're not selfish kuwa?..." Ta fada mashi "Ikon Allah what have bintu got to do with you coming back...amira in banda abinki ni I have wished to be alone with you... just two of us...nifa ban raayin mata biyu... just one perfect woman is enough for me..." Ya fada sounding so serious than ever "Lallai ma...so you wish ne da kai kadai mu zauna...so that your family will say karuwar ta kori yar uwarshi ta zauna ita kadai..."vata karasa abinda zata ce ba yace "Can you pls pls pls stop calling my family if we're talking about us?..." "Ai ya zama dole in Kira family dinka..." Ta fada mashi bata karasa maganar ba tayi shuru as he tummy cramps again, kallon driver fajz yayi yace "Pls malam excuse us...muna magana ne nan..." Ya fada mashi, driver fita yayi amira ta cigaba dacewa "Dole inyi maganar family dinka... in short let me tell you something...ban ganin I can even come back to your house..." Fauz hade rai yayi yana kallon ta "In as much as I love you won't make me come back to a toxic relationship..." Faiz dafa goshinshi yayi yana cewa "Amira why not kawai ki dauko wuka kiyi tearing heart dina open maybe it will give you so much joy..and it will be easier for me..."ya fada idanuwanshi na kadawa "Am damn serious...ban komawa....I can't handle this anymore...ni ban ma iya zaman wani gidan aure...if my parents will accept me for who I am alhamdulillah..." Ta fada mashi atakaice, shuru yayi for a moment cike da takaici, a rayuwa babu abinda ke ciwo kaman so, duk son da zai wahalal da kai is the worst thing that will ever happen to you, "Did you know in the right sense you should be begging for me to take you back?...amira you left my home with aurena a kanki...my family have dignity and big name Amma son da nake maki yasa kou kadan basu ganin laifinki...kinsan a wani wajen yanzun ban isa ince zan maidaki ba...Amma my parents are not even complaining all because sunsan ina sonki amira...Amma kece zakiyi rejecting dina... gaskiya I wish I never loved you at all...I wish I never loved at at ..." Ya fada sounding so bitter, ajiyan zuciya amira ta saki tace "That's why nace am not coming back...they won't complain because sunsan kana sona...kou da suna ganin dansu bai kamata ya zauna tare daita ba still zasuyi shuru... saboda..." Tayi shuru tana san squeezing face dinta saboda the contraction again, "Amira muje hospital.. let's leave this discussion for another time.. " ya fada, da sauri amira ta bude kofar, ahankali taja kanta ta fita "Let's go to the hospital for crying out loud... you look sick..." Ya fada yana fitowa, banza amira tayi dashi, she went straight to the gate gabanta na dukan uku uku, she feels the fear and it's making her week, she feels another wetness under her, another fluid, binta yayi da sauri as she knocks on their gate, mai gadi lekawa yayi yana ganinta yayi saurin vude gate, "Amira kece?..." Was abinda ya fada sounding so surprised, ahankali tayi mashi nodding tana shjga gate din, compound din ta tsaya tana jiranshi, bag dinta ta amsa tace "Pls stay with me...I don't want her to hit me out of anger. " Ta fada cikin sanyin murya as mum dinta tana da saurin hannu ba kadan ba, "Nobody can hit you..." Ya amsa mata atakaice suna kama hanyar falon, amira finds it difficult to walk, cikin sanyin murya tace "Pls ka shjga gaba. ." Ta fada mashi, babu musu ya kama hanyar kofar shjga falon yana rike da hannunta, sallama yayi yana shjga falon, it's about to 5 and her mom was in the falo, mijin amira ta fara gani ta amsa mashi sallama cikin sanyin murya, mutum ta gani bayanshi, dan lekawa tayi don ta tabbatar da she's not just seeing things that are not real, amira da ta fara Kuka tana tsaye bayan fajz, sallama tayi in a cracking voice mahafiyarta tayi saurin mikewa don kou a mafarki taji murya amira tasan itace, "Amira!!.." ta fada da sauri yayinda amira ta rike bayan rigar fajz gam saboda tsoro...